← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 129

Sashe 53

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da sauri ta kama hannun faiz da bai san abinda ke faruwa ba bayan idanuwanshi, shima kama nata hannun yayi while he's walking ya kai hannunta bakinshi yayi mata kiss, bintu was just looking at them, she knows for as long as suna good terms da wannan yar iskar bazai taba yi mata yanda take so ba, these few days daya dinga nuna mata so yana zuwa morning and night it's not because he really cares sai it's because something went wrong between them. Hade rai kawai tayi feeling so angry, wato dai kishi gaskiya ce, duk yanda zakayi kokarin boyewa at times dole sai ya bayyana, suna fita da faiz suka leka wajen baby sannan suka koma gida, it's like he have decided to make up for lost time, bayan sunyi sallah ishai yace "Baby come let me massage you..." Ya fada mata yana jan leg dinta, harara ta watsa mashi tana cewa "Nope banso..." Ta fada tana turo baki "No fa Kika ce..." Ya fada yana kallon ta da idanuwanshi dake waje "Eh mana...ban gama menstruating ba..."ta amsa mashi kaman ba tare sukayi sallah ishai ba, dariya yayi yace "Oh daman haka Kika koma" ya fada yana shafa cikin leg dinta "Wayyo ka kyaleni...ni kawai am not in the mood for anything..." Ta fada tana turo baki, tsayawa yayi yana kallon ta Dariya ya dan saki yace "Duk bakin cikin tanda sai munci wainarta..."ya fada sounding so funny yana jawota jikinshi, dan dariya tayi tare da lumshe idanuwa, the thing is she's been haunted by the numerous messages on her phone, kou kadan hankalin ta yaki kwanciya saboda tunanin abinda zai biyo baya duk ranar da suka hadu da family din faiz if she's alone, tasan ba kullum zasu dinga Zama tare da faiz ba, da akwai days that he won't be there to defend her and anything can happen, she's so scared and so fustrated at the same time, kou kadan batajin kiss da faiz ke mata wajen wuyanta yayinda yake cika both hands dinshi da breast dinta, da akwai kaya jikinta so bai kaiga ciresu ba, yanda yajita shuru yasa ya gane da akwai matsala don if da akwai abinda yakeso game da amira is kukan da take anytime he touches her, da akwai irin nishi da moaning da take mashi wanda ke nuna he is communicating with her Amma yau sai yajita shuru kaman he is touching itace, ahankali ya daga kanshi sama yaga ta kafe waje guda da idanuwan kou blinking batayi alaman koy kadan she's not even close to Inda yake, abun ya mugun bashi mamaki ba don komai ba because he feels so belittle, bai san abinda zaisa ya dinga tabata Amma taki noticing touch dinshi ba, ahankali ya zare hannunshi daga kan breast dinta ya mike still amira bata ankara ba, abun ya mugun bashi haushi, he feels she's still holding grudges against him, sannan yana ganin yafi karfin tayi mashi irjn wannan wulakancin, baiga abinda zai sa ya kusanci mace yayinda zuciyarta na chan wani wajen ba, dakin ya barwa amira da tayi tankar gunki tana tunanin mafutar rayuwar ta, bata dawo hayyacinta ba sai da faiz ya fice yayi banging kofar da karfi sosai, a firgice ta dawo hayyacinta tana tunanin what just happened, idanuwanta duk waje tana kalle kalle, it is as if tana son Zama kaman mahaukaciya saboda yanda dagin mijinta ke threatening dinta, she can't believe faiz have left the room ba tare data sani ba, ahankali ta mike ta sauya kayan jikinta zuwa na bacci har ta haye gadonta sai take tunanin it's not proper at all kou ba komai getting close to him will make bintu angry sannan kuma she feels her days a gidan nan are numbered so why won't she make the most of it, slippers din daki ta saka ta fice sanye da sexy kayan bacci sannan tana aduar Allah yasa Kar yace zai koma hospital, tana shiga Inda yake ta ganshi tsaye ya bawa kofar baya yana buttoning din rigar bacci daya saka, she walks straight to him and hugged him from behind tare da dora kanta kan bayanshi looking so peaceful yayinda ta zagaya hannuwanta wajen cikinshi, hannunta biyu ya bude ya juya gareta ya kalleta from head to toe yace "What was what you did dazun?..." Ya fada feeling kaman ya hadiyeta kawai saboda yanda shaawarta ke motsa mashi "What did I do...banyi komai ba...I just zoomed off..." Ta fada mashi calmly tana dan karawa kanta tsawo tayi kissing bakinshi, zaiyi magana kiss dinta yayi landing kan bakinshi, idanuwa ya lumshe ya zagaya hannuwanshi waist dinta yayinda itama ta zagaya nata a waist dinshi sun's kallon juna yace "Zoomed off fa?...why pls...meye damuwar ki...tell me because I know it most be very important to you..."" Ya fada looking into her eyeballs, kiss ta sake mashi this time sai ya dan kauda bakinshi sai kiss din yayi landing on his cheek "Pls let's have a serious discussion...nasan da Akwai abinda ke damunki...kawai ki fadamin..."ya fada mata "Baby ba komai...I don't even know what happened...am sorry..."ta fada tana juya baya ta kama mashi hannu kaman karamin yaro Ta dora hannunshi kan waist dinta yayinda ta juya mashi baya pressing bombom dinta gabanshi, idanuwa faiz lumshe ya zare hannunshi yace "I need to know what's going on with you...ni mijinki ne kuma banga da akwai adalci if you hide things from me ba...or is it abinda ya faru kike holding on to har yanzun?..." Ya fada sounding so calm, da sauri ta juya ta dora two hands dinta kan shoulder dinshi tace "babu abinda ke damuna..."ta sake fada mashi sounding so calm, shi dai fajz bai yarda nothing is wrong with her ba kawai he kept quiet Amma he didn't go close to her, dukda ta shige mashi jiki he didn't touch her. Sai da ya dawo sallah asuba ya kwanta tazo ta kwanta a jikinshi rubbing him, he couldn't control the heat in his tummy, they made out like never before, at that moment amira ta mance da duk wata damuwa dake cikin ranta, yau is Monday and they went to office together, he told her zaije hospital bayan ya ajiyeta, kou office bai shiga ba ya wuce ita kuma ya shiga ciki, secretary dinta ta biyota da wani abu cikin envelope, "What's this?..." Amira ta tambayeta as she's dropping the envelope kan table, "Wani ne ya kawo wai in baki...." Ta amsa mata tana ajiyewa ta juya ta fita, envelope din ta dauka tana budewa abinda taci karo dashi is so disgusting, picture din mace ce zindiir a jikin picture din an rubuta " amira karuwa," hannunta na rawa ta juya bayan picture din ina akayi rubuce rubuce na wulakanci da tozarci, the insult is more than she can take, "Has it gotten to this?..." Ta fada hawaye na gangaro mata, Allah kadai yasan yanda takeji at the moment, the picture is more than 3 Amma she didn't check the rest don tasan it's going to be the same or even worst, tissue ta dauka ta rufe face dinta tana gogewa, bayan kaman minti goma message ya shigo wayarta, it's as if the person that sent the picture is monitoring her movement don the message was saying "Wato bazaki ji ba... you didn't leave our family har office kike zuwa...ok sai munyi maganin ki...ba dai kin iya taurin kai ba... don't worry next time nude pics dinki zan tura maki..." Aka tura mata, Hannunta na rawa ta ajiye wayar ta zauna tana Kuka, "Kaicona..." Was abinda ta fada cikin kuka, kiran Ismail ne ya shigo, she tries as hard as she can to hide her pain Amma it's not possible, jin voice dinta yasa ya shiga damuwa sosai "Amira ya zamuyi....I can't watch this anymore..." Ya fada sounding so bitter, "Yaya na gaji....threat kala kala... different number everyday...na gaji yaya..." Ta fada cikin Kuka, ajiyan zuciya Ismail ya saki breathing so lost and sad "Yaya zan bar gidan faiz...I know he loves me but his love is not enough...this threat can kill me...am tired..." Ta fada mashi cikin tsantsan Kuka, he knows she will surely die if anything is not done, he remembered story din malamin da yayi wani experiment Inda ya ajiye raguna biyu cikin keji daban daban yana Basu abinci iri daya da kulawa iri daya komai iri daya asalima raguna yan biyu ne girmansu daya, sai ya ajiye wolf a ganin daya daga cikin ragon, I don't know what they call 🐺 in hausa Amma dabbace dake cin su raguna, daya daga cikin raguna ke ganin shi alhalin shi dayan bai ganin wolf din, a kwana a tashi wannan ragon dake hangen wannan wolf din mutuwa yayi saboda tsoro da fargaba dukda wolf bai tabashi ba, haka anxiety da tashin hankali ke sanadiyar mutuwar dan adam, yasan muddin amira ta zauna ta cigaba da haka wata rana zaa tsinci gawarta, elder brother are meant to protect their younger siblings, su garkuwa ne Amma right now he is helpless because of his mother, instead yace kar ta bar gidan sai yace "Amira in Kika bar gidan ina Zaki.... kinsan you're not welcome back home..." Ya fada cikin matsanacin bakin ciki, "Yaya I will leave here...zan bar gida in har gidan faiz...zanje Inda no body knows my past balle suyi hurting dina...zanje Inda people don't judge people this much...." Ta fada cikin Kuka "Shuush..." Ya rada mata tun kafin ta karasa, "What do you want people to say...";bai karasa ba crying amira tace "I don't care anymore yaya.... wallahi in na cigaba a haka ciwon zuciya zai kamani.... kullum da wayata tayi kara sai gabana ya Fadi.... kullum cikin faduwar gaba nake saboda bansan irin sharrin da zasu hadamin ba... gaskiya yaya in yau kaji ance baa san Inda nake ba pls don't panic.... believe me I will never do anything stupid..."ta fada Kuka na cin karfin ta sosai "Inna lillahi waina ilahi rajiuna!!!" Ismail ya fada sounding so disturbed "Amira kinsan I won't stop you...Amma ki jira tukun... let's wait muga yanda Allah zaiyi... sannan gaskiya I will talk to faiz ..." Da sauri tace "Yaya no pls... don't tell him anything....Kar ace ina hada fada a
Chapter 53 · 0% Book details