Sashe 82
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a gidan alhaji haruna kuma duk before 8pm duk yaranshi sun hadu Amma banda Maryam, har da wacce take bima Maryam ta baro gidan mijinta tazo, alhaji shuru yayi he didn't say anything yana jiran karasowsrta, faiz was still where he is, he didn't say a single word sannan kuma hawayen Basu daina zuba ba, sai shessheka kawai yake yana tunanin ina amirarshi take, he doesn't want to interrupt his dad Amma right now wannan meeting din da yake Kira makes no sense to him, he is not happy his dad is calling a meeting that won't bring his amira back, kawai yasan he won't survive without her, tunawa dayayi da messages din da amira tasha under his roof yasa ya fara sabon Kuka "Ka daina Mana..." Alhaji ya fada mashi cikin sanyin murya, kana jin yanda yake magana kasan yana tausayawa yaron shi, he is in so much pity of this boy ba don komai ba sai don yasan how it hurts to loose someone you love ba kaman if an Zama daya anyi zaman aure kuma baa gaji da juna ba, letting go of someone da baa hada jiki ba is easier than wanda an shaki numfashin juna, Daman sex yana kawo abu biyu kou dai ka rage daraja idon abokin zaman ka kou kuma sonka da darajan ka ya karu cikin biyu zaa samu daya, with fajz he feels Inda bai aureta ba da kilan yanzun ya fara mantawa daita Amma marrying her makes him complete and gave him joy he never knows exist, bai san rayuwa yana da Dadi ba sai da ya auri amira, bai iya cewa bintu is not better than amira in bed Amma duk sanda zaiyi tarayya da amira he keeps smiling and feel this happiness full his heart, another sobbing yayi holding his father's leg tight alhaji ya sake shafa kanshi, "Nawa...ya kare..." Ya fada cikin Kuka, hajiya fatima kam tana farin ciki tana bakin ciki, her happiness is yau ga faiz so broken, the stubborn and tough faiz, na biyu kuma she's angry at the way alhaji is rubbing his head yana nuna mashi duk duniya babu kaman mashi, it's not as if he is the only son, da akwai yaya maza har uku gidan Amma because shine babba duk ya dora mashi son duniya, the most annoying part is wai don his whore of a wife ta gudu yake ta wannan haukan kuma alhaji ya daure mashi gindi tunda gashi duk ya tarasu "Wai baki Kira yarki nace suzo bane..." Alhaji ya katse mata tunani, "Na kirata Mana...kilan she's busy..." ta amsa mashi kai tsaye "Call her again..if bazata zo ba ai sai muje mu sameta chan..." Alhaji ya hantareta sounding angry, wayarta ta dauka tana dailing number Maryam ta dauka tana cewa "Gani nan compound ina tahowa..." Ta amsawa mum dinta, sounding so happy, there's this feeling with if kasan kayi abu kuma kou ansan kai kayi babu yanda zaayi da kai, she knows highest shine dad dinta yayi fushi daita na dan lokaci kou kuma ya hanata allowance dinta for some time shikenan, bangaren dad dinta ta shiga da sallama, her mum and some of her siblings answer her, ganin fajz zaune gaban dad dinsu kaman wanda akayiwa rasuwa yasa taji wani sanyi cikin zuciyar ta, gaida dad dinta tayi ya amsa mata she greeted her mum followed by hajiya kadijatu datayi banza daita bata amsa ba, wayar dake gefen alhaji ya dauka yana budewa sai wajen Da aka nuna mashi Inda it's all insult on amira, nuna masu yayi daga Inda yake zaune yace "Which one of you is responsible for this?..." Alhaji ya fada yana nuna wayar, kou kadan Basu ganin abinds ke cikin wayar, "Daddy me nene..." Kanwar Maryam ta tambayeshi don ita bata san what he is talking about ba, sai dai tasan an bigi matar faiz don da wuri taje gidan suna ta dawo daga baya take jib labarin "Wannan message ne na cin mutunci da akawa matar fajz... wanda yayi wannan message din kuma ya aikata abinda ya rubuta tunda har gidan akaje aka doketa..." Wannan maganar yana sosawa fajz rai Amma he is just paying attention, tunda Maryam ta shigo yake ji kaman ya tashi sama yaci uwarta, Amma he will wait for now, "That's bad gaskiya..." Inji kanin fajz, shuru ne ya dan biyo baya sannan alhaji ya sake cewa "Kunyi shuru....I want to be sure ban da monsters a cikin yarana...I know I try my best to give all of you good home training...nasan it will break my heart if akace I have a child wanda bai da tausayi kuma bai da imani...abinda akayiwa amira is just an attempt to murder wanda hakan yasa taji tsoro ta gudu daga gidanta....so I want to be sure you all have nothing to do with it. And kowaccenku zata dafa alqur'ani tayi rantsuwa...then I will have rest of mind na cewa I didn't give birth to evil child..." Alhaji ya fada karaf Maryam tace "Daddy ya zaayi a kan message da ba mutum daya ya tura ba... messages that's from different people ace muyi rantsuwa kan shi...ai she have many people who doesn't want her around here... she's totally unfit among us...nidai gaskiya ban rantsuwa da alqur'ani kan abinda bai kamata ba" Ta fada kai tsaye tare da tonawa kanta asiri, faiz was listening attentively, how did she know the message was from different people "Ya akayi Kika san it's from different people..." Alhaji ya tambayeta sounding so confused "Daddy ai na gani different numbers ne nan cikin wayar dake hannunka...I can see it from here..."ta amsa mashi "Now you're going to swear...baki da hannu cikin abinds ya samu wannan baiwar Allah...." Da sauri ta mike tana cewa "Daddy ai wannan son kai ne...." Duk baki siblings dinta suka bude ganin she's talking back at their father "I thought as much....well only you will swear all face the consequences..." Alhaji ya fada sounding so furious at her, "Daddy.... yanzun saboda wannan yarinyar da Allah yasa muka rabu daita zaka ce in rantse da alqur'ani?... gaskiya daddy with due respect..." Bata karasa ba faiz that is already fed up with her noise ya mike, da mikewar shi da kuma isa wajen Maryam was like in a blink of an eye, lokaci guda ya dagata sama ya bugata da glass table dake falon alhaji ji kake tasssss, it happened so fast that nobody can stop it, it's like kayi interrupting abu da for just a second, it happened so fast that before su ankara fajz ya bugata kan table ya kama gashin kanta ya nannadeshi da hannunshi, he knows if har zaa jashi sai ya tashi da gashin kanta, before a kamashi sai da ya fara sakar mata naushi daya a baki before the whole family came on him, hajiya Fatima sai ihu kawai take tana cewa zas kashe mata ya, Maryam can't scream as the pain daya shigeta lokaci guda was unbearable, alhaji ne ya kama waist din fajz dake kan Maryam yana son yayi blowing bakinta for the second time, hannunshi aka rike sai different voices ke tashi Amma sam baiji all he is saying is "I will ruin you...I will destroy your life... wallahi sai na hallaka ki..." Yake fada yayinda ake janshi shi kuma yana rike da gashin Maryam, his dad da silbling dinshi sun jashi daga kanta Amma yana rike da gashinta, hajiya kadijatu didn't say a single word tasan indai fajz ne ya ishesu Riga da wando, hajiya fatima wajen hannun faiz taje tana cewa "Shege tsinnane laananne ka sakarmin ka ya...dan wannan karuwa zaka kashe min ya?.." take fada tana kama hannunshi, sai lokacin alhaji ya lura da yana rike da gashin Maryam da kou motsi bata iyayi it took her unaware so she's so shocked, "Ka saki kanta!!..." Alhaji ya daka mashi tsawa yayinda yake sakin hannunshi, wani irin naushi faiz ya sake sakarwa Maryam don he is not leaving her at all, sai dai yau a kasheshi Amma shi da ita yau one person must go down "Yaya stop this pls..." Siblings dinshi dake rike dashi suke fada, it's like an dade mashi kunne bai jin komai, bai jin words guda, "Munafuka ki fadawa Danki ya sakar min yata.." hajiya fatima ta fadawa hajiya kadijatu datayi tagumi tana kallon su kaman nothing is happening, bai biwa Maryam dake Kuka tare da hajiya fatima suka kama hannun fajz dake rike da gashin Maryam suna naja Amma yanda ya nade hannunshi da gashinta dai ya fidda mata gashi zaiji sauki, he will sure kill her today don he doesn't need more evidence to know she's responsible for his misfortune, zai koya mata hankali da kou wata rana bazata kara such evil plan ba, "Bazaka saketa ba dan ubanka?.." alhaji yake Fadi, kannenshi Maza biyu rikeshi sukayi gam suna janshi shi kuma yana kara Jan gashinta, falon ya rikice, he was still swearing sai ya hallakata, duk kokarin alhaji da sauran yaran su balle hannun fajz abun yaki yuwa, he knows how he holds her, hajiya Fatima sai dukanshi take tana kiranshi da all sorts of sunan banza, kou uffan hajiya kadijatu batace ba, da karfi ya hanye hannunshi daga kanta yana tahowa da some part of her hair a hannunshi masu yawa, Maryam yau taga balai, hannu biyu yasa ya tura hajiya fatima sake faman dukanshi da zaginshi tayi baya baya zata fadi ya bar falon, juyowa yayi ya kallesu ya nunasu da yatsa yana cewa "Wallahi you must all feel my pain....ba dai baku sona da farin ciki ba..." Ya fada yana nuna hajiya fatima "'in Allah ya yarda sai jikokinki sunyi yawon karuwanci...if it will take me to ruin them myself I will do it.. " ya fada mata "Ke kuma wallahi muddin amira bata dawo ba this na kasheki...ba sai kince kou mutuwa zanyi sai kin rabamu ba...tou ki sani kafin in mutu sai na kasheki..." Ya fada sounding so hot, alhaji was out of words da yanda yake magana, he have never seen him this hot tempered, yana ganin he is hot ashe fajz ya damashi yasha a hauka, barin falon yayi walking so fast, yana fita itama hajiya kadijatu that is