← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 129

Sashe 9

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Bayan fitan ta fajz ya ya maida Idanuwan shi Kan bintu dake cikin wani irin farin ciki, he remembers he statement dazun wato maza Mara hankali ne zasu iya auren such mace, she have forgotten he have flaws too, she knows he drinks but Bata rabu dashi ba, that's love, in kana son mutum ba ka ganin laifin su kou da kuwa the whole world will see it Kai bazaka gani ba, yanda sad and dull face dinta ya Zama bright ya nuna she's so happy, wato sanin dark secret din kishiya abune dake saka matsanacin farin ciki, bintu da cikin ranta kwal wants faiz ya tado Maganar don a samu ayita, Amma sai yayi Shuru, duk rashin jinshi yanzun bintu wants to show she's way smarter than him, tasa ya koma kaman zakin da faratu, few minutes Bayan fitan Amira shima ya Mike ya shjga kitchen ya kuskura bakinshi ya fice, bayanshi bintu tabi da harara, tana ganin ya fita ta Mike da Sauri ta koma ciki, wayarta ta dauka ta Fara Kiran Hindu, Hindu tana picking ta fada Mata exactly what happened and how she goes about it
"I told you it's the truth....na sani don wayanda sukayi maganar Yan uwanta ne...they know her sosai..." Inji Hindu
"Ai Baki San wani Abu ba.... gobe kizo ki amshi wani Abu...I have to give you something for this happiness da kika sakani...did you know he loves her like hauka..." Bintu ta fadawa Hindu gaskiya lamarin, she never told Hindu faiz is crazy for his secretary, then his assistant and now his wife, kawai she made it look as if she's happy, she have been pretending Even when faiz zaiyi months Bai kusanceta,
"Wai da gaske kike...ashe love suke Sosai..."inji Hindu
"Ai abun baa cewa komai...ba karamin sosayya suke ba... could you believe in har Yana bangare na sai yaje nata sunyi Yan abun su kafin ta dawo...ai Ni Naga abinda yafi xare tsayi..."Amira ta fada sounding so happy
"Kilan Bai San she have a son ba kou...if not why will someone like faiz settle for less pls..." Hindu ta fada mashj
"Ai ya sani...don wallahi dazun that I made it look like a joke Baki gan yanda ya dinga tare Mata ba...har da fada min Nima inda ya biyemin da kilan yayi min ciki..." Inji Bintu
"Then kilan tayi mashi asiri... maybe family ma Basu sani ba...kilan Basu San she's a single mother ba don I doubt if har zaa yarda ya aureta... gaskiya da akwai wani Abu.  "Inji Hindu
"Ai yanzun dai ba wata matsala...did you know she have the nerves to Tell me Wai inyi abincin saidawa...with my PhD take cewa injr inyi abinci.. don ta samu ta dinga ci...can you believe that..." Dariya Hindu ta fara yi tana cewa
"Shegiya drop out...ance kou degree dinta Bata Gama ba...and she's his assistant..kou su Yan uwan nata cewa suke Wai har da asiri yasa ya Bata wanna matsayin tunda kou first degree Bata dashi..."
"Ai Baki San wani Abu ba...sai da ya Kai minzalin da in har ran Amira na bace tou ban da zamab lafiya... happiness dinta is my happiness.. don in har tana cikin Bakin ciki Haka zai zo Yana kumbure kumbure Yana Bata min Rai Nima..."bintu ta sake revealing another secret.. "
"Chabdin...Amma Kinga Abu... gaskiya it's not natural...babu yanda zaayi faiz ya dinga maki wulakanci dukda kinfita komai da komai Kuma ace ya makale Mata... "
"Ai yanzun I have a very big weapon against her.. yanzun dai ki tabbatar da kinzo gobe.. "
"Wai me Zaki bani ne..."
"That ring you're have been craving for..." Bintu Bata karasa ba Hindu ta fara ihu cikin farin ciki, she loves one of her ring so much, it's pure gold,
"Wai da gaske kike.. " ta fada Mata,
"Wallahi da gaske nake.... you don't know what you have done for me.... yanzun dai sai anjuma....'" ta fada tana kashe wayarta, she's so happy, jikinta na rawa ta Kira mom dinta ta fads Mata abinda ke faruwa, Daman her mother is not happy da akayiwa Yar ta kishiya (I know wasu will think why is this happening..saka kanki a position din bintu well you may do more...Daman it's kishiya ba abun so bace don most people suna neman kishiyoyin su da sharri, balle wannan ba sharri bane it's real, it's abinda babu kishiyar da zata boye maka wannan sirrin especially yanda faiz ya Riga ya nuna Bai da kamanta kou nice nasan kishiya ta Tana da Irin wanna secret din ai ta boni wallahi lol) wani irin farin ciki bintu ta shiga, mom dinta made it clear to her that Kar ta yarda fajz ya sake kusantar ta sai anyj HIV test, 
"Mummy in ma cutar ce na Riga na samu fa.. "
"Allah ya sauwake...kawai sai yayi HIV test tunda baa San irin runs din da yarinyar tayi ba..." Inji mom dinta, ita dai bintu  shuru tayi tana imagining sandar girman faiz dake Kai Mata duk inda take so, she can't just imagine tace aa, jiya ta hanashi she wasn't expecting to say no today, sallama sukayi da mom dinta she wanted calling her sisters sai ta ajiye wayar gudun Kar ya dawo ya sameta tana waya dukda tasan it's not possible,
"Alhamdullilahi am happy.  " Ta fada cikin matsanacin farin ciki, Allah knows she have been pretending to be happy, to be ok, kaman yanda he is pretending to love her too, she knows he doesn't care about her, tana kallon yanda yake kada abu Yasha in Yana bangaren ta, she have taken the picture of what he is drinking and ta gano maganin saka shaawa ne, she knows kilan Bai samun erection sai yasha, Kallon shi kawai take pretending not to know anything, all because of her, because of a second lady da kou cert Bata dashi, wani irin wulakantacen tunani bintu take Kan Amira.
Chapter 9 · 0% Book details