← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 129

Sashe 81

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

A park kam amira was weeping silently, veil dinta rrufe da face dinta, motar zai tashi daga park at 7pm, before 6:30 motar ya cika makil da mutane, she didn't raise her head kanta kasa, she feels someone sitting beside her, she didn't know if it's male or female, Amma dataji ta amsa waya sai ta Gane mace ce tana yarbanci, she said hi to amira itama amira ta amsa mata da hi tun nan ta gane something is wrong with amira Amma she didn't say anything. Har motar su ta tashi she didn't look up Sai dai ta dinga sobbing silently.

Baban amira he saw message daga amira and he is so broken, hawaye ya dingayi, he called her not going ssi yayi mata message Yana fada mata koi ina take she should get back instantly if not ba zai yafe mata ba, he made it clear he will send her out of the country with immediate effect Amma ta tabbatar ta dawo gida, Yana gamawa ya dauko biro da takarda ya rubuta saki wa maman amira, he knows ya bata right Amma it's this same right that have got into her brain har yarshi ta bar gidan, he knows it's all her fault that amira got pregnant under her nose, he feels if she's vigilant enough she will know da akwai something between her and habeeb, vigilant mother put eyes on their children 24/7 he is just broken and tired and she should go, she won't return to his home until amira is back

Alhamdulliah

35

Zuwairat Ummumaryam

Alhaji na zuwa gida bangaren hajiya ya nufo looking so furious, asiya data dawo daga islamiya ta tarda mum dinta na faman rusa kuka ta tambayeta abinda ke faruwa data fada mata itama faduwa tayi kasa tana Kuka sosai tana mummy laifinki ne
"Har gaban mijinta Kika bugeta Kika nuna masu bata da gata...Kika nuna kou kasheta zaayi dole ta zauna...na godewa Allah da batayi kokarin kashe kanta ba ta nemawa kanta yanci..."ta fada tana ta rusa Kuka sosai. Alhaji na shiga har bedroom din hajiya ta shjga yana zuwa idanuwanshi kaman garwashi ya mika mata takarda yana cewa
"You're free to come back when you bring back my daughter...Amma muddin my daughter is not back you can't come back..." Ya fada mata atakaice yana kokarin juyawa da sauri hajiya ta rike mashi kafa tana cewa
"Alhaji am sorry...all I want is the best for her..banyi don in muzanta mata ba.. kayi min rai ka barni a dakina inyi kukan rashin yata...." Ta fada cikin matsanacin Kuka yayinda take rike da legs dinshi Gam
"I gave you absolute power over your children...but unfortunately you're not a good mother...if you're a good mother da babu yanda zaayi wannan yarinyar tayi abinda tayi under your nose...and still you have the guts to deny her right to my house...her own house... yanzun ki barmin gida...na fada maki..." Ya fada yana fixge legs dinshi daga gareta yana barin ta nan tana kuka, da sauri ta kallo asiya tana cewa
"Dan Allah ki bishi ki barshi hakuri...pls tell him I will make it right. I will make sure amira comes back home...pls talk to him..."ta fada cikin matsanacin Kuka mai ban tausayi, takarda dake kasa asiya dake Kuka ta dauka ta fice yayinda nasir da mai aiki tayiwa wanka yana daure da towel irin na yara ya shigo dakin da hajiya take, hannu hajiya ta ware mashi ya fada jikinta yana goge mata hawayen face dinta, har yau bai iya magana ba sosai kasancewan bai tashi cikin yara ba balle ya koyi magana, he says few words shikenan.

A bangaren amira ta fi kowa shiga tashin hankali,tana dana sanin rashin daukan bankwana da amira ta yi mata serious sannan tana dana sanin rashin fadawa faiz taga tana hada bag, she thought if ta fada zai Zama kaman kishi take, ta shjga bangaren amira several times tana kiranta tana cewa
"Sister kiyi min rai...ki taimaka min...am sorry... it's all my fault...nice na tozartaki....I brought you out to the wicked family..."take fadi yayinda take zaune kan kujeran dakin amira, she was crying out loud don tasan ta cuci fajz, tasan everything will never be alright muddin amira is not here, it hurts like crazy, tasan kou itace she will leave instantly da akayi mata irin dukan da akayiwa amira jiya, but why not her home, why running away, amira didn't tell her how her mother vow for her never to come back home, bintu cried and cried and cried, data ga Kar karfe bakwai Faix bai dawo ba she called him Amma sam bai daukan waya. Her baby was crying for breast Amma sam bata da strength din matse nono ta bata, hawaye kawai take, she have good conscience, if wasu ne zasu dinga murna now sun huta Amma bintu is not like that, she's not totally selfish, she knows he loves her and he is going to be so so so sad and empty without her, tasan a lokacin nan if amira is not happy he won't be happy and she won't be happy too, with amira out of the picture it's like joy and happiness out of the picture.
Chapter 81 · 0% Book details