Sashe 25
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin damuwa Mamy tace"toya zakiyi tunda ubanki ya janyo miki? Idan bakiyi haquri kin zauna ba so kike yasakeki kidawo muzauna Yaya kilishi taji dadin goranta miki? Shikkenan,Kici gaba tunda haka kikaga yafi miki"
tafadi haka tareda kashe wayar.
Kifa kanta tayi akan gado tafara ruskar kuka kamar marar lafiya,tasaka hannunta biyu tarufe fuskarta dashi tana kuka, cikin kuka take tunani gani ga Yaya Captain agida daya, idan kasheni zaiyi saide ya kasheni babu wanda ya damu daba Shiri nake dashi ba, itama Mamy tadawo tana bin bayansa,meyasa takeso ta tilastani zama da wannan mugun me muguwar zuciya? yanzu shikkenan itama Mamy tadena sona?
Kuka taci gaba dayi, saida tayi mai isarta Sannan ta kwanta Koda wasa batayi kuskuren futowa daga dakinta ba.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Washegari dasafe takama Asabat ne babu aiki,Captain yana gida, tun sassafe yazo falo ya zauna yana dan aiki kadan kadan a computer sa,har wajan qarfe goma baiga futowar taba,abincin datake futowa tayi wa kanta ma yau baiga tafuto ba,tambayar kansa yafara yi kode ta tsorata sosai ne da qaran bindiga shiyasa takasa futowa? Cikin sauri ya ture computer dake gabansa yatashi yayi dakinta,da gudu-gudu yahau matakalar benin, ya qarasa gaban qofar dakin ta yadora hannunsa akan handle din dakin zai bude, saiya kasa budewa cak yaja yatsaya yana tunani, idan yasake ganinta a'irin yanayin rannan fa? mezai cemata? a hankali ya janye hannunsa daga kan handle din dakin yana tunani menene damuwar sa? cikin sauri ya fasa budewa Yajuya yabar wajan.
Mawahib tana cikin dakinta tana aiki tun safe, kayanta da Mamy takawo mata daga gida wanda suke ajiye d'om ko ta6asu batayi ba,shi ta bude tafara jerawa a wardrobe,kayan sakawa ta ware musu wajan su daban, kayan shan is'ka suma wajansu daban,kayan bacci ma wajansu daban,saida tagama jera kayanta tas, sannan taga maganin da Mamy tace tasako mata aciki da turare,ta dauki ruwan tsumin dabatasan menene amfanin saba tasha sosai kamar ruwan sha,sannan tatashi ta ajiye shi acikin bedside drower dinta,turaren ta bude ta shaqa taji qamshin yanada dadi,tarufeshi tasaka shi a gaban mirror inda ta jera kayan shafarta,gumbar da Yaya Captain ma yakawo mata tabude tasaka hannunta taci yar kadan, da taji dadi saita gyara zama dama bataci komai ba,ta zauna taci gumba Iya yanda takeso sannan ta ajiye ta akan mirror da nufin zuwa anjima tasake sha saboda taji tanada dadi sosai(🙆🏻♀️😳)
Cikin ranta tanata mamaki meyasa Mamy tabata wannan tarkacen.
Saida tagama shirya komai tsaf,sannan tasake gyara dakin ta wuce toilet tayi wanka,ta zauna tafara karatun qur'ani har yamma,kokadan bata futo falon ba yau,karatun qur'ani takama ko hakan zaisa taji sauqi sauqi aranta, idan tadanji yunwa saita tashi taci gumba tabude dan qaramin fridge dinta tasha ruwa(🙆🏻♀️)
Tun yamma Alhaji Ma'aruf yakira wayar Captain Yafada masa gasunan zuwa suna hanya,basu saukaba Sai wajan magrib,ana Kiran sallar magrib yafice zuwa masallaci, daga nan sukai waya dasu yaje ya taro su a hanya suka dawo gidan tare,tun a compound din gidan Alhaji Ma'aruf ya jinjina kansa, tabbas yarsa tayi sa'ar duniya saura ta qiyama Kuma,Captain ne yabude musu kofar falon suka shigo suka zauna,sannan yasake gaida su cikin girmamawa,yatashi yawuce gaban tv ya kunna musu kallo sannan yace"bari akirata"
Alhaji Bala yayi murmushi yace"to ba laifi"
Cikin sauri Captain yahau sama, kai tsaye yatura dakin nata yana Addu'ah Allah yasa yaganta cikin sutura kartayi Masa haramiyar baccinsa nayau, yana turawa yaji a rufe, saiyayi mata nocking, Mawahib kuwa tun lokacin daya shigo yaganta babu kaya tadaina barin dakinta abude,cikin nutsuwa tatashi tabude qofar, tana Sanye cikin hijabi hannunta daukeda Alqur'ani,kallo daya yayi mata yatuna yanayin daya ganta kwanaki, cikin sauri yadauke kansa sannan yace"ana kiranki"
Daga Nan Yajuya yasauko qasa, mamaki ya kama Mawahib to waye zaizo musu itadaba kowa tasani ba?
Qur'anin ta ajiye sannan ta biyo bayanshi tafuto,tana zuwa taga mahaifinta zaune afalo shida abokinsa,yayi kyau sosai cikin shadda blue color, cikin ladabi ta tsugunna qasa tace"Abba sannunku da zuwa"
Cikin Jin dadin sunan data kirashi dashi yace"yawwa Ruqayya, Kuna lafiya ko?"
Tace" lafiya kalau"
Alhaji Bala yace"Yaya baqunta? ai yanzu kinzama yar Abuja kinsan gurare dayawa ko?"
Mawahib tayi qasa da kanta tace"eh"
Captain Aryan Yazuba mata ido yana kallonta,lokaci daya tsoro ya kamashi ganin ta takure a waje daya tana amsa musu babu sakin jiki atare da'ita,karfa yarinyar nan ta kunyatashi a gaban mahaifin ta, suyi tunanin wani abu yake mata, kana ganinta kasan a takure take.
Kallo yayi kallo, yayi nisa acikin kallonta lokaci daya yatafi tunani,wannan ne Karon farko daya ta6a qarewa kyakykywar fuskarta kallo, Sai yanzu yasake yaganowa da wanda take kama, wato Alhaji Ma'aruf,pink lips dinta dan qarami,idanunta,girarta,gaba daya irin na mahaifinta ne.
yatuna lokacin dasuke primary school kafin su tafi qasar waje karatu,Ashraf yacewa Mamy ta haifa masa Baby mekyau itace matarsa,shikuma yacewa Mamy ta haifa masa mai kama da'ita.
Alhaji Ma'aruf ya kalleshi yace"Captain...."
sai a lokacin Captain Aryan yayi firgigit yadawo daga duniyar tunanin daya lula.
******
shiryawa yayi zaije gida ya gaida Momy yakuma sake bata haquri akan fishin datake da Aryan,cikin sauri yadauki key din motarsa ya futo yana so yadawo da wuri karya yi dare acan, Nabiha tana ganin futowar sa tasan cewa yanzu haka idan yafita bazai dawo ba saide yabarta ita kadai takwana a gidan, cikin sauri ta d'oru abayansa haryazo yashiga mota, zai rufe murfin motar Sai ganinta yayi agabansa.
Cikin mamaki yafasa rufewa ya kalleta fuska babu alamun wasa yace"lafiya?"
Cikin damuwa yace"Yaya Ashraf dan Allah inzo na rakaka?"
Mamaki yakama Ashraf, ya Kalli Agogon hannunsa na azurfa yaga qarfe bakwai da minti takwas, ya kalleta yace"kirakani kuma? babu inda zanje, zanje gidane"
Cikin sauri tace"to yaushe zaka dawo?"
Cikin halin ko'inkula yace"idan nasamu kaina..."
Nabiha tana jin furucin yanda yake mata magana tasan cewa ta takura masa,da alama bayason maganar,cikin wani irin salo da kissa tafara bubbuga qafafunta awajan cikin shagwa6a tace"nide Allah Yaya kadawo da wuri ni gidan tsoro yake bani idan baka nan"
Ashraf da kansa yake qasa cikin sauri yadago kansa ya kalleta,sai yayi saroro yana kallonta yaji gaba daya shagwa6ar tata ta dakeshi.
Baisaba da hakan ba,babu macen data ta6a tsayawa agabansa babu hijabi bare mayafi,ga kyan diri, tatsaya agabansa take zuba masa shagwa6a sai yau yagani,lokaci daya yaji wani irin yanayi yana kamashi, dan karta gano halinda yake ciki, cikin sauri ya amsa mata yace"to"
Sannan ya rufe motar yafice yabar gidan.

Cikin sauri Captain yace"na'am Abba"
Yanda yaji Mawahib din tafada,Alhaji Ma'aruf yayi murmushi,yaji dadin yanda Captain ya kirashi da wannan sunan,hakan yana nufin ya kar6eshi amatsayin uba kamar yanda yabashi 'yarsa, idan ya Lura yanzu ya kar6i auren nasu da hannu bibbiyu,kuma bisaga dukkan alamu Captain din yafara fadawa cikin tarkon 'yarsa,tun dazu suna magana amma idonsa yanakan matarsa ko qiftawa bayayi yatafi tunani.
Yayi ajiyar zuciya yace"akwai kadarorinta dasuke wajena Wanda na mallaka mata su tun tana qarama,idan kunsamu lokaci Sai kuzo, zan danqasu a hannunka, da nayi niyyar kaiwa mahaifiyar ta, to amma yanzu tunda tayi aure,saina yanke shawarar zan bawa mijin ta,saikusan Yaya zakuyi dashi kaida ita,tunda yanzu haqqin kula da komai nata yana wajanka"
Kansa aqasa cikin ladabi yace"to Abba insha Allah"
Alhaji Ma'aruf yace"Yaya aikin naku,? naga Ana posting a media kun yaqi wasu 'yan ta'adda, Allah yaqara kiyaye wa gaba"
Cikin biyaiya yace"Amin ya Allah"
Adede lokacin Mawahib takawo musu ruwa,lokacin qarfe takwas da kwata nadare,ta ajiye cikin nutsuwa sannan tajuya zata koma kitchen, anan taji Abbanta yana cewa "Yaya maganar ganin likita?"
Cikin sauri tashige kitchen batason jin suna masa maganar ganin likitan nan, gaba daya sun d'aga hankalinsu akan rashin lafiyar sa,ko idan yaga likitan wacece zata haifa masa yaran oho(😳🙆🏻♀️)
Captain Aryan yace"har yanzu de ban ganshi ba,tunda na warke nadawo bakin aiki bansamu zama bane shiyasa"
Alhaji Ma'aruf da Alhaji Bala suka hada baki wajan fadin "Allah yasa adace"
Kafin Captain ya amsa musu, adede lokacin Mawahib takawo musu abinci,ta ajiye agabansu, sannan takoma tadauko babban plate tabude abincin zata zuba musu, wani irin qamshi yadaki hancin Captain,cikin sauri yakai idonsa kan abincin yaga yana turiri, jallop din macaroni tayi musu saboda babu lokaci,tasaka carrot aciki da hanta dakuma ganye,gaba daya ta juye musu macaronin, Sai Kuma farfesun kaza data sake ajiye musu agefe, Alhaji Ma'aruf ya matso ya kalli Alhaji Bala da Captain Aryan yace"Bissmilah muci abinci"
Captain Aryan ya kalli abincin yafara tunani aransa gashide yana qamshi,anya kuwa abincin yarinyar nan zaiyi dadi?
ganin ga mahaifinta a zaune tareda abokinsa kada sugane baya son cin abincin, saiya saduda yadauki spoon badan yaso ba, yadebo abincin dan qadan,sannan yakai bakinsa, lokaci daya ya lumshe idonsa,baisan lokacin dayakai hannunsa yafara Sosa kunnansa ba,girkin yayi mugun dadi kamar Anty Mamy ce tayi,rabonsa dacin girki maidadin wannan tun ranar auren Ashraf da Anty Mamy takai musu abincin dakinsu.
Alhaji Ma'aruf da Alhaji Bala sunji girki sai suka fara zance suna hadawa da farfesun kaza.