← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 129

Sashe 52

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Faiz kam ana sallah magrub ya dawo dawo gidan, he parked and did his ablution ya wuce masjid bai dawo cikin gida ba sai da yayi sallah ishai, tunda ya daina cin abincin ta yaga ta daina abinci, yana lura daita sosai don he always check kitchen in ya dawo gida sai yaga batayi girki ba, he wondered what she have been eating, he really tried this few days daya fita harkanta, he prays Allah yasa kou me zatayi mashi ya danne Kar yayi fushi daita, he checked her bedroom yaga bata nan,  he checked another bedroom still bata nan, it's like ta sauya wajen kwana, the third bedroom ya bude ahankali ya ganta kwance tayi ruf da ciki, she was so lost in thought da kou kadan bata ji budewar kofsr ba dukda bai wani kara yake ba in aka bude ba, wani irin ajiyan zuciya ya saki as he sight her kan gado, she was wearing something simple, bata motsi at all so he was thinking kilan she's sleeping, dukda bai gan fuskarta ba yaji wani irin Dadi cikin ranshi, ahankali ya taka zuwa bakin gadon Amma still amira dake tunanin how it's all going to be bata san ya shiga ba, bakin gadon ya zauna ya dora hannun kan tafin kafarta a firgice ta mike because it really took her unaware, kawai she feels faiz ya daina sonta ya gama cinyeta ya barta haka nan ya koma wajen authentic matarshi, at times she feels kilan so yake ya barta shi yasa in yazo mata da bukatar shi baiyi mata da wasa, it's like he planned that let me have enough of her then dump her don yanda ya kaurace mata ya mugun bata mamaki ba kadan ba saboda yanda yake fadin kaunar ta bata yarda he can do this to her ba, dakin babu haske but she knows he is the one, dan dafa chest dinta tayi yayinda shi kuma ya zuba mata ido yana kallon ta with the help of bedside lamp dake kunne, she's so emaciated, ahankali ta gyara zamanta ta sauke kanta tare da cire hannunta daga chest dinta, kallon ta kawai yake kou kaftawa baiyi, kafarta data dauke ya sake rikewa yana cewa
" Did you miss me?.." ya fada chan ciki ciki don she have this power of arousing him always balle kwana uku baa gamu ba, she didn't answer him ta zare legs dinta daga hannunshi, gadon ya hau ya zauna kusa daita ya jawota jikinshi, kou kadan she didn't want it Amma he hold her firm,
"Baby ashe Daman haka kike ..abu kadan sai ki kama ki rike ki kaurace min ki daina bani abinci ki daina kula ni kou gaidani bakiyi?... it's so unfair princess..." Ya fada sounding so calm, shuru amira tayi bata amsa mashi ba, yanda vata amsa amshi ba ya sake daga mashi hankali wato bata yafe ba kenan
"Pls say something...am sorry am sorry am sorry sorry..." Ya dinga maimaitawa har sai da amira tace
"I hold no grudges against you pls..." Ta fada voice dinta bai fita sosai tamkar she's whispering,
"Kin yafemin?... wallahi i won't  ever be harsh on you again...bazan sake muzanta ki ba...am sorry...I miss you so much my happiness..." Ya fada mata Yana kokarin shige mata jiki, baki ta tabe and he saw that,
"Well if it's because of sex am menstruating..." Ta fada kai tsaye, faiz ya mugun jin haushin wannan maganar nata, wato Because of sex ya dawo mata ba wai don he is really sorry ba, Sannan yanda yaga ya tabe mashi baki really woke him up Amma sai ya zuba mata Ido, kallonta kawai ya dingayi yaga ta matsa daga gareshi sai shima ya zame jikinshi from nata, bakin gadon ya goma ya zauan legs dinshi kasa ya dan nade both hands Dinshi wajen jaw dinshi, he looks so breathtaken under the dimlight, he just want everything to be ok, Amma she menstruating is very annoying not because bazai iya sex daita ba sai don she's not pregnant,
"Wai kina shan wani abu ne?..." Was abinda ya fita daga bakin shi, amira didn't understand his statement and she didn't bother to ask him to repeat what he said daya ji shuru sai ya juya ya kalleta yace
"Hajiya ina magana fa..." Ya fada sounding calm,
"What did you say.." ta fada sounding so calm, mikewa yayi ya dawo kusa daita ya kama hannunta don Kar taga kaman he wants to start another fight again yace
"Don't you want to have a child for me.?." Ya tambayeta sounding so peaceful Amma amira daure face tayi tare da kallon shi eyeball to eyeball tace
"So now nice nake bada haihuwa..." Ta fada tana zare hannunta daga nashi ta mike tsaye tace
"Pls if ka gaji dani ka bar beating around the corner... just say what you want to say....duka kwana na nawa gidan nan da zaka fara yi min irin wannan maganar...last time it was because of your wife that you attacked me..now kuma wannan...wai don kaga ban da gata sai ka nemi ka haye kaina?..." Ta fada sounding so fustrated, kallon ta kawai ya dingayi hae sai da ta gama yace
"Pls stop it....I didn't attack you because of anyone...kawai I was trying to show you the right way..."
"By calling me miserable kou.... perfect..." Ta hantareshi
"Am sorry don't say that again... you should know when am angry  I said things am not proud of...kiyi hakuri... about the pregnancy kuma I love you so much that I want to have a baby with you..." Baki ta sake tabewa alaman he's lying
"Pls can you stop doing that?..." Ya fada trying to be calm as he stares at her, shuru tayi tana tsaye sounding so tired don right now aure ya fita ranta, not with this bullies, insult and threats koina, mikewa yayi ya kunna wutar dakin sannan ya kalleta sosai yace
"Saboda rike abu a ranki ji yanda Kika rame pls...duk wanda zai ganki said ta gane baki cikin kwanciyar hankali." Ya fada walking towards her, Amira harde hannuwa tayi a chest looking so furious, gabanta yazo ya tsaya yace
"Tell me did miss me..." Ya tambayeta sounding so romantic dukda she's still angry he wants her to know he's tired of the fight,
"You did you miss me?.. because I know you don't..."
"Wallahi I do...duk Inda Kike Kika cikin raina?..."
"Shine in aka fita tun safe sai dare..lallai wannan so din na mussanman ne.." ta fada, dariya y
Faiz yayi yace
"Ashe an damu dani tunda an san ina kwana gidan... Yanzun give me a hug...I miss you die..." Ya fada yana ware mata hannuwanshi, kallon shi tayi ta sauke idanuwa
"Pls mana..." Ya fada in whisper, kaman bata so ta taka zuwa gereshi, hugging dinta yayi gam tare da sakin ajiyan zuciya
"Nidai plz don't be mad at me again... alright?..." Ya fada mata yana shafa bayanta, ahankali ta daga mashi kai, jaw dinta ya daga yayi kissing dinta yace
"Kou maganar motarki bakiyi....abi baki so?..." Ya tambayeta with a smile feeling so happy once again
" Ina so Mana..." Ta amsa mashi
"Very good... gobe insha Allah sai ki fara koya...Kinga sai ki dinga hawa kou da ban daukeki ba...ban son kina zama bayan wani kato..." Ya fada mata, at this moment amira ta dan manta damuwar ta that she's thinking of she should show him abinda dangin shi ke mata sai kuma ta tuna statement dinshi nacewa itace mai rigima that she almost sawa ayi miscarriaging cikinshi.
"Yanzun dai muje yawo... let's go out..." Ya fada Yana kama hannunta, veil ta dauka Suka bar gidan suna yawo cikin gari, fruits da kala lashe lashe suka dawo dashi masu uban yawa, sai wajen 12 na dare suka dawo gidan, the following day Sunday suna gama breakfast suka tafi company suka dauki motarta. Yau he spent almost all his time with amira making it up for the lost time, saidsi she's not really happy saboda messages dake cike da wayarta, sai around six yace zaije hospital, don ganin kanta tace she will go with him, yau kam bintu ta mugun ji haushin shi, she knows saboda amira ne yau yaki zuwa hospital, face dinta babu walwala, Zama yayi kusa daita ta dan matsa before saying
"I think zan koma gida in dinga zuwa hospital tunda kou na zauna nan babu abinda nakewa baby..." Ta fada mashi, faiz kallon ta yayi yace
"Repeat what you just said..." Ya fada yana hade rai
"Gida zan koma...Zama na nan bai da wani amfani ai...I can't take of myself the way I should...kuma kou wajen baby ban zuwa..." Ta fada sounding so angry
"Ok.." ya amsa mata atakaice don ya lura magana take nema and he is not giving her that
" Kuma ai dr yace if zamu iya kula daita a gida we can take her back home...all they need is a special care..." Ta sake adding,
"Fatima do what ever you want...If you like ki komo gida da baby if you want ki kadai ke dawo gidan...duk yanda kikayi daidai ne..." Ya amsa mata yana mikewa,
"Let's go..." Ya fadawa amira yana yin gaba ita kuma ta bishi ranta kwal, dan juyawa tayi bintu ta watsa mata harara ita kuma ta sakar mata gwalo da kashe mata ido daya.

Alhamdulliah

23

Zuwairat Ummumaryam
Chapter 52 · 0% Book details