Sashe 23
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
tun Bayan tafiyar su Mamy gidan yayi shiru bakajin motsin kowa,tana zaune a dakinta batada aiki Sai tunani, ga wayarta nan agefe amma batada sukunin daukar wayar harta dinga dannawa, haka suka wuni ranar babu Wanda yasake saka kowa a idonsu har dare,Kuma Har lokacin Mawahib bataci komai ba, rabon ta da abinci tun akano,yau kwana daya Kenan, dazu daya siyowa su Mamy Koda wasa bataci ba, saboda ba tajin dandano a bakinta,Shima Captain yana dakinsa, Bayan tafiyar su Mamy ma haka ya dinga Kiran Hajiya kilishi amma Bata dauki wayarsa ba, haka yaja Computer sa ya kunna yana ganin ayyukan office ko hakan zai rage masa tunani,Washegari ma haka suka wuni babu Wanda yaga kowa, gidan tsit bakajin motsin kowa, yauma wuni tayi tana kuka, gaba daya ta kasa sakewa a gidan.
A 6angaren Captain kuwa gaba daya ya manta da Mawahib,rayuwarsa yake kansa tsaye, kasance war baya ganinta yasa shaf ya manta da wata halitta a gidan,damuwa ta masa yawa Kuma babu Wanda zai jashi ajiki bare yaji damuwarsa ya lallasheshi,kana ganinsa zakasan hankalinsa ba'a kwance yakeba saboda rashin daukan wayarsa da Hajiya kilishi taqi yi,bayason ya fadawa Ashraf Sai Shima yashiga damuwar.
Da daddare yayi shirin bacci wajan shadaya da rabi nadare,yana Sanye cikin kayan bacci Riga da wando, rigar yar qarama ce mai gajeren hannu,wandon Kuma dukansa iyakarsa Rabin cinyarsa,farar fatar jikinsa tayi fresh Sai sheqi take, qasa-qasa yakejin kuka yana tashi,mamaki ya kamashi waye a gidan har ake masa kuka da wannan Daren?
Cikin sauri yabude dakinsa Yafuto, yana futowa dayaji daga inda kukan yake tashi saiya tsaya yayi turus tareda dafe kansa da hannunsa, kwata kwata ya manta da yarinyar nan.
Fuskar nan tasa adaure ko alamar annuri babu haka yatura kansa cikin dakin, anan bakin qofar dakin yaci karo da'ita, yatsaya Yazuba mata ido hannayen sa duka biyun suna zube cikin aljihun dan qaramin wandon baccin dake jikinsa,tana zaune ta dora kanta Akan cinyarta tana kuka, abayar jikinta ce tun wacce tazo da'ita gidan Bata sauya wani kayan ba,dakin ya qarewa kallo yaga babu abinda tayi amfani dashi kayanta da Mamy tashigo mata dashi yana Nan inda ta ajiye mata su da alamun Bata Bude kayan ba, saida yagama qare mata kallo sannan yayi ajiyar zuciya cikin dakewa yace"kindameni da kuka,kitashi kifice daga gidannan kije waje kiyi,kin takuramin zaki hanani bacci, banason hayaniya"
Tanajin maganar sa tadago fuskarta dake cikeda hawaye ta kalleshi, ganin fuskar tasa babu Rahma yasa cikin sauri ta maida kanta qasa tace"ni yunwa nakeji"
Yanajin haka ya girgiza kansa Yafuto yabar mata dakin, yanzu fisabilillah saboda yunwa kawai ta zauna take masa ihu a kansa? Komai kuka towa zata yiwa kuka? Bata barshi da damuwar dayake ciki ba zata qara masa wata damuwar? Shimafa dazai samu kukan nan zaiyi ko zaiji sauqin abinda yakeji aransa (😲🙊)
Yana gama wannan tunanin yadauki key din Mota yafice yabar gidan, bai dauki dogon lokaci ba yadawo gidan hannunsa daukeda takeaway guda daya,Kai tsaye dakinta yawuce yana zuwa yajefa mata ledar, abincin dayake ciki yawatse ajikinta, kadanne yayi saura acikin ledar, bai saurari komai ba ya rufe mata dakin da qarfin gaske,zafin abincin ne yasa Mawahib tatashi da sauri tana karkade jikinta,shinkafa ce jallop Sai wainar qwai da cinyar kaza guda daya,amma duka ta watse agabanta, qofar tabi da kallo taga harya Riga ya rufe, haushi yasa ta dauki sauran nacikin ledar ta wulloshi jikin qofar dakin Shima ya watse anan, tatafi da gudu tafada kan gado tana kuka,ahaka baccin wahala ya dauketa.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Washegari tun sassafe yunwa tatashe ta,Bayan tayi sallah tayi karatun qur'ani kamar yanda tasaba, tagyara dakin tsaf yadawo hayyacinsa, sannan tashiga toilet tayi wanka ta shirya cikin Riga da siket na Atamfa sannan tasaka hijab tafuto zuwa falon qasa,Kai tsaye kitchen ta nufa, Bata tsaya qarewa kitchen din kallo ba saboda jiri jiri take ji saboda yunwa,jikinta har wata karkarwa yake,Kai tsaye tabude fridge din data gani aciki,anan taci karo da lemuka da ruwa harda madarar Hollandia, cikin sauri ta dauki kwali biyu tarufe fridge din takoma Sama, tana zuwa tarufe dakin tasaka key sannan takafa Kai a madarar Nan saida ta shanye kwali daya sannan tafara maida numfashi,ahankali tatashi ta kwanta akan gado tana lumshe idonta, Sai yanzu ne tafara jinta tana dawowa hayyacinta.
Wannan lemukan data dauko suta wuni tanasha bata Bude dakin Bama bare tafuto,Washegari ma haka tayi, sauka tayi tasake dauko wasu, anan taci karo da kayan abinci a kitchen din, duk wani nau'in kayan abinci saida ta ganshi, tabude babban fridge din dayake gefe taganshi da nama danye Kala Kala harda kaji saide duk sun daskare alamun kamar sun dade acikin fridge din.
Kwanansu uku babu Wanda yaga wani, kullum dasafe zata futo ta dauki lemo takoma daki, bata yarda suhadu.
Yauda safe tafuto daukar lemo taga kitchen din yana buqatar gyara, da hijabi ajikinta tafara gyara kitchen din, tafara mopping Kenan yashigo kitchen din da dan gudunsa sai hada gumi yake yana Sanye cikin kayan gym singlet da gajeren wando irin singlet din,kai tsaye fridge ya nufa yabude yadauki gorar ruwa guda daya Mai sanyi yafara Sha,gaban Mawahib yafadi,ta gefen ido ta kalleshi taga yanda murdadden jikinsa yake shinning yana hada gumi da alama daga motsa jiki yadawo,ga yanayin garin akwai sanyin safiya amma ahaka yake shan ruwa sanyi ga jikinsa babu suturar arziqi da alama sanyi baya damunsa, ganin zai juyo yasa tayi saurin yin qasa da kanta, saida ya shanye ruwan tas Sannan ya wullar da gorar ruwan anan,zuciyarsa tayi baqiqqirin alamun 6acin rai,ganin Mawahib ko gaisuwa ta gagara yimasa.
Ita kuwa gaba daya a tsorace take dashi,cikin sauri tazo zata dauke robar ruwan daya Jefar a wajan,santsin ruwan dabai gama bushewa ba ya dauketa tatafi luuuu zata fadi, cikin sauri Captain Aryan yayi sauri yaruqota,kallon fuskarta yayi yaga ta Runtse idonta alamun ta tsorata da faduwar da zatayi,zuba mata ido yayi yana kallonta, wata zuciyar tace dashi yarinyar dabata Iya gaisuwa ba ka taimaka wa? Lokaci daya ransa yasake 6aci,Kai tsaye yasake ta tafadi qasa warwas a wajan, hannunta ya hadu da tiles din kitchen din yabugu,lokaci daya tasaki qaran azaba,Captain ya juya yafita, yana jinta amma Koda wasa bai juyo ya kalleta ba bare yaga halin datake ciki.
Cikin sauri tatashi tana yarfe hannu tareda hura iska a'inda taji ta bugun,daga kanta tayi ta Kalli kofar kitchen din acan ta hango Captain yana hayewa Sama,cikin ranta tace"mugu...."
Kai tsaye ta wuce dakinta tafara dudduba cikin kayan ta kasancewar ko agida Bata rasa magani Mamy tana zuwa da wasu gida, anan taga paracetamol, ta6alla tasha sannan ta wuce toilet tahada ruwan dumi tayi wanka dashi, cikin ikon Allah Sai taji ta kalau,taso tafuto tashare falon ta gyarashi, to amma ganin ya Captain yana gidan yanzu shiyasa ta yanke shawarar gara ta kwanta idan taji alamun yafita zuwa yamma saita futo tagyara falon,doguwar Riga tasaka marar nauyi, ta kwanta agado Nan da Nan bacci ya dauketa.
Da yamma wajan karfe uku taji gidan shiru,tasaka hijabin ta madaidaici akan doguwar rigar data saka dazu,tafuto kamar yanda ta tsara zata gyara falon,zuciyarta daya tasauko qasa tana zuwa Sai tayi turus ganinsa afalon yabaje takardu ga Kuma computer agabansa yana dannawa, yana Sanye cikin Riga da wando,rigar milk color, wandon Kuma na jeans ne,Sai yanzu ne ta ganshi ta kayan arziqi tunda tazo gidan, kullum yana cikin kayan shan Isa ko tsoron sanyi ba yayi.
Mazewa tayi ta wuce ta dauko tsintsiya a kitchen batace dashi uffan ba, yanajin saukowar ta, yanajin lokacin data wuce tasake dawowa, Shima baice da'ita uffan ba.
Sharar tafara cikin sauri sauri danta gama takoma daki, saida tagama share ko'ina tas sannan tadawo inda yake zata share, ta sunkuya tafara Sharar,mamaki yasake kama Captain,yaga alamun gaba daya tagama rainashi,yana gaba da'ita amma tafi qarfin ta gaidashi, ya kalleta ta gefen ido,yagama Lura kan yarinyar yana rawa, Kuma bazai dauki raini ba, dole zai sauke mata duk wani Iya shege datake ji dashi.
zuciyar ta daya tazo gab dashi da Sharar ganin yana zaune a wajan yasa ta miqe zata tsallake inda yake zaune,tashin Nan da zatayi tana daga qafarta Captain yasaka qafarsa a wajan da niyya,aikuwa saita harde tafadi a wajan, yana ganin tafadi ya kalleta tareda ta6e baki yaci gaba da typing din dayake a computer.
Mawahib Batasan lokacin data saki wani irin kukan taqaici ba,tatashi tana riqe da goshinta dayake mata zafi tayi wulli da tsintsiyar sannan ta wuce daki da gudu tana kuka.
Sosai take kuka Kuma kuka Mai sauti kamar Wanda akayi mata mutuwa, jakunkunan kayanta guda uku Wanda suke ajiye d'om,suta fara janyowa da qyar gaba dayatafuto dasu gaban dakinta ta jirgesu anan kofar dakinta.(🙆🏻♀️)
Jin kukan nata yayi Yawa Hakan yasa yasaka hannuwansa ya rufe kunnuwansa duka biyun,amma yanajin kukan, cikin 6acin rai ya kawar da computer sa gefe yatashi yanufi Saman, yana zuwa tundaga kan matakalar benin nasu ya hango jakar kayanta a adane agefe,bai damu dasuba ya tsallake su yanufi dakin nata, yana kama handle din dakin zai Bude saiya jiyo muryarta cikin ihun kuka tana fadin"Nabiha wallahi gida zan tafi,Kuma Allah saina fadawa Mamy abinda yakemin,banason wannan auren,zuciyata zafi takemin inajin mutuwa zanyi" ta qarasa maganar tana ruskar kuka
Daga daya 6angaren Nabiha tace"Mawahib karki fadawa Mamy,kinsan kan Garin Abuja ne da zakice zaki taho ke kadai? kiyi haquri Dan Allah koma meya miki kibarshi da Allah, Kuma Allah saiya saka miki"
Cikin kuka tace"idan nasake kwana agidan Nan tobana numfashi Nabiha...."(😳🙆🏻♀️)