Sashe 31
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Captain Aryan da abokin aikinsa Captain Shu'aibu suna tsaye a can gefe wajan adana motocinsa, sun baje wata babbar takarda ta taswirar wani daji Wanda aka tura Captain Shu'aibu tareda wasu rukunun sojoji, Kuma shi Captain Shu'aibu shine Wanda zai jagorancesu zuwa dajin, Kuma baisan kan dajin ba, bai ta6a zuwaba, shikuma Captain Aryan yasan ciki da wajan dajin saboda yata6a zuwa can shekarun baya kuma sunyi nasara sosai ansamu abinda akeso, shine yabiyo Captain Aryan din har gidansa yana sake yimasa bayanin wasu abubuwan, Captain Aryan yazage yana zuba bayani yaji shiru Captain Shu'aibu baya magana, yana dago idonsa saiyaga gaba daya hankalin Captain Shu'aibu yanakan Mawahib data futo hannunta daukeda abincin David,tayi fresh da'ita kasancewar babu inda take fita,Mawahib kuwa kwata kwata batasan ma suna gidan ba, saboda bata Kalli inda suke bama.
Captain Aryan da yaji shiru Captain Shu'aibu baya responding nasa yadubeshi yace"Captain...."
Amma inaaaa Captain Shu'aibu yayi nisa, Captain Aryan yabi inda yake kallo da idonsa anan yayi tozali da'ita,gabansa yayi wata irin faduwa ganin tasake cika farinta yasake futowa,saiyaga tasake girma ma a'yan kwanakin nan da baya ganinta.
Ransa yayi wani irin baqiqqirin,Kishi ya kamashi, dama koda yaushe fuska a daure, kuma aka sake 6ata masa rai, yayi wani irin huci cikin tsawa yace"Captain..."
Sai a lokacin Captain Shu'aibu yajuyo da sauri ya Kalli taswirar gabansa cikin kame kame yace"na na...na'am, abokina cigaba da bayani"
Captain Aryan ya ajiye biron hannunsa cikin 6acin rai, sannan ya Kalli Mawahib cikin tsawa yace"ke,ajiye abun hannunki kikoma ciki, akwai rana"
Cikin sauri Mawahib tajuya gefen hannun hagunta,anan taga Yaya Captain da wani dukansu da kayan sojoji a jikinsu,ganin yakoma mata sak Yaya Captain dinta na'asali kuma bataga wani abu datayi ba dazai mata tsawa, hakan yasa ta6ata fuskarta tayi masa wani irin kallo, ko taku daya bata qaraba ta ajiye abincin anan inda take, sannan tajuya cikin sauri.
Captain Shu'aibu ya kalli Captain Aryan sannan yace"wacece wannan ne Captain?"
Cikin 6acin rai dakuma kishi daya rufe masa ido wanda shi karan kansa baisan da hakan ba, ya dubi Captain Shu'aibu yace"She's my wife...idan kagama kallon saika wuce"
Yana fadar haka yabar Captain Shu'aibu a tsaye awajan batare da ya qarasa masa bayanin ba, cikin sauri Captain Shu'aibu yabiyo shi yana kiransa amma Captain Aryan ko juyawa baiyi ya kalleshi ba.
Yana shigowa falonsu yafara dube dube yaga batanan, cikin masifa yabita sama, kai tsaye yatura dakinta yashiga, tana zaune agefen gado a tsorace,amma saita dake tadora qafarta daya kan daya tana girgiza qafa kamar gaske, tasan sarai yaga hararar data masa, kuma tasan zaizo gareta bazai raga mataba, kuma itama bazata juraba.
Dakin yatura yashigo, ya kalleta idonsa fal 6acin rai, sannan yafara kad'a yatsun hannunsa a fuskarta yatsun suka had'u suka bada wata qara d'as d'as, cikin fishi yace"idan kika kuskura,nasake ganin qafarki awaje,Sai ranki yayi mummunan 6aci,keko nanda kofar falo nasake ganin kinje,saina kakkarya qafafuwanki naturasu kano"
ganin yanda ransa ya6aci, hakan yasa tsoro ya kamata amma bata nuna masa ba, cikin 6acin rai itama ta kalleshi tace"toni menayi Yaya Captain?"
Idonsa ya zaro mata,ya sunkuyo da fuskarta daidai tasa sannan yaciro bindigar datake aljihun wandon sa yace"to qaramar marar kunya,idan kika sake nasake kafa miki doka kika tsallake toda wannan zanyi maganin ki"
Ya fadi haka yana nuna mata bindigar hannunsa.
Yana fadar haka yafuto daga dakin tareda rufowa, jikake qofar tabada wani irin qara baram!
Mawahib taja baya da sauri saboda tsoro,idonta yayi tsilli tsilli jikinta yafara rawa,taga alama yau a Captain dinsa yake,metayi to? ko wani ne yace masa tayi wani abu?, meyasa yake mata wannan fadan tokode allurar tasu ce ta motsa?, ahankali ta dafe kanta da hannunta wanda yafara yimata ciwo nan take,hawaye masu zafi suka sulalo daga cikin idanuwanta.
idan ba allurar suce ta motsa ba ya za'ai da yamma irin wannan zaice wai da rana?, qarfe hudu na yamma wacce irin rana,?wacce irin rayuwar aure take yine?
Zamanta tayi adaki bayan tagama shan kukan ko kofar daki bata futo ba,da daddare yana zaune afalo yana cin fruit ko inda abincin data dafa yake bai kalla ba,fruit din yakeci amma masifar Kishi yakeji aransa,sai karkada qafafunsa yake fuskar nan tasa kamar anyi masa albishir da mutuwa, har yakai shadaya nadare a zaune baiga futowar taba Kuma bai nemetaba, wayarsa ce tayi qara yana dubawa yaga Ashraf ne,bayan sungama gaisawa Captain Aryan yace"har yanzu fa Momy bata daukan wayata,Bansan Yaya zanyi ba"
Ashraf yace"kayi haquri insha Allah wataran zata sakko,nima Ina bata haquri,amma de ai lafiya kalau Mawahib din ko? Ina nufin babu wata matsala"
Ta6e bakinsa yayi yana jijjiga qafarsa daya alamun har yanzu da sauran 6acin rai aransa, yace"Ina zansani da matsala ko babu,tana dakinta Ina falo"
Ashraf ya lumshe idonsa yabude yace"Aryannnn...."
yaja sunan nasa, sannan yace"kadinga jan yarinyar nan a jikinka please, Kai kadai tasani fa agarin"
Cikin 6acin rai Captain yace"Ashraf Sokake in dinga goyata Ina zagaya gari da'ita? nafarko yarinyar nan ba tajin magana ta, Kuma batamin biyaiya,saboda ta rainani, idan Ina zaune bazatazo ta zauna ba,wayarta tafini muhinmanci"(😲😂)
Ashraf yayi murmushi yace"to ai kasan yarinya ce,saika koyi lallashi"
Captain Aryan ya lumshe idonsa qit yakashe wayar,Ashraf zai sake bashi wata damuwar ne.
Har yagama zamansa bata futo falon ba,hakan ba qaramin sake kunnashi yayi ba,gaba daya haka ya kwanta baccin baiyi masa dadi ba.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Washegari yagama shirin sa yafuto zai wuce office,yana zuwa falon yayi tunanin zaiganta amma ko alamar ta bai gani ba, ya kalli dining dinsu nanma yaga wayam babu abinci kodaya, haushi ya kamashi, wato saboda yamata fadane Kenan, tafison yabarta tana nunawa qartin maza jikinta,bazai dauki wannan sakarcin ba,idan tayi wasa falon ma hanata saukowa zaiyi gaba daya(😳🙆🏻♀️)
Awajan aikin ma gaba daya saiya kasa sukuni, abu kadan saiya 6ata masa rai,idan ya tuno abinda yafaru agida saiya saki tsaki shi kadai, gaba daya sai tunani yahanashi ta6uka komai,cikin damuwa yabar wajan aikin nasu yadawo gida a lokacin qarfe biyu na rana,zuciyarsa sai azalzalarsa take, wani irin sauri yake yana fatan ace yaganta a falon, yana yaqara sowa falon, yaga bata nan, saiya tsaya yayi turus,yajuya ya Kalli ko'ina amma ko motsin ta babu,sama yahau, ya Kalli dakinta kamar zai shiga saiya fasa yashige nasa dakin,yawatsa ruwa yafuto cikin qananun kaya riga da wando yayi masifar kyau sosai, fita yayi yanemo abinci yadawo, zama yayi afalon yabude abincin yafara ci saide ko spoon biyu baiyi ba ya ajiye saboda kwata kwata abincin babu dadi,tariga ta 6atashi da daddadan girkinta,tunani yafara yarinyar nan kuwa lafiya?
Cikin sauri yatashi kai tsaye yanufi dakinta,ahankali yatura dakin yashiga, yana shiga ya hangota can qasan gado akan tiles ta lubga bargo akanta tana kuka sha6e-sha6e, gabansa ne yafadi cikin sauri yashigo dakin ya qarasa wajanta ya yaye bargon wani irin zafi yadakeshi,tun abayar jiyace ajikinta,nan take damuwa ta wanzu a fuskar sa,cikin sauri ya birkitota yace"lafiya? meyake damunki?"
Cikin kuka Mawahib tace"yaya Captain zanmutu...."
gabansa yasake faduwa Jin furucinta,ahankali yakai hannunsa jikinta kamar yana tsoron ta6ata,dagota yayi zaune saitayi sharaf tazube a faffad'an qirjinsa, hawayen datake yafara sauka a qirjinsa,hannunsa ne yafara karkarwa ahaka yasaka hannun a wuyanta yaji zafi rau,cikin damuwa yace"bakida lafiya?meyake damunki? ko zazza6i ne?" gaba daya ya rikice sai tambaya yake zuba mata, idonta ta runtse, hawaye yasake zubowa, batada bakin dazata masa bayani,kwata-kwata bata cikin hayyacinta,cikin tsananin azaba takama hannunsa dayake wuyanta,laushin da hannun nata yake dashi ne yasa yaji wani irin shock,Mawahib kuwa dabatasan halin dayake ciki ba taja hannun nasa Kai tsaye ta dora akan mararta(🙊🙈😳)
yanajin hannunsa awajan yakoma ya zauna jagwab aqasan tiles din,kallonta yayi da sauri kuma yakasa janye hannunsa daga wajan,cikin kuka tace"zan mutu,ka taimakeni"
Yanajin haka yadawo cikin nutsuwar sa,cikin rashin kuzari ya dauketa cak suka futo daga dakin,motarsa yasaka ta sannan ya zagaya yaja motar suka bar gidan cikin gudu Zuwa asbiti mafi kusa, suna zuwa aka kar6eta,dayake mata ne suka kar6eta tuni suka gano bakin zaren,taimakon gaggawa suka bata ta hanyar yimata allura sannan suka daura mata ruwa,saida ta samu bacci sannan yasamu ganin doctor,likitan ya kalleshi ganin suna yanayi yace"kaine yayanta ko?"
Cikin sauri yace"eh doctor,meyake damun tane,? na tsorata da rashin lafiyar,ban ta6a ganin tayi haka ba"
Doctor yayi murmushi,yace"karka damu bawani ciwo bane babba,ciwon mara ne wanda mata sukeyi a lokacin da zasuyi menstruation,idan tafarka zaku Iya tafiya,but akiyaye a dinga bata magani aduk lokacin da hakan yazo,"
Cikin gamsuwa yace"but doctor baza'a Iya yimata wani abuba wanda zaisa tadaina kwata kwata? banaso tasake shiga wannan halin"
ganin damuwa qarara a'idon Captain Aryan, hakan yasa doctor yayi tunanin kode saurayinta ne, kokuma sunada kusanci sosai shida marar lafiyar, cikin rashin damuwa yace"akwai sosai ma,idan tayi aure may be zata Iya dainawa idan tayi mu'amular aure da mijin ta"
Gaban Captain yafadi,cikin sauri yace"babu wata hanyar?"
Doc. Yace"gaskiya babu"
Captain Aryan yace"komin qanqantarta babu wata hanyar?"
Doctor yace"babu"
Cikin sauri yatashi daga kan kujerar yabashi hannu suka sake yin musabaha sannan ya nufi qofar zai fice,Doc. Ya kalleshi yace"yawwa idan kun koma gida ahada mata black tea tasha,sai abata magani"
Cikin sauri Captain ya amsa,sannan yafuto daga office din gaba daya jikinsa asanyaye,idan ya fahimci maganar likitan nan yana nufin fa sai sunyi sex shida yarinyar nan,idan hakane kuwa akwai matsala gagaruma,tayaya ma zai bari haka tafaru a tsakanin su? hakan bazata ta6a faruwa ba gara de ya tambayi wani likitan Koda wata Hanyar amma banda wannan hanyar, bazai iyaba,yana zuwa dakin yaga ruwan yaqare amma har yanzu tana bacci,zama yayi yazuba mata ido yana kallonta,fuskarta tayi fayau,karon farko dayaji tausayinta ya kamashi, yanzu haka zata zauna da wanna ciwon kenan?