← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 129

Sashe 116

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

While fajz was walking to her direction he called iyami, his voice sounds so happy, she was so happy too, sunyi kira for few minutes sannan ya kira dad dinshi ya fada mashi ya ganta and he's begging her to come back home, alhaji dai bai ce komai ba all he said was
"Allah ya zaba abinda ya fi alkhairi"
Daga nan ya kira ahmed ya fada mashi ya hadu da amira, he was like jumping saboda farin ciki, he told ahmed how he's begging amira to come back home Amma taki, shuru ahmed yayi for a moment before yace
"Leave it to me..." Ya fada mashi
"Me zakayi pls..."
"I have a plan don't worry..." Ya fada mashi
"Ok pls what ever the plan is act on it fast...Inason kou yayane mu bar nan yau..." Inji faiz.
"Ok shikenan..." Ya amsawa faiz yana barin Inda yake.

Fajz baiyi tafiya kaman na minti goma ba sai ka wata katuwar motar, latifat recognized him sosai,
"Wow...see fine hausa and yoruba guy oooo..." Ta fada yana mashi horn
"Ai in ba don Aisha ba kou da ka zama nawa..." Ta fada tana leko da kanta tayi mashi magana, murmushi fajz ya saki ya nufi motar,
"Finally..." Fada tana Dariya looking so happy to see him,motar ya buda ya shiga ta kalleshi da kyau tace
"Pls do you have another brother?..." Ta tambayeshi tana Dariya, fajz that's blushing yace
"He's young..." Ya amsa mata yana
" Well I will definitely wait if he will marry me... you're so handsome damnit..." Ta fada sounding so serious, kunsan chan mata basu kunyar bayyana how they feel about a guy
"Pls stop am blushing abeg..." Ya amsa mata yana dan rufe face dinshi
"Ai gaskiya nake fada maka..." Ta fada tana juya kam motar zuwa gidsnsu
"You're so beautiful too...and believe me someone better than me Will surely come...beauty with the heart of gold...Allah ya biyaki..." Ya fada mata
"Amin oooo and when he comes he should Also love me the way you love my friend..."
"Insha Allah"
"Wai kana ma jin mother's tongue dinka kuwa?.." ta fada as she drives
"Why not...kawai can't speak it fluently..." Ya amsa mata, maganar begging amira ta koma gida ya cigaba dayi mata ita kuma tace she will see what she can do, gidsnsu ya zo daita
"Welcome to our home.." ta fada mashi as she enters gate dinsu
"Wow you got a beautiful home here.." ya fada as yana kallon katon gidan nasu, fitowa sukayi tace
"Nace a hada mata abinci, so now ka shigo ciki kayi ka sha kou tea ne sai ku gaisa da mum dina sai in shirya mu kaiwa matarka abinci mu wuce wajen sayan kayan babies din" , ta fada mashi. Babu musu ya bita into makeken mansion din. Waje ta samu ya zauna tasa a kawo mashi tea, ta hau sama da gudu, he loves this lady, she's very smart and do things in a smart way, zaman yayi yana kallon katon falon dake dauke da kayan duniya, bayan minti goma mum din latifat ta sauko da sauri ya sauka daga kan kujera ya gaidata, one thing yoruba don't joke with is respect ga babbanka,he remembered if sun yi wajen iyami ake masu fadar basu durkusawa da kyau su gaida na gabansu wai suna bending kaman suna da waist pain, gajdata yayi ta amsa mashi sounding so happy, she spoke yoruba to him and he replied da turanci, dan hira suka taba yace bari ya Kira mum dinshi su gaisa because they're so friendly, nan ya kira iyami ya fada mata ga wayanfa suka taimakawa amira a lagos ya bata waya nan suka fara hira suna introducing junansu da yarensu, actually they're from same town, matar ta gane family dinsu iyami Amma ita iyami bata ganeta ba,
all of a sudden hira ya barke sosai latifat ce ta sauko sanye da wando da rigar sai dan karamin veil bayanta kuma wani saurayi ne wato tunde, latifat introduce faiz to tunde, tunde kallon fajz yayi ya kauda kanshi, gaidashi fajz yayi cikin ranshi yana tunanin if suna da matsala da wannan
"So you're that guy that can't treat a beautiful lady right..." Tunde ya fada yana zama, shuru fajz yayi bai ce komai ba
"You get a beautiful young girl, get her pregnant...then let your family batter her like an animal...I don't know how you people treat your women so badly..." Ya fada, shi dai fajz cikin ranta ranshi ya godewa Allah da Allah yasa amira tazo da ciki da kilan wannan ya kwashe mashi ita
"Borda everything is alright now... after all it's not his fault...his family's fault"

Alhamdulillah

Zuwairat Ummumaryam

49

"shut up...when a man love his wife there's no way he will let his family trash her...he will do all he can to protect her..." Ya hantari latifat, faiz dai shuru yayi don yaga it's kind of personal to him, he can't believe his amira saw this guy, kilan ma he talked to her and later discover she's pregnant, shi kam tunde he like amira sosai, he's among those guys that admire hausa girls sai ga hausa girl har gida and all of a sudden she's pregnant and now her husband is back, he would have been that kind guy that care for a mother and her child, he likes amira dukda she was once married, he always talk to latifat Kar ya matsa mata ta koma saboda he always hear latifat talking about begging amira to go back home, hajiya na gama waya da iyami ta miko mashi wayar, amsa yayi ya cigaba da waya da iyami abandoning tunde dake jiran kalma daya daga gareshi, latifat kitchen ta shjga ta fito da basket,
"Let's go..." Ta fadawa faiz,
"Maami we're going..." Inji fajz
"Ok my dear...I will surely talk to her ..she will go back home with you..." Inji maman latifat,
"Ah maami don't let that innocent girl go back to that abusive home ooo..." Inji tunde, ai faiz ficewa yayi yana tunanin irin wannan karfin hali irin wannan mutumin, irinsu ne masu kwacewa mutum mata da karfi da yaji, suna fita suka shige mota gidan da amira take suka je, latifat waited outside cikin mota ya shiga ciki, amira was still sleeping so deep don the relief data samu ya sa ta samu saukin jikinta sosai, bakinshi taji cikin nata,
"Hope you're enjoying your sleep..." Ya fada yana sake kissing bakinta, kai tayi mashi nodding tana cewa
"Bai isheni ba..." Ta fada sounding so sleepy, cikinta yayiwa kiss ya gyara zanin dake kugunta yace
"Go back my love..."ya rada mata a kunne, idanuwa ta lumshe ta saki murmushi tare da biting lips dinta tace
"Yesterday was wow..." Ta fada idanuwanta lumshe tana murmushi,
"Today will be more wow...now go back and rest..." Ya fada yana shafa cikinta. Kai ta mashi nodding don she's really sleepy 😴, fita yayi ya shjga motar latifat suka bar gidan.
Chapter 116 · 0% Book details