← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 129

Sashe 57

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

duk sanda ya tuna she have been with another man da tuni ya rabu daita, "Kice amin..." Ya fada mata yana dariya yana biting lips dinshi Making him more hotter than ever, dan rufe face amira tayi irin she's kind of shy tace "Nifa ban wani son haihuwa... wahala gareshi fa..." Tana dan turo baki, "Lallai ma....ai this time around am going to knack you so hard that sai dai kiga cikin yan biyu...don kina sake ganin period dinki sai na kaiki hospital..." Ya fada mata,dariya tayi tace "Pls ka tafi the office is empty..." "Hmmmm ke dai kice kina korata..."bai karasa ba wayarta ya fara ringing sai tace "My drive is here.."ta fada tana kallon wayarta, "Be careful pls....I love you..." Ya fada mata ,"Love you more..." Ta amsa mashi tana juyawa, gate aka vude mashi ya fita yayinda itama ta fice. Tana zuwa kasuwa ta wuce wajen wanda suke zuwa da Mom dinta tub vata da wayau sosai, he knows her sosai yana ganinta alhaji dake sayar da gold din ya sakar mata murmushi yayinda yake amsa sallamarta, Da akwai a kalla mata bakwai a makeken shagon, kallon daya zakayiwa alhaji kaga mai naira kou da kuwa bai fada maka yana da ita ba, he is shining from head to toe, "Daughter ce tafe..." Ya fada while attending to other people, murmushi ta saki tana amsawa da "Eh..." "Ya su hajiya da fatan suna lafiya..." Ya tambayeta ta amsa amshi da lafiyar su lau, she seated at the corner har saids aka sallami wayanda ke gabanta, that's his policy he will never ever see you sai if it's your turn in kuma bazakayi hakuri ba sai dai ka tafi wani wajen, turn dinta na zuwa ta matso kusa dashi ta mike mashi gold dinta, rarrabasu yayi set by set ya kama set uku, auna wanda yafi girma yayi wanda faiz ne ya saks mata a lefe, it's very huge wanda ya kama 4.2 da wasu yan chanji sama, she was surprised by kudinshi don she didn't expect it haka nan, sai nata da aka auna it's 2m da dubu 80 sai na uku was 2.7, he asked her sayarwa zatayi ne ta amsa mashi da eh, calculator dinshi ya dauka ya tara all kudin suka kama sauran dubu arbain su kai 9m, she was so shocked at the same time weak, "Cash zas baki kou ta account..." Ya tambayeta "Pls a account zaa sakamin...Amma ina neman wata alfarma....in zan fidda zakka daga cikin kudin nawa ne zan fidda..." Ta tambayeshi, "Ai it's very simple zaa raba abinda muke dashi nan by 40 sai a bada kashi guda as zakka, ya fada Yana latsa calculator dinshi, abinda ya samu was 224k, nuna mata calculator yayi yace "Kinga abinda zaa fidda nan..."ya fada mata "Ok shi a bani a hannu sai a sakamin sauran a account dina..." Ta fada voice dinta na rawa as jikinta na rawa tana tunanin is she doing the right thing right now, she feels the urge to hold back Amma kuma wani heart din na fada mata she's doing the right thing, bai bata lokaci ba ya bata 224k cash ya amshi account number dinta ya saks mata kudin, she didn't even a see the alert before she went back home, Zama tayi falonta tana kallon gidanta looking so weak, she feels she doesn't want to go, she loves it here she loves him, Amma hannunta na rawa Ta dauki wayarta tana kallon messages da ake mata, tasan it will never stop, tasan kou sun daina the hate will linger for ever, she feels she's blessed to stay like this for ever, wasu da Dama sun bar gida basu da kou sisi Amma with Allah's mercy they make it in life, yayinda wasu kuma basu samu haka ba, she knows business, bata da degree Amma she have knowledge din kasuwanci, wannan aikin da tayi a company dinsu ya taimaka mata yayi redefining brain dinta she feels babu irin business din da bazata iya constructing ba, tunawa tayi da mamanta, she knows she's going to cry out her eyes the moment she's gone, tasan her dad will be broken and above all tasan faiz is going to go through hell just like her, tasan sai yafi kowa shjga damuwa don tasab he loves her, kaunar gaskiya yake mata, Amma she's not going to keep thinking about them ta manta da kanta, itama she deserves happiness, "Am I really going to be happy?..." Ta furta under her breath as she's feeling what happiness will she fine Inda babu uwa babu uba babu love of her life, what happiness will she find a Inda bata da kowa, ahankali ta saki murmushi tace "No more abuse....no one knows my past...I will a free life..." Ta fada with a smile a face dinta sai kuma ta fara Kuka, she doesn't know why she's cry right now Amma she really needs to cry, tana cikin Kuka ta shjga kitchen ta hada mashi abinci, she's not really good in making different kinds of food like bintu, ita she will make small stew sai tayi white rice ta soya plantain da kaza sai ta hada mashi fruit juice to flush it down shikenan he loves it duk sanda yake ci tasan son da yake mata will never let him complain about her if not kana da matar da ta iya koma sai ga wacce Bata iya ba Amma he never complained, kullum she watched him eat with so much joy, kou ita dake mace she loves bintus cooking, she remembers when everything was moving smooth kou tayi girki sai ta dauki abinci daga cikin fridge din Bintu tayi microwaving taci because of the love of her food, tana Kuka ta dafa mashi abinci ta kai kan dining ta ajiye taje tayi sallah, her tears won't stop rolling, it keeps coming down kou da kuwa she's not crying out loud, faiz bai dawo ba sai wajen karfe biyar da rabi, tana kwance falo har bacci ya fara daukanta taji motsinshi ta bude idanuwa, her eyes rested on him, he's kind of shivering da sauri ta mike zaune, murmushi ya sakar mata yana ware mata hannuwanshi yayinda yake kallon ta, tana karasowa wajenshi ya kalleta yace "Pls can you tell me what's making you cry when ever you're alone...." Was abinda ya fada mata kai tsaye don she can't deny the fact that she have been crying "Ni banyi Kuka ba....baby you look sick...." Ta fada yana taba goshinshi and it's really hot "Sanyi nake ji...pls off the ac..." Ya fada yana Zama Inda ta tashi, da sauri ta kashe duk ac dake falon har na bedroom dinsu saboda shi, sai kallon ta yake, tana gamawa ta dawo ta zauna kusa dashi, facing dinta yayi ya fara cewa "Amira...." Ya Kira bakinshi na dan rawa kadan kadan, she looks straight into his eyes tace "Naam..." Ta fada sounding so calm "Pls if da akwai abinda nake maki...kou wani nawa yake maki...kou am doing something I know even know am doing....pls tell me. ..the fact that Zaki zauna kina Kuka if ba kowa is hurting me because definitely something is eating you up....in baki fadamin ba yaya zanyi in magance damuwar ki.... remember I promise to make you happy....pls ki fadamin abinda ke sakaki Kuka...." Ya fada ahankali kaman he is finding it difficult to talk, "My prince what are you talking about...pls muje kayi wanka...muje hospital.... you're shivering..." Ta fada tana kokarin mikewa bayan ta kama mashi hannu, janta yayi ta zauna kan kafarshi yace "Ki fadamin abinda ke damunki.... don't worry about me . Zan sha magani anjuma.. but tell me abinds ake maki da always sai ki dinga kuka... it's hurting me seriously...I feel bad sosai..." Ya fada sounding so soft yana shafa bayanta ahankali "Baby bani da damuwar komai....if you see me with a swollen eyes it's because maybe I have been crying saboda farin ciki....I never expected to have someone like you... Someone that will give me new value...sonka ne ke sakani Kuka..." Ta fada tana shafa cheek dinshi ahankali hawaye na taruwa idanuwanta, "Bullshit amira....ki fadamin abinda ke damunki...ai ba yanzun mukayi aure ba balle kice haka....we have been together for months...this new behavior started this days...Kar ki daukeni sakare Mana....ki fadamin abinda ke damunki..." Ya fada yana ihu har da dukan kujera sosai don yaga rarrashi won't make her tell him what she's going through, da sauri amira ta tashi daga kan kafarshi tace "Ni babu abinda ke damuna...I cry if am happy.. " ta fada tana komawa gefe "Ok...tunda hakane you have to swear....kiyi rantsuwa da alqur'ani cewa you always cry because of happiness..." Ya fada mata looking into her eyeballs
Chapter 57 · 0% Book details