Sashe 22
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bintu Kam ta gano in kana son mutum it's really hard kace ka daina sonshi completely, rashin faiz in her life for over 1 week yasa ta gano she can't do without him, a nata tunanin Yana gari Kuma Bai nemeta ba, duk irin dabaran data so tayi don fita taje gidan mum dinta made it clear she's not stepping out of the house, Allah kadai yasan how she's regretting her actions, ba Wai she's not happy that everyone knows about Amira ba but she's so ashamed of her self data tonawa faiz asiri, she feels so bad sosai that kou bacci Bata iyayi, kullum cikin kuka take, she just want the family to intervene in the matter kou ace ta koma gidanta, kawia Bata San irin kallon da fajz zai dingayi Mata ba, Sam Bata da case da Amira because she knows she's not even upto her standard, she's not her class she won't waste her time on her, Amma will faiz ever forgive her, she have never loved her pregnancy kaman now, she feels kou Bai maidata ba da akwai abinda yake tsakanin su, she's just praying a kora Amira daga family din, dad dinta days dawo yayi fada da mum dinta Sosai Kan abinda zaisa ta Kai maganar ga alhaji shamsu instead ta fadawa alhaji haruna, he was so mad at her da zata kawo matsalar tsakanin su.
Amira Kuma was in the bathroom crying because she's not sure what the outcome of this will be, Bata son a rabsta da faiz because she have never loved anyone the way she loves him, gani take in har aka raba ta da faiz then it's better Kar tayi aure ta zauna Haka har tsawon ranta, Bata Ganin da akwai inda zata samu irin wnanan farin cikin, Babu Wanda zai Bata what faiz is giving her, ta Dade a bathroom sannan ta fito tayi sallah ta kwanta tunawa tayi da wayarta have been off ta Mike ta dauki wayar ta kunna ta koma ta kwanta,
Faiz na zuwa Chan gidan uncle dinshi ya shjga da sallama, it's evening so he is at home too, uncle dinshi Yana da manyan yaya jikoki da yawa, he is the first a family din dad dinshi, he is respected by all the members, duk abinda ya Fada ake bi, tunda mahaifin su ya rasu ya koma tamkar ubansu, Bai da matsala at all Amma Kuma he is very hard to please, he is just like grandpa dinsu faiz, duk cikinsu babu Wanda ya kaishi kafiya Kan lamarin, da sallama faiz ya Shiga inda yake ya amsa mashi face dinshi daddaure, Zama faiz yayi gefe guda kanshi kasa ya gaidashi, he didn't answer instead ya Fara cewa
"Wato Kaine zaka Bata Mana suna kou... you want to drag our precious name in to the mud...if mahaifin ka Bai fada maka ba let me break it down for you...we don't take nonsense in our family.. babu yanda Zaayi ka hada dangin mu da Kuma Wayanda Basu da kyauwun suna...we have come a long way to let son zuciyar ku yayi ruining good name dinmu..." Alhaji ya dinga fadawa fajz da Kanshi ke kasa Yana hawaye, it's even more serious than it looks, don dazun babanshi na maganar ahankali and calmed yanzun Kan this man is saying it in a very serious tune
"And daga yau Kar in Kara jin ka taba bintu in ba Haka ba Zan sa ayi Maka matsiyacin duka...ku zauna lafiya daita..if you want another wife marry...Amma not people with bad background..." Ya fada mashi atakaice not even given him chance to talk or say anything,
"Tashi ka bani waje.." alhaji ya Fadawa faiz Kai tsaye, faiz da kanshi ke kasa Yana hawaye kasa daga Kai yayi balle ya Mike, the thing is he can't do any of what he said, he can't leave amira for anything in the world,
"Nace ka tashi.. " mutumin ya daka mashi tsawa
"Daddy.. Ina ...sonta...I can't ...leave...her..." Ya fada Yana kuka
"Ai leaving her ya Zama Dole ma...ba Wai am giving you choice to choose.. am commanding you....in Kuma har bakayi ba I won't hesitate to send her our of the family myself. " Ya fada mashi
"No pls. Pls aa...Kar... kuyi min Haka. Dan Allah..." Faiz ya fada Yana Kuka sosai
"Kai ban son Rashin kunya...tashi ja bani waje . " Alhaji shamsu ya fda mashi atakaice, fajz kin tashi yayi, right now he feels inama zaa dauke ranshi kawai don ya samu sukuni, he can't just bare this at all, ganin ba zai tashi ba yasa alhaji barin wajsn ya bar faiZ kadai zaune Yana hawaye without remorse, faiz yafi minti talatin Nan zaune Yana kukan Bakin ciki zaa raba shi da Amira, da kyar ya samu ya Mike ya bar wajen, it's about karfe 5:30 na maraice, Yana tuki Yana hawaye, yasan kou gida yaje Amira ta ganshi hakan zata Gane something is wrong, she will know her thoughts have become true, zancen ma yaje ya dauko mortal enemy dinshi Bai taso ba, ita taja mashi duk wannan abun and if har ya dauko ta sai da ya kasheta da bare hands dinshi, Yana tuki Yana tunanin how it's going to be,. All of a sudden he have a suggestion, parking yayi gefe guda ya dauki wayar shi ya Kira wani guy Wanda suke good time dashi a kasar waje inda yayi karatu, he is a Dr and he knows he can help him with sosai, bayab sun gaisa fauz ke fada mashi Yana cikin damuwa, he told him everything with exception of secret din Amira, Nan tafada mashi yazo suyi magana.
Wajen karfe bakwai wayar alhaji da ke zaune da matanshi biyu Yana masu magana yaji Ringing din wayar shi, same number called him har sau uku Bai daga ba don hardly ya dauki unknown number, a na hudu hajiya Fatima tace ya dauka Mana it maybe emergency, kaman Bai so ya daga Yana sallama, daga Chan bangaren akace
"Dan Allah da alhaji haruna nake magana mahaifin faiz??." Aka tambayeshi, Bai San sanda ya Dan Dora hannu a chest ba Yana cewa
"Eh shine..."
"Well it's about your son.. " baa Karasa ba yace
"What about my son.. " ya fada Yana Mikewa, da sauri itama hajiya kadijatu ta Mike Jin yace son
"Well he had a heart attack...Yana.. " Wanda ya Kira Bai karasa ba alhaji ya Fara cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Ya fada jikinshi na rawa,
"Egbami!!." Hajiya kadijatu ta fada tana Dora hannu bisa Kai
Alhamdullilah
10
Zuwairat ummumaryam
1️⃣0️⃣
Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.
Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba, don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode
Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.
Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products