Sashe 60
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
he loves the song dukda shi ba masoyin jin wakoki bane, he just love the lyrics, "My baby my valentine..girl na you dey make my temperature dey rise If you leave me I go die..." Ya dinga bin wakar, amira lumshe idanuwa tayi ta daina abinda takeyi, the statement if you leave me I go die struck her so hard,he continues by saying "I swear.. you're like the oxygen I need to survive I will be honest you loving dey totori mi I am so obsessed I want to chop your nkwobi ule..your body dey gabkamishi mi ule open am make i see ule nyem love nwantiti wey fit make a bad man sing oooo ahh ahh ahh ahh ahh ahh ahh ..." Kiss tayi mashi bakinta dauke da smile "I love you so much..."ta fada bakinta na rawa "Not as much as I love you.." yayi saurin amsa mata before he continues singing for her "Pounds and dollars I go spend for your head..they should talk all the want I don't care what they said cos your matter na him I come dey carry for my head every night na you I want dey carry go my bed oooo tell me no no..." He keeps singing and singing for her, it's like ha shi bane yace bai iya zuwa hospital because he is not feeling too fine right now, he sang for her And she laughs at it don har da dan hawaye tayi Amma bata bari ya gani ba, she wondered wane irin mutum ne faiz da if abu zai sameshi he will have the feeling, sai Kuma ta tuna he is also her soul mate as she is to him, sam bai bari tayi abinda take sonyi, he keeps smooching her, singing so many songs, the last one he sang that sounds so real was "Am on my knees am begging, cause I don't want to lose you...hey yeah ratatata... begging begging you...." Ya dingayi, "Yau baby is singer..." Ta fada tana dariya "I just feel like singing for you..." Ya fada mata rubbing her back da tip of his nose, "It's so beautiful... nagode for this wonderful memories..." Ta fada feeling so happy, "Thank you too..." Ya fada mata ahankali yana lumshe idanuwa, sun dade basuyi bacci ba don he slept around 11 ita kuma bata kwanta ba sai wajen karfe 3 don she tries to save contact din wayanda sukayi mata magana dukda she couldn't do it all, kafin ta kwanta faiz ne ya bude ido ya ganta zaune time ya kalla yace "What the hell?..." Ya fada yana kwace wayar hannunta tare da jawota jikinshi, haka ta kwanta kou 5 minutes batayi ba bacci yayi gaba daita Da kyar ta tashi tayi sallah asuba shima don faiz yayi tsaye kanta har da janta daga kan gado ya kaita bathroom ya somata cikin ruwa kaman wata kaza sannan ta bude idanuwa, "I will see you ki kwana kina latsar waya again for the sake of stupid business..." Ya fada Yana barinta nan bathroom. Tana idarwa ta kwanta nan kan carpet ta cigaba da bacci, kamam ya barta Nan ssi kuma ya dauketa ya maidata kan gado ya rufeta da blanket ya shirya yasha tea ya bar gidan ya tafi hospital, nan dr ya fada mashi zai iya sallamarsu and the baby that she will be alright, this is because bintu ta matsawa dr lamba kan ya sallamesu zata iya kula da baby, "Are you sure?.." fajz ya tambayi dr "Very sure...olden days da babu nauran fa ...kawai she shouldn't be exposed or touched frequently shikenan...." Ya fada mata "Ok..." Faiz ya amsa mashi, he payed the remaining bills yayinda ya koma ya fadawa bintu zas sallamesu, she pretended kaman bata sani ba, she looks so happy, zaman hospital is so boring sannan she knows amira is happy that tana hospital, she's so jealous she left the whole house for her, she's so happy she's going home right now kishi ya hanata ganin halin da yarta ke ciki all she wants is to be at home don tasan if tana gida wani abun ba zai faru ba,. He didn't go to work instead sai ya tsaya aka sallamesu ya kirs mum dinshi ya fada mata, she was surprised that an sallamesu yanzun but she didn't say anything, kayan a aka saka bayan motar shi, ya budewa bintu gaba ta zauna yayinda matar da aka kawo mata na rike da baby dake lullube cikin towel, sister dinta dake tayata kwana bayan motar ta shiga ta zauna sai kuma wata mata su uku baya sai faiz da Bintu baya, haka yaja motar ya bar wajen duk tafiyar dayayi sai ya juya ya kalli baby dake hannun matar, he is so disturbed, tukinshi ahankali kaman yana dauke da many crates of eggs da yake tsoron Kar su fashe, he added extra 10 minutes to time da ya kamata suzo gida, sun's zuwa gida yayi saurin shiga ciki, he went straight to Inda ya ajiye baby items daya sayo when he went to Malaysia, bed dinta ya dauko yana duba manual din yayi fixing gadon kusa da gadon bintu, he off the AC, matar na kwantar daita yayi zipping gadon yanda babu mai tabata, matar da aka kawo don kula da baby ta shiga kitchen tare da sister bintu suka kunna wuta don fara aiki da hadawa bintu abinda zata ci. Faiz fita yayi ya shjga bangaren amira,yanda ya barta haka ya taddata tana faman bacci, tadata yayi yayinda yake zaune bakin gadon, ahankali ta bude idanuwa taganshi zaune, idanuwa ta murza ta kalli Inda agogo yake taga har kusan karfe 11, "Baka tafi ba?...nifa ban iya zuwa yau..." Ta fada tana murza idanuwa tana bankaro chest dinta, murmushi ya saki yace "Naji...I want to tell you sister ki ta dawo..." Ya fada mats ahankali, shuru amira tayi for a moment sannan tace "Au.... she's welcome back home...." ta fada calmly tare da murmushi kam face dinta "Hope dai everything is ok between you both..." Ya tambayeta calmly "Eh mana...Daman wani abu ke da akwai tsakanin mu..."ta fada in I don't care manners don tasan everything will end soon zata bar mata gidan taji dadinta, "Ko ma meye ya faru a baya ya Zama bygone....pls ku bani peace of mind..." Ya fada cikin sanyi murya "Sai kayiwa matarka magana ai ...ni ban da matsala... sannan ta roki mutanen ta su barni in zauna in peace... that's all I asked for..." Faiz was thinking tana magana ne kan abinda tayi mata bai san she's referring to all the abusive messages ba "Am sorry for everything and it won't happen ever again....pls ku zauna lafiya..." Ya fada mata ,"Hmmmm ok..." Ta amsa mashi, "Hope Zaki shiga wajen yanzun..." Ya tambayeta "I will love to Amma I Kar su bugeni...gashi fita zakayi..." Dariya yayi saboda yanda ta myi maganar "Babu wanda ya isa ya tabaki..." "If you said so..." Ta amsa mashi "Yanzun bari in tafi office...I have to do my job and your...." Ya fada mata yana mikewa "Ok...pls zanje gida yau....zan kaiwa mummy sako ne..." Ta fada mashi, ba don yaso ba Amma ya amince be don komai ba said don ya faranta mata "Ksrfe naww zan aiko maki da driver..." Ya tambayeta "Karfe biyu will be ok..." "Amma pls Kar ki dade...one Hour I all I give you..."ya fada mata "'its more than enough my baby....." Ta fada tana mashi blowing kiss, hanyar waje yayi ta bishi, har bakin kofar ta bishi tana cewa "Zansake kaya yanzun ba in je in gano babyn babyna..." Ta fada with laughter, wani irin dadi yaji ya fits with a smile kan face dinshi amira tsayawa tayi ta tabbatar da ya fice daga gidsn taja tsoki ta koma bedroom dinta tana cewa "Ni ba kaman munafukar matarka bace da zanyi pretending ina sonta...mai halin rat...tana cizonka tana hura maka iska don asara da tabewa...." Ta fada tana hayewa kan gadon tare lullube kanta da blanket