← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 129

Sashe 42

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ta kasa hakuri, she followed her to falo, hajiya dake tsaye kallon amira tayi not caring about her swollen forehead or eyes nor her pale skin, she looks so sick da kallo guda zakayi mata kasan she's pale and tired, shi kam Ismail bangaren dad dinsu ya nufa don ya fada mashi amira is back ba don komai ba sai don yanda ya shiga tashin hankali sosai, asiya bin bayan amira tayi yayinda shi kuma faiz da yake cikin farin ciki ya kama hanyar waje, amira bata karasa inda mum dinta ke tsaye ba instead sai ta tsaya nesa daita saboda tsoro, hajiya takawa tayi zuwa gaban amira yayinda amira ta sadda kanta kasa tare da fara Kuka, "Amira daga ina kike..." Shine the only statement da hajiya tayi making, jiki na rawa amira tace "Gidan...yaya.. ahmed..."ai bata karasa ba taji kaman an watsa mata ruwan zafi a kumatu saboda irin zafin dataji a kumatunta har kunenta yasa muryarta ta bude ta saki wani irin kara tare da zubewa kasa, it goes straight into kunnen faiz that's heading to the gate, tsayawa yayi tare da juyawa idanuwanshi duk waje yayinda yayi saurin dora hannu kan bakinshi saboda tashin hankali. "Ni Zaki kunyata...." Abinda hajiya ta fada tana harbe amira da kafa looking so furious, faiz couldn't take a step daga Inda yake don he feels maybe baiji daidai ba Amma second shout dayaji yasa ya nufi kofar da gudu daidai da shima Ismail ya fito yaji ihun da amira tayi, ganin Ismail yayi dakin yasa fajz ya bawa kanshi hakuri ya tsaya Amma he is shaking don dan bending yayi ya kamo rigarshi ya rike gam saboda tashin hankali, Ismail kaman walkiya ya shiga yayinda mum dinta sai fada kawai take ta Inda take shiga bata nan take fita ba, da sauri ya tare amira yana kiran "Mummy meye haka...kasheta zakiyi?..." Ya fada cikin tashin hankali yayinda amira ke kwance kasa sai shessheka kawai take "Wato ke gaki yar iska kou...inyi maki magana don baki san darajan uwa ba shine Zaki bar gidan ki ki tafi gidan wani ahmed...ke gaki fitsararra kou..."ta fada kaman zata hau bori, "Mummy dukana....ake..." Amira ta fada yayinda take boye bayan Ismail tana Kuka sosai kaman ranta zai fita, bata karasa ba hajiya tace "I don't care....ai you deserve everything that comes to you amira tunda har kikayi deciding ki zubda mutuncin ki before aure ..daman in Basu ci uwarki ba me zasuyi....latsarki kikeso suyi?...listen and listen good... wallahi wallahi wallahi Kika sake barin gidan aurenki nor matter what sai na hallakaki..." Ta fada mata tana huci, Ismail daya tare amira from duka kallon mum dinsu yayi yace "Haba mummy why will you say this....why pls ...is she so bad that you won't harbor her.... lalacewar amira bai kai na wanda zas dinga wulakanta ta ta kasa zuwa gida ba..." Bai karasa ba tace "Yi mun shuru kafin in harbeka dan ubanka... " Ta fada sannan ta kalli amira ta nuna ta da yatsa tace "Wallahi kou bayan raina kika dawo gidan nan da zama ban yafe maki ba..." Cikin Kuka amira tace "Wayyo kaicona....mummy ki yafemin.. there's limitations to what Man can take.... wallahi bakin ciki zan kasheni....sun kirani karuwa....babu irin sunan da yayarshi bata kirana....she almost killed me today..." "Dallah rufemin baki....keep your mouth shut...ai daman na yafe maki Amma ban yafe maki ki kashe aurenki saboda ana fadan gaskiya ba...now listen and listen good...in har ba ziyara ba Kar in sake ganinki gidan nan...shima ziyarar you have just few minutes... wallahi in ba shi yace ya gaji dake ba don't ever...I mean ever...step away from your marital home...." Bata Karasa ba alhaji ya shiga wato mahaifin amira kallon amira dake kuka yayi ya kalli hajiya, wani irin kallo yayiwa hajiya before bending to level din amira ya daga jaw dinta Yana kallon face dinta, he kept quiet for awhile before yace "What happened..." Cikin natsuwa.., amira dake kuka kallon mum dinta tayi before kalli dad dinta, "Babu... komai.." ta fada cikin matsanacin kuka don tasan kou ta fadawa dad dinta what they're doing to her ba zai sauya komai ba, "Wane irin ba komai...tell him... Daddy yayar mijinta ta bugeta after calling her all sorts of names..." Ismail ya fadawa dad dinsu, ajiyan zuciya alhaji ya saki yace "My dear baayi dole...if Kinga bazaki iya Zama ba ki dawo gida.. " ai bai gama ba hajiya tace "Wallahi kina dawowa ina bar maki gidan ubanki...ni dake ba zamu zauna under same roof ba ..kindai ji na fada maki...if you think am joking come back here ki Gani..." Ta fada mata atakaice before ta juya ta barsu nan tsaye, ahankali amira dake Kuka sosai ta mike, "Don't mind your mother...fadi kawai take...if kinji you're fed up just come back home...I know your past won't let you live in peace Amma you're always welcome here..." Alhaji ya fada mata, nodding kawai tayi cikin Kuka, not because zata dawo ta kashewa mahaifiyarta aure, it's never happening, alhaji fita yayi ya barta daga ita sai Ismail da asiya, "Sorry anty..." Asiya data tausayawa amira ta fada mata, "My dear sister kiyi hakuri...duk wacce is destined for greatness haka yake fuskanta... Allah knows what happened is not your fault...it just pains me that mummy ta kasa ganewa...she made it look kaman aure is the only thing that ya mace can do..." Ismail ya fada sounding so angry, "Ba komai yaya... nagode..." Amira ta fada cikin Kuka Still seeing Stars daga marin da mahaifiyarta tayi mata, haka ta fito tana Kuka sosai, faiz dake zaune wajen flower feeling so angry at mum din amira na ganinta sai ya mike tsaye looking so sad, amira dake Kuka wuceshi tayi ta fita waje duk voice dinta ya dishe Amma sai kuka kawai take, da gudu faiz ya bita kafin ta kai wajen mota har ya bude mata mota ta shiga ahankali ya maida ya rufe shima ya shiga, without saying anything ya tada motar, bands kukan amira babu abinda ke tashi, he couldn't find any words to say to her right now, her cry burns his heart, Allah kadai yasan yanda yake ji, he drives as fast as he can har suka isa gida, yana horning maigadi ya bude mashi gate, yanzun wajen karfe 12 sauran kadan, amira tasha Kuka har ta gaji, yana parking ya ta fito alaman she's angry, banda shessheka babu abinda take, today is such a hectic day, kou makiyinta bata fatan ta shiga halin da ta shiga, her mother have so many things that makes her doubt if really itace mahaifiyarta, na yau is the worst, she's feeling maybe she's adopted dukda suna kama da junansu sosai, da sauri shima faiz ya fito ya rufe motar yana zuwa bayanta ya sungumeta kaman wata karamar yarinya, she didn't fight it at all don tasan kou tayi a banza, he carried her to her apartment, he didn't drop her a koina sai a bathroom dinta, waje ya samu ya zaunar daita cikin bathroom din yayinda yayi saurin kunna tap don hada mata ruwan wanka
Chapter 42 · 0% Book details