← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 129

Sashe 93

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faiz najin wayarta kashe ya dafe goshi yana tunanin who is that lady, then he remembered her saying Lagos, he is really confused, those that means amirarshi tana Lagos,
"Oh my God..." Ya fada yana dafe goshinshi,
"Lagos....why pls..." Ya fada yana mikewa, mum dinshi na zaune waiting for him to come out,
"Iyami...amira tana Lagos..." Ya fada mata sounding so weak
"Lagos?...did she tell you that?..."
"Aa.... there's a lady...I don't just understand...the lady was trying to communicate with me... amira...ta kashe wayarta...iyami kou dai in daina wahalal da kaina. It seem amira bata sona..." Ya fada yana weeping silently,
"It's your family's fault..." Ta amsa mashi, shuru yayi
"Maryam ta rabani da Maryam..kuma she's they enjoying life kou...ok" ya fada yana komawa bathroom, ruwa ya sakarwa kanshi yayi tsaye under shower ruwa na zuba jikinshi, the tears won't stop flowing dukda he's tired, 5 whole days without amira, 5 whole days without happiness, he thought his daughter is enough for his happiness but his wrong, he stayed under shower for about 10 minutes before ya fito daure da towel,
"Pls eat...kou kadan ne...I beg you...pls ifemi... you're my happiness...they want to destroy my happiness...basu sona...and they're winning..." Iyami ta fada, dukda faiz yana cikin matsala sai da ya tausaya mata, he knows baa sonta, itama ta rame sosai, they're really showing halinsu don his step mom doesn't even ask if he's alright unlike before da suke pretending, straight Inda ta ajiye mashi abinci yaje, he opened it, white rice ne with veggies, kou spoon bai saka ba ya dumbuza hannu ya fara ci face dinshi kaman an bashi madaciya yaci, it's as if an dora mashi wuka ance eat or die, he was forcing the food down and shedding tears, mum dinshi zuba mashi lemo tayi ya shanye yana goge face dinshi,
"Iyami...are you happy now..." Ya fada yana kallonta with a wet face, iyami da tana hawaye saboda yanda yake cin abinci yana kuka kai ta daga mashi, ahankali ta goge face dinta, hugging dinta yayi yace
"Iyami I will be ok...pls don't bother... speaking to her and knowing she's safe makes me happy..." Ya fada mata, kai ta daga amshi alaman ok,
"Nagode..." Ya fada yana barinta, wajen old kayanshi da ya bari gidan, sakawa yayi mum dinshi na kallon shi
"Ina zaka..." Ta tambayeshi
"I want to visit some people today... sannan zanje gida.." ya amsa mata she feels so happy, she's so happy he's decided to he ok now, Sai da ya gama shirinshi sai ta zauna waiting for her to go out don yayi abinda yakeson yi,
"Iyami kije ki huta..." Ya fada mata, babu gardama ta fita, wayar Cable din dakinshi yayi kokarin fiddawa Amma ta kasa, he have to carry knife ya yanke cable din, nadata yayi ya fita rike da car keys dinshi, yana. Fita mai gadi ya zuba mashi ido yana kallon shi like he's trying to recognize who he is saboda yanda ya sauya kamanni kaman bashi ba, har ya shjga motarshi maigadi was wondering who is this, don for sure yayi kama da fajz Amma kou kadan bai da assurance cewa fajz ne, ya sauya beyond expectations, har faiz ya shjga mota ya ja zuwa kusa da gate bai bude mashi gate ba har sai da faiz yace
"Zaka bude min gate kou aa..." Ya daka mashi tsawa da sauri maigadi daya gane it's faiz ya bude gate yaja motarshi ya fice.

Bintu kam sanda ta dawo gida face dinta sharkaf da hawaye kou asking dinta what happened mum dinta batayi ba sai cewa tayi
"Kin gaji da gadin kenan..." Ta fada tana kallon bintu dake rungume da yarta, cikin ranta she knows she will still go back to her house sai dai if fajz baizo ba, she knows her daughter loves him so much and there's nothing anyone can do about it, abun haushin is her daughter doesn't know her worth at all don if she knows she won't stay tana wulakanta kanta kan wani who doesn't deserve her, da akwai so many empty rooms a gidansu so nan aka saka kayanta, dakinta ta shjga rungume da tiny baby dinta tana kuka. She have really decided to stay away from fajz for ever nor matter how it's going to feel. Abincin yarta ta bata ta kwanta tana hawaye feeling so empty already.

Maryam kam tunda faiz yayi mata wannan rashin mutuncin a gidsnsu bata dawo hayyacinta ba, mijinta warn her to stay away from faiz tun ba yau ba, he knows irin kiyayyar da takewa faiz, yana taddata tana wayar da mum dinta saying all sorts of evil things kanshi, yana fada mata she's a mother and a mother shouldn't hold so much hate kan mutum hakan that's it's not good Amma sai tace it's not good sai tace it's not his business ai ba family dinshi bane sai yayi shuru so data dawo gida few days back with lot's of injuries ta fada mashi faiz ne yayi attacking dinta what he said was
"Na fada maki ki fita harkar yaron nan...if kina babba baki rike girmanki ba zaisa yaro ya raina ka...kin gan irinta nan..." Yake fada mata. She is in so much pain don tun ranar tana kwance, she's feeling so much pain especially a cikin kanta Inda ya fixge mata gashi, kou kadan batayi regretting action dinta ba don her Mom na fada mata motar fajz na gida so she knows he's in pain and she prays he runs mad or even die kowa ya huta, ba komai yasa take jin haushinshi ba sai don she's feeling babu mai cin kudin babansu sai shi, she feels shine ke mulkin kudin family dinsu duka, sannan kou sau daya bai taba involving dinta a family business na ya bata dan wani abu ba, abun haushin is sanda yayi aure taje gidan da yake she was so furious saboda girman gidanshi don da kadan family house dinsu yafi gidanshi girman and yama fi na family dinsu tsaruwa da kuma irin kayan da aka zuba gidan like the pop, the tiles are so expensive, komai na gidan kaman gidan sarki, sunfi wata suna jimamin gidan da mamansu, sai gashi kou wata biyar baiyi da aure ba ya sake wata auren and luckily wannan matar have something to use against her kuma sai akaci saa he loves her more than himself, ta tabbatar da yana kaunarta sanda ya kwanta a hospital saboda ance zaa rabasu, nan ta samu good way to deal with him without boka kou malam, she's happy knowing he's in pain, she hates him so much for taking her place as the eldest, tasan in da babu shi da itace zata kula da komai tunda If babu eldest son dole ayi using eldest kou da kuwa macece.
Chapter 93 · 0% Book details