Sashe 79
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Faiz kai kawai yake girgiza mashi,he is in so much pain dukda bai ma gaskanta abinda ke faruwa ba,
"I... just pray it's all...wasa pls...." Ya fada bakinshi bushe sosai,
"How will I even survive without her..." Fajz ya sake fada, shi ahmed yana hawaye ne sosai yayinda shi faiz bai gan drop of tears ba instead idanuwan shi sun kada sunyi ja jir.
Zama sukayi hannuwan fajz biyu kanshi looking so lost,
"Oh God wake me up from this slumber..." Ya fada sounding so restless, da sauri ya kalli ahmed yace
"Let me see the message she sent you pls..." Faiz ya fadawa ahmed dake neman number Ismail,
"Let me call Ismail..." Ahmed ya amsa mashi
"No pls...let me see the message..." Ya sake fada mashi, dole ahmed ya bar abinda yake ya bude mashi message din, nan fajz da hannunshi ke rawa ya amshi wayar, nan fajz ya fara Karanta message din out loud sai lokacin hawaye suka fara zubar mashi, wani irin ihu ya sake saki this time manyan idanuwanshi duk waje,
"Yanzun barina zatayi?... yanzun barina amira zatayi?..ya zaayi inyi surviving... She knows she's my happiness and life...why will she leave me....ya zaayi ta bari ayi min dariya..._ ya fada cikin Kuka sosai, da sauri ya sake adding
" we should do something... maybe we will be lucky..." Faiz ya fada face din shi cike da hawaye,
"Let me call Ismail..."ahmed ya fada nan ya dauki wayar shi ya Kira number Ismail.
Ismail yayi tafiya so yau ta dawo...he have been sleeping tunda yayi sallah zuhr, ya saka wayarshi a silent don Kar a dameshi, he looks tired from the long journey da yaje, ahmed called him banda vibration babu abinda wayar take, dole ya bude idanuwa ya dauki wayar yana ganin ahmed he was surprised to see ya barmashi calls da yawa, picking yayi da sallama cikin murya dake nuna he has been sleeping,
"Kana jina?.." ahmed ya tambayeshi
"Eh..." Ismail ya amsa mashi yana lumshe idanuwa alaman baccin bai isheshi ba at all
"It's about amira...she left me a message wai she's leaving..." Da sauri ismail ya murza idanuwa yace
"Which amira...what are you talking about..." Ya fada yana mikewa,
"Amira nawa ka sani?..."
"Pls no no no no no...." Ya fada yana yin waje da gudu,
"It's not possible..." Ya fada dukda yasan it's possible din,
"Pls ina office din faiz....ya kke ganin zaayi....he need to act fast Kar ta tafi...."
"Me zanyi a office din fajz... it's all his fault....he knows he have evil family... wicked people that won't let my sister rest...tou wallahi he should get ready to go to court if har wani abu ya samu amira....he knows yanda suke mata Amma still he hold on to her...." Ya fada heading to his mother's apartment, hajiya ma taga message din amira Amma bata kaiga budewa ba, tana zama ta bude kenan sai ga Ismail da gudu, kashe wayar yayi yayinda hajiya ta zaro idanuwa tana kallon picture din amira da ta turo mata, she feels so heartbroken and hate herself right now, Ismail na shigowa hajiya ta daga idanuwa cike da hawaye sharkaf
"Mummy...da gaske ne?...mummy why are you crying...da gaske ne amira ta bar gidan mijinta?..." Ya jera mata tambayayoyi lokaci guda,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna.... it's all my fault..." Hajiya ta fada cikin Kuka
"Yes it is mummy....yes it's hundred percent is ... mummy it is..." Ya fada yana Zama kasa yana hade kai da gwiwanshi ya fara Kuka shima, mummy mikewa tayi tana dora hannunta bisa Kai tana rusa kuka tana
"Nashiga uku na kora yara duniya....I was doing it for her....I was doing it for her wayyo na shiga uku..." Ta fada hannunta bisa Kai tana yawo cikin dakin, Ismail dake kuka daukan wayarshi yayi ya shjga ya bude data nan shima yaga picture dinta,
"Oh my goodness...amira da gatanki akayi maki haka...am not sad you leave...I will never be angry you leave...I just hope you find that happiness... you don't have to ever come back home...kiyi zamanki duk Inda Kika gan Zaki samu farin ciki...am hundred percent behind you..." Ya fada yana kallon picture din da amira ta tura mashi wanda mutanen Maryam suka sauya mata kama,
"All you would have done is ki daga darajan ta...amira was dying silently...my sister was dying silently...she have no friends and no loving mother...." Ya fada cikin matsanacin Kuka yana zaune dakin mum, ita dai she's going up and down tana yarfa hannuwa, she knows she's in big trouble, she sees problem looming,
"Kaicona.."was what she said tana kuka, Ismail bai kou tausaya mata ba, kallon ta yayi da wet face dinshi yace
"Pls ki daina Kuka....you made it clear Kar ta shigo maki gida...why are you crying kuma...pls Kar kiyi Kuka...don nima bar gidan zanyi....if mace is sent out wanne Zama zanyi gidan..."ya fada yana mikewa, hajiya is not even paying attention to him at all, ita kawai tana ta shjga uku wajen alhaji, kou last week he told her if anything eventually happened to amira she's going to be blamed for it tunda tayi forcing dinta ta zuana inda baa sonta, ita kuma tace for as long as mijinta na kaunarta dole tayi hakuri ta zauna dashi. Ismail barin dakinta yayi ya koma bangaren shi, he try calling amira, he would never tell her to come back,he will never tell her to call their mom instead zai fada mata tayi blocking layinta, Amma sai yaji layinta kashe,
"Don't just harm yourself..." ya fada yana hada kayanshi, he is not staying here at all yasan mum dinshi have total right over them Amma right now bai ganin zai iya Zama gidan nan, ganinta zai dinga guma mashi zuciya, he is not coming back home anytime soon dukda bikinshi ya kusa, he is weeping and packing.