Sashe 57
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya kilishi tace"Aryan kana jina? wallahi tallahi kabi yar mutane a sannu, banaga kanka yana rawaba idan kakashe musu yarinya kaima kasheka za'a yi,kadawo hankalinka ba Soja ka aura ba"
Mawahib ganin idonsa a lumshe yanajin abinda Hajiya kilishi take fada hakan yasa tayi tunanin hankalinsa baya kanta,cikin wani irin Salo tasake zuba man a hannunta taci gaba da shafa masa daduka hannunta biyu,lokaci daya Captain Aryan ya qame.
Hajiya kilishi data ji shiru tace"kana jina aiko?"
Idonsa a lumshe daqyar yace"to Momy"
Sannan yakashe wayar karta gane halin dayake ciki.
Wulli yayi da wayar cikin jin dadi yace"Honey zaki kasheni faaaa"
Yaja faaaa din dawani irin Salo,ganin abinda take masan yasamu kar6uwa hakan yasa tafara yimasa wani irin salo ita kanta batasan ta'iya ba,ta sunkuya ta dora bakinta a qirjinsa , tayi masa kamar yanda yayi mata agida.
Ko minti biyu batayi da farawa ba yaji bazai jure ba,cikin sauri yasaka hannunsa yafarka rigar jikinta,ya birkitota tadawo qasansa, sannan yafara kissing dinta kamar mayunwacin zaki,ganin yanda ya birkice kamar bashi ba hakan yasa tafara tsorata dashi,musanman lokacin da taji yabuda cinyoyinta, cikin sauri tahade qafafunta, gabanta yana faduwa tatuna a zabar datasha a karonsu na farko,hawaye ya zubo daga idonta tasan cewa yauma bazai qyale taba,girgiza kanta tafara yi da sauri,cikin kuka tace"bazai iyu bafa...."
Cikin wata irin murya mecike da buqata yafara kokarin shiga jikinta ta hanyar neman hanyarsa yace"inji waye bazai iyu ba?"
Kuka tafara sosai,cikin sigar lallashi yashare mata hawayen idon nata amma yakasa cewa komai ba,ahankali yatura yashigeta da qyar,wani irin qara yasaki yayinda Mawahib ta kawar da kanta gefe tana tsiyayar da hawaye,sosai take jin bala'in zafi,kamar babu banbanci dana farkon,Captain kuwa yagama nutso ajikinta kokadan baisan tana wannan kukan ba,maganganu yake mata barkatai marasa kan gado,hakan ne yasake tabbatar mata baya cikin hayyacinsa,bata bari yaji kukan nata ba,saide hawayen nata duk ya jiqa fillon, yadade yana abu daya sannan yasamu nutsuwa, fuskarsa sharkaf da hawaye,ya rungume ta jikinsa yana kissing dinta,sake cusata yayi a jikinsa yanaji kamar yamaida ta cikin jikinsa.
Idonsa ya lumshe sannan yace"Allah yayi miki Albarka"
Ajiyar zuciya tayi duk da taji ajikinta,bata yarda yagane ba,batayi masa ihu da kwakwaro ba kamar na farko,tayi shiru duk da tanajin kamar ta mutu haka tayi shiru saide ruwan hawaye.
Kanta tagyada masa alamun amsawa.
Murmushi yayi yace"Allah yaqara miki...."
Ta kalleshi, suka zubawa juna ido duk da duhun dakin, yayi murmushi yace "meyasa baki tambaye niba?"
Ahankali tace"mezai qaramin?"
Sunkuyawa yayi yadora bakinsa kan kunnanta cikin rad'a yace"Dadi..."
Murmushi tasaki batace komai ba,yazuba mata ido yana ganin yanda murmushi yake mata kyau,yace"mekike yiwa murmushi?"
kallonsa tayi tace"mezance Yaya Captain? bansan ta yanda zanyima bayanin murmushin dake kan fuska taba,abinda nasani inde kana tare dani zanci gaba yin wannan murmushin har qarshan rayuwata, naji dadin sakamin albarkar dakayi sosai, Allah yaqara maka lafiya kaci gaba da jiyar dani irin wannan yanayin kullum..."(🙈)
wani irin murmushi yasaki me sauti,da alama yaji dadin maganar tata,Mawahib ta kalli yanda yake cikin walwala saboda maganar data masa,kuma tafadi hakan ne danyaji dadi amma bawai dantaji dadin abunba😳😂🤣
asalima banda azaba data kar6a babu abinda taji,tafijin dadin wasan sosai fiye da wannan abun.
Saida yagama murmushin sannan ya kalleta cikin jin dadin maganar tata sannan yace"Allah ya shiryeki...."
sannna cikin jin dadi yace"kinaso kenan?"
Domin yaji dadi hakan yasa tadaga masa kanta alamun eh tanaso,kuma tanada tabbacin shima yanason maganar,shine yawani wayance wai Allah ya shiryeta(😂)
Asuba tagari 'ya'yan Hajiya kilishi....🙏🏻
Mawahib littafin kudi ne,zaki biya naira 500 kacal,ki karanta abinki cikin kwanciyar hankali,sayan nagari maida kudi gida 💃🏼
Zaki turo 500 ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number
08033300034
Amnah El Yaqoub✍🏻
[7/18, 5:57 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din

muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki
sunyi bacci irin wanda suka dade basuyi me dadinsa ba,Mawahib baccin wahala take domin kuwa ba qaramin jin jiki tayi ba,yayinda Captain yayi baccinsa cikin kwanciyar hankali kuma me dadi.
Kamar yanda yafada kafin su tafi yanason ya dauki hutu hakan ce ta kasance,babu inda yake zuwa koda yaushe suna manne da juna,ya shagwa6ata yanda ya kamata, yamaida ta kamar zinariya sai abinda tace, a yanda ta lura dashi shine kokadan babu daga qafa a al'amarinsa,safe rana dare duk lokacin data motsa masa haka zaiyi yadda yakeso da'ita, wannan dalilin yasa tarame,saide bayan sister Saudat tasake kawo musu ziyara hakan yasa tajata daki tacire kunya tafuto fili tayi mata fada tareda bayani filla filla akan hakan,taja hankalin ta akan cire tsoro takuma gargadeta akan saka abun aranta.
Cikin ikon Allah datayi amfani da shawarar data bata saita ga canji,hakan yasa ta kwantar da hankalin ta,sukaci gaba da cin amarcinsu hankali kwance.
A6angaren Captain yanaci gaba dashan magungunan sa,kuma yana ganin cigaba sosai,ita kanta Mawahib yaga sai wata qiba take hadawa ta musanman sakamakon yanda ta kwantar da hankalin ta.
Tsawon sati biyar kenan suna amarci,kullum ana abu daya hakan yasa tafara sabawa dashi,uwa uba Yaya Captain din ba baya bane wajan Iya kula da mace,kokadan batada damuwar komai yanzu,fatanta daya Allah yabawa mijinta lafiya suma su samu Babynsu,yau shiryawa sukai cikin manyan kaya suka futo a asalin hausawan su, suka nufi jihar kebbi,wajan mahaifinta,shida kansa yaje Airport ya daukosu,tun ahanya yake jansu da fira sunata dariya shida Captain kamar ba surikinsa ba,kai tsaye gidansa ya wuce dasu hadadden gida mai tsananin kyau da qawa,Mawahib ta qarewa gidan kallo tana tunanin da yanzu Mamyn ta tana ciki, jikinta yayi sanyi,suka shiga ciki, zama sukai a kujera Abbanta ya kalleta yace"Ruqayya shiga kitchen ki dauko muku lemo kinsan baban naki shi kadai ne"
Murmushi tayi, tatashi tacire mayafin jikinta tashiga kitchen din gidan ta ganshi tsaf babu abinda babu na buqata,ruwa da lemuka tafara kaiwa, itama ta zauna tafara shan lemon,tun tanashan lemo a hankali harta ware ta shanye gora daya,tasake daukan wani tafara sha,Alhaji Ma'aruf ko a jikinsa baima lura da'ita ba,yayinda Captain Aryan yake satar kallonta gabansa yana faduwa wanne irin shan lemo take haka?,danma gida sukazo,da'awani wajan ne cewa za'a yi ba lafiya ba(😂)
Tunanin sa baigama yankewa ba yaga ta dauki gora ta uku,tanasha ta kalli babanta tace"Abba da wannan lemon zan tafi"
Captain Aryan yazaro idonsa,(😳)
Karfa tasa mahaifin ta yayi tunanin baya bata lemo agida.
Cikin jin dadi Alhaji Ma'aruf yace"akwai a store ai Ruqayya,saiki tafi dashi, suna nan dayawa a store idan kin shiga kitchen zakiga wata qofa kibude akwai kayaiyaki aciki ki dauki duk abinda yamiki"
Cikin sauri Captain Aryan yace"Abba ai akwai irinsa a Abuja, idan muka koma sai asiya,a gidan nede babu saboda bana siyo lemo me gas"
Mawahib ta kalleshi tace"ni wannan nakeso,bana Abuja ba"
Captain yabita da kallon mamaki,bata lura da irin kallon dayake mataba tatashi tawuce kitchen ko kallon inda Captain yake batayi ba,store din tashiga taga komai, sannna ta dauki tukunya ta wanke tadora musu abinci,jitayi tana sha'awar tuwo, hakan yasa tatuqa musu tuwon shinkafa da miyar ridi ta yaiyanka naman kaza aciki,tun daga falo suke jiyo tashin qamshin girkin.
Kafin tagama aka kira sallar azahar,su Captain suka fita sallah ita kuma takawo musu abincin ta ajiye,sannan takoma tagyara kitchen din,tafuto tayi sallah tana azkar tana tunani meyasa tasha wannan lemo haka saikace wanda tayi kwana da kwanaki batasha ruwa ba?
tashi tayi tacire mayafin jikinta bata jira su ba, tazuba wani uban tuwo tasaka miya, tafara ci,suna shigowa Abban yaga abincin data zuba yayi murmushi cikin ransa yana jin dadin yanda aure yayi albarka da alama tanada juna biyu,musanman daya ga tasake hada wata Uwar qiba ba kamar lokacin da sukaje gidanta ba shida abokinsa Alhaji Bala.
Captain Aryan kuwa kawai kallonta yake, yasan cewa bazata Iya cinye wannan abincin ba,kawai shirme ne irin nata,yasan ko yankata za'a yi bazata Iya cinye waba,yazuba mata ido yana ganin yanda zata qare.
Shine yazuba musu nasu shida Abban ta,suka faraci, Abbanta ya kalleta yace"Ruqayya waye ya koya miki girki ne, ko Maryam ce?"
Murmushi tayi tace"A wajanta nakoya Abba"
Jinjina kansa yayi tace"ai Maryam ta'iya girki sosai,tanada haquri da kawaici,lokacin datana gidannan nayi tunanin bude mata gidan abinci, to kuma Allah baiyi zamu zauna ba,mahaifiyata tayimin fada sosai akan rabuwa ta da Maryam,kafin Allah yayi mata rasuwa saboda dukansu acikin gidannan muke zaune kafin nasa a rushe shi, namaida shi ginan zamani"
Mawahib tace"to Abba yanzu kai kadai kake zaune akwai tsaro ne a gidan?"
Captain Aryan yajuya ya kalleta shima tambayar dayake son yimasa kenan,plate din gabanta ya kalla yaga wayam tacinye duka tuwon gabanta, lokaci daya yakasa 6oye mamakinsa har fuskar sa ta nuna.
Alhaji Ma'aruf yace"ni kadai nake zaune,babu abinda yake faruwa ai unguwar akwai tsaro,akwai gidan wani kawunki acan cikin gari zamuje daku yanzu ku gaisa dashi,kamar Yaya yake awajena,idan nagaji da zaman nan Ina zuwa can nayi kwana biyu,shi kadai yarage min yanzu a dangin, duk sun rasu"
Captain da Mawahib suka hada baki sukace "Allah yaji qansu"
Ya amsa musu da "Ameen"
Ya kalli Captain yace"anan zaku kwana ne?"
Captain Aryan ya sosa kansa yace" a a Abba yau zamu wuce,jirgin qarfe biyar na yamma zamubi mukoma"
Cikin gamsuwa Alhaji Ma'aruf yace"to bari in turawa Alhaji Bala text yazo muje na nuna muku gidan gonar Ruqayya,dakuma sauran kadarorinta, saina baka takardun katafi dasu"
Cikin ladabi Captain Aryan ya amsa masa.
Wajanda sukaci abinci tagyara,sannna tadawo falon ta zauna suna jiran zuwan Alhaji Bala,a wannan dan Zaman jiran bacci me dadi ya dauketa, saida Alhaji bala yazo sannna suka tasheta suka tafi.
Sunje taga gidan kawun nata, matarsa tayi musu tar6a mai kyau,sunji dadin yanda tayi musu hidima takama Mawahib ta riqe kamar zata maidata ciki, daga nan sukaje sukaga gidan gona wanda yahada da shanu da kaji raguna wani yanki naciki kuma akayi shuke shuken kayan fruit.
sukaje yanuna musu gonakinta wanda mahaifiyar sa tabata, dakuma filaye wanda shine yabata su,basu dawo gida ba sai qarfe hudu,suna zuwa sukai sallah, sannna sukai haramar tafiya.
Sunfuto compound wata mata tashigo gidan aqalla zatakai shekara Arba'in, gaida su tayi, Abba ya kalleta cikin murmushi yace"Murjanatu kece a gidan yau?"