← Book details Mawahib Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 68

Sashe 58

Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin ladabi tace"eh wallahi,naje gidan Anty ne shine tabani wannan saqon tace na kawowa Ruqayya"

Cikin fara'ah Alhaji Ma'aruf yace"ikon Allah,itade bata gajiya harda wahala kuma?, toga Ruqayyan nan"

Yafadi haka yana nuna mata Mawahib sannna ya kalli Captain Aryan yace"qanwar matar yayana ce,gidan damuka baro yanzu"

ta qarasa wajan Mawahib tace"Amarya gashi,sai yaushe zaki dawo kimana kwanaki kuma?"
Cikin jin dadi Mawahib tace" zan dawo insha Allahu"

tace"to ga wayata sakamin number ki saimu dinga gaisawa"

Mawahib ta kar6i wayar tasaka mata number sannan suka rabu cikin mutuntawa.

Har Airport Alhaji Bala da Alhaji Ma'aruf suka kaisu Mawahib,sunyi sallama zasu rabu tajuya ta kalleshi tace"Abba"

Cikin mamaki ya juyo yace"na'am"

tadawo baya ta qaraso wajansa,Alhaji bala yayi murmushi yabasu waje, yayinda Captain ma yayi gaba yana jiranta,ta kalleshi cikin damuwa tace"Abba to yaushe zakayi aure?"

Murmushi yayi yace"aure kuma Ruqayya? da girmana ai yanzu aure mun barwa Yara"

Wani irin kallon shagwa6a tayi masa tace"Abba tobaga Anty murjanatu nanba,naga kamar batada aure"

Ajiyar zuciya yasaki tace"eh murjanatu batada aure amma Ruqayya murjanatu ai bazata yarda ta aureni ba saboda namata tsufa"

Cikin sauri tace"Abba dan Allah kafada mata"

Murmushi yayi yace"to shikkenan tunda haka kikeso,zanje gidan kawun naki saimu yi magana da yayarta idan batada manemi sai ayi abinda kikeso"

Cikin farinciki tace"to Abba nagode"

Alhaji Ma'aruf yasake kallon cikin jikinta yace"to Ruqayya,Allah yakaiku lafiya,kidinga kula de kinji ko?"

Kwata kwata bata fahimci meyake nufi da maganar sa taqarshe ba,kawai de ta amsa ne.

Acikin jirgi ta dora kanta akan kafadar Captain suna zance kad'an kad'an har bacci ya dauketa,saida suka qarasa Abuja sannna ya daukota cak a hannunsa, lamarin daya bawa kowa mamaki,kuma babu damar tsegumi saboda fuskar Captain din a Captain dinta take(😎)

Bayan sunyi wanka sun kwanta,Mawahib tashige jikinsa tana shafa bayansa ahankali,hancin ta yana yawo a fuskarsa,cikin mamaki ya kalleta yau kuma itace da kanta take neman abun?
yabude baki zaiyi magana yaji tahade bakinsu,mamakinsa ya tsaya cak inda yaji itada kanta take masa komai,hakan yasa ya lumshe idonsa yanajin yanda take masa komai an maidashi dan gata.

Cikin wata irin shaqaqqiyar yace"zaki Iya baki gaji ba?"

Cikin muryar shauqi wanda ita kanta mamakin kanta take meyasa takejin wannan tsananin sha'awar bayan da bahaka take ba?
meyasa takejin idan baiyi mata abinda takeso ba akwai matsala?
kallonsa tayi cikin yanayin sha'awa tace"nide kayimin bangaji ba"

Ahankali yadaga kansa sannan yace"no,tunda ke kika faramin saide kici gaba"

Cikin sauri tadaga kanta sannna taci gaba da abinda take,Captain Aryan ya lumshe idonsa yanajin wani irin dadi yanda take masa komai,yasaba koda yaushe shine meyin komai yau kuma gashi yasamu zata masa tayaya ne zai yarda yayi wani abu?(🙈)

nishinsa kawai kakeji adakin yana wani irin numfashi,jin zaiyi mata ihu yasa tarufe masa baki,sannan tamaida hankali kan abinda takeyi, itace take gudanar da komai,yayinda Captain yakejin kamar yamutu dan dadi,ganin tana abu ahankali yasa ya kwantar da'ita yaci gaba dayi cikin sauri,sai ihu yake yana kuka.

Yayinda Mawahib tasakar masa jiki tana tayashi abinda yake,hakan ba qaramin dadi yamasa ba,jiyake yau tafita daban,jinta yake ta musanman saboda wani irin dadi data qara,hakan yasa bai tsaya Iya round daya ba, saida yayi nabiyu,anabiyun ma haka yaji irin dadin farko bata sauya ba,yayi tunanin zata masa shagwa6a kokuma mita tagaji, amma abun mamaki saiyaji shiru (🙊)

Washegari tatashi babu ciwon komai,kai tsaye kitchen tawuce tayi musu tuwo,Captain ya shirya ya futo zaiyi breakfast yazauna yaga tafara zuba musu tuwo, ya kalleta yace"yau tuwo muka samu?"

Tace"naji Ina sha'awar sane"

Kansa ya gyada mata yaci tuwon daidai misali,yayinda Mawahib ta zauna tafaraci kamar ba gobe, kallonta yayi ya tattara duka nutsuwar sa akan ta yace"dama kinason tuwo haka amma bakya yi?"

Cikin sauri ta kalleshi tace"ni wallahi banaso,shiyasa ma banta6a yiba, yanzun nede naji inason sa, may be danna dade banci bane"

Ajiyar zuciya ya sauke tace"eh may be hakanne"
Ya kalli agogon hannunsa yace"zan fita, zuwa yamma zan dawo,akwai abinda kikeso?"

"A a, saika dawo"

Bayan yafita sosai taci tuwon ta,ta dauko lemo me gas tasha sosai, ta kwanta afalon tana bacci cikin jin dadi,bata farkaba sai la'asar, cikin sauri tatashi ta kalli Agogo taga irin dadewar datayi tana bacci, afili tace"subhanallah,wanne irin bacci ne wannan?"

Wayarta ta kalla taga yakirata har sau hudu,Nabiha tamata kira sau biyu,Mamy sau daya,cikin sauri tatashi tayi sallar azahar da la'asar, sannna ta wuce kitchen tasake dora musu tuwon semo miyar ku6ewa tasaka Jan naman Rago acikin miyar sosai.

Captain baidawo gidan ba sai magrib,alokacin tagama komai tana shirin kiransu Mamy sai gashi yashigo,tana ganinsa tatafi da gudu ta rungume shi,cikin damuwa yace"Ina kikabar wayarki inata kira?"

"bacci ne ya daukeni wallahi,Naga harda kiran Mamy da Nabiha, suma yanzu zan kirasu"

daukar ta yayi cak suka qarasa kujera tana cikin jikinsa yace"Nabiha ce tahaihu,tasamu Baby boy,nasan shine abinda zasu fada miki,nima shina kira in sanar dake"

Cikin sauri ta kalleshi fuskarta cikeda farinciki tace"dan Allah Yaya Captain?"

Cikin sauri yadora hannunsa akan lips dinta yace"banason sunan nan,daga yau nayi cancel dinsa, asauya min wani"

Murmushi tayi tashige cikin jikinsa,tasake rungume shi,sannan tafara kiran Nabiha,tana dauka cikin farinciki tace"Nabiha sannu"

Nabiha tace"Mawahib Ina kikabar wayar inata kiranki, Baby Aryan yana Neman second Mom dinsa"

Mawahib tace"wallahi Ina bacci Nabiha,yajikin naki? duk kuna lafiya?"

Cikin farinciki tace" lafiyar mu kalau, kinganni agida,Ina dakin Mamy itace ta kar6i haihuwar tamin komai"

Cikin farinciki tace"to Allah yaraya,kice inyi shirin zuwa Inga Sabon mijina, ashe sunan sa za'a saka"

Nabiha tayi murmushi tace"Sweet yace shi sunan Yaya Captain zaisaka,dazu yagama cewa Mamy wai shima soja zai zama kamar Yaya Captain"

Mawahib tayi dariya tace"kice nazama matar soja maman soja"

Nabiha tace"kuma surukar soja insha Allah"

Dariya sukayi dukansu sannan tabawa Mamy wayar suka gaisa,daga nan sama suka wuce ta taimaka masa yayi wanka, sannan suka sauko qasa zasuci abinci,yana sauya Channel tana zuba masa abincin, yajuyo yaga yanzun made tuwon tasake yi,ya kalleta baice komai ba suka faraci, tun zubin farko yace ya qoshi,Mawahib kuwa saida tasake zuba wani.

Washegari dasafe yana zaune a dining ita kuma tana tsaye zata zuba masa abinci,yaga tafara zuba musu tuwo(🙆🏻‍♀️)

Saiya ajiye wayarsa agefe yayi tagumi hannu bibbiyu yana kallonta, tagama zubawa ta kalleshi tace"yanaga kayi tagumi?"

Cikin sanyin jiki yace"yauma tuwon muka samu?"
kallon shagwa6a tayi masa tafara bubbuga qafafunta aqasa zata saki kuka, cikin sauri yace"a a, ya'isa haka shikkenan,zoki zauna, zanci"

Zama tayi, babu musu yafara cin tuwon yace"yanzu honey mundawo rayuwar cin tuwo kenan?,danayi magana kifara kuka?"

Bakinta taturo gaba tace" toni shinake so"
sai hawaye, yana ganin hawaye a'idon ta yace"yaisa,shikkenan to kidaina kuka,taso nabaki tuwon dakaina"

qin tashi tayi daga inda take,sai shine yatashi ya daukota ya d'orata akan cinyarsa, sannna yadebo tuwon da spoon yace"bude bakin nabaki"

Wani irin hawaye ne yasake zubo mata tace"ni bazan ciba"

Yace"meyasa?"

Cikin shagwa6a tace"ni lemo zansha me gas,kuma duka na shanye na kitchen din yau babu wanda zansha"

Idonsa ya lumshe sannan yabude yace"Honey banason kisaba dashan irin wannan lemukan,meyasa yau kike jin rigima ne?"

Kuka tasake saki tace"Allah nide shinake so nasha"

Tuwon daya debo a spoon ya ajiye sannan yakama fuskarta yariqe da hannunsa biyu, ya kalli yanda idonta yake tsiyayar da hawaye, ya sassauta murya yace"Honey...,meyake damunki ne?"

Kanta ta girgiza masa alamun babu komai.

cikin sigar lallashi yace"lemon kikeso kisha?"

Kanta tadaga masa da sauri.

Ahankali yace"inbaki nawa lemon zakisha?"

Cikin rashin fahimta tadaga masa kanta.

Yasaka hannu yagoge mata hawayen idonta,sannan ya sunkuyar da kansa qasa yadora lips dinsa akan nata,sannan yazura harshan sa cikin nata, cikin sauri takama tafara tsotsa,atare suka saki wani irin numfashi, yayinda Mawahib takejin wani irin dadi ta lumshe idonta, aka nemi kuka aka rasa.

Basu Iya kai kansu dakiba, anan kujerar dining din akayi komai aka gama,Captain yaji tasake yin wani irin dadi fiyeda jiya,hakan yasa ya kalleta yaga har lokacin idonta a lumshe, yayi kokari yatashi ya dauketa suka wuce dakinsa,saida yasake yin wani akaro na biyu, sannan sukai wanka suka sauko qasa,bai koma dining dinba saida yafita ya lodo mata lemuka masu gas, sannan yadawo gidan sukaci tuwon tare.

Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼

tun Captain yana complain akan tuwo harya dawo yadaina,saide yarasa gane kanta,kullum tuwo da lemo megas abun har tsoro yake bashi,saide inya gaji dacin tuwon yasha lemo ko madara da biscuit,amma inde Mawahib ce zata musu girki to tuwo ne, kuma yayi magana tafara yimasa kuka,abinda zai mata tayi shiru kuwa shine yajata a jikinsa ya jiyar da'ita dadi kamar yanda yasaba mata,saide wani lokacin yana mamakin yanda bataqin abun kokadan, ko zaiyi yakai sau biyar babu abinda zata ce, qarshe ma itace me taimaka masa,hakan yasa ya kwantar dakai yake kwasar dadinsa.

Cikin lokaci qanqani yaga tasake hada wata uwar qiba,to amma ganin yanda take cin tuwo kullum babu qaqqautawa hakan yasa yayi tunanin may be tuwon ne yake sata take hada wannan qibar.

Ranar sunan Nabiha shine kawai yaje, bai barta tajeba,agida akai taron suna inda yaro yaci sunan Aryan.
A part din Mamy sukaci abinci shida Ashraf,sosai yazage yake cin abincin abun har mamaki yabawa Ashraf,shikuma Captain Aryan yasan cewa idan beci abincin bama idan yakoma yasan cewa tuwo ne, shiyasa yaci abincin sa sosai.

Mejego tayi kyau sosai tashiga tafita yanda ya kamata,anyi musu pictures kamar ba gobe,Hajiya kilishi takafa ta tsare yaro yana hannunta sai nan nan take dashi,Nabiha tasan cewa kawai haifar lil Aryan tayi, amma raino da wankan sa da kula dashi duk suna hannun Mamy da Momy kilishi, basu bar Mama Sadiya tamata komai ba.
Chapter 58 · 0% Book details