Sashe 23
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda iyami ta fara kuka tana Dora hannu bisa Kai ya nuna kaman ance faiz ya rasu, hajiya Fatima Dan tabe Baki tayi ta kauda kanta gefe tana gatsine, cikin ranta cewa take
"Da matsiyaci ya mutu kowa ya Huta .." take fada cikin ranta hankalin ta kwance
"Let me talk..." Alhaji ya daka Mata tsawa saboda yanda kukanta ta hanashi Jin abinda ake cewa,
"Hello are you there?..."alhaji dake zufa ya fada cikin tashin hankali
"Yes sir..."
"How is he pls.. " alhaji ya fada kaman zaiyi kuka
"He is taken care of...." Ya fada mashi Yana fada mashi sunan hospital din da fajz yake. Kashe wayar yayi Yana neman makullin Motar shi, hajiya kadijatu binshi tayi Tana kuka tana cewa
"Wallahi if anything happens to my son bazan yarda ba...munafukan banza...Allah kadai yasan iskancin da suke Amma sai su haye na mutum suna claiming holiness..." Ta fada tana raining all sorts of insults tana kuka hajiya Kuma sai harararta kawai take, hajiya kadijatu ta cigaba da cewa
"Wallahi kou yau Babu faiz Karya ne a haifo Dan da zai girmeshi..." Ta fada saboda hajiya Fatima, tsoki hajiya Fatima taja tana cewa
"Mahaukaciya..." Ta fada under her breath, har waje hajiya ta bi alhaji tana kuka, juyowa alhaji yayi ya kalleta yace
"Ina zaki..." Ya tambayeta Yana kallon yanda take Sharara hawaye
"Binka zanyi..." Ta fada tana kuka
"Kina wanann abun Zaki bini..." Ya fada Yana bude motar shi, Bai kou jira amsarta ba ya Shiga ya rufe motar, Bluetooth din wayar shi ya jona ga kunnenshi ya Fara Kiran family Yana cewa
"Faiz ya samu heart attack Yana hospital..." Duk Wanda yaji wannan Maganar sai yace
"Kilan don zaa rabashi da matar shi ne..." Daman alhaji haruna da baban bintu are very close dukda cikinsu guda, shine Wanda ya fara fadawa, Daman Yana gari, gidanshi ya shjga ya tarda Bintu zaune da Kuma mamanta
"Hankalin ku ya kwanta kou.. wallahi sai ranki ta mugun baci...sai nayi maganin ku gidan Nan. " Ya fada sounding so angry at bintu Yana nunata Yana magana, duk Basu son abinda ya faru ba, all they know is shima Yana cikin masu cewa kaddara na Kan kowa don Haka a barshi da Amira tunda yasan she's a single mother Kuma ya aureta,
"Wallahi in har wani Abu ya samu faiz saboda halinki na banza sai na fidda ki cikin yarana....ba dai kin watsa shi ba kin fadawa duniya ya auri karuwa an tisashi gaba Kan sai ya saketa... Yana Chan ya samu heart attack Kuma if anything happens to him it's on you..." Alhaji ya fada mata Yana barin falon, hannuwa bintu ta Dora bisa Kai tana Kallon mamanta da itama ta zaro idanuwa kaman zasu fito tace
"Mama...na shjga uku..." Ta fada Tana fashewa da kuka kaman tana jira,
"Dalla rufamin Baki..." Mum dinta ta fada cikin tashin hankali
"Gidana Zan goma... hospital zani ..." Bintu ta Fada Tana Mikewa kaman mahaukaciya, the thought of faiz having heart attack because of her is something that is Killing her sai Kuma tunanin if he dies his mother will never forgive her, she knows yanda take haukan sonshi, she's just imagining how he is right now, sai kuka take tana
"Na Shiga uku zanyi kaurin suna...na Shiga uku na Shiga uku..." Kawai take ta maimaitawa tana kuka
Amira Kam kou kadan she's not hungry dukda har karfe bakwai Bai dawo ba, she just wondered why Bai dawo ba har yanzun, tasan Yana Chan suna magana bintu, she wants to call him Amma let him take his time, the house is very big for her, ta kasa zaune ta kasa tsaye, kawai ta rasa abinda ke Mata Dadi, she just wish wannan lokacin da duk suke cikin farin ciki will come back again, she will never be happy if har akace faiz ya rabu da bintu for good don gani Take sunanta zaiyi yawo, zaa dinga ganin she's the cause of everything, she's so scared of wahala because tana ganin she have seen enough a rayuwa, tana zaune inds tayi sallah wayarta ya Fara Ringing, da sauri ta mike because tasan he is the one, his Ringing tune is different, fajz da tunda yazo hospital Suka Gama shirinsu da Dr ya hau Kan gado zaayi mashi Karin ruwa ya Fara bukatar magana da amira, he told the Dr dukda he doesn't have the heart attack shi dai he is feeling sick, his head hurt as his heart, koina ma ciwo yake mashi, the Dr told him Kar ya damu zaa bashi something that he will rest sosai sannan zaayi treating duk abubuwan da suke damunshi, he is just praying it works
"Allah yasa su yarda..." Faiz ya fadawa Dr din Yana zaune Kan gadon hospital looking so dull
"Just leave everything to me...ba dai musadiq ya hadani da Kai ba...Dole zasu yarda...Dole zasu amince da duk abinda zan fada masu...don Haka ka kwantar da hankalin ka.. " ya fada Yana allura cikin Karin ruwan dake hannunshi, faiz daga weak eyes dinshi yayi ya kalleshi before telling him Yana son ya Kira matar shi,
"Hey.. "ya fada sounding kasa kasa
"Hey baby..." Amira ta fada gabanta na faduwa
"Baby...I miss you.. it's like nayi wata ban ganki ba dukda we just parted few hours ago.. " fajz dake zaune ya fada Yana Lumshe idanuwa
"Baby what's wrong with you.. you sound unlike you.. " Amira ta fada cikin tashin hankali,dukda Yana Mata magana cikin natsuwa tasan da akwai matsala, this is not her faiz, she knows him and how he talks, wannan maganar ahankali ya nuna Mata Yana cikin damuwa babba, murmushi fajz yayi Yana cewa
"'baby ta San mijinta...ba wani Abu bane..kawai am having headache.." Bai karasa ba Amira ta Fara kuka tana cewa
"I know something is wrong..I know da akwai matsala...pls don't argue much with them..."
"Pls baby it's about anyone... kawai na gaji.. " fajz ke fada Mata cikin very calm voice Yana jin Tana kuka yana Bakin ciki he is not close to pet her, he just hate to see her cry, kukanta Daya kawai yake mugun so shine na other room,
"Haba I know something is wrong with you...nidai tell me menene.. " Amira ta fads cikin damuwa tana hawaye
"Ba komai... kawai ciwon Kai ne. Ina hospital...zaa kwantar Dani..." Idanuwa Amira da face dinta ke cike da hawaye ta zaro tare da rufe bakinta da hannunta,
"Hospital..." Ta fada sounding so confused she's very smart and she's trying so hard to think what warrant that, .
"Yes baby..." Ya amsa Mata
"What happened pls...nasan something triggered this. Menene...if it's about me pls tell me..." Ta fada cike da tsoron Kar yace ance ya rabu daita, Haka Nan she feels anything can happen tunda family Dinshi na iya cewa she's not worth it da zata zauna da bintu as Kishiya balle a dinga musgunawa bintu because of her
"Baby you worry too much.. yanzun dai find something to eat..."
Wane hospital kake..." Ta tambayeshi Kai tsaye, Nan ya fada Mata Sunan hospital din
"Am coming.. " ta Fada tana kokarin kashe wayar
"Aa...pls don't come out now..ki Bari sai gobe. It's not serious fa. Baki ganin sai Hira muke. " Ya fada Mata Yana Dan daidaita voice dinshi don ta rage damuwa,
"Nidai no pls...I want to see you.. " ta fada mashi
"Aa...ki Bari sai gobe... just relax your heart ...ki ci abinci...ki kwanta..ki dauki pillow kiyi hugging and pretend it's me.. pls. " Ya fada Mata cikin sanyimurya
"How can pillow be compared to you....nidai ka Bari inzo hospital in kwana chan...kou Kuma in tafi gida. I can't be in this house alone pls. " Ta fada mashi
"Hakuri zakiyi.. babu abinda zai cinye ki...don't go home pls...ni banso kina zuwa gida..." Yafada Mata, she knows why, he said Bai son tana haduwa da kou Habib or Ahmed, shi yasa Bai son tana zuwa gida, hakan yasa ma tunda tayi aure Bata je gida ba har yanzun,
"Ok... shikena..." Ta amsa mashi calmly
"Good girl...now sleep well...lock everywhere..." Ya fada Mata, Hira suka dingayi har Dr dake tsaye ya gaji, Saida fajz yaga alaman zai juya ya fita yayi sallama da Amira, kashe wayar yayi gabaki daya.
Amira komawa tayi ta zauna tana tunanin abinda ke faruwa ta rasa sukuni, da sauri mikewa tayi ta kulle all doors to her part har na bedroom dinta, she's use to sleeping alone ba don komai ba sai don kafin ta haihu ita kadai je dakinta ba Mai Shiga ba Mai fita, in har an shiga to mum dinta ne tazo dukanta. Yau taga Tashin hankali na kadan ba, ta rasa abinda ya saka fajz da looks so lively dazun rashin lafiya, she just wants to know but how.
Bintu Kuma duk yanda mum dinta tace Kar ta koma she didn't listen to her, Daman Bata zo da wasu kayan ba Haka Kuma keys din motar ta ta dauka tana kuka ta bar gidan, tasna she's the cause of all this, she's not an evil person that will be happy about what's happening, tasan in wani Abu ya samu faiz Bata San abinda zata fadawa unborn child dinta ba, Bata San abunda zata ce ya samu uban babynta ba, tana tuki tana hawaye, Tana Isa gidanta tayi Horn Mai gadi ya bude Mata gate, wucewa tayi bangaren Amira taga door dinta kulle, she doesn't intented to go to her part Amma ta tuna ba abinda ya hadasu, she's going to pretend nothing happened, dukda itama she didn't call her tunda ta bar gidan, Bata da idea sunyi tafiya sun dawo, tana zuwa bakin kofar ta dinga buga kofar kou karar kirki Bai fitowa balle Amira tajita, sai da ta gaji da bugawa ta bar wajen tana tunanin kilan tana hospital din, part dinta ta Shiga taga koina yanda yake, dakin shi dake part dinta ta Shiga ta kusa turning koina down sannan taga wayarta battery din ya mutu, da sauri ta jona wayar tana jiran ya kawo haske ta Kira iyami.