Sashe 45
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yanda bai fita da wuri ba,tayi tunanin zai dade kafin yadawo,saide tunanin ta bai tabbata ba, saboda da wuri yadawo gida harta kasa 6oye mamakinta,tunda yadawo gidan yahanata sakat, bai barta ta zauna ita kadai ba, tana zaune a jikinsa,tun tana jin hakan wani iri harta haqura tafara sabawa da Zaman jikin nasa.
haka zamansu ya kasance tsawon sati biyu, babu abinda ya canja daga kulawar dayake bata, har zuwa wannan lokacin Mawahib bata furta masa cewa tana sonshi ba,saide yanda yake janta a jikinsa, yake mata masauqi a jikinsa hakan yasa tayi mugun sabo da jikinsa,koda yaushe zaka gansu manne da juna yayi mata runfa da faffadan qirjinsa,a tsawon sati biyun nan tun ranar da yayi mata kiss a dining bai sake yimata ba, saide a hannu idan zai fita aiki, kokuma a goshinta kokuma kumatunta,yadage tuquru wajan ganin yaja hankalinta gaba daya domin ya siye zuciyarta da zallar soyaiyar sa,tun lokacin dayaje dakinta suka kwana basu sake kwana tare ba,da wuri take guduwa dakinta tarufe tayi kwanciyar ta,sabida qarfi dayaji nema yake yakarya duk wata Garkuwa ta jikinta.
Ta 6angaren maganinsa kuwa baya wasa dashi, kullum yana cikin sha kamar yanda likita ya dorashi akai,kuma har zuwa wannan lokacin babu wanda ya fadawa yaje wajan likita sai Ashraf... yafison iyayen nasu duk suga result ajikin matarsa(🙈)
Kamar yanda suka saba yauma bayan sungama komai tawuce zata tafi daki,saiji tayi yayi sama da'ita,bai zame ko'ina dasu ba sai dakinsa,bata tada hankalin taba, saboda tasan cewa babu abinda zai mata,tsawon wannan lokacin tun lokacin daya furta mata Kalmar soyaiya bai ta6a yunqurin yin wani abu da'ita ba,illa iyaka kiss, dagashi babu qari, hakan yasa ta kwantar da hankalinta,tana kwance a jikinsa kamar yanda yasabar mata har bacci yafara fuzgarta taji yana sauke wani irin numfashi.
Fuskarsa cikeda gumi yarasa yanda zaiyi da tarin sha'awar ta datake addabarsa,amma bazai Iya yimata komai ba harsai yasan Yaya matsayin sa yake a wajanta,har yanzu yana lura da'ita baiga alamun tana sonshi kamar yanda yake sonta ba,bai San menene acikin zuciyar taba, haka kuma taqi bude masa zuciyar tata yasan Yaya matsayin nasa yake,kokadan taqi bashi damar dazai gano inda ta'ajiye shi.
runtse idonsa yayi yana matse qafafunsa waje daya, ahankali tabude idonta ta Kalle shi,cikin mamaki tace"Yaya Captain kana lafiya?"
Kansa yadaga mata,sannan yariqe fuskarta yadora harshensa akan lips dinta yafara lasa, duk da hakan bata tsorata ba,saboda dama inde wannan ne yasaba, hakan yasa batayi yunqurin hana shi ba,tana jinsa tun yana lasar lips dinta harya gangaro yadawo yahade bakinsu waje daya.
ahankali yakama harshanta yana sha idonsa a lumshe,sosai yake aika mata da zafafan kiss,Mawahib tayi shiru tanajin yanda jikinsa yake rawa tun yanashan bakinta ahankali har yafara fita hayyacinsa yafara abu da zafi zafi kamar za'a qwace masa ita,jitayi yana qoqarin tura hannunsa cikin rigar ta, hakan yasa tafara tureshi,daqyar ya'iya daina kissing dinta yabude idonsa dasuka gama lumshe wa da fitina yace"bakyaso ne?"
Babu musu tadaga masa kanta,yayinda hannunta yake kan qirjina ta danne rigarta tana tsoron karya sake qoqarin saka mata hannu,cikin sigar lallashi yace"tokiyimin,ni inaso"
Cikin sauri ta kalleshi,tayaya zata Iya kama bakinsa tasha?
kallonsa tayi tace"no"
Idonsa ya lumshe,sannan yasauke wani irin numfashi yace"Okay"
Daga nan yajuya mata baya tareda lumshe idonsa,batace dashi uffan ba itama ta lumshe idonta saboda gaba daya a tsorace take da al'amarinsa,yanzu daya saka mata hannu a cikin rigarta mezai faru kenan?
Kasancewar yariga yasaba mata da kwanciya cikin jikinsa hakan yasa cikin bacci batasan ta lallabo tashige jikinsaba,shima yasaka hannunsa yasake rungume ta,duk da suna bacci,atare suka saki ajiyar zuciya.
Da asuba suna farkawa suka gansu manne jikin juna,batare daya saketa ba yace"meyasa kikazo jikina?"
dan qaramin bakinta taturo gaba cikin shagwa6a tace"to meyasa ka rungume ni?"
Murmushi yasaki yana mamaki lalle bakinta yafara budewa tunda gashi yana fada tana bashi amsa.
tashi yayi zai shiga toilet wayarsa tafara qara,cikin mamaki ya juyo,Mawahib tayi sauri ta bashi wayar itama tana mamakin meyasa Yaya Ashraf yake kira a'irin wannan lokacin?
Saboda taga shine me kiran.
Dauka yayi sannan yazauna abakin gadon yace"Ash..."
Cikin damuwa Ashraf yace"tun qarfe uku nake kiranka fa,ina kasa wayarka ne? Momy batada lafiya cikin dare Daddy yamin waya muka tafi asbiti,yanzu haka muna asbitin,jikina yayi sanyi da rashin lafiyar ta Aryan..."
Cikin sauri yatashi tsaye yace"what innalillahi...,meyake damunta to? meyasameta? kode saboda nine?"
Ashraf yace"tun ranar dakukazo gida tace kasaki Mawahib,yan'uwanta sukazo har gida suka lallashe ta, tun daga ranar tadaina kula kowa,daga nan kuma sai zazza6i kad'an kad'an,nafi tunanin tasaka abun aranta ne,dazu tana aman jini har mukazo asbitin"
Dafe kansa yayi da hannunsa sannan yace"Ash inada laifi awajan Momy,nasan cewa bazata yafemin ba saboda banbi umarnin taba,bansan Yaya zanyi ba"
Ashraf yace"Aryan,kadena wannan tunanin,Momy zata so aurenku,kuma insha Allahu watarana zatayi alfahri da aurenku"
Cikin damuwa yace"Allah yasa,zamu taho yanzu"
Wayar ya ajiye ya Kalli Mawahib da jikinta yayi sanyi,saboda duk taji abinda yafaru a wayar,lokaci daya, kuma karon farko da taji tausayinsa ya kamata, cikin sanyin jiki yace"Allah yabata lafiya"
Kansa ya gyada yace"Amin,kiyi sallah zan dawo daga masallaci saimu tafi"
Ta amsa masa sannan tafuto daga dakin nasa tawuce nata dakin, wanka tayi sannan tatada sallah, tana idarwa tatashi ta shirya cikin doguwar riga ta abaya,ta dauki abinda zata buqata tasaka ajaka sannan tafuto falo,shima yana idar da sallar gida yataho,sai waya yakira ya fadawa Captain Habib komai, yana zuwa ya shirya suka futo, lokacin har gari yafara Haske, magana yayi da David sannan yadawo suka wuce airport.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Qarfe tara daidai a Airport ta musu,kasancewar sun dade kafin jirgin yatashi, Ashraf ne yaje Airport din daukosu,tundaga nesa yahango su yaga sun qara wani fresh kamar daga wata qasar suka dawo,suna qarasowa wajansa Aryan ya rungume shi, sannan suka shiga mota,duka su biyun suna gaba, Mawahib tana baya,saida suka fara tafiya sannan ta gaida Ashraf, ya amsa mata cikin sakin fuska.
Gida suka fara zuwa,suka ajiye Mawahib, sannan suka wuce asbitin, Mamy tana kitchen itada Mama Sadiya kasancewar weekend ne sai ganin Mawahib sukayi,cikin murna taje ta rungume Mamy.
Mama Sadiya tace"mutanan Abuja,kun qaraso kenan?"
Cikin farinciki tace"mama munzo wallahi, Ina Nabiha?"
"Nabiha tana gidanta,itace ma take fadamin Ashraf yakira Aryan din ai yasanar dashi, shine nace to yau Kuna hanya"
"hakane tun asuba muka futo daga gida fa,yame jikin?"
Mama Sadiya tace"jiki da sauqi za'a ce,yanzu zan koma asbitin ma"
Zata sake magana Mamy tace"sannunku da zuwa"
tace"sannu Mamy, Mamy yunwa nakeji"
"ga abinci nan dauki kije kici"
Mama Sadiya tayi murmushi tana sake qarewa Mawahib din kallo taji tana maganar yunwa kode sun samu qaruwa ne,to amma data tuna da matsalar Captain saita daina tunanin"
abincin ta dauka sannan ta Kalli Mamy tace"Mamy ina na Yaya Captain?"
Mamy ta kalleta cikin mamaki,kode tafara sonsa ne?
Kafin tabata amsa Mama Sadiya tace"kizo ki zuba masa mana Mawahib,saiki kai masa dakinsa"
Ta amsa mata sannan tafuto daga kitchen din,Mamy ta Kalli mama Sadiya tace"Maman Nabiha Kinga zamani?"
Mama Sadiya tace"ai Mawahib da sauqi,ni Nabiha kallon cikin idona takeyi take cewa ita tana son mijin ta"
Mamy tayi murmushi ta girgiza kanta sannan ta dauko wani flask din tazuba wa Aryan din,kasancewar yau itace da girki tasan cewa basai an sake yimasa wani girkin daban ba, girki ne na zamani wanda zai birge wanda yaci.
Tana shirin futowa daga part din Mamy saiga Mamy din tashigo, abincin ta bata tace"gashi saiki ajiye masa"
Kar6a tayi tajuya ciki,itama tazubo abincin ta zauna kusada Mamy tanaci, kana ganinta kasan cikin farinciki take,tana gama cin abincin suka dasa sabuwar fira,har yamma su Captain Aryan basu dawo gidaba,Mamy tana lura da Mawahib taga koda wasa bata kira mijin nata tayi masa maganar yazo yaci abinci ba,Bata kirashi tayi masa tambaya Yaya jikin mahaifiyarsa ba, bata kirashi taji Yaya lafiyar saba, daga nan tasan cewa har yanzu ba lalle Mawahib tana sonsa ba,inda tana sonsa ko awa daya ba zatayi ba dole ko acikin magana ne saita sako maganar sa, amma koda wasa banda tambayar abinci, babu abinda tayi wanda ya danganci Aryan,daga nan tasan cewa akwai sauran rina a kaba.
Sai qarfe goma shadaya nadare suka dawo gida tareda Alqali,kai tsaye Alqali part dinsu yawuce, shikuma Captain Aryan da Ashraf suka shigo part din Mamy, alokacin suna zaune itada Mamy, cikin farinciki Mamy tace"sannunku da zuwa"
Captain Aryan ya Sosa kansa yace"Anty Ma-my,barka da dare"
"Yawwa Captain,yame jikin?"
Ashraf yace"jiki da sauqi Mamy,mun taho de tasamu bacci"
Mamy tace"Allah yabata lafiya,aida safe munje nida Alhaji,to dazan dawo gida sai muka taho da maman Nabiha saboda tatafi musu da abinci, ku zauna bari akawo muku abinci, kun wuni bakuci komai ba"
Ashraf yace"eh wallahi,Allah yasa ba Mawahib ce tayi jagwalgwalo ba,girkinki kawai zamuci Anty Mamy"
Mawahib ta Kalli Yaya Ashraf cikin shagwaba taturo bakinta gaba tace"Mamy wai nice nake jagwalgwalo?"
Mamy tayi murmushi tace"Kinga tashi ki basu abinci dan Allah"
Tashi tayi tanufi dining,Captain Aryan yana jinsu baice komai ba sai dan qaramin murmushi da yayi,yarasa meyasa yakejin nauyin Mamy yanzu.
Abincin ta ajiye musu, sannan tazuba musu,ta kalli Captain tace"Yame jikin?"
wani irin kallo yayi mata yace"Alhamdulillah"
Daga haka bata sake cewa komai ba,tatashi tawuce dakinta,Captain yabita dawani irin kallo,Ashraf yana ganin haka yayi sauri yata6o shi,cikin sauri ya sunkuyar da kansa, saide Mamy tana kallonsa ta gefen idonta,yanzu kam tagama tabbatar wa Mawahib bata bawa Captain kulawa,bataga wata soyayyar captain mashahuriya acikin idon Mawahib ba.
Sun dade a part din suna firarsu da Mamy sannan sukai mata sallama suka tafi,directly wajan Alqali sukaje alokacin shima yana cin abinci, sallama suka masa, sannan Ashraf yaraka Captain dakinsu, shikuma yayi masa sallama yatafi gida.