Sashe 83
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
in total support of what fajz did mikewa tayi ta fice hajiya fatima tabita da zagi Amma kou a jikinta, she's happy at the way he treated Maryam "In Allah ya yarda yaranki ne zasuyi karuwanci ba jikokina ba...Daman kin haifi karuwan namiji...kan karuwa yake wannan haukan...tir da hada jini da irinku..." Ta fada sounding so angry and sad, Maryam was so traumatized that kou magana bata iyayi, bata iya cewa waje kasa ke mata ciwo, everywhere a jikinta na mata ciwo especially Inda fajz ya cirewa gashin Duk idanuwanta tsuru tsuru saboda tashin hankali, it's as if she's dreaming, alhaji bayan faiz yabi yana kiranshi don Kar yaje yayi undo, "Come back here..."alhaji ke fada mashi as he walks away very fast, "Nace ka dawo...." Alhaji ya sake fada mashi, fajz daya fara sabuwar hawaye looking so helpless juyowa yayi yace "And do what daddy...I can't stay in same room with your evil daughter... she's responsible for everything...she sent amira away..." Ya fada yana Kuka "Will you stop crying like a woman?..." Alhaji ya hantareshi "What ever.. " ya fada yana juyawa yana kuka, duk duniya bai taba tsintar kanshi cikin bakin ciki kaman yanzun ba, yau is the worst day of his life, alhaji tsayawa yayi yana kallon shi, ahmed kam ta kasa tafiya, dukda he is broken shima he couldn't leave fajz ya tafi gida, he feels his pain sosai, haka alhaji ya tsaya yana kallon danshi yana tafiya, daya kusa bacemashi yace "Don't drive...." Alhaji ya fada mashi, he doesn't really care about what happened to Maryam don already yaga she's involved da abinda ya faru, sannan kou da faiz baiyi mata komai he would have deal with her saboda yanda take mashi magana da kuma yanda yaga tana don nuna mashi bai isa daita ba, ciki ya koma shi kuma fajz ya nufo motar ahmed har zai shiga yaga motar Maryam, da sauri ya nufi wajen maigadi dake zaune ya dauko sandarshi, da gudu ya dawo ya rusawa motar Maryam ya fasa glass din motar, before ahmed ya fito yayi stopping dinshi har ya illata mata motar, kamashi yayi ya saks shi cikin mota yana cewa "Wannan ai hauka ne..." Ahmed ya fada mashi yana turashi cikin mota, shima ahmed shiga yayi yaja motar yayinda fajz ya dors kanshi gaban mota yana Kuka yana cewa "Maryam kin cuceni...If I have choose my own neighbor da kou kadan bazan zo Inda Kike ba....da banzan taba hada jini da ke ba...wayyo amira..." Ya fada still crying out loud yana sounding so tired and fed up, ahmed didn't even try to stop him don yaga already ba daina Kuka zaiyi ba, haka suka isa gida fajz, dukda shi ahmed yana da saurin hawaye bai san fajz cries like this ba, he knows what he is feeling, kana tsaka da son mutum azo a rabaku hurts like bitch, Kou da ahmed yayi parking a gaban gate dinshi yafi minti biyar bai fita ba, kanshi kasa so lost in thoughts, in yayi tunanin yau zai shiga gidsnshi babu amira, sai girgiza kai yake a kai akai yana tausayawa rayuwar shi, he knows she have endured alot amma datayi hakuri for the sake of his love, he thought he is giving her lot's of happiness that nothing will matter to her but he was wrong, now he knows she doesn't really care about worldy things tunda gashi har sabuwar mota ya saya mata Amma haka bai sa ta sauya raayinta ba, ahankali yayi stepping out of the car ya juyo yayi bending daidai door din yace , "Pls I beg you...if she calls you...nasan she will call you...kou ba yau ba...pls I beg you tell her to come back to me...in kuma na mutu shikenan...Amma muddin ina raye...pls beg her..." Ya fada with eyes that are as red as coal, ahmed nodding kai kawai yayi mashi yana kallon shi abun tausayi, juyawa yayi ya shige ciki , he walks to part din amira praying she will welcome him kaman yanda ta saba in dai ba tare suka je office ba, makale mashi take tana welcome your highness, one thing he loves about her is tana da son jiki, tana yawan makale mashi a jiki and he so much love it, he doesn't know how to live without her body,. Kofar falonta ya bude ya shiga yana cewa "Baby...am...home..." Ya fada voice dinshi na breaking shuru for a while before ya sake cewa "Baby...pls...am...home..." Ya sake fada walking around,sai ya sake tabbatarwa cewa amira is gone, Zama yayi falon yana tuna sanda ta fada mashi If bata samu gidan aure ba she will run far away, kuka kam kou wanda akayiwa mutuwa bazaiyi irin Kuka da faiz ya dingayi ba, he just wants the pain to stop instantly but it's not stopping, it hurts more than anything in the whole wide world.