← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 129

Sashe 29

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baa bata lokaci ba faiz ya bar hospital inda dr yace zai sa driver ya kaishi gida tunda babu wanda ke wajenshi, cousin dinshi dake kwana left early in the morning, it's 10:30am and he feels like flying, baisan abinda zaiyiwa amira yaji dadi ba, he is not even sure if she's in his house right now, kilan Maryam taja mashi ya bar gidan, har zai shiga motar dr sai ga motar bintu, "Ga motar gida nan...bari kawai ba sai ka kaini ba..."faiz ya fada face dinshi daddaure, bintu na kokarin fitowa kawai sai ga faiz ya fito daga cikin motar, he walks directly to her car then kawai yashiga ba tare daya yi mata magana ba, da sauri bintu ta koma cikin motar ta kalli yanda ya hade rai "Baby an sallameka ne?...."ta tambayeshi with a smile, sai ka rantse babu kowa wajen saboda yanda kou kallon inda take baiyi ba, "Baby ina magana fa.. " ta fada cikin shagwaba, "Abeg am not in for your dramas this morning....zaki kaini gida kou in fita..." Bai karasa ba ta tada motar tana cewa "Ai ban isa ba babban yaya..."ta fada tana dariya, kallonta yayi ya watsa mata harara yana cewa "It won't work tunda na san halinki yanzun....da sanda ban san halinki bane sai in fadawa trap dinki.....munafuka kawai..." Ya fada Yana sake hade rai, bintu dan kallonshi tayi tace "I don't deserve this words ooo..." "Ai madam this is the beginning... yanda Kika tozartani..kika fadawa duniya darkest secret dina sai nayi maki abinda har ki mutu bazaki manta dani ba.. wallahi kou babu aure a tsakanin mu sai na yi maki more than what you did to me..." Ya fada sounding so bitter, babu abinds zatayi mashi da zai sa ya yafe mata tozartan da tayi mashi, She have humiliated him, she made the family laugh at him, dukda yana kwance a hospital ana maganarshi, kullum idanuwanshi a rufe saboda kunyar hada idanuwa da mutane, yasan babu wanda ke family dinshi da baisan what he did ba, yasan hatta jaririn family dinsu knows he is a drunkard, he can never forgive what she did to him, she pretended to be nice only for her to destroy his happiness and reputation. Bintu bata sake cewa komai ba don itama tasan what she did was totally out of place tsakanin gidansu da hospital din ba nisa it's just 25 to 30 minutes drive, tana isa gaban gate din tayi Horn da sauri maigadi ya bude ta shiga, kou gama parking batayi ba faiz ya bude motar ya fice yana kallon bangaren amira, ya rasa yanda zai rama rashin mutuncin datayi mashi, shi baiga reasons da zaisa ta kaurace mashi ba, he feels she doesn't love him much at all, yasan tana son shi Amma ba yanda yake sonta ba, yasan inda tana haukan sonshi da baayi hakan ba, da babu yanda zaayi taki zuwa ganinshi just because of his family, Da tunani kala kala ya shiga gidan ya tsaya yana kallon bangaren amira, yaga wajen kulle kuma curtains dinta zuge, ji yake kaman she's not around, bintu data gama parking ta fito ta kalleshi without saying anything ta kama hanyar bangaren ta yayinda shima ya bita, he wanted to make sure if she's around before ya fara jera mata rashin mutuncin dake cikin ranshi. True love ba abun wasa bane don saida yayi da kyar ya samu yayi wanka tare da shaving sannan ya fito daure da towel, all he wants was to see her, kaya ya sake sannan ya fito, ita kam bintu jera abinci tayi kan dinning tunda wanda ta kai mashi baa kou sauka dasu daga cikin mota ba, tana jerawa tana aduar Allah yasa yaci, she's just praying Allah yass komai ya dawo daidsi sannan tana aduar Allah yasa tafi karfin zuciyarta don she knows all the wahala started because of her, she just wish zasu san zuciya bata da kashi, she endure alot that she Burst uncontrollable, falo ta koma ta zauna tana jiran ya fito, she was rubbing her tummy taji motsin mutum, faiz ne tsaye yana kallonta, he have this look of adoration on his face Amma suna hada idanuwa kawai taga ya sauya yanayjn face dinta, one thing he is so happy about is her pregnancy, he knows there's a baby in there that's going to give him the tittle of daddy, he keeps wondering if she's a girl or boy, sai kuma he keeps wondering if the baby would look like him or her, he just can't wait to see the little one in her tummy, "Kina ganin amira..." Ya katse silence dake falon da tambayar, "Aa..." Bintu ta amsa mashi "Hmmmm ai you have succeeded kou.... pour water kasa kisha tou..." Ya fada yana ficewa daga falon, bangaren amira ya nufa praying she's just inside, handle din kofarta ya taba yaji kofar kulle. Amira was so lucky ta samu bacci ya dauketa, tsoro bai barinta samun full night rest, she's so lonely, she's so lucky she have lots of status to view tunda tana da number din mutane da yawa from that giveaway, bata hira da kowa online sai if it's business, she do reply some funny status her phone is practically her friend. Faiz was feeling so afraid thinking kilan bata nan, he just feel so much anger right now, he feels in har ta tafi gidansu kan laifin da bashi ya aikata ba then he is not going to find her, zai danne zuciyarshi kanta ya kyalleta, da sauri ya zagaya bangaren bedroom dayasa tana yawan kwanciya yayi kikiniyar bude window, window bai bude sosai ba yasa hannu ta bude curtains din ya ganta baje kan gado da wayarta gefenta, baisan sands ya saki ajiyan zuciya ba gami dacewa "Shegiya..." Ya fada kaman ana fixgar magana daga bakinshi, "Ke!!!..."ya daka mata tsawa, har cikin mafarki amira taji muryarshi, it's as if she's dreaming that she squeeze her face a little "Ke!!!...,dalla go and open my door..." Ya sake daka mata tsawa, a gigice amira ta bude idanuwa tare da mikewa zaune a firgice, direction dinshi ta kalle tare da murza idanuwa, she's feeling kaman she's dreaming don it sounds unlike him to her "Don't let me get to the door before you..."ya fada mata atakaice yana sakin curtains din, da sauri amira ta sauka daga kan gado har tana tuntube tana murza idanuwa ta fita falo ta kaiga kofa ta bude mashi, tura kofar yayi kallo guda zakayi mashj kasan yayi turning on rashin mutuncin shi, you know the boss mode is activated, shigewa yayi amira tayi saurin maida kofar ta rufe sannan tabi faiz da tuni ya shiga daya daga cikin dakunan kaman babu kowa gidan, bakin kofar dakin amira ta iso ta tsaya unable to reach where he is standing, ba don komai ba sai ta yanda ya hade mata rai, she begins to think kilan ya dauki zuga ne that he is so mad at her Like this, now she knows why he is not picking her calls, at the moment su biyu are thinking of something different, ita tana tunanin kilan ya gaji daita yayinda shi kuma yana tunanin she never loves him at all, he is so angry at her, she stands by the door and watch him pick something from the closet, shima ya rasa abinda zai dauka he feels her presence, sai da ya gama birkita cikin closet din ya juyo ya kalleta face dinshi kaman bai san me ake Kira da dariya ba, amira kallonshi kawai take, "Ya...jikin...ka.."ta fada cikin karfin hali, "If you dare talk to me sai na mugun saba maki...." Ya daka mata tsawa, amira dake tsaye ji tayi jikinta na rawa saboda yanda yayi mata magana, ahankali tayi nodding alaman ok ta juya, hakan sake batawa faiz rai yayi ya fara cewa " Go....daman I knew it...nasan baki kaunata.... you never loved me....I said this before and I will say it again... you are with me because am I last hope..." Ya fada sounding on top of his voice, amira da ta juya dan kama kofar tayi ta dan rike tana kokarin hadiye hawayen dake neman kufce mata Amma she could, har lokacin bata sake juyowa ba, hannu daya tasa tana dan goge hancinta, "I love you but you hate me...." Faiz ya sake fada Amma this time ya saukar da voice dinshi don yasan he have hurt her again, he promised not to ever say such again Amma he is someone that if Yana cikin fushi he says everything, amira dake kuka silently didn't try to make him understand because wannan avun da yake fada mata hurts like hell, yana fada mata tana tare dashi ne don yaga babu mai aurenta, wato he is her last hope, "Oh my God..." Ta fada tana dafe goshinta tare da sakin handle din kofsr data rike tana barin wajen yayinda take tafiya kaman yar maye,. "So you won't say anything kou..." Faiz yafada yana binta da sauri "Wato sakare is talking kou.. you won't talk...koy dayeke I said the truth so shi yasa bazakiyi magana ba..."ya fada mats yana biye daita yana mai jin haushi kaman ya fashe, amira dake kuka cikin low voice bata tanka mashj ba instead she's walking hurriedly to her bedroom, shoulder dinta ya kama ta buge mashj hannu tare da juyowa da face dinta dake jike da hawaye tace "Naji duk abinda kace...na gode.. thank you for reminding me who I am..." Bata karasa ba faiz that's broken with amount of tears a face dinta yace "Don't even start it...sanin kanki ne bai taba yuwa mace ta zauna while the man she claims she loves is hospitalized for days Amma bataje ta ganshi ba..."bai karasa ba tace "Inje danginka su wulakanta ni kaman yanda kayi yanzun?...inje su tozarta ni...?" Ta fada tana kuka sosai tana goge face dinta da bayan hannunta, faiz feels so hurt seeing Cry Amma yanda taki zuwa wajenshi a hospital really hurt him and he have to make his point nor matter how hard it may be "Amira love is always stronger than pain...I thought if you care about someone you won't care about anything anyone will ever say..." Ya
Chapter 29 · 0% Book details