Sashe 96
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Bayan wata biyu, amira ce zaune tana faman latsa wayarta replying so many messages at the same time she looks so pale and kind of sick,
"Eh dukkansu foreign ne...suna da kyau da nauyi ba kadan ba..." Ta fadawa wata cikin voice note as she's tired of typing, yana sakata ciwon kai da ciwon idanuwa sosai, she dropped her account number and move to another customer, tsakiyar dakinta da akwai lot's of packaged items waiting azo a dauka, she's into selling london use items, tana tallata kayan pretty collection Amma her main source of income is kayan tokumbo wato kayan london use wanda kou new dinsu bazaka gani a Nigeria ba, tunda ta fara shjga kasuwarsu with the help of her helper wato latifat ta gan kaya kala kala wanda tasan if zata tallata zata samu sosai don price din are good and bata dora riba at all, tun ranar farko data shjga kasuwarsu ta samu good business plan and the good thing is tana da good phone haka yasa ta fara daukan pictures din electronics wanda they range from good heavy pots wanda vata taba ganin irinsu ba sai frying pans, elegant plate, inshort duk wani abu na kitchen da na gida kana samu a cikin tokumbo items and the most amazing part is ba wai sun sha wahala ba don kou amarya zata iya using, she's so wise and from a big home Amma kou kadan bata taba ganin irin such items ba, tun daga ranar da sukayi magana da fajz the first thing she did was change her line then blocked all of them from her whatsapp, she's so ready to be her own boss, she's not ready to hear anyone cry to her ears and plead for her to come back, Lagos is a gigantic State but latifat made it easy for her, she made her get a car don bazata iya without a car ba, har yau bata kware ba because the only thing that helps her through her days is at night kuma tasha kuka tayi sallah dare bacci ya dauketa kan praying mat dinta, with the help of latifat still ta sayi delivery machine kuma ta samo mata mai tuka mata, latifat was so amazed by level of cinikin da take, gidsnsu is a very beautiful house in a very good location, most gidan Young ladies da samari ne, they're nice as suna gaisawa da both maza da matan, mazan want to talk to her amma they respect that ring a hannunta, su a chan hannunka shi ke determining if you're taken, married or single, her diamond ring dake a yatsarta yass duk sun shafa mata lafiya dukda she dey enter their eyes sosai ba kadan ba, a kalla a rana tana sayar da kaya ta samu riba 30k at times 10k wata rana if ta samu kaya masu kyau sosai da kuma class tana samun har 40k as her own riba Amma ba always ake samun kayan masu kyau ba, wani abub sai kusan mutane biyar su biya kudin shi sai dai ta bawa sauran hakuri, within kasuwar take saye tayi wrapping, if ta bar gidan da safe bata dawo sai dare saboda hold up har karfe 8 take kaiwa, if she wants to feel weak sai ta tuna har she have been treated by her own mother, how she was treated by her husband's family, yanda she will never be accepted into the society without insult sai ta sake zage damtsen ta, bata da time sai weekend as most of the shops she buy things from are closed, ranar Saturday sai ta wanke abayas dinta da take fita dashi ta goge, she don't really cook as her appetite is really low, har yau bata zama taci abinci like she does a gida, kan gadonta kam da akwai singlet da boxer din faiz gefe guda, she takes it close to her nose sai ta lumshe idanuwa sai taji kaman he's around her, she loves him and she will be thinking about him every second thinking of what he's doing at the moment, she knows bintu tana son shi fiye daita and she knows bintu will take extra care of him especially now that she's no longer there, then if she thinks about her mother sai ta dinga tunanin Maybe ta ma mance daita or maybe she's happy her bundle of shame is far gone, Amma when she remembers her dad sai ranta yayi baki sosai, she hopes he forgives her, ba wai she won't go back home ba Amma it will be on a visit.
"Na tura kudin..." Was message da wacce ta yiwa voice note tayi mata, sai hamma take feeling so weird, ita dai gata nan feeling so tired, scratching gashinta data kwana biyu batayi combing ba tayi, tunda tazo batayi kitso ba, tana zaune sanye da singet din fajz sai boxer dinshi, she looks so tired, hamma tayi ta bingire nan bacci yayi gaba daita. It's weekend and she's not going anywhere, daga nan zaune ta kwanta kasa tayi bacci for over an hour taji wayarta na ringing, she knows who it is, she always called her to check upon her, kaman bazata daga ba ta jawo wayarta tayi picking,
"Hello..." Ta fada voice dinta sounding so dull "hi...am coming...do you want anything..." Latifat da yanzun she's the only one with her number sai kuma wasu customers dinta na cikin kasuwa dake kiranta if sun samu new abubuwan da suka san she will love, latifat is a God gift to her, bata san ana samun masu kaunar mutum haka nan without asking for anything ba, hatta pot dake gidan yanzun latifat ta dauko mata daga gidansu, she told her she will buy everything she needs Amma ina ta nuna suna da extra wayanda basu using, amira never believed people like latifat exist, don ita kanta bazata iyayiwa total stranger irin wannan kyautawar ba, duk weekend latifat zata kawo mata abinci tazo tayi about 3 hours gidan kou kuma tace amira tayi dressing su fita Amma sai tace she have lots of delivery to do don haka bata da lokaci, da akwai wata mata kano dake sayen kaya in bulk daga hannun amira, she buys and resell, tasayi kaya daga wajenta yafi million guda in the past one month don har da irin manyan fridge din nan take aika mata. Tasan rabbi na kaunarta don bata san she will have such good business in few months ba, then wayanda take sayan kaya a wajensu suna sonta sosai sai su dinga cewa
"We think say na only igbo like money ooo...we don't know fulani girl like money like this too..." Suke fada mata as she hustle from this store to the other stores, baa taba nuna mata wani behavior na daban ba, they love the way a beautiful lady like her with a huge diamond ring a hannunta take hustling sosai,sun san va talauci tartare daita don bata iya taya abu ba, yanda suke fada mata haka take saye kuma she's getting her own out of it, at times ajiye mata kayan suke sai tazo saboda yanda take saye da kyau.
"Ban da appetite kou kadan...bakina babu dadi.." ta amsawa latifat,
"Ok bari in kawo maki pepper soup...if kinsha bakinki zai washe..." Ta amsa mata kai tsaye tana kashe wayar, amira komawa tayi ta kwanta ta kasa gane this weird feeling da take samu since last week, she easily feels she wants to sleep, sannan ba wuya bakinta ya bushe sannan bata da taste din komai, bata dade da kwanciya ba again bacxi ta sake daukanta. Jin ana knocking kofarta yasa ta sake bude idanuwa, ahankali ta mike ta dauki hijab dinta dake kan praying carpet dinta sake gefen katifarta ta saka before heading to the door, she always keeps her lock indai tana ciki, lekawa tayi taga it's latifat, da sauri ta vude kofar with a faint smile kan face dinta, kallon ta latifat tayi tace
"Subhanallah... you look sick ooo..." Ta fada tana shjga ciki amira ta maida kofar rufe,
"Wallahi ban jin dadin jikina ..bakina babu dadi...I feel stressed..." Ta fada tana zama kan matrass dinta
'"ai you're really trying...yanda kike stressing kanki is something else...ki rage zuwa kasuwa...kasuwar lagos ba inda zaki dinga zuwa kullum baiyi affecting dinki bane..." Ta fada tana dafa goshinta, taji it's warm but not hot,
"Try kisha pepper soup din...and make sure you give yourself some rest you will be ok..." Ta fada mata,
"Walking a kasuwa yana taimaka min sosai...it makes me forget all my pain...in na zauna gida ban komai I will be feeling so lonely..." Amira ta fada mata tana lumshe idanuwa alaman she's feeling sleepy again
"Amma ai ya zama dole ki rage stressing kanki it's not something you're use to....if baki rage ba zaki tsufa before your time... yanzun ma kinyi duhu compared to sanda Kika zo garin nan..." Latifat ta fada mata dukda ta lura amira is very stubborn bata daukan shawara she have to tell her to slow down
"Pls maganin kuzari?..." Amira ta tambayeta
"Maganin kuzari shine ki huta...now sit up and eat..." Ta fada mata ba don tana so ba sai don Kar ranta ya baci batason tayi tunanin she's trying to be nice ita kuma ba haka ba Amma sam cikin ranta batason taci wannan pepper soup din, ahankali ta jawo warmer din wanda bai da girma, tana budewa taji kamshin pepper soup din ya buge mata hanci, it's a very nice and pleasant aroma Amma ita tankar warin wani abu haka taji da gudu ta mike tana kakarin amai, before ta bude kofar bathroom dinta har ta fara aman tayi saurin rufe bakinta da hannunta tana bude bathroom din, da sauri latifat ta mike tana ikon Allah idanuwanta duk waje tana vin bayan amira data shiga bathroom dinta da bai da girma but neat and tiled, amira sai faman kwara amai take, she took only tea in the morning wanda sai da ta amayar dukka, tap din bathroom din ta bude ta wanke bakinta looking very weak Yayinda hawaye na gangarowa daga idanuwanta, tun anan ta fara yarfa hannuwa she knows what this means,
"Na shjga uku..." Ta fada cikin Samon Kuka, she's not a child da bazata gane when she's pregnant ba, she was so busy that kou kadan bata taba tunanin bata gan period dinta ba tunda ta bar gidan, kou kadan hankalin ta bai kan wannan, she feels she's ok, hannu ta dora kasar marars tana hawaye, latifat step into the bathroom, itama she knows she's pregnant don suna da wannan wayewar sosai, amira na tsaye tayi facing toilet dinta tana hawaye yayinda ita kuma latifat take tsaye bayanta ta dafa shoulder dinta, wani tukin amai tayi ta sake dukawa ta dinga kwarara amai har sai da nothing comes out even when she tries to vomit, da sauri latifat ta dauko mata towel dinta ta amsa ta rufe face dinta dashi ta zame ta zauna nan bathroom dinta ta hade kanta da gwiwanta ta dinga kuka sosai, how will she know ta baro chan da wani abu after all the beating da harbin ciki da Kuma hardcore sex da sukayi before ta baro gida,
"Why now..." Ta fada cikin kuka sosai,
"He wanted me...to have...a child for him....but why now that am trying to be happy again..." Ta fada cikin Kuka sosai tana zaune nan cikin bathroom,
"It's because your love is not meant to end just like that..." Latifat datayi bending gabanta ta amsa mata tana shafa bayan kanta
"It have to..." Amira ta amsa mata bayan ta daga kanta tana kallon ta idanuwanta cike da hawaye,
"It's not destined to..." Latifat ta sake amsa mata
"Nan I Walk freely...babu mai nuna ni kou ya zageni....babu wata single fargaba cikin raina...ina da kwanciya hankali...if wayata tayi kara nasan it's mtn message and not threat.. am ok..." Ta fada tana kuka tana kallon latifat,
"It's a sin to question the creator...for his the best decision Maker...what ever he does is the right thing..." Latifat ta amsa mata, wannan maganar yasa amira tayi shuru Amma bata daina Kuka ba, can't just imagine her having a child a cikin wannan condition din nata, then she's thinking ya zaayi ta bashi kou ita good life bayan she knows if the child yana wajen mahaifin shi he or she will have the best life ever, ahankali ta mike ta sake wanke bakinta tayi flushing toilet dinta before ta dawo ta zaune kan katifarta ta mike kafa ta cigaba da Kuka tana tunanin abubuwa da dama, she can't just imagine her giving birth a Lagos ba dangin iya balle na baba sai kuma ta tuna baya, lokaci nasir that she went through everything without a single help from anyone at all. sabon kuka ta saki tana hugging pillow dinta with so much tears and different thought ckin ranta.