← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 129

Sashe 100

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fajz was just looking at her tana making decisions, bintu tana tunanin abubuwa kala kala cikin ranta and she really feels she deserves more than what she's getting, she feels dole sai kayi hakuri da wani abun zaka samu wanda ya fishi, she wants to brag and say my husband loves me more than I love him, she wants to know tana auren wanda tasan yafi sonta kan wanda take mashi, she knows har ta mutu in dai ta koma ga fajz for sure she won't be among those that brags about her husband's love sai dai tayi karya, sannan for sure tasan if wata rana ya sake haduwa da amira kou kuma wata again ta sake sace zuciyar shi then she will be at that point again, she remembered sanda sukayi aure sabo da tunda ya kusance ta sau daya kou sau biyu ya kaurace mata kwata kwata, she remembers yanda if yana bangaren ta yaje bankwana a wajen amira sai yayi hours chan, she remembers when she caught them making out in the kitchen wanda vata taba samun hakan daga gareshi ba, she never have sex with him a koina sai a bedroom dinta, asalima ba dukkan bedroom dinta na gidanta ya sheda sex life dinsu ba, itama she wants to have someone that would be mad over her that will be giving her wonderful sex life, kafin amira ta shigo gidansu she was thinking kilan faiz ba irin mazan da ake magana bane, she was like saying kilan he doesn't like too much sex Amma daya auri amira everything changed, she remembers their first night da amira da yanda amira ta koma saboda yanda ya bata wahala dukda she's a mother of one Amma ita dake budurwa bata samu hakan ba, she sees duk sanda faiz ke bangaren amira tana ganin yanda amira ke fitowa looking so exhausted and tired, it's like amira tana jin dadin if bai bangaren ta don garau zaka ganta Amma duk sanda ya shjga bangaren ta kasa tana shan wahala a hannunshi, zaman datayi a gidansu ya sa tayi browsing abubuwa da dama, like she not doing anything a gida so she search about sign to know if a man really loves you, tasan the big thing about it is kallo guda zaiyi maka yayi grabbing dinka Amma she stayed under same roof da faiz for months babu abinda ke shjga tsakanin su, haka nan taji wannan haukan son da take mashi ya ragu, she feels rabon daughter dinta yayi blinding dinta to him don she have so many people that were dying for her. As she sat there thinking shima dake rike da babynshi was thinking Also, he knows with bintu he's not complete, he knows how he feels he's untop of amira before ya samu kawowa, yasan yanda take gidanshi and he feels it's empty, har yau bazaice he is in so much in love with her ba don if a da ne ta tafi sanda yake tare da amira da kilan he will be the happiest person she's gone Amma a yanzun he knows she's the only lady da zata iya hakuri da halinshi, he remembered yanda ta tozartashi, asalima itace silar komai Amma he have a daughter daita, babu Inda baa cin albarkackn mutum and har ga Allah bai son yarshi ta taso as a single daughter of her mother, he doesn't want to have that his first born ta fita daban a gidanshi, "Am sorry...I think let call it enough...na hakura . Allah ya zabawa kowa abinda ya fi alkhairi..." Ta fada after lots of thought,tayi tunanin abubuwa da dama Amma bata gan abinda zaisa ta sake koma mashi ba don bata son kara zaman dashi ga sai kawai tana ganin she's more than what she's getting from him, idanuwa faiz ya lumshe for a moment tare da sakin ajiyan zuciya, daman shi yazo nan with the thoughts of in ta yarda good in bata yarda ba still good, "Final final that's your final decision?..." Ya tambayeta cikin sanyin murya "Yes..I have decided..." Ta amsa mashi sounding so calm, murmushi faiz ya saki, hannu ya daga ya dan kama kumatun ta yace "Are you sure you're done with me?..." Ya sake asking dinta kaman yana asking tar karamar yarinyar da bata san abinda take ba, kallon shi tayi tace "Yes...hope you're not angry with me..." Ta tambayeshi "Aa...am not...nima pls hope zaki yafemin abubuwan danayi maki that made you decided to leave me for good..." "Na yafe..." Ta amsa mashi, ajiyan zuciya ya saki, idanuwa ya lumshe ya sake sakin ajiyan zuciya yace "Wow... duniya kenan...one minute a happy person with everything and the second minutes you're single again and searching...Maryam... thank you Maryam for bringing me back to zero..." Ya fada sai ya kalli yarshi yayi adding "Ke kadai gareni yanzun a past relationship...wow..." Ya sake adding kaman he will burst. "Kar ka damu...wata rana you will be happy again..." Bintu ta amsa mashi, hankali ya daga mata kai "Yanzun shikenan...kawai da akwai abinda zakiyi min... don't get marry and take my child to another person's home ..da kin yayeta zaki bani yata..." Ya fada mata, shuru tayi bata ce komai ba, free hands dinshi na rawa ya fiddo pen daga cikin aljihunshi, "Pls get me paper..." Ya fada mata, she knows abinda zaiyi,babu musu ta mike ta shjga dakinta, hawaye ne ya fara zubo mata, da sauri ta goge shi, she have to learn to let go..dole she should let go, before ake forcing dinta ta barshi yanzun ita ke forcing kanta ta barshi, , sniffing majina tayi ta dauki paper ta fita tayi trying to look ok, tana fitowa ta mika mashi ta zauna Inda ta taso, "Pls rike min my baby..." Yafada mata yana mika mata babyx amsa baby tayi tana jiran taga abinda xaiyi, nan lafiya lau ya rubuta ni faiz na saki bintu saki.. kallon ta yayi yace "Are you sure?.." ya sake asking dinta, da sauri ta daga mashi kai idanuwanta cike da kwalla, "Ok then..." Ya amsa mata before adding daya a gaban write up din, ya mika mata "Complete it..." Ta fada mashi, "I may be a drunkard but am not a mad person..." Ya fada mata yana mikewa, "You can tell those uncles I have made it easy for them ba sai sun jirani ba... nagode..." Ya fada before yayi bending kissing yarshi "Zan vude mata account...zan aiko maki da atm dinta...pls when ever she needs anything don't hesitate to ask..." Ya fada mata without adding anymore words ya bar wajen feeling ok Bintu rike yarta tayi tana hawaye, this is the hardest decision she makes her whole life, it's the toughest for her, it's not going to beeasy kou kadan, mikewa tayi rike da baby rike da takardan daya bata ta vude kofar falo ta tsaya tana kallon as he walks majestically to his car, he feels tana tsaye nan tana kallon shi, he feels she's standing there staring at him, hannunshi biyu cikin aljihunshi ya kai bakin motar shi before turning to look at her, she was crying, kai kawai ya girgiza ya shige motar shi "Baki da zuciyar wacce zakiyi abinda wacce tayi...na you go suffer ai..." Ya fada yana tada motar shi, he can easily go back And say ya maidata if he wants Amma not today, not now, daman kou ta koma ba wai zatayi fill space din da amira ta bari a rayuwar shi ba, yasan kilan another matsala ne zai sake tasowa, she will be complaining about him again tasa a dinga yawo dashi a family, motar shi ya ja ya nufi hanyar gidan su amira, he wants to know if Ismail yana magana da amira, yana zuwa maigadi ya bude mashi gate, parking yayi ya fito Ismail dake part dinshi ya fito sanye da kayan sanyi kasancewan the weather is kind of cool, for him it's a perfect weather but for others they feel it's harsh, tunda amira ta tafj sai yau suka hadu da faiz, Ismail yayi mamakin sauyawan faiz hakan ma yayi lafiya compared to before, gaisawa sukayi Ismail yace "How are you coping?.." ya tambayeshi don dukda he's angry at him yasan knows it's not his fault don ahmed explain lots of things to him, "What can I do..." Fajz ya amsa mashi, "Gani nan ga Allah hoping for the best..." Faiz yayi adding "Hmmm I hope she's fine... it's all my fault...Inda data fadamin she's going away na maida hankali munyi maganar da kyau da kilan zan san Inda take...I try telling her to relax... everything will be ok..." Ismail ya fada mashi yayinda suke heading to bangaren shi "Hmmm she never told me anything...kawai she just left without giving me chance to make it right..." Fajz ya fada calmly, "I just hope she finds happiness...I hope she talks to me..am missing her..." Ismail ya fada cikin sanyin murya "Ni I hope she comes back...I have been praying she finds reason to come back..." Faiz yayi adding, suna nan zaune asiya ta kawo abinci nasir na biye da ita, asiya is just like mini amira, don datayi sallama sai da ya dan firgita ya juya ya kalleta, gabanshi faduwa yayi don he was thinking kilan amira is here and and they want to surprise him amma sai yaga it's not her, sauke idanuwa yayi ya kalli nasir, "Yaya ga abincin ka..." Asiya ta fadawa Ismail before noticing faiz tace "Lah yaya yaushe kazo...ina wuni..." Ta gaida faiz, kou kadan faiz bai jinta he was totally lost in thoughts,he wishes amira have a son for him like this da kilan the pain won't be this much, a son that looks just like her, they're gene is kind of strong don tankar yana kallon karamin amira, "Yaya..." Asiya ta sake fadi yayinda Ismail yake kallon faiz thinking of what's going on with him,. Ahankali faiz ya kalli asiya ya zuba mata idanuwa tare da jin tsigan jikinshi na tashi, "Ina wuni..." Ta sake gaidashi, "Lafiya...lau... sorry...I was carried away..." Ya fada idanuwanshi cikin nata wani irin expression that can't be explained kwance kan face dinshi, ahankali ya mike ya kalli Ismail yace "I will be on my
Chapter 100 · 0% Book details