Sashe 77
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yanda take Kuka tana kallon baya wato tana kallon gidan faiz sai ka rantse kidnapping dinta akayi, she was crying out very loud without even Caring about the driver dake zaune yana tuki yana juyowa baya yana kallon ta, her cry was like irin kukan yaran nan da ake forcing dinsu out of place da Basu son bari, she keeps crying out loud with a heavy heart that made the driver say
"Hajiya bakiyi nisa bafa...naga kaman ba son tafiyar kike ba...why not ki koma..." Ya fada mata,sai lokacin ta tuna ba ita kadai bace cikin motar, da sauri ta zauna daidai ta cigaba da Kuka kadan kadan
"Ki koma...in ma sakinki yayi ki bashi hakuri..naga baki son tafiya...sai dai ku mata kuna ganin bada hakuri bada kai ne alhalin ba haka bane...su ma maza suna son a dinga basu hakuri..." Ya fada kaman he is Invited into the affairs or into the issues, amira didn't answer him because right now she can't even talk, tasan park din da zaa kaita, tasan a wata unguwa mai suna iddo zaa sauketa a Lagos,from the iddo to island bai da nisa sosai, the agent is meeting her a iddo if ta sauka daga park, duk tayi arrangements dashi, she wanted a furnished apartment, she have decided to go for the one at ajah tunda yafi sauki kuma she have learnt it's close to their big market, na lekki is too expensive bata san if zata iya samun 1m every year to pay for the rent na lekki, ance ajah ma is neat ba kama irin ghetto area din bane, she can't just control her tears right now, she can't control her tears that she's not seeing faiz today tomorrow or next tomorrow, she can't stop her tears because her dad will be disappointed in her again, then she can't stop her tears because she's going to bring more insult on her family, Alhaji haruna wato mahaifin faiz ta tuna, she remembers how he cares for her, he gave her importance dukda he knows her flaws, sai kuma mahaifiyarshi that shows her love more than she ever expected to get from any mother inlaw, hawaye ta cigaba dayi, she keeps crying and crying sai dai ta rage ihun da take, tankar ta koma, tankar she should just go back since it's not late, tunawa tayi da fajz, she knows he will Miss her Amma remembering jiya that she was beaten black and blue bai hanashi romance da matar shi ba so even after she's gone yau kilan he will still have sex with her, yanda ya dinga kukan abinda ya sameta bata he will be aroused ba, now she knows you shouldn't get so attached to a man don biyan bukatansu is number one, what happened yesterday yasa ta yanke hukuncin tafiya for sure, in anyi nasaran kasheta yanzun he will continue living with his wife, ita an jawa mahaifin ta asara don tasan her mom won't really care at all. Tana hawaye har suka isa park, before ta sauka sai da ta goge face dinta ta sauka, biyan mutumin tayi ta kwashi bag dinta,she looks so nervous, she asked of the office din driver aka nuna mata, nan ta fada masu motar da zai tsaya a iddo take so zata shjga aka nuna mata da kuma kudin da zata biya ta biya, sun fada mata tafiyar dare ne. Nuna matar motar akayi ta shjga ciki, it's a very huge luxurious bus, she the first person in the bus dukda tasan wasu sunyi booking Basu kaiga zuwa ba tunda no need kazo da wuri tunda kasan sai dare zaa tashi, itama she knows faiz will be back very soon wanda hakan yasa ta bar gidan, in ya dawo ba halin tafiya kenan, da ta tafi tuni da baayi mata wannan dukan ba, bata bada sunanta na gaskiya ba a office dinsu drivers, she have decided she will change her name from Fatima AKA amira, she will go by Aisha, relaxing tayi ta dan rufe face dinta da veil dake jikinta, sanye take da one of her favorite Riga wanda yasha expensive dinki, Wayarta ta fiddo har lokacin tana hawaye, she feels ya kamata tayi masu bankwana, she have yo tell them she's not going away to be a bad girl but she's going away to have freedom and peace,, the first person she wants to talk to is fajz, the first thing she did was screenshoting all the messages and the insult she have recieved from his family, all the threat, all the bad words, whatsapp ta shiga ta tura mashi, sam ba social media person bane don message data tura mashi since bai vude ba, sai da ta gama tura mashi sannan ta rubuta
"Am sorry if I broke your heart...am sorry if I did the unexpected... there's limitations to what man can take...I would have preferred dying Amma like you said if I commit suicide then am going to hell... Allah knows how much I wanted staying with you...na kaunaci Zama da kai Amma as you see your people see me as unfit to be in your family..I was so stupid to think since you love me and your parents love me it's enough...I never knew I need your siblings and family's love too..ka sani har in mutu ba zan sake kaunar wani kaman kai ba...I love you and will always love you...pls don't stress yourself because of me...I promise bazan auri kowa in this life ba so that maybe one day we will reunite in jannah...pls take care of sister bintu and mini you (baby) and saura dake tafe...pls kayi hakuri...ka dauki kaddara kaman yanda nima na dauka...if na zauna zasu kasheni...the beating they gave me is a warning..I love you...pls don't be offended ban fada maka what they have been sending to me ba don nasan if na nuna maka you will take action kuma ban gan amfani raba kan family ba, it wont make me happy to see you fight with your family because of me...am not worth it at all...pls forgive me my baby...i love you forever...bye..." Ta tura mashi via WhatsApp before ta shiga wajen mum dinta, she sent her picture of herself wanda ta turawa Ismail da ahmed, under it ta rubuta
"Mummy don't worry am not showing you this to come back home...am showing don ki san na gaji ne that's why I did what I did...am sorry...pls pray for me...nayi maki alkwarin zan kare mutuncin kaina...I have learnt my lesson the hard way..dan Allah ki yafemin...ki yafemin kin haifi yar da ta sakaki hawaye ta hanaki baccin dare . Nasan haihuwata baiyi maki amfani ba ..I hope one day I make you proud..." Ta turawa mum dinta, she sent all the screenshot of the insult to her mother then her dad shima tayi mashi heart breaking message ta dawo ta duba ahmed shima tayi mashi message dukda taga bai bude wanda ta tura mashi ba, kawai she decided to send him via messege ba whatsapp ba
"Yaya na my hope...nayi maka message ta whatsapp baka duba ba so ba zaka gane why am leaving now ba, yaya you have been so supportive and understanding, you loved me when everyone seem to run away from me...lokacin ka dawo ka bani hope ka bani daman da Ban taba tunanin can samu a rayuwa ba . I will never respect anyone the way I respect you....kayi hakuri da tafiyar nan da zajyi. .mummy tace jar in dawo gida sanna gidan miji is sweet but his siblings don't want me...bazan iya nuna mashi irin abinda suke min ba don ba son in raba kansu...yaya nagode sosai... saboda kai kai na samu abinda ban taba tsammanin zan samu ba... don't worry a kaina ina da kudi tare dani I will try very very hard to take care of myself...I love you so much yayana... nagode sosai Sosai " ta tura mashi, daga nan ta rubutawa Ismail nashi message din tana mai bashi hakuri kan Kar yayi fushi da mum dinsu, she told him she's going to be alright Kar ya damu, hakuri ta dinga bashi a rubuce ta tura mashi, tana gama message dinta ta kashe wayarta ta saka cikin hand bag dinta before relaxing a seat dinta tana rufe face dinta da veil, all through the message hawaye take, the kind of tears she shed lokacin da ta rubutawa faiz message is so emotional, she knows nothing she's going to write will matter to him, he is going to be so mad and broken. She keeps weeping silently.