← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 129

Sashe 97

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Alhamdulliah

42

Zuwairat

42

"Pls ki daina kuka saboda Allah ya baki ciki....baki san how many people are out there looking for pregnancy da zasuyi miscarriaging ba saboda suma suce sun taba samu...." Latifat ta fada mata cikin rarrashinshi
"You won't understand...sam bazaki gane ba...my first child I went through hell dukda ina gaban iyayena nobody cares about me...balle wannan da ban da kowa...ba miji...ba uwa ba uba ba dangi kou guda..." Ta fada cikin matsanacin Kuka,
"Ba gani ba?... you have us.... you have our family...and still kina iyawa fadawa mijinki..." Ta karasa maganar sounding kind of afraid of her actions don tasan she promised her never to talk about him again and she haven't since if ba yau ba,
"No!!!.." amira ta amsa mata ckin Kuka,
"Ni dai am tired of such life....na gaji ace kullum cikin wahala nake ..now that am thinking ina samun success now this..." Ta fada still crying
"Just relax...at times what you see as difficulty yana zuwa da sauki...komai will be alright...komai zai tafi a daidai... you won't feel lonely if you have a son or a daughter dake tare dake...Kinga you're going to be so in love with this baby...tunda baki da niyyar komawa gida kou sake aure Kinga you won't be lonely anymore..." Latifat take fada mata sounding so calm tana rike da hannun amira, ahankali amira ta daga kanta tana kallon ta,
"And you're going to afford everything because yanda business dinki ke tafiya you're blessed bazaki sha wahala ba..." Ta sake fada mata, amira was just looking at her, the thought of the child looking like faiz yasa ta saki murmushi unexpectedly wanda yasa latifat zuba mata idanuwa,
"All he wanted was for me to have children for him...he always talk about children...he have special something for children...sai yace yana ta aiki ba dare ba rana Amma ban son samun ciki..." Ta fada tana murmushi tana hawaye at the same time, itama latifat murmushi ta saki
"He's going to be happy you have a child for him...Kinga duk sanda Allah ya kaddara saduwarku he will be speechless..." Latifat ta amsa mata, nan take amira ta dawo daidai tare da dan shafa mararta, babu abinda yafi mutuniyar shawara, all her life bata da kawa da zata taimaka mata da komai, she's alone especially da matsala ya shigo rayuwarta, da sauri tayi hugging latifat tana cewa
"I don't know what I would have done without you....I thank God for having you... Allah kawai zai biyaki...."ta fada rungume daita,
"Nima I love you so much...haka nan Allah ya sakaki cikin jikina tankar we're of the same mother...I don't know kilan don ban da yaruwa mace or kou don kawayena suna da wani irin hali na daban...I just see you as someone I can totally relay on..." Latifat ta amsa mata,
"Yanzun dai kije kiyi wanka...sai mu fita...kilan zaki gan abinda kikeson ci... since baki iya shan pepper soup dana kawo maki..." Latifat ta fada mata
"Aa...kawai nidai ban iya zuwa koina.. I feel weak...all I want is to sleep..." Ta fada mata,
"Alright I will let you sleep...zan tafi...if you think of anything you want to eat let me know...ok?"""_
"Yes pls... nagode Allah ya biyaki..."
"Ba komai...if kinji aman bai tsaya ba let me know sai in kaiki hospital don Kar ki jigata..."
"Ok" amira ta amsa mata tana kwanciya da kyau tare da rungume pillow dinta like she normally does, latifat tafiya tayi ita kuma ta mike ta cire hijab dinta ta kwanta imagining how faiz will be behaving today if suna tare aka fada mashi she's pregnant, she knows yau ba karamin hauka zaiyi ba, he will be like the happiest person on earth, tasan by now ya fara mantawa daita, tasan bintu most have made him to calm down sosai that he won't even remember her name by now, she remembers sanda aka doketa she made him forget his pain balle kuma yanzun, Tasan bintu is better than her in every way especially when it comes to holding a man's heart, ita ce dai right she's finding it difficult to forget single thing about him, his everything lives in her, kullum sai ta dingajin hannunshi a jikinta bakinshi a nata, him penetrating her, it's something she can never forget and at times she smiles even in the middle of kasuwa if ta tuna dashi. His so much full of love and so many other things. He will be her first love for real kuma dayake it's not meant to end she's carrying his child, haka nan the thought of his family thinking the child is not his ya fado mata sai kawai taja tsaka tana tunanin she doesn't owe anybody any explanation, no more explaining yourself, if sun yarda good if basu yarda ba still good. She was rubbing her tummy feeling so happy har bacci ya sake daukanta

A kano kam gidansu amira tunda amira ta bar gidan aka gama zaman lafiya, alhaji kullum cikin musgunawa hajiya kawai yake ba don komai ba sai don yarshi data bar gida, bai cin abincin ta bai mata magana if ta shigo bangaren shi koranta yake kaman karamar yarinya, he is totally angry at her, duk iya kokarin su don gano Inda amira take babu labari, alhaji malamai ya baza don su tayasu da adua yarshi ya dawo gida, he will pay anything to have her back, shi ba Mai yara rututu ba and the few ones he has daya is nowhere to be found, kullum bai bacci, hajiya ya rame tayi baki kaman ba ita ba, kullum cikin kuka take ita da asiya, dukkansu babu mai ganin laifin amira, nobody is blaming her, some family members da suka samu labarin what happened blamed habeeb for what he did to her, kowa na fadin albarkackn bakinshi, wasu ma cewa sukayi ayi suing faiz da family dinshi wai kilan sun kasheta sun binne ta, in ba don alhaji MUHAMMAD is a very understanding man ba da ba karamin matsala zaa samu ba don bayan manyan family dinsu amira sunga irin dukan da akayi mata sai da sukace sai sun kai kara kotu alhaji ya hanasu yace haka kaddarar yarshi yake babu abinds zaayi ya sauya what pp happened kawai a tayashi da aduar Allah yasa ta dawo gareshi.

A gidansu faiz kam daman tun ranar daya dawo ya nunawa dad dinshi what Maryam did, he told him bintu ta barshi, all because of Maryam, kou da labarin dukan da faiz yayi mata yaxo mashi he didn't say anything kawai abinda yace mata is he will still deal with her har sai ta koyi lessons dinta, sai da aka kwantar da Maryam a hospital tasha karin ruwa hajiya fatima ta dinga fitina cikin gidan Amma kou kadan vata iya gangancin zuwa Inda fajz yake don with what he did to Maryam it's a good example he can kill if wani ya shiga harkanshi.
Chapter 97 · 0% Book details