Sashe 129
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bangaren bintu kuma Sam bata jin dadin auren dukda yanzun sunje kasashen uku ciki har da Paris she's not happy, Sam her happiness is not here, mijin sai ya sha wuyanta take bashi hadin kai, sai ta dinga mitan ya cika jaraba, tamkar ba ita bace take fadan fajz bai bata hadin kai, duk yanda mijinta zaiyi mata bata jin dadin shi, kou kadan bata son ya tabata, you know how it is when a woman doesn't want you. Kou kadan he's not complaining because he loves her and nor matter how she's will behave bai jin he can ever let her go duk iya girkinta sai tayj sati bata dora abinci ba sai da yayi masu takeaway kou yasa the best chef in abuja ya kawo mata abinci she's just miserable, mijinta yasan why she's behaving like this and he knows with time she will learn to love him, yanzun wata biyu da aurensu Amma saduwarsu bai Fi ayi counting ba Daya tabata sai ta dauke hannunshi, kou kadan bata son shi a jikinta, sai yanzun ta gane your libido is always high with the one you're in love with. Haka suka cigaba har wata six, tun yana hakuri yaji bai iyawa, gashi duk abinda namiji yakewaa mace yana mata and even more har ya kaiga if zai tabata sai ya dinga fargaba saboda kar ta hanashi, gashi basu fada tana mashi biyayya in other aspects Amma she's not giving him herself completely, kawai she feels her body belongs to faiz dukda ba shi take aure ba yanzun, (kunsaj da akwai irin wannan sosai?, Yes da akwai, shi yasa zakaga sai an rabu a sake dawowa kou da kuwa the new husband gives everything.) Yanzun haushin kanta take ji data rabu da faiz tunda tayi tunani sosai Taga babu abinda yake mata na zalunci, she knows he doesn't love her much but try to make her happy ita gashi she can't do same,she can't stand this man, he's handsome and richer than fajz Amma still she can't make him happy the way shi fajz yayi sacrificing yo sleep with her and give her hot romance, yanzun gata kou kadan bata son hannunshi a jikinta, tunda sukayi aure bai yarda taje gida, shi already yasan bintu bta sonshi. A gado if ya takura mata sai ta bude mashi kawai ta dauki pillow ta rufe kanta dashi, wannan bawan Allah tun yana hakuri yaji he can't take it anymore, lokacin aurensu na 8 months ya kirata suka zauna, he asked her if da akwai abinda yake mata da bata so ta amsa mashi da aa, he asked if da akwai abinda takeso da baiyi mata tace aa then he asked why she's treating him bad sai da tayi shuru ta fara Kuka, she didn't say anything but just tears, she can't tell him that she can't let go of faiz, Inda soyayya kadai sukayi da faiz da it will be easy Amma she knows his skin, his softness and everything, her heart beats for him, tasan kou shekara twenty zatayi da sabob mijinta she's not going to forget her first love.
"Tell me what you want me to do...kou kina son in sakeki...don am not a selfish person...I would want you to always be happy... happiness dinki matters to me alot..." Ya fada mata shuru tayi ta cigaba da Kuka, bai sake cewa komai ba ya barta nan tana Kuka. Bayan wata guda nothing changes, kou ciki bata dashi, she's just miserable, today he came back and she didn't even notice he's back, kawai sai yaga shima yana da masu mutuwar sonshi why will he end up like this, ciki ya shiga ys rubuto mata takarda ya bata, ajiye mata yayi kan kafarta sai lokacin ta dawo hayyacinta, ahankali ta daga takardan ta bude kawai sai ta mike tayi hugging dinshi tana Kuka, he's the best husband any woman could ever wanted Amma her heart is somewhere else,
"My mum will be mad at me.. " ta fada tana Kuka
"Kar ki damu...I will make her understand..." Ya fada mata.
Atakaice dai bintu tana idda faiz ya aureta again, it's like when you find your missing part, happiness everywhere for both of them, amarci kam baa cewa komai don the first one isn't as hot as the second one, amira tana goyon second baby dinta mai sunan mom dinta, rayuwar faiz is totally completed. Nasan wasu zasuce fajz got everything and so what?🤣 Rukky make I no hear anything oooo tam.
The end
Alhamdulillah
Duk wacce kou wanda na vatawa ta yafemin...don't hold single grudges against me cos I don't against you, rabbi have blessed me beyond my expectations, 2021 is my breakthrough year, all I wanted to have in 5 years was given to me in one year so alhamdulillah. Ina godiya ga masoyata da basu taba gajiya Dani ba, nagode sosai hajiyoyina Allah ya biya maku bakutunku na alkhairi, rabbi knows your hidden prayers rabbi ya biya maku bakutunku na alkhairi. Ga prayer points for you, always pray rabbi ya cire maki fake people from your life kou da kuwa danuwanka ne in har bai son cigabanka rabbi ya saka katangar karfe a tsakanin ku and you will see how your life will change for the best.see you in lamarina nagode sosai sisters for life. Don't forget we have the best kayan mata oooo yauwa.🥰😂