Sashe 18
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Alhamdullilah
8
Zuwairat ummumaryam
8️⃣
Sanda yaje gidan alhaji shamsu was Still on his case na cewa Dole sai yasa faiz ya rabu da wannan Yarinyar, alhaji haruna dake zaune kanshi kasa yace
"I know what I did was wrong da ban fada maku ba...Amma nayi duk wani bincike da ya kamata inyi...abinda ya samu yarinyar Nan can happen to any of our children..." Bai karasa ba alhaji shamsu yace
"Don't even wish our children such evil..." Ya hantareshi sounding angry
"Ba Haka bane am not wishing anyone any evil...kasan mutum Bai wuce kaddararshi... sannan in Yar mu hakan ya...." Alhaji haruna Bai Karasa ba alhaji shamsu yace
"Will you stop all this excuses pls....see my final decision shine ya rabu daita...bazaayi Mana kwatance da dangin wayanda suke auren mutanen banza ba,...da abune da zai yuwu da kaima an Bari ka auri Hilda..."
"Yaya can you pls not talk about Hilda....pls..." Ya fada sounding so vulnerable daga Jin yanda yayi magana kasan an Kira sunan da is very important to him, many people won't understand why he let his son marry Amira despite her public scar, it's because he doesn't want his son to go through what he went through many years ago, yasan how it feels to loose someone you love because of customs and traditions, shi yasa ya tabbatar da anyi komai without delay,
"Ai ba maganar Haka bane...kana ganin da Hilda da wannan Yarinyar who is worst...Amma Still baa yarda ka aureta ba.. even when she's ready to do anything because of you...so yanzun ma bazai yuwu danka ya Bata Mana suna ba... just tell him ya rabu daita sannan yazo ya fada min why he is beating yaruwarshi...sai ya fada min inda yaga Ana dukan mace da har zai doketa with her condition..." Alhaji that is weak yace
"Duka Kuma...I didn't hear about this...."
"Ai shine na fada maka..." Alhaji ya fada mashi atakaice
"Nidai bansan wannan zancen ba...if ba damuwa. Ka barni Zan dauki mataki kanshi...."
"Ok...ka fada mashi Kar ya Bari yarinyar Nan ta Kai kwana uku gidan shi...if not Zan dauki mataki da kaina..." Ya fada mashi sounding very serious
"Yaya yanzun Bai gida yaje Abuja ganin clients...he will spend about 5 to days zuwa a week....Amma gaskiya maganar innfafa mashi ya rabu daita is something I can't tell him...Ina gudun rabo ya kashe ni..." Ya fada mashi cikin respect
"Gaskiya na dai lura Kaine ke saka yake duk abinda yake...ni na yarda ka turomin shi..."
"Pls Kar a raba su....pls a bar shi daita. " Alhaji ya Fada in a pleading tune, shi dai wanshi Bai da alaman he will let Amira and fajz be, kawai he have decided there's no way zaa bar ta a family dinsu and he also made it clear zaayi meeting that non of the family should do such things again, that duk Wanda yayi aure duk sanda aka gano abinda Bai da kyau game da wacce aka aura sai an sallameta daga family din that bazasu yarda a kawo masu mugun iri ba, alhaji ya kasa shawo kanshi Wanda Hakan yasa ya tafi, ya nemi number faiz yau ya Kai sau goma, Amma Bai Shiga, he wondered why no number shi Bai Shiga.
Hajiya da yaranta was having so much fun today dukda alhaji Bai Basu irin giyan Bayan da suke so ba, da akwai farin cikin gaske tattare dasu, hajiya Fatima ce ta Mike tana Cewa
"Bari in Shiga Bangaren mutiniyar..." Ta fada tana barin bangaren ta, (this is life, da akwai mutanan that derive joy and happiness from your pain, kawai su ganka a cikin Bakin ciki da damuwa ya wadatar dasu suyi farin ciki kou da suna cikin matsala zasu ajiye su haye Kan naka) hajiya kadijatu Bata San irin Gilman da ake a family ba saboda she doesn't have too many friends, ba don komai ba sai don taga son Kai cikin lamarin su day yawa Wanda hakan yasa taja kanta gefe, itama she's a troublesome person that doesn't take shits, she feels it's better ta ajiye kanta gefe da ta zauna dasu a Bata Mata Rai tayi retaliating a gan laifin ta, tunda sukayi waya da alhaji take aduar Allah yasa Kar a raba faiz da Amira, ita kanta she called him several times Amma Bai Shiga, she even called Amira too bai Shiga na bintu da ta Kira Kuma Yana shjga Amma baa dauka Jin sallama hajiya Fatima ya maidota hayyancinta, she was surprised that yau ta shigo bangaren ta tunda she can't remember when last she entered her apartment, before itama tana zuwa nata data gan she's the only one going there yasa ta daina zuwa saidsi su hadu a bangaren alhaji, amsa sallamar tayi tana kallon Hajiya dake shigowa ranta kwal, she just see something fishy in her eyes but can't describe what it is,
"Hope am safe wannan da Kika shigo yau da kanki..." Hajiya ta fada with a smile,
"Lau..." Hajiya fatima ta fada tana Zama tare da Dora kfa Daya Kan daya, she just looked around apartment din hajiya kadijatu don ta kusan shekara Bata Shigo Nan ba, the last time she came here was ranar da hajiya kadijatu Bata da lafiya ta shigo ta dubata, hajiya kadijatu ce ta Fara Kiran Mai aikinta don kawowa Hajiya ruwa sai hajiya ta Dan fashe da Dariya tana cewa
"Sai kace wata bakuwa...haba ..."
"Eh mana ai duk sanda kika shigo Nan ke bakuwa ce tunda you don't come here regularly.. " hajiya kadijatu ta amsa Mata
"Yanzun ma wani Abu ya kawo ni.. it's something very important..." Hajiya kadijatu gyara Zama tayi Tana cewa
"Toufa...mene ?..." Ta tambayeta sounding surprised
"Well kinsan kece mahaifiyar faiz...so duk abinda zaa fada kanshi kece Zaki fi kowa iya bada sheda kanshi...' Hajiya hade Rai Tayi tana Kallon ta,hakan Bai Hana Hajiya Fatima cigaba da abinda zata ce ba
"Da gaske ne faiz Yana shaye shaye?...am very concerned..." Ta fada, if you see irin wulakantacen kallon da hajiya kadijatu ta Watsa Mata kasan she's not kanwar latsa, zaman ta gyara tare da Dan gyara gaban rigarta before tace
"Oh...shaye shaye.. ni ban taba ji ba sai a Bakinki...Amma kina iya asking Wanda ya fada maki ya tabbatar maki.. ai ba sai kin zo kin tambayeni ba kina farin ciki.. "
"Oh Ashe dai da gaske ne...ai wnanan maganar da Kika fada ya nuna da gaske ne danki Yana shaye shaye Wanda har yasa yaje ya auro karuwa..." Dariya hajiya kadijatu ta saki dukda she's burning inside.
"Bari in fada maki wani Abu....duk lalacewar faiz yau he is equivalent to mata biyu...so duk yanda yake he is still the first male child of the family..." Hajiya ta fada Mata tana daga inda take zaune, saliva hajiya Fatima ta tsartar before tace
"Ai wallahi da in Haifi Dan da zai kawo Bata suna ga danginshi wallahi gwanda Kar in haihu ta all .."Bata karasa ba hajiya kadijatu tace
"Abeg madam go and sit down.... nothing can change his position in this family...duk yanda zakiyi you can't change that...nasan shine matsalar ki.... just go..." Ta
fada tana hadawa da yarbanci looking so carefree, Bata nuna Alaman tashin hankali ba at all, hajiya Fatima was just saying all sorts of things hajiya kadijatu dake yare tana fadin
"Duk nufinki Kan yarana Kan naki zai koma...duk sharrin da Kika kulllawa yarana zai bisu in har na kulllawa naki yaran in ba Haka ba zero plus zero will always be zero.." take fada Amma da yarenta, hajiya Fatima itama hawa tayi sosai tana zagin dangin banza dangi Mara asali magana dai Babu Dadi, sanda alhaji ya dawo he went straight to bangaren hajiya kadijatu ba don komai ba sai don right now he needs to know if faiz na da another number da zai iya samunshi dashi sanna ya fadawa hajiya what's going on yanzun Amma Yana zuwa ya Fara Jin hayaniyarsu, hajiya Fatima was so ashamed of herself ba don komai ba sai don itace a bangaren na kasa daita suna hayaniya, yanda alhaji ya Sha mur alone yasa duk sukayi shuru hajiya Fatima tayi Saurin barin wajen, Zama alhaji yayi ya dafa goshinshi, the first thing he asked for was wata number da zai iya samun faiz hajiya da sai da ta tabbatar hajiya Fatima ta fita ta Fara hawaye tace bata da another number, alhaji asked her if maganar Shan giyan fajz is real shima tace she doesn't know, kawai she's angry at bintu, it's like an hada baki daita Ana tonawa danta asiri.