← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 129

Sashe 4

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Bintu Kam today is in deed a very bad day for her, tunda aka kawo Amira tayi kokarin kauda kishinta Amma today abun ya dameta, she wants to work too Amma kou da she's working zatayi aiki da shi a office Daya ne, su Kam suna tare a office kullum zasu samu fahimtar junansu, wannan tunanin is getting her is jealous, she have to call her Mother and complain Kan ita she wants to work that bazata iya Zama tana kallon suna fita su dawo su sameta ba, tsoki hajiya taja tana cewa
"Ai ke Kika sani....na danayi maki maganar ki bar mashi guda gjda ai cewa kikayi kina iyawa...don Haka i don't want to hear single complain from you, " tana kaiwa Nan ta kashe wayarta, Haka na Bintu ta langabe a gado kou abinci sai da taji cikinta na rumbling ta samu tayi tea tasha ta koma daki, itace da girki yau Amma Bata jin zata iya Shiga kitchen ta dafa su dawo daga love dinsu suzo ci
"Yanda nayi maki tuntuni kou da kuwa ranar aikinki ne Haka Zaki dawo kema yanzun kiyi..." Ta fada tana kwanciya, sai yanzun ta gane yanda kishi yake, she feels it's going to be yanda yake tun farko Amma her heart is so bitter and she can't control it, the thought of Yana son ita ta Zama matar gjda ita Kuma matar office is something she can't digest

Alhamdullilahi

2

Zuwairat ummumaryam

Bintu sai sake sake take, she feels if har Bata nuna ta San zaman ta a Gidan ba Haka zasu rainata su maidata wacce Bata San abinda takeyi ba, the thought of suggestions din amira make her sick, kawai tana tunanin raini ne yasa zata ce ta dinga girki bayan she have her masters
"Wato ita ta dace da aikin office..." Bintu da takaici ya isheta ta fada tana juye juye abinta Kan gado, now she's thinking meye qualifications din Amira, she never knows tunda Basu taba hiran karatu ba, now she feels tasan Amira Bata fita da ilimi ba as she thinks kilan itama cert dinta ba zai wuce na masters din ba unknown to her that kou degree Amira Bata dashi, kawai tana tunanin suna Chan office suna soyewa, sai Jan tsoki take a Kai akai
"Sai ya dawo ya dinga soyayyar karya..." Ta fada cike da bakin ciki, yau dai duk kishin da batayi ba a two months ago ya dawo Mata, it's all hurting her.

Fajz da Amira na dawowa daga lunch yayi hugging dinta Yana cewa
"Bari in je in Kira my queen..." Ya fada Mata,
"Nima banyi magana Daita ba...let me call her first..." Ta Fada tana barin shi da sauri ba don komai ba sai don ta Riga Kiran Bintu, wayar ta ta dauka ta kalli faiz tana cewa
"Duk kasa na mace da sister ta..." Ta fada Tana kallon faiz tana lumshe mashi idanuwa yayinda tayi searching number bintu tayi dailing, Dan Dariya ya saki Yana cewa.
"An fada maki ni na wasa ne....Daman bata barina in samu good time dake... kishi nake daita.." ya fada Yana murguda Mata Baki Yana kallon ta praying bintu picks the call. bintu dake kwance kallon wayarta tayi tace
"Hmmm lallai...wato an Gama soyewa..." Ta fada Tana kallon wayarta dake  faman Ringing, kaman bazata dauka ba tayi picking, cikin murya kasa kasa tayi Mata sallama
"My sister...I miss you Sosai wallahi...kaman na shekara ban ganki ba..."Amira ta fada Tana marairacewa tana kallon faiz dake tsaye Yana kallonta,
"Awwwnnnnn....I miss you too..."bintu ta amsa Mata calmly,
"Yau na Shigo sai bacci kike....I called you Baki tashi ba..." Amira ta fada mata Cikin shagwaba,
"Am sorry...bacci nake ne...." Bintu ta amsa Mata, Ajiyan zuciya faiz dake tsaye ya saki feeling happy, ya samu kwanciya hankali as they're talking,  Yana son duk tsiyar da zatayi tayi dashi Kar suyi da juna, yaga yanda 1 ta sukunkunce da safe because she didn't talk to her,
"Yanzun tell me me Zan kawo maki...." Inji Amira that's happy they're having this discussion
" Babu abinda nake so..." Ta amsa Mata atakaice
"Tam shikenan...sai mun dawo..." Amira ta fada Mata, faiz dake tsaye was just looking at her ya manne a jikin bango kaman Dan Karamin yaro, sai da suka Gama waya yace
"Nima na tafi in Kirata..." Ya fada Yana juyawa
"Ai sai ka Bari sai anjuma pls .." Dariya kawai yayi ya fice. Sai bayan 30 minutes ya kirata Amma sai Bata dauka ba,she watched the phone rang and Bata dauka ba,
"Ke Kika sani..."ya fada Yana Ajiye wayar, right now he is too happy to he sad, da akwai situation da in kana ciki babu abinda zaayi maka ranka ya baci. Karfe hudu da Rabi Suka bar office, yanzun ma hannunshi cikin nata,if there's one thing she knows is he loves her, son da yake Mata ba na karya bane, she have heard of people suna cewa in namiji ya samu abinda yake so ya Gama da Kai but with him it's not like that, son gaskiya yake Mata, inda irin mazan yanzun da Banda wulakanci babu abinda zai Hana ya dinga Mata wulakanci don yanda bintu ta iya girki Mai dadin dandano da kilan he won't eat her food, Amma Haka zai maida hankali yaci har yace ta Kara mashi, he never complains about her, bai taba cewa her food is half done or salty,
"Alhamdullilahi..." Kawai take maimaitawa cikin ranta, Yana isowa gkda yayi parking Amira tayi Saurin bude motar tana zare hannunta daga nashi tana cewa
" Let me go and see my sister...I know kilan ta dafa mana better..." ta fada tana fita sounding so happy she's back home, Sam Bata da single drop of kishi cikin zuciyar ta, Sam Bata da single bakin ciki,  ba Wai Bata don shi ba she loves him Amma Bata haukan kishin Nan dukda duk sanda yake bangaren bintu she do think Amma what Allah have done for her is unexpected, kou mamanta kullum sai ta kirata don taji yanda take, when she talks on Happiness sai hajiya ta samu kwanciya hankali, when she remembers she have a new car da mijin ta zai Fara koya Mata daga gobe sai taji wani irin dadi, tana fita Bata Shiga nata bangaren ba sai ta nufi na bintu, fajz da Bai gajiya da Kallon Amira Yana zaune cikin Mota Yana bin bayanta da kallo har ta shige bangaren bintu, duk yau bintu Bata fito falo ba iyakanta kitchen, tana bedroom dinta Tasha doguwar riga Mai Dan banzan kyau ta langabe, Amira na ganin Bata falo ta nufi bedroom dinta da sallama, Bintu na jin maganar Amira ta Dan tabe Baki before ta amsa sallamar Amira tana Mikewa zaune, da sauri Amira ta shjga ta ganta zaune Kan gado
"Wayyo sister kaman na shekara ban ganki ba...I miss you Sosai..." Amira that is so free da bintu ta fada tana Zama bakin gadon bintu tare da Ajiye bag dinta
"Me too..." Bintu ta Fada with a smile Kan face dinta but looking weak unlike yanda ta santa
"Sister are you alright?..." Inji Amira
"Me kika gani..." Bintu ta tambayeta
"Kawai you look a bit different.. " Amira ta fada Mata
"Oh ba komai... just tired ne....I didn't cook ma..." Bintu ta Fada Mata, Amira marairacewa Amira tayi tana cewa
"Wayyo yau nayi missing.. it's alright...Bari in Dan watsa ruwa in dawo in hada Mana Dan wani Abu..." Amira ta fada Tana mikewa,
"Nidai ban da appetite...sai dai kiyi me da mijinki..." Bintu ta Fada Mata, Amira da ta Mike tsaye Dan kallon ta tayi dataji tace mijinki, it sounds so awkward, Bata taba jin tace hakan ba, she always use yayana Amma yau say tace mijinta, she feels something si wrong don ita ba yarinya bace da Bata San change ba,
"Mijinki dai... yanzun dai Bari in Gama hadawa...sai Inga if zakici or not..." Ta fada tana ficewa daga dakin bintu binta tayi da kallo, fajz Kam falo ya tsaya sai da yaga Amira ta fito yayi kaman he is going inside, tana wucewa ya buga Mata bombom ta saki Dariya kawai tana ficewa tare da tunanin abinda bintu tace Mata, wato mijinki, faiz na Shiga ciki Bai tsaya a bedroom din da take ba sai ya wuce another ya cire Kayan Jikinshi ya Watsa ruwa tare da saka jallabiya sannan ya Shigo inda bintu take, tana ganinshi ta hade Rai sosai before ta gaidashi ya amsa Mata Yana kallon yanda take kumbure kumbure, cikin ranshi Kam Yana tunanin you're too small to make me sad right now
"Babe Ina abinci...am hungry..." Ya fada Yana kallon ta
"Banyi ba..." Ta amsa mashi atakaice
"Why?..." Ya tambayeta.
"Ban da lafiya..." Ta amsa mashi Kai tsaye, shru yayi Yana kallon ta,
"Sorry my baby..." Ya fada Mata dukda yasan she's alright, kallon shi tayi ta tabe Baki tare da kauda Kai gefe
"Kin Gama tunanin abinda Kikeson Yi...." Ya tambayeta don shi Bai son problem at all
"I want to work too..." Ta fada atakaice
"Ok...sai ki dage da nema...nidai Allah na gani ba Zan hanaki aiki ba Balle kice Ina son Kai...Amma kiyi hakuri ki haihu sai ki nemi aiki..." Ya fada Mata kaman he means it, ba don Komai ba sai don kar ta dinga tada mashi hankali kou ta nemi rigima da Amira don yaga she's upto something
"Yanzun Haka Zan zauna cikin gjda Kuna fita ku dawo ku sameni... "
'" Ikon Allah..." Faiz ya fada Yana calming kanshi down dukda she's behaving so annoying all of a sudden, yasan duk abinda take yanzun cikin kishi ne and in Bai bita ahankali ba matsala zaa samu,
"Yanzun dai ki Shirya zuwa anjuma zamu je family house,...' ya fada Mata,
"Me ake Chan..." Ta tambayeshi,
"Me ake a Ina?..." Ya tambayeta Yana hade Rai
"Chan family house Mana..." Bintu dake kule ta fada mashi Kai tsaye
"Sai ana wani Abu chan zakuje?..."
"Eh mana don Haka Nan ni babu inda zani...ba sai an fita Dani Dan dole ba..." Ta fada mashi tana gyara Zamanta Kan gado
"Bintu Hope you have got insane...ni kike kallon idanuwana kina fada min Magana Haka?...are you mad or something.. " ya fada sounding so mad at her
"Why are you shouting... At me....dole ne sai na bika da matarka?...kou da safe da kuka fita tare na fita daku? ..."
"You're mad... inshort I don't have your time... nonsense..." Ya fada Yana bar Mata Dakin, already yaga she's looking for trouble and if har ya ta Bata mashi Rai he is going to give it to her hot hot, kou kadan bazai biyewa abinda su dad dinshi da mum dinshi suke cewa Kan ya kokarta ya dinga faranta Mata ba, if after all he is doing she's still misbehave he will manhandled her, komawa yayi tare da relaxing Kan gadon dakin Daya koma, hannu ya harde Kan kirjinshj Yana girgiza legs ahankali, tunawa yayi da his Amira, Haka Nan sai ya saki murmushi, mikewa yayi ya nufi Bangaren Amira. Bangaren Amira Kan tunda ta dawo Bata zauna ba, kitchen ta wuce ta Fara dora ruwa before ta shiga bedroom ta cire kayanta ta shjga bathroom da sauri ta Watsa ruwa ta fito daure da towel,  simple Riga ta saka tare da Shiga kitchen din daure da towel din a waist dinta, tana zuwa taga ruwan na tafasa, it's not as if she knows what to cook, tsaye tayi tana kallon ruwan dake tafasa, Nan take ta samu idea din tayi masu White rice da chicken breast soup, rice ta zuba a boiling pot din, then ta fiddo chicken breast tare da carrot da duk abubuwan da zata bukata, tana cikin yanka albasa yaji wani irin hug bayanta, saursn kadan da yanka hannunta,
"Wayyo..." Ta fada Kaman zatayi kuka,
" What is my darling cooking?.." ya fada hugging her very tight yayinda yake daga towel dinta,
"Food..." Ta fada Tana kokarin matsawa daga gareshi, sake makaleta yayj yace
"Na hutar dake...kawai we should eat out...'" ya fada Yana daga towel dinta
"Pls ka Bari...I will cook... sister is not feeling too good....Kuma na Riga na saka shinkafa..." Maganar makale Mata yayi saboda yanda yake lalubar ta,
"Plz ka daina Mana... kitchen fa nake..." Ta fada kaman Bata son abinda yake Mata, kawai she won't tell him to his face Amma ya fiya jaraba,
"Off the gas..." Ya fada Mata
"What about the rice..." Amira ta tambayeshi,
"Ki barshi...muje daki ki bani tukuici na...." Ya fada kissing her neck,
"Pls ka daina..." Ta fada mashj not offing the gas,
Chapter 4 · 0% Book details