← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 129

Sashe 92

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Pick the call..." Latifat ta fadawa amira da kanta ke kasa, as he call again,
"No ooo...I can't..."
"You have to...ai he's not your enemy... he's your husband...by religion he still have right over you....yana da total control over you...so pick up...kinyi mashi laifi... you have to apologize tell him why you can't stay anymore..." Take fadawa amira that continue shaking her head alaman she's not picking bata ankara ba latifat ta amshe wayar tayi picking tare da saka wayar loud speaker,
"Baby..." Voice din fajz ya fada out very loud
"Baby why....why why...why pls .."was abinda faiz ya fada tana breaking down so loud yana Kuka, latifat ji tayi kafafuwanta sunyi sanyi jin namiji yana Kuka saboda mace alhalin ita gata nan bata da tsayayye wanda ke sonta dukan samarinta saboda kudin ubanta suke zuwa most of them are jobless and gold diggers sai su maidaka sex toy dinsu daga baya su rabu da kai, she knows true love is really hard to find Amma gashi this one have find the love but running away from it
"Am sorry...am so sorry you have been through alot under my roof Amma I promise to change everything... wallahi nayi maki alkwarin zan daukeki Inda bazaki sake ganin kowa ba... i will change your line... only my mother and your parents will have your line...babu wanda zai sake takura maki..." Faiz ya fada cikin kuka sosai dukda voice dinshi ba wani fita yake ba, amira ma sai Kuka take not saying anything
"If you don't want me dead pls tell me where you are..." Ya sake fadawa amira, he can hear her sob
"I forgive you for leaving me like this...i love you...kinsan ban iya rayuwa Ba dake ba...amira kece rayuwata in babu ke mutuwa zanyi...dan Allah kiyi min rai..Kar ki barni.. I promise I will make things right pls..." Fajz ya dinga fada begging and crying, amira was just crying, hearing his voice alone ya mugun tada mata hankali and she wants to be in his arms, right now she feels maybe she can't stay without him, latifat tausaya mashi tayi sosai,. Yanda yake kuka ya nuna he won't be alright without her, daman ance da akwai mata da miji that are soul mate just like dad dinta da mum dinta, always together, sai if tafiyar ta zama ta dole kou emergency suke barin juna, she knows her dad will cry the same if he looses her mother,
"Pls...pls..go back home..." Latifat da idanuwanta suka ciko da kwalla ta fada mata, fajz heard someone talk and it's not amira, da sauri yace
"Pls...beg her.  I love her so much...my family hates me.. they want to destroy...my happiness..." Ya fada directing his statement to the person that talked,
"Ban...iyawa...." Amira dake Kuka sosai ta amsa mashi,
"Pls you have to..." Ya amsa mata da sauri jikinshi na rawa yana hawaye
"Ban iyawa... kasheni zasuyi..." Ta sake amsa mashi cikin Kuka
"No..." Ya fara magana bai karasa ba tace
"You won't be there to protect me ..ba kullum zakayi protecting dina ba... You don't have to turn arrogant because of me...I don't want to be the reason why you will quarrel everyday..." Ta fada cikin Kuka latifat tana dafa shoulder dinta
"I can't take it anymore...duk Inda zaka kaini...zasu nemeni...nagajine...." Ta sake fada mashi, faiz was just listening to her while tears roll down
"Ka yafemin... just bless me...and make it easy for me pls .." ta sake fada mashi,
"I can't..." Ya amsa mata yana nishi sosai don ya mance rabon da wani abu ya shjga bakinshi banda ruwan alwallah,
"If I can you can... Ni nayi loosing kowa...kai kayi loosing only me...if you love me...if you really you wished me well...zaka yarda dani... you will even sponsor me to leave in peace...kasan ban da gata.. I can't go home...I can't stay in your house... kullum cikin faduwar gaba nake...I love you but I fear your family...ina tunanin threat dinsu karya ne...sai gashi an nunamin it's real...they even told me it's the beginning...if ban tafi ba..pls kayi hakuri kaji... nima nayi hakuri da komai..." Ta fada sounding so emotional, faiz ji yayi jikinshi ya mutu, he was just weeping
"An cuceni...amira I wish I can just let go...Amma I can't... it's going to be very difficult for me to let go...dan Allah kiyi hakuri...pls zan kiraki video call yanzun...ki daga pls..I need to see you...at least zan samu sauki . " Ya fada yana goge face dinshi,
"Mu cire son zuciya pls..." Ta sake dada mashi
"Promise me zaki daga kiran da zan maki..." Ya fada yana daga weak eyes dinshi ya kalli mum dinshi dake tsaye a bakin kofsr rike da cup and saucer tana kallon shi idanuwanta cike da kwalla saboda irin wannan jarabawan da danta ya shiga, sauke weak eyes dinshi yayi  yaxe
"Pls ki daga kinji...let me call you now..." Ya fada yana saurin kashe wayar, da sauri hajiya kadijatu ta shigo ciki tace
"Amira ce?.." ta tambayeshi cike da mamaki don she knows how they have all tried her number to no avail, ahankali ya daga mata kai, she looks so happy and excited
"What did she say..." Hajiya ta tambayeshi tana zama kusa dashi
"She's not coming back... she's tired...ta gaji....am trying to beg her Amma taki..." Ya fada yana goge face,
"See don't force her...ka bita ahankali... you can still make her come back...mu mata muna da rauni... just make sure you stay connected to each Other... believe me you will win her back..." Ta fada mashi, kura mata idanuwa yayi kaman wani sakare not buying this advise at all
"Ka nuna mata it's ok she should be happy...tell her you don't blame her... that abubuwan da ake maki yayi yawa... that you're sorry..." Ta cigaba da fada mashi sai sauri kawai take ba don komai ba sai she want her son to be alright
"One day da kanta zata fada maka Inda take..." Hajiya tayi adding
"One day... that's like after a year or two or more?...how can I handle that..." Ya fada sounding so weak
"Ba lallai ya dade haka ba...,kawai Kar ka matsa mata...if you do she will stay away from maybe ta sauya layinta or something..." Ta sake adding,
"Hmmm..."ya amsa mata yana shjga whatsapp dinshk don kiranta video call, he was wearing only short da singlet, ramar shi ya fito fili da yawa tamkar ya shekara yana jinya, he looks so terrible, his beard are on kept, kiranta yayi ya kalli mum dinshi before standing up ya bar kan gadon da yake ya koma bathroom while the phone rings,

Amira kam bata ganin zata iya daga video call dinshi ba don komai ba sai don seeing him might break her more than her expectations, jin muryar shi make her feel kawai ta samu ta fada mashi Inda take, Amma when she remembers the beating, the insults kawai sai kuma taji komai ya fita ranta,
"Pick up pls..." Latifat dake kallon kiran da yake mata
"Ban son ya sake Jan raayina..."
"Ba wannan zancen...talk to him...ku cigaba da magana pls .. he's not your enemy..." Ta fada tana sake latsa wayarta tayi mata picking call din again, kasa daga idanuwa tayi, fajz kura mata ido tayi, she's so pale and dark, she's the opposite of herself, sam ba amira daya sani bane, yana ganin ya sauya Amma sam she's so different, he couldn't say anything as he doesn't fine a word that fits the moment, latifat was standing a gabanta so faiz bai san wata na nan ciki ba, kallon ta kawai yake yana kallon environment din da take, he sees the room beautifully dress, amira kasa daga idanuwa tayi, her eyes are closed but tears na fita, sai dai ta saka bayanta hannunta ta goge da sauri,jin he's not saying anything yasa latifat ta dan zagaya because she feels maybe the call is not connected, nan taga fajz days zuba mata idanuwa kallon amira, ahankali ya daga idanuwa suka hada ido da latifat, cikin silence tace
"Lagos..." Tayi mashi magana voice dinta bai fita, kurs mata ido yayi trying to understand what she's saying, yaga alaman she's trying to communicate with him,
"La...gos..." Ta sake mashi alaman da bakinta, idanuwa ya zaro yace
"Lagos?..." Ya tambayeta not making sound too,
"Yes..." Da sauri yace
"Call me?..." Yayi mata alaman waya da hannunshi, amira bude idanuwa tayi taga suna communicating da latifat, sa sauri amira ta mike tana kallon latifat tare da kashe call din batare data yarda ta kalli fajz ba
"It's not fair... it's not at all...did you think ban da hankali...hauka nake na kudu a tunanin ki?...this is not love at all..." Amira ta fada cikin hawaye sounding so angry
"Am sorry...I just want the best for you..." Ta fada tana zuwa kusa daita
"No it's not... supporting me is love...ni nasan abinda na Gani...I know why am running...I know why am tired....I know why I left everything behind...I beg you in the name of allah... don't interfere again..pls...if he knows where I am shikenan zan kara komawa Inda ana neman kasheni...pls..." Ta fada mata cikin kuka
"Am sorry...am never interfering again.. never..." Ta fada mata sounding so serious har cikin ranta, don har taji kunya sosai
"Ok...I believe you...pls ina son in kwana gidan yau..."
"Oh why?...is it because what just happened...I promise kou zan ganshi I won't tell him where you are...nayi maki alkwari hakan...I don't go back on my words..."

Alhamdulliah

40.

Zuwairat Ummumaryam

Hugging juna sukayi da amira, har ga Allah latifat have decided to stay away from her issues don already taga she's so ready to move on, wayar amira sai ringing kawai yake, dauka tayi ta kashe wayar gabaki daya, tana cewa
"Am sorry..." Ta fada tana ajiye wayar, sai ta dawo ta rike hannun latifat tace
"Pls...zaki rakani...kasuwa..." Amira bata karasa ba latifat tace
"I will do everything with you...I will use you to get great deal of rewards
.." ta amsa mata.
Chapter 92 · 0% Book details