Sashe 98
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Faiz kam in the past two months babu abinda ya sani bakin ciki da bitterness, babu abinda ke mashi dadi, he hates Life, yayi loosing komai, he wanted dealing with Maryam again Amma mum dinshi make him swear never to touch her again, tace it's a curse for karami ya bugi babba babu kyau, if ya tuna few months again that he is a happy man sai yaga such time will never come back again, gani yake he will never know happiness again, before he sees bintu can't live without him, he knows she loves him amma this time around tamkar an juya mata brain ta daina sonshi, he never knew her importance sai yanzun Amma kirikiri ta gujeshi, family sun shjga magana iyaye sun shjga tace she's not valued that she's not coming back, all he told them was a barta ta huce kilan she's mad at him, yau akace yaje gidan babban su daddy wato alhaji shamsu, he wanted leaving nigeria for good Amma like amira was told him zaayiwa iyami dariya, baoson abinda zaisa uwarshi ta zama laughing stock balle he knows ba sonta ake ba, tun ranar da ya gano cewa Maryam is behind everything yasan if he leaves sunyi winning, they hated him for being the first and the head and he will continue to be the heads kou sunyi kou sunso, Inda zuwa hospital kou shan drips na healing mutum kilan da ya samu lafiya don he spent days a hospital with his mother by his side crying The only thing that made him strong is his mother and his daughter, he feels if anything happens to him zaayiwa iyami dariya sosai, he feels better sosai yanzun that har office yana zuwa Amma dad dinshi ya hanashi komawa chan gidanshi ba don komai ba sai don Kar yaje yana misbehaving, he fears he may go back to drinking again if ya zauna shi kadai sannan alhaji da hajiya suna saka idanuwa kanshi sosai, alhaji yana checking bakinshi sannan he checked his room frequently, he made sure he's ok, tun da fajz ya fara zuwa office at times sai ya kai 10 na dare he's always the last person to leave because he have nothing to go back to, he have nothing to Rush him to, he is totally empty, tunda sukayi magana da amira sau daya her line hai sake shjga ba, har wata daya babu anything from her, he told his dad she's in Lagos dad dinshi ya zaunar dashi yace
"You see at times we have to learn to let go nor Matter how we love someone...at times the love is to let them be since they have decided to be alone...kaga she have your number...she knows where you are...if she wants you she will come back to you...at times letting go will help you hell fast ..munsan tana sonka kuma kana sonta Amma yanzun ba ina baka shawara bane as a father but as a friend..." Fajz daga wet and weak eyes dinshi yayi ya kalli dad dinshi, that's was before he starts going to office, hannunshi alhaji ya rike yace
"Let go...pls..." Ya fada mashi cikin sanyin murya
"If I can...I would daddy...I can't . " Ya fada mashi cikin sanyin murya carnular na hannunshi
"You can... just imagine if she's dead...zaka maidota ne?..."alhaji ya tambayeshi, ahankali ya girgiza mashi kai
"Good... just imagine she's dead..." Da sauri fajz yace
"But she's not..."
"Shi yasa nace kayi imagining...kaga kana shan wahala...and she can just knock at the door today and come back to you if she misses you.. kayi hakuri kaji dana ..if you love her let her be too..." Ya fada mashi cikin sanyin murya, kou kadan babu mai blaming amira for leaving, already sunsan uwarta bata yarda ta dawo gidan ba and gidan faiz is not conducive, she won't stay and die,,
"But daddy ta kyautamin?..." Ya tambayi babanshi,
"Aa bata kyauta ba...but take this as kaddara.. " ya fada mashi
"Ok...I will be ok..." Ya fada mashi cikin sanyin murya at the moment yana hardening zuciyar shi, bayan ya fara zuwa office ahmed yazo wajenshi yana fada mashi amira ta sauya number ne and she have blocked them both on call and on whatsapp, he told faiz he have used another number yayi mata magana a kan WhatsApp, idanuwa faiz ya zaro
"Did she respond to you..." Ya tambayeshi cikin zafin nama
"Eh..." Da sauri faiz yace
"For real?..what did you tell her pls..." Ya fada lokaci guda kuzarinshi na dawowa lokaci guda don yana zuwa office and look ok because of his mother's happiness Amma kallon guda zakayi mashi kasan he is bothered beyond words,
"Kasan amira is into business sosai...so I remembered she asked for number wata mai tallata number ta don ta samu contact...so I decided to contact her da number da bata sani ba, na saka dp din mace, I told her ina son in tayi saving number na don in dinga ganin kayan da take tallatawa, and she replied with ok, " ahmed yayi mashi bayani
"For real?.." fajz ya sake tambayar shi
"Eh wallahi...let me show you her status...tana dora kaya everytime...her status is always full of items..." Ya fada mashi,
"Oh my goodness...wato ni din dai amira bata so... it's alright..."
"Kar ka damu we can track her da wannan...I have an idea..."
" What's the idea..." Fajz ya fada mashi cikin rawar jiki, a sirrance ahmed y fada mashi plan da yake dashi, kiran secretary dinshi yayi ya fada mata taje ta saya mashi mtn line tayi register da sunanta ta kawo mashi Daga wannan ranar ya fara magana daita and he's so happy, it seems bata son rubutu and she always give him voice note and he's really glad, he have bought so many things da bai san ya zaayi dasu ba daga gareta, duk abinds ta dora sai ya saya dukda at times tana cewa wata ta rigashi, one thing he noticed about her is that she is into business only don yana kokarin ya jata da hira Amma a banza bata bada a wannan damar, when he tries asking her about her family she will shun him kaman bata gan question dinshi ba, she have no idea her new latest customer is her husband and her brother ba, jiya he bought some items and he told her ta ajiye mashi that zasuxo biki Lagos if yazo zai zo ya amsa, amira is very smart and she told him she doesn't do pick up only delivery, he smiled and then reply her with
"If customer dinki tana Lagos bata iya zuwa ta sayi kaya daga wajenki?.." ya tambayeta
"I only do delivery..." Ta amsa mashi atakaice without talking anymore dashi, he loves attitude dinta, he's so happy he's in touch with her,dad dinshi bai sani ba but he told iyami, nan take fada mashi he shouldn't rush it not zata iya gane shine kuma tayi blocking dinshi ya rasa daman sakr magana daita.
Tunda bintu ta barshi sau uku yana zuwa gidan, the another thing dake faranta mashi is yanda his tiny is baby is growing, tamkar ana hura mata iska, she's becoming very chubby beyond his imagination, kullum bintu tana dorata a status dressing her like the angle that she is,duk sanda ya kalli status dinta sai ya dinga murmushi feeling very happy. He's not as sad as before, yau he needs to see bintu kafin su hadu a gidan kawunshi, yasan yay zaayi making final decision a kan zamanshi daita and har ga Allah he won't want his home to be empty anymore, yasan yana kaunar amira but he loves bintu too, he wants her in his house, yasan with time he will learn to he with her alone, shirinshi yayi ya fita zuwa gidansu bintu, he met her and her mother a falon gidan, ita kanta bintu ta sauya sosai, she's so missing her husband and home Amma she feels her decision is the right thing to do tunda tasan in yau zai sake samun another love he will still maltreat her, she just pray she forgets about him soon dukda she knows it's going to be very difficult, tasan if har yau ta tabbatarwa alhaji shamsu cewa she's not going back then bakin alkalami ta bushe, family dinsu baayiwa mutum dole, sunsan illah auren dole and side effects dinshi shi yasa if yaransu sun nuna basu so dole suke hakura, she's just totally lost in thoughts thinking about faiz when his perfume da sallama daga gareshi ya maidota hayyacinta, daga idanuwa tayi tana kallon shi yayinda ya durkusa yana gaida mum dinta amsa mashi tayi a takaice tare da mikewa, ahankali ya taka zuwa Inda bintu ke zaune na kwance kusa daita with he swollen cheeks dake kama da an hurasu, he can't believe just within 3 months tayi girma haka, bintu didn't say a word to him kawai tana binshi da kallo, kusa daita yazo ya dauki baby dake bacci sai ta fara motsi
"She will wake up... yanzun nan ta gama rigima tayi bacci.. " ta fada mashi sounding very calm tana kallon yanda yarta ke kokarin bude idanuwa, bai amsa mata ba ya cigaba da girgiza ta har sai da ta vude idanuwa tana kallon shi tana hamma alaman baccin bai isheta ba, murmushi ya sakar mata yana kallon ta, she looks just like him like amira take fada mashi a wancan lokaci, komai na face dinta is all his
"I miss you...pls come back home..." Ya fadawa yarshi,
"Pls don't let daddy be alone... daddy is sorry..." Ya sake fada yana taba kumatun yarshi, juyawa yayi ga bintu yace
"Baby we have been through alot...but always we make it up with each other...dan Allah...dan annabi.. I beg you.. Kar kisa ayi forcing dina in baki takarda ..pls I beg you...Kar ki bari yata ta tashi all alone as the only daughter her mother have with her father.. dan Allah I beg you in the name of Allah...kiyi hakuri ki dawo...nasan I showed the world you doesn't matter and am so sorry...pls forgive me...dan Allah you have trained me don't let me start all over again... just the way I don't want you to go and start all over with another person...pls take me back kinji..." Ya fada yana dora free hand dinshi kan hannunta, bintu shuru tayi tana jinshi, the thought of her daughter being the only daughter feels weird don suma suna da babban yaya na miji wanda va mum dinsu ta haihfeshi ba ,kou kadan vaa sakashi a komai ba gidan, he's totally on his own
"It's really difficult for me...am just afraid and it hurts me wata zata iya shan gabana again...I love you since kafin ka san amira Amma tazo ta sha gabana ta samu abinda ban samu a wajenka ba...kuma again another person can still have your heart again...I don't want to pretend am ok anymore...i can't take that for the second time..." Ta fada mashi kanta kasa
"They won't be a second time...ni ban shaawar ajiye mata biyu...Allah ya kaddara haduwata da amira...and he took her away...if ba kaddara ya sake hadamu ba it's just you...pls let's go back home..." Ya fada mata.
Bintu lumshe idanuwa tayi tana tunanin what to do next.