← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 129

Sashe 11

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bintu was a bit confused, she wasn't expecting this, she was thinking zai zo Yana Mata ihu Kan abinda ya faru dazun, ta lura faiz mugun Dan rainin hankali ne na gidan gaba, "Which paradise . " Tafada tana hararanshi tare da keeping herself away from him, "Your paradise...let me give you a head..." Ya Fada Yana sake shige Mata jiki, she doesn't know how he is feeling right now, he is very angry Amma kou kadan Vai son abinda zai kasance be is at fault, right now he is so ready to deal with her for what she did dazun, she called him names wato babu Mai hankalin da zai auri macen da ta rasa budurcin ta a waje "Dalla malam ka bar tabani.. inshort daga yanzun babu abinda zai sake Shiga tsakanina da Kai har sai anyi hiv test.. dama na wasu STDs..." Ta fada moving away from him, ahankali faiz ya mike zaune ya lumshe idanuwa Alaman he is trying to control what he is feeling inside, sai da ya saki Ajiyan zuciya ya hadiye saliva yace "STDs...meye STDs..." Ya Tambayeta Kai tsaye "Ka sani ai....Haka Nan in virgin Dita na ajiye kaina har aure Kuma a jawo min musiba..." Ta fada mashi Kai tsaye "Bintu nifa ban gane inda Kika dosa ba...if you have anything in mind pls be bold to say it out loud..." Ya fada Mata sounding so calm "Ka San abinda nake nufi.... you know komai da komai... yanzun dai a bar tabani sai munje munyi HIV test..."ta fada mashj Tana sake matsawa, shuru faiz yayi Yana kallonta,he is boiling inside and couldn't hold up anymore "Why where you nice in the first place...Dan ubanki why Kikeso ruining farin cikin gidana..." Ya fada Mata cikin matsanacin bacin Rai, yanda ya Fara magana ya mugun bawa Bintu tsoro da duk tayi tsuru tsuru "Kindai San kou ni waye.. the fact that Ina binki kaman van San abinda nake ba doesn't make me less of who I am... Wallahi har Kika Bari Raina ya baci u swear to Allah sai naki yafi nawa baci...I have endured enough of your stupidity..." Ya fada Yana sauka daga Kan gadon, harara bintu ta Watsa mashi tana cewa "Why are you shouting. .nidai cewa nayi don't come to me har sai na San HIV status dinka..." "To hell with you...fuck you.. did you think I care?...well let me just stop pretending...badai Baki San mutunci ba... just wait for it..." Ya fada Yana juyawa tare da gyara robe dake jikinshi "Wallahi nikam nasan mutunci tunda banyi cikin shege waje ba.. " Bata karasa ba ta ganshi tsaye gabanta kaman walkiya, idanuwan shi Kaman ba nata ba, nunata ya dingayi da yatsa looking for what to tell her, inda ba ciki gareta ba da ya koya Mata hankalin da har ta mutu bazata manta ba, Amma he won't dare, at this moment he doesn't mind duk abinda zai faru, kou da kuwa zumuncin dake tsakanin both families zai watse, in har bintu zata nemi ta bashi matsala a gidan shi it's better ta tafi kawai,ganin yanda yake nunata da yatsa alaman he want to hit her yasa ta Mike Tana cewa "Do you want to beat me because I said the truth...ka tabani ka gani.. just try it..." Ta fada pushing herself towards him, kalllon ta kawai yake as she's pushing him with her tummy Kuma tana mashi magana cikin wani irin murya kaman zata cinye shi, in har na fada mashi this is bintu or in aka fada mashi bintu will ever behave like this da sai ya rantse yace ba ita bace, she's a different person with different attitude, she's so fierce compared to the Bintu he knows "Ka dakeni sabida ita Mana....kawai bazan Fadi gaskiya ba..." Ta fada sounding so bitter, kishi all over her, anger da kishi suna son consuming dinta, shoulder dinta ya rike ya turata Kan gado, da sauri ta sake kokarin mikewa ya wanketa da wani irin Marin da Bai San how it happened ba, idanuwa bintu ta zaro kaman zasu fito waje tana dafe da inda ya mareta, "Ka...mareni?..." "Yes...and Zan Kara maki...in har Baki shjga hankalin ki ba...in kina ganin kina hauka wallahi nafiki hauka...I will show you the other side of me..."ya fada idanuwanshi duk waje, "Wallahi sai ka San ka mareni..." Ta fada lokaci guda ta rike mashi gaban Riga tana cewa "Sai ka kasheni.... sabida karuwa zaka mareni.. wallahi bazan yarda ba.. you must kill me. Kuma wallahi sai dai ka zauna da ita kadai Amma I will never be with fornicators.. "ta fada tana generalizing har dashi "It's not about her.... it's about you..halinki ya mugun sauya... I know shawarar uwarki zaiyi tasiri a rayuwar ki.. if kina son tafiya ki tafi...don't ruin her happiness and hers..." Ya fada mata Yana rike da hannunta dake rike da wuyan Rigar shi, "Wallahi sai ka kasheni yau...tunda har ka mareni saboda ita.. " bintu dake kuka ta fada cike da bakin ciki, if you see her sai ka rantse she's not the one, duk ta hargitsawa kanta tunani, "Don ka auri karuwa. " Bata karasa ba yace. "Watch your words. " "Anki din...karuwa karuwa karuwa na fada...ya zaayi Yar Tasha tafini daraja.. wallahi yau sai dai ka kasheni..." Ta fada cikin kuka tana rike dashi, she's totally troublesome, she's so different, "Ina gentle and nice bintu....why Zaki Bari shaidan yayi nasara kanki...." "Ai Kaine shaidan din..." Ta amsa mashi tana kuka , all he wanted this night was ya samu hot saduwa daita sai ya kwanta peaceful Amma here he is cikin matsalar bintu, duk ta Kama mashi wuyan Riga ta rike Gam, she's only enjoying Because of her condition if not Allah kadai yasan abinda zaiyi mata, ranshi ya Kai matuka wajen baci, hannunta ya rike da force ya balle daga rikon datayi mashi, yace "Now ba dai kince in daina tabaki ba fine...duk ranar da Kika gan na tabaki kiyimin duk abinda Kikeso... sannan ga hanya...if you want to go ki tafi period..." Yafada Yana turata Kan gado Yana barin dakin da Sauri, har ya fita ya tuna ya dawo, wayarta na Kan bedside table ya dauka, bintu sai kuka kawai take, she's angry, ficewa yayi ya barta, the annoying part is she knows bangaren Amira zashi, now who loose If ba ita ba, haushi kawai take ji, ga Marin da Tasha, she knows ba Haka Nan Amira ta bar faiZ ba, she feels kilan ta shayar dashi asiri, this is how wasu matan ke tunanin su, komai sai su dinga ganin asiri ne. Fajz na fita ya wuce daya daga cikin bedroom din Gidan, Zama yayi ya harde hannuwanshi Kan chest dinshi, wato peace ma wani Abu ne Mai Dan banzan Dadi, this two months da suke zaman lafiya tamkar Dan sarki Haka yake Jin Kanshi, gashi bintu wants to ruin it all for him, inda ta Sani da tun lokacin da take cewa ya barta ta tafi ya barta, da yasan she will turn out to be like this da tuni ya Sallama Mata, Bata San duk sabida ita ne Bai iya nunawa Amira irin son da yake son nuna Mata ba, Bata San inda bai da strong heart irin na mazan kwarai da ta gudu ta bar masu gjdan don irin abinda zai dingayi a gabanta won't be so nice, yasan she have tried Amma wannan new behavior won't pay at all, wayarta ya bude ya Shiga call record dinta, now he knows who is responsible for all this, her mother and Hindu, from the call record yasan Hindu ce ta Fara Kira then sunyi Magana again,, Kiran Hindu yayi da layinta, wayar Bata Dade da Fara Ringing ba Hindu tayi picking, Yana ji tana "Kawas.. aminiyas.." shuru yayi face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, "Kinyi shuru kou farin cikin good news din ya rike maki Baki..." Bata karasa ba faiz yace. "Sai kinci ubanki...ba dai gulma ba?...Zan Fara Kai kararki wajen ubanki kafin in sa a daukomin ke in koya maki hankali. " Bai karasa ba Hindu ya kashe wayar, "If you want to go fine just go Kar ki Bata Mata Rai...if duk adalcin da nake kokarin yi baiyi Maki ba then fine...." Ya fadawa kanshi shi kadsi kaman mahaukaci, kawai dad dinshi ya tuna, he wondered if Haka shima akayi da matanshi biyu, don shi right now Yan ganin he can't take this, Sam Bai son hayaniya, he feels like calling his mother, he wants to tell her duk abinda ya faru yau, he thinks he is strong Amma not for this, Yana kiranta Hajiya tayi picking, tun Yana gaidata ta gane something is wrong with him, she asked and he told her komai especially sunan da bintu ke Kiran Amira dashi duk yafi mashi ciwo, hajiya was so silent, sai da ya gama tace "How did she know now pls.." ta fada itama sounding disturbed, "It's that stupid girl Hindu... itace ta fada Mata...now she's causing trouble because of that...har da cewa I won't touch her sai nayi HIV test...can you believe that... wallahi mummy ni sakinta zanyi.. " "Come on shut up...banson Jin wannan nonsense din daga bakinka...Kar in Kara jin sakinta zakayi..." "Iyami she wants to bring confusion in my family...Amira have been crying all night...ni banson tana kuka...I have ignore lot of things because of her and I can't watch her cry...". "Ita wacece da bazatayi kuka ba..."wanna maganar yasa faiz murguda Baki kaman Yana gabanta "Ai dole sai tayi hakuri... inshort it's the beginning...kawai ka fada Mata tayi hakuri...kasan dai siblings dinka won't take it easy on her if har Suka San gaskiya.." "Amma Kuma iyami sai in zuba Ido bintu Tana son hargitsa min gida...nidai I can't take the tension at all...ban Saba da tashin hankali ba...she even Jack my clothes fa.. " ya fada Mata cikin tension "Ai ya zama dole ka Saba...an fada maka Ana ajiye Mata biyu Haka Nan Babu tension...ai bazai taba yuwa ba...dole sai an taba ..daga baya Kuma sai komai ya daidaita a tsakanin su..."iyami ta fada mashi "Yanzun iyami yaushe komai zai daidai ta...ai Banga kunayi ba...zaman lafiya na gani a tsakanin ku da mummy..." Ya fada sounding
Chapter 11 · 0% Book details