← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 129

Sashe 111

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira kam tunda tayi sallah ishai ta baje kan gadonta, the weather is very calm and ac din dakinta is working Amma zafi takeji, vata iya kwanciya da kou bra kou wando sai dai tayi daurin kirji, komai disturbed her, ta yarda da ake cewa haihuwar farko kyauta ne daga na biyu kake fara tantancewa, ta kau tantance, at times zata zauna kan katifarta ta dafe katifar da hannunta biyu taji kaman cikin bisa kirjinta yake, sai taji komai ya isheta, she's just waiting to offload lafiya kou ta samu sauki cikin ranta, abun ba sauki at all, gashi right now bata jin dadin kwanciya, duk Inda ta kwanta bata jin dadi, she's just fed up and eager to put yo bed, when she heard a knock kan kofarta she sat up ahankali tana rike waist dinta yayinda zanin dake kugunta yana kan gado babu komai jikinta, she was looking at the door don ta tabbatar if nata ne akayi knocking sai kuma ta sakejin anyi knocking, tana dafa vango ta mike kaman wata tsohuwa, ta daura zanin zuwa kirjinta sai ta kunna wutan dakinta ta duba agogon wayanta sai taga dare ma bai wani yi ba it's just after 8, long hijab dinta ta dauka tana tunanin kou latifat or mai delivery dinta don shima at times yana zuwa da dare ya dauki wasu kayan da zai kai early in the morning, "Waye..." Ta fada ashe come to the door "Me..." Faiz ya amsa mata yana dan sauya voice dinshi kawai sai taji kaman voice din mai delivery dinta, ahankali ta bude kofarta Idanuwa amira ta zaro tamkar zasu fito waje, she was so surprised, as in in her whole life da wuya ta sake samun surprise daya kai wannan, she was so much shocked to see faiz standing a gabanta, faiz bai san sanda ya saki ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa na second guda, it's that feeling of searching for something for very long then have it at long last, he feels kou ta komai na duniya wayau she's never leaving his sight again, he's never being so careless with her ever again, it seems his heartbeat is tied to her, it seems she's even more than he placed her, da akwai wani irin abu daya shigeshi lokaci guda, amira da taji legs dinta yayi sanyi ahankali ta ja gefe to let him pass, jikinshi wani iri ya wuceta zuwa dakin, amira maids kofar tayi ta kulle before turning back to look at fajz daya shjga tsakiyar dakinta ya ajiye bag dinshi kasa, juyowa yayi ya tsaya amira ta danyi taking step guda, she wants to say something amma ta rasa abinda zata ce saboda zuwan shi yayi mata bazata, "Sa..."ta bude bakinta zatayi magana taji wani abu kaman wuta a face dinta, ji kake tassss kaman an daki ganga, "Don't say... anything muguwa..." Ya fada mata cikin tsawa idanuwanshi kaman garwashi, da sauri amira ta dafa cheek dinta ta daga idanuwanta ta kalleshi cike da kwalla, "So...rr...y..." Ta fada tana fashewa da kuka, "Don't...Kar ki sake....don't tell me sorry....so amira you're this wicked... you're this cruel...." Ya fada idanuwanshi kaman garwashi as he stares at her yana kallon ta tana dafe da cheek dinta tana Kuka sosai duk sob guda sai cikinta ya amsa, "You could you take away many people's happiness just because of you alone....ya zaayi ki bar kowa da bakin ciki har mahaifiyarki kawai don ki.nunawa kowa ke yar iska ce.." ya fada looking straight into her eyes, she was looking at him tana kuka hawaye na flowing kaman tap, "Stop shedding your crocodile tears...baki da mutunci amira... you left good eight months without looking back...when I want to give up and you crawl back..." Ya fada sounding so bitter " I didn't crawl... back..." Ta fada cikin Kuka, nunata yayi da yatsa yace "Shut the fuvk up....I don't want to hear anything from you stupid deciet mouth mara mutunci... wallahi you're talking because of your condition...da abinda zanyi maki kou you won't be able to cry...." Ya fadawa amira dake zubda hawaye, ju tayi zafi ya isheta and she removed her long hijab leaving her only da daurin gaba ta wuce kan katifarta ta zaune tana hawaye, faiz binta yayi da kallo in one second fushinshi ya sauka, baje legs tayi a kan katifarta tayi raba raba tana kuka hawaye har kan kirjinta, duk yanda fajz ke da taurin kai he couldn't stand it, he can never watch he cry especially da yanda cikinta ke sama yana kasa, he tummy is bigger than yanda yake a cikin video call da sukayi, ahankali ya taka yazo ya zauna kusa daita ta janye daga gareshi ta cikaga da Kuka, kaman bai lura she moved away from him ba ya sake matsawa kusa daita ya sauke zaninta zuwa kasa, she's braless and pantless, ahankali ya dora hannu kan cikinta, the anger and pain is all gone, ya dade baiji farin irin na yau ba, she keeps crying while her tummy feels the presence of his or her daddy and kicked, idanuwan faiz ya zaro kaman sakare yana cewa "It moved....oh my goodness...it moved...am so excited..." Ya fada amira ta janye hannunshi ta cigaba da kuka, tsoki yaja ya mike ya shige bathroom dinta, har rawa yayi face dinshi dauke da serious happiness like never before, he jumped several times before yayi easing kanshi yayi alwallah ya fito face dinshi daddaure, amira keeps crying and she really enjoys the crying haka nan yana mata dadi as she crys and her baby keep moving, she's so happy seeing him and kukan is kind of kukan farin ciki bana mari koy maganganun daya fada mata ba Her heart is so full of joy and she cries, she wonder yanda akayi bitterness ya sakata ta iya rabuwa dashi for months, ganin shi yasa taji farin cikin da kou da bai mareta ba she will still cry saboda farin ciki, it's like he carries her whole family members with him, cikin ranta tana yiwa maman latifat adua data sakata kiranshi, she really need this happiness, seeing a man that you so much love is not something easy to control, as she keeps crying her heart keeps smiling, fajz daya fito daga bathroom ya tsaya yana kallon dakin ya maids kallonshi kan amira data saki nonuwa da katon ciki tana Kuka yace "Waje duk takure..." Ya fada taking steps zuwa dakin ya kara cewa "Ki gama kukan ki shirya kayanki...first thing tomorrow you're going back to kano..." Ya fada mata atakaice, "Lallai ma..." Amira ta fada cikin ranta tana tunanin she knows this is going to happen, she doesn't know how to fight him da bazaiyi forcing dinta ta koma ba, and right now she knows the hate is not going to stop at all, she can't go back to hell anymore "Lallai ma kou...we shall see..." Ya fada mata atakaice heading to wajen da abun sallah ta yake, "Ai I know kou mutuwa zanyi bai dameka ba ..shi yasa kake son in koma family dinka su kasheni..." Amira dake Kuka ta fada mashi, tsayuwa yayi bai ce komai ba Amma she really annoyed him with her words "Ai bance dole ki koma gida na ba...but you must go back to your family...at least I have a say in your life tunda you're carrying my child..." Ya fada mata face dinshi hade kaman bai taba dariya ba, . "Am not going anywhere...am not doing anything bad...I want to be happy...." Ta fada mashi tana goge face dinta da bayan hannunta "At the expense of other people's happiness?...haba that's bad ai.." ya fada mata before adding "Am not here to argue with you...kou to exchange words with you...kawai we go back to kano...ki haihu... tun ranar da kika haihu am ready zan amshi abinda kika haifa... tamkar dan da bai da mahaifiya zan raini dana kou yata...and you're so free to go anywhere you want in the world...babu ruwana..." Ya fada mata sounding so damn serious, sabon Kuka amira ta farayi jin abinda yake cewa and all of a sudden she's feeling regret data fada mashi Inda take yanzun, she loves nasir bayan ta haifeshi Amma wannan na cikinta she learned to love him tun ranar data san she's crying him or her, haka nan rubbing her tummy makes her feel she's communicating dashi kou ita, that's why she have the habit of rubbing her tummy uncontrollably, sai ace ta haihu sai ya amshi abinda ta haifa?, And tasan indai ya kai kararta kan abinda ya faru a baya kotu na iya bashi daman daukan abinda ta haifa "Chabdin...in sha wahala...in dauki cikin...sai kawai ka rabani da abinda na haifa..." Ta fada cikin Kuka "You're will be surprised... wallahi bazaki raini jinina a wannan wajen ba...my child won't be separated from me...yara nawa nake dashi da zan bar makj jinina...your child amira...the baby that have your blood and mine...of someone is loosing that child it's you don ni am not loosing it... kinsan wallahi kou biyu kika haifa in na bar maki kou guda shege nake...if you think am joking wait and see..." Ya fada mata yana hawan kan abun sallah, amira kallon shi ta dingayi as he starts praying tana hawaye, this is most wicked act he's trying to do to her, sai kuma ta tuna itama her own actions is Also wicked leaving him without trace for good 8 months, she just keeps crying and watch him pray, tana cikin kuka har yayj sallolin da ake binshi yayi aduar har da godewa rabbi for answering his prayers,he knows Allah ne ya karbi aduar shi, at times abubuwan da kake so suna zuwa in Many ways ba lallai yazo nan take ba but believe me it will surely come as times going on, he prayed to have a child with amira, he loves her so much that babu abinda zai bashi farin ciki sai yaga little child dake dauke da both their blood, a child that will look like her, he is someone that knows da akwai mutuwa and it can come at anytime, duk yanda kake son duniya kou kakeson mutum ba shi zai hanaka mutuwa kou hana shi mutuwa
Chapter 111 · 0% Book details