Sashe 49
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Captain Aryan ya sosa kansa yace"wannan ne guda takwas,na Ashraf kuma guda shabiyu"
Cikin sauri ta kalleshi tace"guda takwas ai yayi kad'an,guda shabiyu zaka mata,kaikuma Ashraf kasake tura mata wani kudin asiyo da kayan baby,Babanah kaikuma kafitar da kudi akaro mata wasu akwatunan guda hudu, sai aqara musu da kayan wajena"
Cikin tsananin mamaki Captain Aryan ya kalleta,yayi tunanin zatayi fada shiyasa lokacin da mama Sadiya tace asiyo shabiyu yace a a saboda kar Momy tayi fada asiyo guda takwas, amma abun mamakin gashi itada kanta take cewa yayi kad'an, lalle Momy ta sauya.
Sumar kansa ya shafa yace"to Momy"
Kafin tasake magana wayarsa tayi qara,ganin Captain Habib ne mekiran yasa yadauka cikin sauri, bayan sun gaisa Captain Habib yace"yaushe zaka shigo ne? akwai damuwa fa"
Captain Aryan yace"meyake faruwa? Ina tunanin mafa hutu zan dauka gaskiya"
Captain Habib yace"saboda kayi amarci dakyau kenan"
Saida yasaci kallon Momy kilishi yaga hankalinta baya kansa sannan yace"eh wallahi"
Captain Habib yayi murmushi yace"hakan yanada kyau,amma yanzu de ya kamata shirya kataho anyi mana rashi wallahi,dazu muka samu labari ankashe Captain Shu'aibu awajan yaqin da'aka turashi"
Cikin sauri Captain Aryan yatashi tsaye yace"what...? innalillahi Captain Shu'aibu yarasu? ninefa nayi masa bayanin yanda kan dajin yake,lokacin ya biyoni har gida....kai Hasbunallahu wani'imal wakeel...."
yafadi haka tareda dafe kansa da hannunsa(🤦🏻♂️)
Hajiya kilishi ta kalleshi da sauri tace"wayene yarasu?"
"abokin aiki nane Momy"
Ashraf yace"Allah yaji qansa da Rahma"
Jikin Momy kilishi yayi sanyi, lokaci daya idonta yacika da hawaye, tace"ni Babana wannan aikin naku tsoro yake bani,a dinga kashe rai kamar ansamu kiyashi"
Ta qarasa maganar hawayen yana zubowa.
Kallonta yayi cikin kwantar da hankali yace"Momy duk wanda kikaga yarasu dama lokacin sane yayi,kowanne bawa baya wuce qaddarar sa,Allah yaji qansa da Rahma"
Gaba daya suka amsa da "Amin"
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Washegari Ashraf yasake yiwa Mamy da Mama Sadiya magana akan maganar qarin lefen,saboda Captain Aryan yana busy,waya yake tayi da ma'aikatan su saboda rashin da'aka musu,sai Ashraf ne yaci gaba da kula da batun kayan lefen saboda shi Captain Aryan yana tunanin yakamata ace sun koma Abuja.
Haka su Mamy da Mama Sadiya suka sake fita suka karo kayan kamar yanda suka fada.
Washegari yan'uwan Hajiya kilishi sukazo gidan kowa yaga kayan lefe sai yabawa yake,akwatunan Mawahib guda shabiyu, saikuma qarin akwatuna guda uku irin wanda Hajiya kilishi take siya take 6oyewa saboda hada lefen 'yanbiyun ta.
Bayan sungama ganin kayan aka kaiwa Nabiha nata part dinsu, suka sake daukan na Mawahib ma suka kai, alokacin tana dakinta tana jiyo hayaniyar mutane afalon amma bata futo ba,saida yamma ta futo har lokacin akwatunan suna jere afalon Mamy.
lemo ne a hannunta tanasha tana danna wayarta, Mamy ta kalleta tace"Mawahib ga kayan lefenki fa Captain yayi kokari sosai"
Ba tareda ta kalli kayanba tace"to Mamy"
tanemi waje ta zauna tafara kallo, Mamy tana jira taga Mawahib ta bude kaya taga ko ajikinta harkar gabanta ma take, inda akwatunan suke ma bata kalla ba.
Ta girgiza kanta cikin ranta tace"Allah yarufa asiri"
Da daddare suna dakinsu shida Ashraf,abinci suka gama ci,Aryan yatashi yadauko magungunan sa sannan yabude yafara Sha, Ashraf ya dauki kwalin maganin ya karanta sannan ya kwashe da dariya.
Captain Aryan ya kalleshi yace"miye haka? menene abun dariya?"
Ashraf yace"miye na wani daure min fuska? ganinayi kadage da shan magani, Naga alama Sokake su Daddy saide suga Mawahib da ciki"
Captain Aryan yagama shan maganin yace"maganin ma yaqare bari nakira doctor naji"
Ashraf yaci gaba da ganin magungunan yana karanta wa,Captain yakira doctor yasaka wayar a speaker,bayan sun gaisa yace"doctor naje gida ganin family na, but drugs dina sun qare, zan'iya neman irinsu anan ne inci gaba da sha kokuma wani daban zaka rubuta ka turomin kota message ne saina nema infara Sha?"
Likita yace"masha Allah,gaskiya kayi kokari sosai haka akeso,to yanzu Yaya kake ganin yanayin sperm dinka? yana nan yanda yake lokacin daka samu matsalar kokuma yakoma asalin farko yanda yake kafin kasamu harbin,?"
Ashraf ya Kalli Captain Aryan yanaso yaji amsar dazai Bawa likitan ,Captain Aryan yace"kamarya doctor?"
Doctor yayi murmushi yace"Ina nufin sperm din naka Yaya kaga yanayin fitar sa? yanada kauri ne kokuma har yanzu wani babu banbanci?"
Kallon juna sukai shida Ashraf,har likitan yaji shirun yayi yawa yace"hello"
Ashraf ya zunguri Captain Aryan alamun yayi magana, cikin kame kame Captain Aryan yace"doctor nifa... ni....maganar gaskiya"
Jin yana kame kame yasa doctor yace"Ina nufin Yaya kaga yanayinsa? da kauri ko babu kauri? idan kaduba kaga yanda yake, saika fadamin sai insan akan maganin daya kamata nasake doraka"
Cikin rashin sanin abin fada yace"doctor tayaya kenan?"
Likita yayi murmushi yace" Ina nufin ta hanyar mafarki idan ka farka zaka gani,kokuma ta hanyar sex, but Captain I think you're not single right?"
Cikin sanyin jiki yace"yes"
Doctor yace"idan kagani saimu yi waya"
Qit likita yakashe wayarsa.
Captain Aryan yayi shiru yana kallon Ashraf,Ashraf yace"toni sai kallo na kake,matarka zaka kalla bani ba,yanzu tsawon lokacin nan Aryan haka kuka zauna? ko kanada matsalar haihuwa ai kanada lafiyar yin sex,ya za'ai ka zuba wa yarinya ido kana kallonta,inda ace daga lokacin bikinku kafara shan magani to zuwa yanzu yaci ace kayi mata ciki"(🙈)
Idonsa ya lumshe sannan yabude cikin damuwa yace"Ashraf bazaka gane ba,har yanzu Mawahib fa bata sona,nina rasa yanda zanyi da sonta, kullum qaunar ta sake qaruwa take acikin raina, nafison ace taji aranta cewa tana sona,sai inyi abinda yafi sex ma"
Ashraf yayi ajiyar zuciya cikin damuwa Shima yace"Allah yarufa asiri,toka zuba mata ido kana kallonta tayaya zata Soka? idan ba zakayi sex da'itaba kasabar mata da romance sosai yanda ko baka nemetaba inde tasaba ita da kanta zata kawo kanta,amma inaso kasani muddin baka cire wannan ra'ayin naka nawai saita Soka sannan zakayi sex ba to akwai matsala,idan ba haihuwa kayi Momy taga yayanku ba, bana tunanin komai zai wuce a gidannan, saboda haka kayi abinka kawai,saika kirashi kafada masa"
Captain yaja wani irin dogon numfashi, kafin yayi magana Colonel dinsu yakirashi, cikin mamaki ya kalli Agogo yaga goma shadaya saura,daukar wayar yayi cikin girmamawa, daga can bangaren colonel yace"Captain Aryan anbani umarni daga sama cewa gobe dasafe zaka tafi dajin da aka tura Captain Shu'aibu Kaci gaba da jagorantar sauran sojoji"
Gabansa ne yafadi,bawai tsoron dajin yakeba,tsoron rabuwa da Mawahib kawai yake,cikin girmamawa yace"sir da Ina shirin daukar hutu ne,saboda bana Samun damar zama da iyal...."
Kafin ya qarasa cewa iyali na, colonel yace"umarni ne daga sama Captain,kai kadai ake tunanin zakaji da komai"
Cikin girmamawa yace"angama Sir"
Sannan yakashe wayar, cikin sanyin jiki ya Kalli Ashraf yace"akwai matsala,anturani wajan yaqin da Captain Shu'aibu yarasu,zanci gaba da jagorantar sauran Sojojin,Ina tunanin mutuwar Captain Shu'aibu, gani nake nine nayi silar mutuwar sa saboda banyi masa bayanin wajan yanda ya kamata ba,Kishi ya rufe min ido bangama yimasa bayani ba na sallame shi saboda yazo harcikin gidana yana kallon Mawahib, nikuma bazan Iya Jura ba, yanzu dole gobe zan wuce da sassafe,zamu tunkare su komu kashe, kokuma Nima a kashe ni "
Jikin Ashraf yayi sanyi yace"wai wajan da aka kashe abokin aikinka shine suka sake tura ka wajan? Ya za'ai kanaji wani yamutu kaikuma zaka tafi?"
Captain Aryan yace"wannan shine aikin soja Ash...,bazan Iya qin bin umarnin suba"
Cikin tsananin tashin hankali Ashraf tace"babu inda zakaje,tayaya wani yamutu,sannan su rasa wazasu tura saikai? idan kamutu fa mu sukayi wa asara basu ba, babu inda zakaje"
Captain Aryan Yariqe hannun Ashraf yace "Ash....,mutuwa fa dole ce muna so bamaso,kayimin Addu'ah mana,idan banje ba sauran Sojojin dasuke dajin su basuda iyaye da yan'uwa ne?, dan Allah na roqeka kayi shiru karka fadawa kowa wajan yaqi aka turani musanman Momy,gida ya nutsu yanzu, kowa Yana cikin farinciki, idan Momy taji cewa inda wani yamutu Nima aka turani bazata kwantar da hankalin taba,kuma kaga bata dade da tashi daga jinya ba, kayimin alqawari zamu bar maganar nan mu biyu,Kaci gaba dayi min Addu'ah"
Hawaye ne suka zubo daga idon Ashraf,jikinsa yayi sanyi kalau, tun suna qasar waje yake yaqi da wannan qudurin na Aryan akan yaja hankalinsa yadena son aikin soja, amma Aryan yaqi, saboda ajininsa yake son aikin,cikin sauri yaja Aryan ya rungume shi,shima Aryan din qwalla ya goge daga idonsa, Ashraf yadago kansa ya kalleshi yace"kaje kadauko matarka kasauke haqqin dayake kanka,karka tafi da tunanin wannan abun aranka"
Hawaye yashare kamar ba Captain ba yace"Ash...bazan iyaba"
Shima Ashraf hawayen yashare yace"zaka Iya"
Yana fadar haka yafice daga dakin yana kuka,ya Kalli part din Momy da Mamy da Mama Sadiya, suna cikin farinciki gida yayi dadi yanzu yaushe zai fara fada musu antura Aryan yaqi?
dole zai riqe alqawarin dan'uwan sa.
Ficewa yayi yabar gidan yatafi gidansa.
Yadade yana hawaye adaki shi kadai,gabansa ne yake faduwa gani yake kamar yarabu da Ashraf kenan har abada,bai ta6a jin shakka ko tsoron tunkaran dajin da zasuyi yaqi ba sai yau,takarda yadauka yayiwa Mawahib dogon rubutu ajiki, sannan yabude bedside drower yasaka takardar aciki, yashare hawayen idonsa yadauki wayarsa yakirata,alokacin harta fara bacci,cikin bacci ta dauki wayar taga qarfe daya da kwata, mamaki ya kamata lafiya Yaya Captain bai kwanta ba?
Cikin sauri ta dauki wayar,cikin wata irin murya yace"i want to see you please"
Yanda taji muryarsa hakan ya tabbatar mata ba kalau yake ba,kashe wayar tayi, sannan tafuto daga dakinta tana Sanye cikin yar qaramar rigar bacci Iya gwiwar ta, sai zani data daura akan rigar, Ficewa tayi daga part din tatafi dakinsu,tana zuwa tatura dakin tashiga, ta ganshi a zaune abakin gado yakama kansa yariqe da hannu bibbiyu,dakin ta rufe sannan ta qaraso kusa dashi ta zauna jikinta a sanyaye tace"yaya Captain..."