Sashe 38
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dago kansa yayi ya kalleta,baice da'ita komai ba yadauki tissue guda d'aya yanufeta dashi,dan zaro idonta tayi, gashi babu damar musu fuskarsa a tsare take kamar kullum,tana ganin yakawo fuskarsa dab da tata tayi sauri ta runtse idonta gabanta yana faduwa,zuba mata ido yayi yana qarewa kwalliyar tata kallo,kusancin nasu yayi qaranci dayawa har tanajin yanda hucin numfashinsa yake sauka akan fuskarta,lips dinta dayasha janbaki ya kalla,ahankali yafara kawo bakinsa dab da nata yanaso ya shanye mata shi ya Kuma yimata last warning karta sake sakawa inde zasu fita,cikin sauri zuciyarsa ta gargadeshi akan aikata hakan,cikin kasala yadan ja baya kadan, sannan yadora tissue din akan lips dinta yafara goge mata janbakin, saida ya gogeshi tas, idonta yana runtse,tanajin yagama goge mata kwalliyar ta wani irin hawaye ya silalo daga fuskarta,kallon hawayen yayi, yasaka yatsansa guda daya yagogi hawayen sannan cikin rada yace"why?...."
Cikin sauri ta sunkuyar da kanta qasa ta goge hawayen idonta sannan tace"ka 6atamin kwalliya ta"
wani irin murmushi yasaki Wanda bai shirya ba,cikin ransa yana sake tabbatar da maganar Ashraf lalle Mamy tagama shagwa6a yarinyar nan,but... yaji dadin shagwa6ar,idan tana masa irin haka tayaya zai iya riqe kansa?
Hannunta yakama yace"muje"
Cikin sauri tatashi sai turo dan qaramin bakinta take gaba, ahaka suka qarasa wajan motar,shida kansa yabude mata tashiga, sannan yazagaya yaja sukabar gidan.
Har sukai nisa da gidan babu wanda yace komai,kallonta yayi yace"me kika za6a?"
Kallonsa tayi fuska a cunkushe tace"name?"
Shiru yayi yana nazari tayaya zaice mata meta za6a zaman gidansa ko zaman kano?
bai sake magana ba, Kuma bai bata amsa ba, saide ita cikin ranta tana tunani Kenan yanaso yaji shita za6a kokuma kano?
Kafin ta bashi amsa suka qaraso bakin get din gidan Captain Habib,horn yayi maigadi yazo yabude masa,yana ganin sa Yasaki murmushi ya russana yana kwasar gaisuwa,Captain Aryan yasaka hannunsa yabude wani waje a motar yadauki kudi yabawa megadin,mamaki ya kama Mawahib,shin duka sojoji ne sukeda kyauta kokuma de shine ahakan shiyasa yake siye zuciyar mutane?
Yana kashe motar yacire belt dinsa, itama tafara kokarin cire nata,kallonta yayi yaga belt din yana Neman zame mata daurin dan kwalinta,to yagoge janbaki ma tana masa kuka karkuma yanzu belt din motarsa yacire dan kwali shikuma ta masa ihu, hakan yasa cikin sauri yace"wait..."
Cak ta tsaya,ya matso dab da ita yafara janye belt din,yanda ya matso din har tanajin yanda numfashinsa yake sauka a wuyanta,belt din yakeson cire mata amma idonsa yanakan qaramin lips dinta yanaji kamar yahade bakinsu waje daya, daddad'an qamshin turaren tane ya rinjayeshi,lokaci daya yafara fitar dashi daga hayyacinsa,har baisan lokacin daya dora dogon hancinsa akan wuyanta ba,yafara yawo da hancinsa a dukkannin wuyanta yana shaqar qamshin nata,yayinda idonsa yake a lumshe, kwata kwata ya manta da inda suke.
Gabanta ne yafara faduwa,anya Yaya Captain kuwa yana cikin hankalinsa kwana biyun nan?
Meyasa yake mata irin wannan abubuwan ne?
Cikin sauri tayi gyaran murya,sai alokacin yayi firgigit yadawo hayyacinsa,cikin sauri yacire mata belt din,sannan yabude mata motar,tana ganin haka kuwa cikin sauri tazuro qafafunta waje,shima futowa yayi,suka shiga cikin gidan jikin Mawahib a sanyaye.
suna qarasowa falon matar tasa tataho da sauri ta rungume Mawahib,kana ganinta kaga wayaiya,Captain Habib yabawa Captain Aryan hannu suka gaisa cikin farinciki sannan suka qarasa shigowa cikin falon suka zauna, matar tasa ta Kalli Mawahib tayi murmushi tace"Amarya bakya laifi"
Mawahib tayi murmushi tare sunkuyar da kanta qasa
Captain Habib ya Kalli matarsa yace"Nusaiba kawo musu ruwa mana"
Cikin farinciki tatashi tayi kitchen domin kawo musu ruwan,batafi minti uku ba sai gashi tafara kawo musu abun motsa baki dangin snacks tasake kowama kitchen din,Captain Habib ya Kalli Mawahib tace"Amarya kin rikita mana angon naki gaba daya mun kasa ganeshi, Captain Aryan baya Makara wajan fita aiki amma tunda ya aureki sai ahankali,idan yaje wajan aikinma bashida nutsuwa yana ta6a dan aikin dan kadan ko ba'a bashi excuse ba saiya gudu gida,ga jarabar tunanin ki dayak.... "
kafin ya qarasa cewa dayake,Captain Aryan yafara tarin qarya(😂)
Sosai yariqe qirjinsa yana tari kamar gaske,tunda yafara zuba wata irin kunya takama Captain Aryan yanaji kamar ya nutse awajan saboda kunya,Captain Habib baisan yanayin auren nasu da yarinyar bane harya saki baki yake wannan surutun?
baisan cewa ko agida Shiba ma'abocin yin wasa dasu bane saboda baya son raini?
da farko yayi tunanin zancen nasa bazai miqeba, amma dayaga yana qoqarin tona masa asiri shiyasa ya qirqiri tarin qarya
Adede lokacin Nusaiba takawo musu ruwa,Captain Habib yayi sauri yadauki gorar ruwa yabashi Sai sannu yake masa.
Mawahib kuwa mamaki ne ya kamata,kwata kwata bata yarda da wannan maganganun na Captain Habib ba,ba akanta yake magana ba,Yaya Captain da baya sonta shine zaiyi tunanin ta awajan aiki?
Nusaiba ta kallesu cikin farinciki ta gabatar musu da abubuwan data kawo musu tace"to bismillah ga ruwa"
Mawahib ta dauki lemon kwali ta tsiyaya a cup tasha dan kad'an,ganin idon Nusaiba akanta yasa tasake daukan irin lemon datasha din tazuba wa yaya Captain,tabashi cikin ladabi, yamiqo hannunsa zai kar6a, maimakon yariqe cup din sai yahada da nata hannun da cup din yariqe yakai bakinsa yasha lemon, Captain Habib Yasaki murmushi, Nusaiba kuwa saitayi quriii da'ido tana ganin soyayya, kamar ba Captain Aryan ba,damafa masu shiru shirun nan akwai soyayya.
Captain Aryan kuwa yayi hakanne saboda karsuyi wani tunani akan zaman nasu,saboda yaga har yanzu taqi sakin jiki dashi, to zasu Iya gane wani abun ataraiyar su harsu saka musu alamar tambya.
Mawahib kuwa gaba daya al'amarin Yaya Captain yagama daure mata kai, idan yayi mata wani abun kawai yanayin rayuwar su ta kano take tunowa,sai taga kamar an sauya shi gaba daya.
haka sukaci gaba da zantuka kad'an kad'an daga wannan lemon dasuka sha,babu wanda yasake cin wani abu a cikinsu,shide Captain Aryan wayarsa ce a hannunsa yana dannawa, Mawahib Kuma suna magana da Nusaiba kad'an kad'an.
Kitchen tatafi domin ganin girkin datake yi,tana kitchen din Yaron ta yatashi daga bacci yafara kuka, Captain Habib yace"bari in dauko mufid yatashi a bacci"
Mawahib tayi murmushi yace"bari in dauko shi"
Captain Habib yayi murmushi yace"to Amarya,ainaga lokacin sallah ma yayi bari inyi alwala"
Yana fadin haka ya shige toilet din dake cikin falon, Mawahib ma tatashi tashige dakin datake jiyo kukan Yaron,tana shiga kuwa ta ganshi yana cikin dan qaramin gadonsa, Yaron fari kyakykywa dashi gashi 6ul6ul dashi,jijjigashi tafara yi adakin tana lallashin sa, bataso tafuto falon tasan Yaya Captain ne kawai a zaune,batasan su kasance su biyu takura take yi sosai.
Acan falo kuwa Captain Habib yana gama alwala yafuto yadaga toilet din yana daura agogon hannunsa ya kalli Captain Aryan yace"Captain shiga kayo alwala mu wuce masallaci,idan kagama Ina compound, zan amsa waya"
Captain Aryan ya kalleshi tareda gyada kansa,ya shige toilet din dan dama yana buqatar kama ruwa saboda kafin su shigo gidan tun amota Mawahib ta 6ata masa tsarkinsa(🙈)
Saida tajima adakin har Yaron yayi shiru sannan tabude qofar dakin ahankali taleqo taga Yaya Captain baya falon, sannan tafuto daga dakin,Agogo ta kalla ganin lokacin sallah yayi hakan ya tabbatar mata da cewa sun fita masallaci, ahankali tacire mayafin jikinta,tacire agogon hannunta, sannan ta ajiye mufid tanufi toilet din falon zatayi alwala(🙆🏻♀️)
Zuciyarta daya tatura tashiga toilet din adede lokacin Captain Aryan yagama gyara jikinsa ya miqe tsaye zai maida gajeren wandon sa jikinsa,idonta ya sauka akan abunsa(🙈🙊😳)
Cikin sauri tazaro idonta waje,jikinta yadauki karkarwa gaba daya,Shima Captain Aryan da baiji budewar qofar ba sai ganinta yayi cikin sauri ya zaro idonsa waje(😳)
Lokaci daya ya runtse idonsa,kuma ya gagara maida wandon,meyasa yau yake kunya ta kansa ne awajan Mawahib?
numfashin tane yake neman daukewa zata sume masa a toilet din,akaf tarihin rayuwar ta bata ta6a ganin wannan abun ba,abun ma na manya, manyan ma ingarman namiji jajirtacce kamar Yaya Captain wanda kana gani kasan nashi bana wasa bane(🙈)
Ganin zata fadi a toilet din yayi sauri ya maida gajeren wandon sa sannan yariqeta ta tsaya da qafafunta, saide daga gani bata hayyacinta,gaba daya gumi ya jiqa mata fuska, tanajinta a tsaye, tayi sauri tabude qofar tafice aguje(😂)
Captain Aryan yabita da kallon mamaki,yaja qofar ya rufe yadora hannunsa akan goshinsa dayan hannun Kuma yariqe qugunsa dashi,cikin ransa yace"yasalam"
Yanzu shikkenan yarinyar nan taga girmansa?
irin wannan abun kunyar yana faruwa tayaya ne zai Iya kallon idonta harya fada mata cewa yana sonta?
gaba daya tasake tsorata dashi duk saboda ganin wannan abun to ranar daya batashi a hannunta yaya zatayi Kenan?
Kansa ya girgiza kawai,yadauro alwala sannan yafuto daga toilet din yana sauke hannun rigarsa qasa fuskarsa kamar Koda yaushe tana nan a daure,kallon cikin falon yayi anan yaga Mawahib tacire dan kwalin kanta tana firfita dashi duk da esin dayake aiki a cikin falon,kansa ya girgiza yaqarasa ficewa daga falon,baisan lokacin daya saki murmushi ba,duk me yayi zafi haka?
kode ta manta ba'a gidansu suke ba?
ahaka Nusaiba tadawo ta sameta bayan tagama ajiye girkin data musu,tace"Amarya zafi kike jine?"
Cikin sauri tadaga kanta sannan tayi wata irin dariyar yaqe tace"eh wallahi"
Nusaiba ta dauki mufid tace"to taso muje dakina saikiyi sallah kafin su dawo muci abinci"
Babu musu tabita dakin nata, domin kuwa bazata Iya sake shiga wannan toilet din na falo ba,gani zatayi kamar zata sake ganin abun Yaya Captain (🙈)
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼