Sashe 65
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Relationship din amira da. Bintu kam abun sam babu kyau, don tunda bintu ta dawo amira bata shiga wajenta ba, har ga Allah it comes to the time she wants to enter Amma tana gudun bakin ciki, tana gudun su dinga yada mata magana, bata son abinda zai sakata kukan bakin ciki, itama bintu tayi mamakin halin amira sosai, ana gobe suna take fadawa mum dinta zata Kira iyami ta fada mata fajz ya hana amira zuwa Inda take ya raba kansu mum dinta tace Kar ta kuskura tayi hakan in yayi tsami iyami zataji, wai kou tazo uban me zatayi mata. A bangaren faiz Kuma a duk tunanin shi amira tana zuwa bangaren bintu don tunda aka dawo gida daga hospital bataje aiki ba tana gida searching for residency in Lagos, Amma sai tace bazata iya zuwa office ba zata saboda tana son ta zauna da sister dinta wato bintu, amira ta mugun rainawa faiz hankali ba kadan va and kaman jazz he believes everything she said. Amira was feeling maybe she's not going to run anymore saboda yanda fajz ke kula daita ya fita daban da na kowanne lokacin,. These days kullum sai sun fita around 10 sai su kai 12 Basu dawo gidan ba, he takes her outing suci abinci a waje kaman she's the only one a gidan, kullum around 10 yake barin bangaren bintu ya dawo wajenta sai su cigaba da holewa sosai, he never gets tired of confessing his love to her telling her how much he is willing to give her his whole life and promising her how he will protect her from any harm, yau da safe ma when he was laying on her yana kissing bakinta yake cewa
"Baby I will protect you from all harm..." Ya fada mata while kissing her little bit swollen lips sabode he made her cry with his unstoppable sex desires, sai yanzun ta gane illah faiz in bed, ya maidata tamkar abinci, before da yake two days a bangaren bintu ya dawo wajenta dukds yana zuwa da asuba yayi da sauki kan yanzun da baccinta na dare is Short, he so much love smooching her, she's so swelled and he won't let her rest, kallon shi tayi tace
"They're something... that you can't protect me from..." Ta fada mashj cikin whisper with a swollen face,
"Like what..." Shima ya tambayeta cikin whisper tamkar da akwai wanda suke tsoron yajisu suna magana, kura mashi ido tayi tana kallon shi yayinda shima yake kallon ta cikin idanuwa, dan shesheka ta saki tana tunanin the kind of insult she have received these days don tamkar na yanzun yafi na baya, it's like the person behind the insult ya rantse sai yaga bayanta, it's like the person will only stop when she breaths no More. Her heart pounds when ever her phone drop a message alert, the heart dropping alone zai iya ajilinta, kiss fajz yayi mata yana cewa
"Baby...tell me..." Ya sake fada cikin whisper,
"Only...Allah...can protect me.. from some people..." Ta fada mashj maganar ta na fita da kyar,
"Allah is our overall protector...we can only do our best and leave the rest to him..." Ya amsa mata calmly, ahankali ya koma gefenta tare da maidata kanshi, he is so happy at this moment, sleeping besides her is all he ever wished for and now he have it, haihuwar bintu ya mugun faranta mashi, ya samu irin Daman da yake so, she looks so weak that bata iya rike kanta sosai ta zauna kanshi instead sai ta kwanta kanshi tana sakin ajiyan zuciya, faiz shafa bayanta ya dingayi yaji kaman her body is kind of hot,
"Today is your baby's naming ceremony....what did you buy for her. "
Ya rada mata cikin kunne yana shafa bayanta,
"Sai na fada maka?..." Ta tambayeshi cikin ranta tana tunanin ya kamata ta samowa yarinyar wani abu Amma she doubt if uwarta zata amsa, jiya kan idonta akayi decorations din gidan. Haka nan sai gabanta sai ya dinga faduwa, yau da wuya if zata iya Zama bangaren ta bata shiga wajen bintu ba Kar abun nata yayi yawa, with yanda aka gyara compound din da kujeru tasan bazaa shiga cikin part dinta ba.
Maryam have don so many things to handle amira, tasan faiz so much love her and for that she have to scare her out of the house nor Matter what it's going to take, ta sayi sim baa iyaka, in tayi amfani da wannan yau tayi amfani da wannan gobe, alhaji yayi mata iyaka da matar faiz wato amira, he even told her he will curse her if har ta sake wani abu that will bring hayaniya gidan shi, he really warned sosai wanda haka yasa tace she will handle her, she have spent a lot these days kan wayanda ke zagin amira, sai ta biya kawai ta sa a kirata ayi mata kacha kacha, she have bring it upon herself to make her leave the house in yaso if mutuwa fajz zaiyi yayi kowa ya huta, she knows if mutum ya rabu da wanda yakeso haka na haddasa matsala ga mental health din mutum wasu har haukacewa suke wasu rayuwar su ya lalace, that's what she wants to do to fajz, she have promised to make sure she leaves kuma babu wanda zai zargi itace because they have no right to accuse her tunda bintu Also will be a suspect, she was expecting babansu zaiyi mata maganar kan message din wulakanci da ake turawa amira Amma nothing, yau ma wajen karfe goma wata kawarta ta kirata
"Wallahi sunce sai 100k zas basu,..kuma zaayi maki fiye da yanda kikeso..." Aka fada mata from the other side
"Ai ba damuwa indai zas samu biyan bukata meye 100k ...su nawa zasu je..." Ta fada feeling so relax as she knows her next plan is going to send her out of the house kou taki koy taso,
"Su 8 ne..." Matar dake kan waya ta amsa mata
"Tou shikenan...ki fada masu zan Kara 50k if abinda nake so ya samu...kawai they should do the right thing..." Ta fada mata sounding so happy kaman zaa bata wani award, haka munafukai yan kutumar uba suke, you don't care about them but they care so much about you, they care to see you in pain, right now she wants to see faiz in pain and she knows he will be senseless in har Babu amira gidanshi, tasan abinda zaayiwa amira yay will send her out of the house, tasan duk yanda take da dakewa na yau is the end, she know babu wanda zaiyi tunanin it's her tunda kou kadan bata zuwa gidan kuma yau bazata je sunan ba balle a zargeta,
"Yanzun karfe nawa zasu je chan.. " ta tambayi wacce suke waya daita
"Sunce around 12 zasuje...Amma kin tabbatar bai gidan kou...kinsan wannan kanin naki kaman mahaukaci yake...'
"Kar kia damu ai yau ana sunan gidan sai yayi zaune gidan?...bai gidan..am sure of that..." Ta amsa mata
"Ok shikenan..." Nan dai suka gama wayar ta ajiye wayarta tana murmushi, gidan miji rigima, wasu uwayen miji ne, wasu kuma uban miji, wasu kishiyoyi ne ke hanasu zaman lafiya, wasu kuma yanuwa miji, wasu ma mjinne matsalar su but what ever their is they will always push you to greatness insha Allah.
Tun wajen karfe 8 faiz ya bar gidan bayan ya shiga bangaren bintu yaga yanda suka kwana da yarshi, he told her a kawo masu abinci a office for his workers tunda it's a working day, he gave her 100k in case any matter arises, har ya fita ya sake komawa bangaren amira don waje yayi parking motar shi, he went straight into bedroom da take kwance ya tardata cikin duvet cover jikinta babu kaya kou guda, she was sleeping, kissing dinta yayi ta vude idanuwa ya sakar mata murmushi ta mayar mashi
"Take care of yourself for me baby. " Ya fada mata
"I will... you take care of yourself too my prince..." Ta amsa mashi
"I will mine...bye bari in bar gidan Kar azo a gan angon jego cikin mata..." Ya fada mata, dariya kawai tayi yana ficewa ita kuma ta koma ta kwanta
Alhamdulliah
28
. zuwairat Ummumaryam
Amira dan relaxing tayi kan gadon tana kallon bayanshi har ya fice, she so much love him, he's kinda of her life, any moment with him is so special and so sweet, every moment with him makes her love him more and more and more, ajiyan zuciya ta saki ta koma ta kwanta baa dade ba bacci yayi gaba daita again.
Hajiya kadijatu was happy at her namesake that she invited her friends to go to gidan sunan, whole set of bag dauke da kayan baby ta saya ta basu a kai mata, haka hajiya Fatima tayi sayi kayan baby akwati guda tace yaranta su kaiwa bintu, Daman tunda bintu ta dawo gida take receiving kyauta kala kala, mum dinta both small gold set na yara for the baby and her dad gave her 300k ta kara da hidima, she's so happy because wannan haihuwa have brought her so much joy and gift.