Sashe 102
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Alhamdulliah
44
Zuwairat Ummumaryam
Amira gyara zamanta tayi tace
"Eh it's me..." Ta fada voice dinta na rawa
"Ya rabbi my amira is that really you kou am dreaming.." ya fada sounding so anxious walking far away from the field,
"Nice yaya..." Ta fada voice dinta na cracking kaman zatayi Kuka
"Oh my goodness...were are you...I miss you..we all miss you... we're so sorry about everything... mummy is sorry too...tell me kina ina..." Ya fada mata sounding so calm and happy,
"Yaya am sorry too...nasan what I did was totally wrong...I was out of options ne..." Ta fada hawaye na fita daga idanuwanta
"Aa nobody is blaming you...we all blame mummy da kuma mijinki Amma they have all learnt their lessons..."
"No yaya bai da laifi..he tries he's best...ban taba tunanin zan samu what I got from him ba... it's my destiny to be a wayward child..."amira ta fada tana fashewa da Kuka
"Aa...no... you're not wayward at all... we're sorry...tell me Inda Kike let's make everything right pls..." Ya fada mata cikin rarrashinta
"Yaya everything is ok... everything is alright...ban son dawowa gida...am ok here... nobody insult me..." Ta fada cikin Kuka
"I understand... wallahi amira I won't force you home at all... you're old enough to know what you want...Amma tell me ina kike.. " ya fada mata
"Yaya promise me you won't tell anyone..."
"Amira I promise you.. it's my duty to make sure you're happy.. am sorry banyi aikin da ya kamata babban yaya yayi ba..."
"No yaya kayi iya naka kokarin... it's not your fault...yaya pls ya daddy how is he..."ta tambayeshi tana goge face dinta
"He's fine but in pain...zan fada mashi nayi magana dake..."
Da sauri tace
"Pls no... Kar yace dole in dawo gida...I don't want to be forced back home...pls. " ta fada mashi
"No...he won't...I will make him understand...at least zaiyi bacci at night knowing you're alive...yana tsoron something bad have happened to you..." Ya fada mata, shuru tayi for a moment before tace
"Ya nasir is he alright..."
"Yes he didn't know you're far away...pls ina kike?.." ya sake asking dinta
"In na fada maka...pls Kar ka fadawa kowa...pls..."
"Kar ki damu....tell me pls.." ya nace mata don he really wants to know
"Yaya ina lagos...I got a room. A neat one...ina business.. and yaya am selling cikin ikon Allah..."Ismail shuru yayi hawaye na cika idanuwanshi, sniffing majina yayi yace
"Sister Lagos?.." ya fada not minding what she told him about her business,
"Yes yaya...I have peace of mind...babu wanda ya damu dani ..am just on my own..." Ta sake assuring dinshi she's fine don yanda yayi maganar ya nuna he's kind of scared
"Amira Lagos fa..why lagos pls...." Ya sake fada mata, shuru tayi for a moment tana goge face dinta before tace
"Yaya... it's not a bad idea..I met a lady...she helped me...gidan babanta nake haya.. ya 450k, just a single room safe content apartment..ta taimaka min...har mota tasa na saya...da rider. Yaya ina dora kaya ana sayewa..." Ta sake fada mashi don ya kwantar da hankalin shi telling him she's doing great
"450k for daki guda?...da mota?...kuma rider ..ina kika samu kudin..." Ya tambayeta, nan tayi mashi bayanin yanda ta saida gold dinta and what she's worth, yanzun bata amsar alert saboda ta cire sim din but tana duba balance dinta da app dinta, her account is not bad at all, latifat told her ta vude just business account dinta and she will do that if ta kara sanin garin,
"Wow..." Ya fada tare da sakin ajiyan zuciya, knowing she's alright and doing good really gladden his heart
"Tunda kika tafi yau is my happiest day...am so happy right now...am glad sosai you're happy...but I have to come see you...zanyi booking flight...zanzo in ganki.. inason in zan Inda kike zaune.." ya fada mata sounding very serious
"Ok yaya...Amma pls promise me babu wanda zaka fadawa.. pls I don't want to be forced back home.. "taa fada mashi
"Baki da matsala..." Ya amsa mata, she knows yana da interest dinta a rai and he won't do anything da zai sa tayi hurting,
"Yaya..." Ta kirashi
"Naam..."
"Kana ganin fajz?.." ta tambayeshi cikin sanyin murya
"Eh...yazo gida dazun...he is really disturbed...duk ya sauya kaman bashi ba..." Ya amsa mata, idanuwa ta lumshe feeling his pain
"Yaya...am pregnant..." Ta fada mashi,
"Pregnant kuma...wow...then ki dawo gida... believe me mummy zata amsheki da gudu... sannan mijinki ma zai amsheki....and his family will let you be in peace...don ahmed told me he almost killed his sister da take da hannu a abinda akayi maki..."
"Yaya it doesn't matter anymore... nidai nasan bazan samu karbuwa ba...kawai am happy a haka...may that's my destiny...to be all alone...".
"My dear you're different... believe me...Amma haihuwa a chan will make people say another thing.. " da sauri tace
"Yaya I don't care about what anyone will say anymore...I am done caring about what people say... we're all entitled to our options...ban damu ba kuma ..all I know is zanyi kokari in bi Allah da manzonsa.."
"It's alright...ba damuwa...I will book fight.. anything da kikeson in kawo maki?.."
"No yaya...am ok..." Ta fada with a smile kan face dinta, there's this happiness a jikinta she feels so ok, she wants on future sai dai tayi visiting family dinta ta dawo Amma ba zancen ace ta dawo ta zauna gaban kowa yanzun. Bayan sunyi sallama dashi ta kwanta nan tana tunanin faiz.
Yau kam bai je family house ba, gidanshi ya kwana kan gadon da suke sharing da amira he keeps checking her on WhatsApp Amma shuru bata hau online ba which is unlike her, duk yabi ya dabu, he called her several times on whatsapp but it's not connecting, kou da yayi connecting ba magana zaiyi mata ba kawai he wants to know he's fine, sai da safe bayan ya dawo daga sallah asuba ya sake duba wayan daya saya just saboda ya dinga magana daita Still she wasn't online and he became so worried that he wanted calling line dinta wanda ta sauya Amma he couldn't saboda babu macen that will talk to her tunda shi da kanshi bai iya mata magana, normally he uses his secretary ta dan sauya voice dinta, Amma yanzun he's all alone, he's totally disturbed, kou kadan bai da kwanciya hankali, yasan family house dinsu ma suna cikin damuwa don tun jiya da bai koma gida ba his father and mother will be disturbed, yasan yanzun sun san ta saki bintu, it's not what he wants to do Amma bai da choice. He keeps checking on her leaving her different messages Amma no reply.