← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 129

Sashe 112

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ba, he knows mutuwa can come at anytime, so always yana aduar Allah yasa su hada jini da amira saboda son da yake mata, after she left without his pregnancy he weeps dukda yana ganin zata dawo Amma da wata biyar shidda bakwai takwas yayi bai ganta ba he looses all hope but sai gashi Allah ya amsa mashi, a duk duniya babu mai farin ciki kaman shi a halin yanzun not even someone that won lottery Worth millions of naira, yana gama ya mike ya tsaya still looking at her, button din rigarshi ya cire ya cire rigarshi, amira kura mashi ido tayi, wandon shi ya cire ya rage dagashi sai shorts, girgiza waist dinshi yayi making joystick dinshi move as she watches him yace "Kwalelenki...kici kanki....mayya kawai..." Ya fada mata amira vata san sands ya saki dariya ba dukda her face is wet, bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito daure da towel yazo ya zauna kan katifa kusa daita looking around the room, "Are you really comfortable here?..." Ya fada kaman he doesn't want to talk, this is how he talks when he wants to have sex, already she knows, he will have this kind of naughty look, idanuwanshi zasu kankance, zai dora kafa daya kan daya ya jingina kan kujera, his good in hiding his erection, sanda take aiki a karkashinshi haka yake behaving ya dinga magana kaman he's sleepy, always zai dora kafa daya kan daya ya dinga magana kaman he's finding it difficult to talk, saids sukayi aure ta gane abinda hakan ne nufi, duk sanda ta dade a bangaren bintu if suna tare haka nan mood dinshi sai ya sauya. Now he's like that, "Yes am happy... nobody threat me...babu mai cin zarafi na..." Ta amsa mashi ahankali "Why don't you tell me about the messages..." Ya fada yana lumshe idanuwa yana jingine da bango yayinda yayi facing dinta legs dinshi kan juna daure da towel, "Because ban son in..." Hannu ya dora kan cikinta yana shafawa wanda hakan ya saka maganar da zata fada ya dauke daga bakinta, he keeps rubbing her tummy har chan kasar marar ta, "Am listening why don't you tell me about the messages...baki ganin am capable of stopping it?..." Ya fada cikin sexy voice "I..." Amira...ta fada tare da lumshe idanuwa as his rubbing her tummy tana jin hannunshi har cikin kanta, "amma listening babe..." Ya fada mata cikin whisper, "Tou ka bar shafamin ciki..." Ta fada cikin shagwaba, "No...I won't...ke kadai Kika dinga shafa wannan cikin for months...I don't have much time dashj and the little I have kina son ki hanani?... gaskiya aa..." Ya fada cikin very calm voice, kallon shi tayi ya saka hannunshi guda yaya goge sweat dake gaban goshinta, "You're sweating too much...kije ki watsa ruwa..." Ya fada mata calmly, "I will before I sleep..." Ta amsa mashi calmly "Why did you leave me?..." Ya sake asking dinta calmly, "Am sorry...pls let's not talk about it.. for now..." Ta fada mashi idanuwanta lumshe, "Did you know Maryam was l Responsible for everything?...she planned everything...even the attack...Amma tayi hankali yanzun..." Ya fada mata sounding like his whispering, "Hmmm...it is well... it's not bad bayan barin kano ai...I have peace...dukda it's not easy..." Ta fada sounding calmly "How do you feel when you know you where pregnant..." Ya sake asking dinta, right now she feels he should just stop all this labari and get down to business, she really needs him like right now, "Happy..." Ta amsa mashi atakaice, he was just rubbing her tummy and he feels a kick... "Wow..." Ya fada cikin happiness, "Amira kinci ubana...nasha wahala saboda ke...Inda zaa iya fidda mutum cikin zuciyar mutum da tuni na fidda ki... nasa an ciremin ke na yar far far away..." Ya fada mata, ajiyan zuciya amira ta saki tace "Am sorry...I thought sister will take care of you... after all ranar da aka kusa kasheni sai da kaje wajen matarka dake danyen jego...and you made love to her ..kawai ina ganin kou na tafi it won't make so much difference..." Ta fada mashi, fajz was just looking at yanda take magana, "Hmmm but kou matana hudu ai kinsan kowacce da matsayin ta...me telling you how you are in my heart is a waste of time tunda dukda kinsan you're like my missing rib you still left me..in pain and agony... you left everyone...pls never do that ever again..." Ya fada sounding so serious, "You won't just understand...the thought that bazaa taba sonka ba ..bazaa taba accepting dinka ba hurts so much...it hurts that kullum zaa dinga maka kallon karuwa that's unfit to be in the family...ba farin cikina bane running away Amma do I have any choice?...I was left with no single choice..." Ta fada kanta kasa tana da baida zaninta kan kirjinta dake waje since, fajz didn't stop her "Nobody will ever say anything again..." Ya fada mata calmly, ahankali amira ta girgiza mashi kai alaman aa "You can't stop it..." Ta fada mashi "Your mother is devastated...if ta mutu yau baki neme yafiyar ba dis you think you will sleep well at night?...pls kiyi hakuri munsan duk baa kyauta maki ba...like me personally I feel I can't ever forgive you for leaving me Amma right now ganinki yasa ni cikin yanayin da ban san zan sake tsintar kaina ba..." Ya fada yana shafa cikinta, "Am sorry..."amira ta fada cikin whisper ,"No we're sorry...mune da laifi..." Ya fada cikin sanyin murya, "Amma I will still punish you.. " ya fada mata tana kallon shi sai ya kashe mata ido daya cikin ranta she was thinking kilan he's talking like this because he will handle her badly in bed bata san abinda ke ranshi ba, "Yanzun me zakaci..." Ta fada mashi, dan dariya yayi kasan makoshinshi before saying. "Lallai ma me xaki iya bani inci..." Ya fada sounding naughty "I can go get your food in a nearby restaurant..." Ta fada mashi, tana kallon shi yana kallonta, "Wato a haka sai kije ki sayomin abinci...lallai kin zaune a cikin yan Lagos..." "Dr said I should excercise sosai ai...so walking is good for me..." Ta fada mashi tana shafa cikinta hannunshi sama nata kasan cikinta, "Well then... let's take a walk then..." Ya fada mata.
Chapter 112 · 0% Book details