Sashe 126
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bangaren alhaji haruna kuma sau uku suna haduwa da mahaifin amira kan amira ta dawo Amma sai yace gaskiya suyi hakuri da maganar auren don Kar a sake samun matsala, asalima he told him ya fadawa fajz ya kawo takardan amira, alhaji haruna bai fadawa faiz ba don yasan ba abu bane mai yuwa, shima alhaji muhammad bai fadawa hajiya kou amira mutanen mijinta sunata zuwa ba, kawai he wants it to end haka nan.
Fajz kam sai kawaici kawai yake bai son ya matsawa dad dinshi Amma ganin bai cewa komai yasa ya tafi office dinshi daga nashi office, he went and begged him kan yasa a maida mashi matarshi, banza alhaji yayi dashi, he repeat the same thing several times, afusace alhaji yace
"Kana damuna...did you know how many times I have been to see her father?...did I have to tell you anything I do?... mahaifin ta baj yarda ta koma ba...ya hana...in short he's waiting ka kawo takardan amira..." Alhaji ya fada mashi atakaice, faiz tsayawa yayi ya kasa magana, ahankali ya juya ya fice, he drives straight to office din alhaji muhammad wato mahaifin amira, daya samu daman shiga ya durkusa ya gaidashi, bayan alhaji ya amsa ya cigaba da abinda yakeyi faiz na nan durkushe ya kasa mikewa, hakuri ya fara bawa alhaji muhammad begging him telling him how he can't leave without amira, he promised daga yanzun babu wanda zai sake takurawa amira, alhaji kallon shi kawai yayi yace
" I will think about it.. " was reply din alhaji. Bayan kwana uku alhaji ya Kira amira, he asked her if she wants to go back, it's as if she's waiting, with the new pregnancy shine ta koma dakinta kafin a san abinda ke faruwa,
"Indai zaa barni in zauna lafiya...kuma ya maido matarshi..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ki tashi ki tafi...." Ya fada mata. He wanted to call alhaji haruna Amma kuma sai ya sauya raayinshi waiting for them to come back again and they did bayan sati biyu, luckily har lokacin both fajz da iyayen amira basu san tana da ciki ba sai ga iyayen fajz har da wan alhaji haruna wato alhaji shamsu, kusan su 8 suka zo, bayan an gaisa suka sake bada hakuri kuma suna sake biko, alhaji ya amince All he told them is fajz yayi magana da amira if ta yarda shikenan, sai dai ya sake fada masu su Kula mashi da ya Kar a sake bari a wulakanta mashi yarinya. Ana fadawa faiz haka he jumped to gidansu amira cikin matsanacin farin ciki, hakuri ya dinga bata kan ta dawo tunda iyayenta sun amince, she really wants to go back kafin a san she's pregnant, Amma not without bintu, banda harara babu abinda take mashi, she's so angry at him,
"See if kana son in koma ka maida bintu..."was abinda ta fada mashi atakaice,
"Pls don't give me that condition...bake kika hadani da bintu ba...kuma bani zaki sakani in maidota ba...ban iya zama da mata biyu...ban iya adalci...if you don't want me to burn in hell just let me be..." Ya fada mata as she breastfeed the baby, it's her only solution right now, dataga ya shigo sai ta dauki dan ta rike, he knows what she means sai ya dinga dariya,
"Kana iya adalci mana... you did it before... yanzun ma if you want me... you have to do it again..." Ta amsa mashi atakaice,
"Did you know how it felt?... for a man to want to be with just the one he loves the most Amma was compelled to stay with another... kullum ina son in kwanta wajenki... feel your body..."hannu amira ta daga mashi tace
"Abeg malam ni ba long story nakeso ba...nidai kadai bazan zauna dakai ba ..ban ma iyawa... mutumin da bai san ta daga maka kafa ba ...No way...if kana son koma pls bring your first love back.. " ta fada mashj atakaice tana kokarin mikewa rike da yaronta
"Wai amira me yasa kika raini...why will you try to even walk out of me.... wallahi zan maki wulakanci if you ever try to walk out of me again..." Ya fada face dinshi daddaure, komawa tayi ta zauna itama face dinta babu walwala, sakin face dinshi yayi yace
"Yanzun ki taimaka ki roki bintu ta dawo . Pls ..don ina ganin bazata saurareni ba..."
"Aa...ka fara rokanta...then I will help you..."ta amsa mashi like the way bintu help him get amira.
"Ok...Amma before I go let's do quickie..." Ya fada yana mikewa,
"In rokanka da darajan itayenka...ka bari.. " ta fada mashj,
"Tou..." Ya fada atakaice yana juyawa. Bayanshi tabi da kallo tana tunanin his a wonderful person with a wonderful heart, every month yana bata 50k for baby's upkeep, sannan sunan yaronta da akayi is like one of the biggest she have ever seen, she didn't make any arrangements duk shi yayi komai har dinkin data saka shi ya kaisu. His parents are so wonderful, iyami bought many goodies for her and her baby. Daman she feels if har zata sake zaman aure a duniya then it's him.
Fajz went to gidansu bintu, she was at home and his daughter was in the falo walking around da kayan wasanta koina na falon, wasu ma bai san how comes ba. She brought him drink and garin amsa ya rike mata hannu tare da kneeling kasa, he begged her to come back don su samu that home again Amma bintu tace sam she won't she's sorry ta fara soyayya da cousin dinta, he didn't care she said she's now in a relationship kawai he knows first love will always be first love, he knows if har she wants she can be with him again, he keeps begging Amma a banza, she told him ta hakura that she have moved on. He called amira bayan ta bar wajen ya fada mata yanda sukayi daita, nan tace if ya samu lokaci yazo ya kaita
Alhamdulillah duk summary din da nake na kasa gamawa a wannan page din yanzun the question is bintu ta dawo kou tayi gaba
53
.
Zuwairat Ummumaryam