Sashe 27
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunani yafara tunda yaga ta dage yau, gara yasamu ladanta yaci ko kadanne,may be jiya saboda yanajin yunwa ne shiyasa yaji abincin yayi dadi, juyowa yayi zaije yaci abincin, mamaki ya kama Mawahib, Anya Yaya Captain dinne kuwa? itace zata masa magana Kuma yadawo yayi abinda tace? ganin da gaske abincin zaije yaci,yasa tayi sauri tahaye sama.
Zama yayi a dining din yabude abincin yana gani,bawani abincin kirki tayi ba, daga ita Sai shi kawai tadafa musu Iya cikin mutum biyu.
qamshin da yaji ne yasa yayi Addu'ah Allah yasa yanda yake qamshi Shima girkin yayi dadi duk dade bawani ci zaiyi sosai ba kawai de danya samu ladan tane,abincin yafara ci tundaga spoon din farko yafara jinjina kansa alamun komai yaji.
yaci rabi yana tunanin rufewa saiyaga gara yadan qara kadan de,yasake qarawa ya cinye,dayaga sauran wanda ya rage din bashida yawa kawai saiya cinye (🙆🏻♀️🙊)
Saida yagama cinye abincin sannan yatuna babu saura fa gaba daya ya cinye abincin, yazuba wa Empty plate's din gabansa ido yana kallo,da alama de yarinyar nan itace tasamu ladansa,idan tazo taganshi da wanne ido zai kalleta?(🤔)
Cikin sauri yatashi yafice daga falon.
Tana hawa sama taga wayarta tana haske alamun anyi mata missed call,tana dubawa taga Mamy ce,tayi mamakin kiran,saboda tasan cewa da weekend Mamy tana dadewa bata tashi daga bacci ba,kiranta tayi,bayan sun gaisa tace"Mamy Ina kitchen lokacin dakika Kira,sai yanzu Naga kiranki"
Mamaki ya kama Mamy, yau yaushe tana waya da Mawahib amma babu kuka babu alamun damuwa?
Hamdala tayi cikin ranta,tasan cewa addu'ar datake ce Allah ya amsa mata, ajiyar zuciya tasaki tace"kuna lafiya ko?"
Tace"lafiya kalau,jiya Abba yazo shida abokinsa da yamma,sai dare suka tafi"
sarai tasan Ma'aruf take nufi,amma saita nuna mata bata saniba tace"waye Abba?"
Jikin Mawahib yayi sanyi,tace"Abbana,har kudi ma yabani amma nabawa Yaya Captain"
Cikin gwasalewa tace"ashe Abban kine"
Mawahib tayi shiru cikin sanyin jiki batace komai ba, Mamy ma da taji tayi shiru saitabar maganar tace"babu matsala de kinayi masa girkin kina kuma gaidashi ko?"
Cikin sanyin jiki tace"inayi Mamy,yanzu ma nayi masa break fast"
Mamy tace"to yayi kyau,ki daina barin gidan da datti kullum kidinga gyarawa,sannan duk lokacin daya dawo daga wajan aiki kidinga kar6ar abun hannunsa,sannan basai Yanemi wani Abu ba kamar abinci ko ruwa,yana zuwa kidinga bashi dan abunsha mai sanyi"
Cikin sanyin jiki ta amsa mata, aranta tana tunanin menene ma Yaya Captain yake zuwa dashi dazata kar6a banda bindiga?
a fili tace"to Mamy insha Allah"
Mamy tace"shikkenan to sai anjima"
Cikin sauri Mawahib tace"yawwa Mamy wannan abun nawa yakusa qarewa ki qaromin wani,wannan abun da kika bawa Yaya Captain yakawo min, saura qiris yaqare"
Cikin sauri Mamy ta zaro idonta(😳)
Sannan tace"wai menene yakusa qarewa? gumbar daya kawo mikin ce harta qare?"
Dan qaramin bakinta taturo gaba cikin shagwa6a tace"jiya ma shina wuni inasha,naji da dadi ne,dan Allah ki qaromin wata"
Mamaki yakama Mamy,Anya Mawahib kanta daya kuwa?gumbar daya kamata ace ta dade tana amfani da'ita itace take fada mata jiya wuni tayi tanasha Kuma tawaye kalau da'ita bataji labarin tana asbiti ba?
to ai ko'ita kanta idan tasha yar kadan,tanaji ajikinta idan tashiga hannun Alhaji(🙈🙊)
tanaso ta tambayeta datasha din lafiya kalau suka waye itada Captain din kokuma yakira mata likita ne tazo gida ta dubata?
amma Kuma tarasa ta yanda zata mata tambayar kasancewar ta mahaifiya a wajanta.
Cikin shan ciki tace"to za'a kawo miki wata robar, nan gaba saina dinga aiko miki babbar roba,amma de bakyajin tsoron kwana ke kadai ko?"
Cikin sauri Mawahib dabata gane kan tambayar ba tace"tsoron me Mamy?,Ina gama abinda nake zanyi wankana inyi shirin bacci in kulle dakina intayin bacci na"(🤦🏻♀️)
Mamy tayi murmushi,ganin cikin ruwan sanyi taji abinda takeson sani, tace"toki gaida Captain din,sai anjima"
Tana ajiye wayar tafara tunani,wanne irin zama yarannan suke yine?suna zaune gida daya Kuma su biyu amma ace har yanzu shiru? tasan Captain yanada matsalar haihuwa har sai yasha magani to amma ai ba'a ce yanada matsalar jin sha'awa ba,meyasa bazai nemi matarsa ba? dalilin bazai wuce ace saboda baya son yarinyar bane,ajiyar zuciya tasaki, batada ikon dazata sa Captain yaso Mawahib, amma tanada damar dazata yi musu Addu'ah idan har zaman auren nasu akwai Alkhairi, to ubangiji ya sanya musu soyaiyar junansu acikin zukatansu.
Tana ajiye wayar tafasa shiga wankan,kamar yanda Mamy tayi mata magana akan gyaran gidan, duk da bashida datti saida tasake gyara shi, tasaka turaren wuta, tafesa abun qamshi,sannan ta kunna esi afalon,ta wuce dining zataci abinci saide tana zuwa data zauna zataci abinci saitaga wayam babu komai,mamaki ya kamata a fili tace"A a, Ina yakai abincin to?"
Wata zuciyar tace da'ita ya cinye mana(😂)
Qugunta ta riqe da hannu biyu a fili tace"toni meyake so inci? dama yanason abincin amma girman kai yahanashi ci?, idan nace ga abinci, saiyace no..."
tafadi 'no' din tana gwada yanda yake mata magana yana cika yana batsewa
ganin babu Captain babu dalilin sa awajan kawai ihu take bayan hari, hakan yasa takoma kitchen ta dauko biscuit sannan tazo tahada tea Mai kauri tasha dashi,tadebe kwanukan wajan takai kitchen ta wankesu ta adana sannan ta koma dakinta tashiga wanka, a lokacin Kuma qarfe goma shadaya na safe.
ta dade tana wanka,sannan ta wanke kanta wanda rabon dataje wajan wankin kai tun kafin tazo Abuja,tafuto sanyeda farar rigar wanka mai jikin towel,tadaura dan qaramin towel din akanta,Kai tsaye tafuto falonsu na sama tabude d'ayar qofar falon tafuto tafuto balcony,taduba bakin get taga David baya nan da alama yana cikin dakinsa, tayi maza ta warware towel din dake kanta, sannan ta baje dogon gashinta tana sake warware shi dan tasha is'ka
Karkatar da kanta tayi zuwa gefen hannun hagu,gashinta yadawo gefen hagun gaba daya,tasaka towel din tana goge gashin nata,adede lokacin Captain ya danno hancin motarsa cikin gidan,kokadan bataji qara ko alamun shigowar saba,tunda yashigo ya hangota daga inda take,parking ya gyara yafuto daga cikin motar,har zuwa lokacin tana tsaye tana goge gashinta,wayace akare a kunnansa saide bakajin abinda yake fada, yatsaya daga inda yake wayar yana qarewa dogon gashin ta kallo, kamar wasa taji magana qasa qasa, tana dagowa sukai ido biyu dashi, cikin sauri ta janye idonta, ta6ata fuskarta kamar de shi, sannan ta maze taci gaba da abinda take, sannan tajuya tabar wajan.
Magana yake awaya amma tunani yake cikin ransa, meyasa take sauyawa ne?
gashinta yanada tsawo sosai kamar na Anty Ma-my but meyasa bai ta6a lura da hakan ba saiyau?
Ya lura tanada miskilanci sosai,kuma dole zai gyara mata zama bazai lamunci wannan ba.
harya shigo falo wayar tana kunnansa yanayi,adede lokacin itama tafuto daga falon sama,ganin yashigo falon yasa tasake gyara towel din kanta,tadaure shi akanta, sannan tasakko zuwa falon, Shima adede lokacin yazauna afalon cikin daya daga cikin qayatattun kujerun falon, fuskarsa tana nan kamar ko yaushe adaure,bata tsaya yimasa magana ba ta wuce kitchen hankalinta kwance,Captain dayake zaune yana waya yana waya yabita da kallo qasa-qasa, rigar wankan tayi mata kyau,manyan hips dinta ya baje sosai acikin rigar, duka tsawon rigar Iya karta gwiwar ta,saida tashige kitchen din gaba daya sannan ya janye idonsa daga kallonta.
Fridge ta bude ta dauko masa ruwa Mai sanyi kamar yanda Mamy tasata,sannan ta dauko glass cup ta taho wajansa kanta tsaye.
Tana zuwa ta ajiye ruwan agabansa, sannan ta sunkuya ta tabude ruwan tafara zuba masa a cup,sunkuyawar datayi tana zuba masa ruwan hakanne yasa idon Captain yasauka akan madedetan nashanunta,cikin sauri ya runtse idonsa,gabansa yana faduwa,saide daya runtse idon ma wani 6angare na zuciyarsa fizgarsa yafara yi akan yabude idon, ahankali yasake bude idonsa, har lokacin tana sunkuye yasake dora idonsa akansu ko kyafta ido ba yayi,baisaba ganin wannan abu a zahiri haka ba, qare musu kallo yake tsaf, yana tunani aransa dama haka suke,?(🤔)
Kwata-kwata ya manta waya yake(🙆🏻♀️)
Ruwan taturo gabansa, sannan ta miqe zata bar wajan, adede lokacin mutumin dayake magana awaya Yace"Captain ina magana kayi shiru kana Jina kuwa?"
Cikin sauri yayi firgigit yadawo hayyacinsa a lokacin Mawahib harta bar wajan, batayi masa sannu da zuwa ba saboda taga yana waya.
Gyaran murya yayi sannan yadauki ruwan cup din ya shanyeshi tas, cikin sarqewar murya yace"Inajin ka, sorry,nasha ruwa ne"
Daga dayan 6angaren mutumin yayi murmushi,tunda yasamu labari Captain Aryan yayi aure tundaga lokacin yayi masa uzuri zuwa nanda wasu watanni(🙈)
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
******
Har qarfe shadaya nadare yana zaune yana aiki a computer, yaso ace yagama aikin tun kafin weekend yawuce,to amma bai zauna ba, shiyasa ya takura kansa yanason yau komin dare ace yagama aikin.
Nabiha tana dakinta,tagama waya da mamanta kenan bayan tagama bata shawarwari akan yanayin zaman nasu, tashi tayi tashiga wanka ta shirya cikin wata yar qaramar rigar bacci doguwa,rigar tayi shara-shara dayawa kana Iya hango komai,Kai tsaye falon tafuto anan taganshi inda ta barshi tun dazu, kitchen ta wuce tahado masa coffee, sannan tazo ta zauna agefensa ta ajiye masa coffee din tace"yaya Ashraf ga coffee"
Cikin sauri yadago kansa ya Kalli coffee din sannan ya kalleta,yana ganin yanayin datake ciki cikin sauri yadauke kansa yamaida kan computer yana cigaba da aikin da dayake.
Bata damu da rashin maganar saba ta zauna dab dashi tana kallon yanda yake danna computer cikin salon qwarewa, har shabiyun dare suna zaune afalon, shi yana aiki ita kuwa harta fara gyangyadi, ta juya ta kalleshi da idanunta mecike dajin bacci, tana lumshe idonta cikin wani irin salo tace"yaya Ashraf bacci....,please muje muyi bacci"
Ashraf ya juya ya kalleta,tasake lumshe idonta cikin jin bacci tace"muje kajiiii"