← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 129

Sashe 3

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Yana binta Amira na Dariya tana ja baya shi Kuma Yana binta, kamata yayi ya hadata da bango Yana Mata chakulkulo tana Dariya, sai ka rantse ba a office suke ba, Vail dinta ya Fadi kasa daga ita sai doguwar riga, "Pls baby ka daina..." Ta fada cikin matsanacin Dariya that Bata San her mouth will ever do ba, rungume yayi ta baya Yana rike waist dinta Wanda yasa she's tingling, sakinta yayi ta Fadi Kan kujera tana Dariya sosai har da dafe cikinta, "Pls water..." Ta fda mashi, Yana Dariya ya dauko Mata ruwa daga fridge ya bude Mata ta amsa ta kafs Kai ta Sha kadan, amsa yayi ya Sha, Saida Amira tayi relaxing Kan kujera ta lura da keys da aka daure da red satin, kallon keys din tayi ta kalli faiz dake Shan ruwa, he didn't have money but he have to take 3.5 from the company's money to buy her a car, Bai yuwa ace Bata da Mota, baiga abinda zai Bari tayi lacking ba muddin Yana raye, she have been through Alot and he wants her to forget about all of it, Yana son ya saka Mata sabuwar rayuwa, he wants her to forget about pain sai farin ciki, the only thing da zai hanashi nuna Mata over love is because ba ita kadai bace, Amma man is not hundred percent right, abun sai hakuri, "Your keys?..." Ta Tambayeshi tana kallon shi, "No... yours..." Ya amsa Mata calmly, Amira data rasa abinda zata ce cewa tayi "Mine?...ban Gane mine...ba..." Ta fada gwalagwalan idanuwan ta waje "Taso ki gani...." Ya fada maga Yana Mika Mata hannu, ahankali ta Mike ta Kama hannunshi,fita sukayi, da akwai motar da aka rufe, sawa yayi aka bude Amira ta zaro idanuwa zatayi magana yace "Easy....don't say anything...kawa scatter me in bed...' ya fada Yana naughty Dariya, Amira was so shocked as it was unexpected to her, it's like she's dreaming "I have always... wanted...a car...of my own..." Ta fada voice dinta na rawa, "Now you have it..." Ya fadamata sounding so happy "Wayyo Allah...Allah yasa Kar ace it's all a dream..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka don dai suna waje da tuni ta Fara kuka Amma na excessive farin ciki "It's not baby.... it's so real..."ya fada suna komawa cikin office dinta, suna shjga ta sake hugging dinshi, "I would have given you the car tuntuni...tun ranar da Kika Shiga gidana...Amma kinsan you're not the only one...so am being careful..." Ya fada mata rungume Daita "Baby I understand... nagode sosai..." Ta fada sounding so happy, duk ta rasa inda zata saka ranta, it's like farin cikin yayi Mata yawa "Yanzun I have my own car?... unbelievable..." "Yes ki tuka yanda ranki keso. Kawai make sure kince you bought it..." Ya fada Yana hugging dinta, "Ba matsala baby..." Ta fada mashj "Yanzun dai tell me what will you give me in return... nifa ban cika kaunar in bawa mutum Abu babu tukuici ba..."ya fada Yana kashe Mata Ido daya, Dariya kawai tayi gana cewa "Ni Amira...me nake dashi...da Zan baka..." "Komai..."ya fada Yana kallon chest dinta zuwa kasa Yana lashe Baki, Dariya ta saki tana cewa "Dan Allah ka Bari...kaga yau ba kwana bane..." Ta fada feeling shy as already she knows nothing makes him happy life sex, he loves it sosai, ga Mata biyu Amma baa cewa komai, Bata San ita kawai yakewa wannan haukan ba, he loves her and she's too sweet, kallon bundle of pleasure kawai yake Mata, "Ai wannan ba matsala bane....zanzo bankwana...in nazo sai a bani wannan abun da nakeso..." Ya fada Yana kallon ta, she knows what he means, it's something she feels it's so painful, he loves trying all sorts of styles with her sai dai kawai taji Yana birkitata from side to side, tamkar feather Haka take komawa a hannunshi, kou kadan Bai jin nauyin ta, now he wants to kill her but putting her legs on his shoulder then sai ya dagota while he is stuck in her, Bata yarda at all don gani take zai kashe ta, "Nidai aa...zafi fa. " "Tukuici fa..." Ya fada Mata Yana turo baki kaman wani Dan yaro, Dariya kawai tayi holding his mouth and kissing it, "Yanzun dai let's go and eat..." Ya fada Mata, abincin breakfast yayi masu order suka zauna Nan office dinta sukayi, har wajen 12 na Rana baije office Dinshi ba, duk Ana son magana dasu Amma their secretary won't dare go inside saboda tsoro halin faiz, she begged him to go back to his office Sai yace he can't concentrate in dai she's here don Haka kawo aikinshi Nan yayi, she have to begged again, she even told him in har Haka zai dingayi then kawai zata bar aiki, Bata karasa ba ya bar Mata office dinta, he wants more time daita and the office is their free zone. Lokacin lunch Suka fita tare sukayi lunch din inda ya fada Mata in sun koma gida zai kaisu su gaida mamanshi, she wants to ask him kou zai Bari taje gida Amma ta rasa yanda zatayi, Bata son yace she want to go home taga Nasir don tunda tabbae gidan batayi magana dashi ba, her mother have taken him completely and it seems her mother wants Nasir to forget her don in ta Kira mamanta tace a bashi waya sai tace Bata son Rashin kunya, sau biyu ta nemi magana dashi mum dinta ta ha nata, she's so much missing him, being away from him is like being away from a very important part of her life kawai don ma Allah ya taimaka Mata fajz is extra caring "Pls Nima Ina iya zuwa gida?...I miss home .." ta fada mashj calmly shuru yayi Yana tuki as he taking her back to the office bayan sun Gama lunch "You miss him dai..." Ya fada Mata Kai tsaye "Hmmm...nidai I don't know.. pls Nidai ka barni pls. "Ta fada mashj calmly, banza yayi daita, shifa har ga Allah Bai son wannan Yaron a rayuwar ta, if he's there what of the babies they're going to make together, sai ya kasance tana da wani yaro Chan kenan?, Kawai Bai ce komai ba and she didn't say anything either tayi Shuru.
Chapter 3 · 0% Book details