Sashe 78
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Faiz kam tun around two yaje office din dad dinshi, ya nunawa dad dinshi shi yasan Maryam ne and he wants to handle her himself
"On no account zaka dauki mataki da kanka...tunda yansanda are involved let them do their job...zaa gano who ever is responsible...and that person will be dealt with..." Alhaji ya fada mashi
"Dad kou nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba...Maryam is responsible for this.. she's the only person that hate me so much...can't you see suna son suyi sending amira away?...Daman she said kou mutuwa zanyi sai ta rabani da amira and she's winning..." Ya fada sounding so angry
"Will you stop that nonsense?...nace maka ka bari a gama bincike.. tunda har Allah yasa da akwai pictures din wayanda suka aikata mata haka zaa gano who ever is responsible...." Alhaji ya amsa mashi atakaice yana cigaba da harkokin gabanshi like checking his laptop, fajz dake cike fam Zama yayi looking very angry, mikewa yayi ya kaman anyi pinching dinshi yace
"Dad since bazaka bari in dauki mataki kan yarka ha wallahi if anything happens to amira i will hold you responsible.. " ya fada yana ficewa a fusace, alhaji binshi yayi da kallo yana cewa
"Mahaukaci..." Ya fada yana maida hankali kan abinda yake. Fajz na ficewa yaso ya tafi gida Amma sai kuma yaga he have been sitting a office baiyi wani abun kirki ba, he is weak and tired, haka nan baijin dadin jikinshi, tamkar yaje ya kwanta haka yake ji, he sees his tiredness as a result of baici abun kirki jiya ba kuma he have yo ride amira hardcore yau, so he feels kilan shine ke getting to him, bai son ta takura masu da suyi abinci hakan yasa ya nufi wata restaurant that's he have been eating for very long ya nufa, yana zuwa ya zauna looking so sick, he was asked abinda yake so, cewa yayi ya bashi chips da kidney sauce, baa dade ba aka kawo mashi, to his surprise it taste so awful, they cook very well Amma yau sam abincin bai mashi Dadi ba, yana nan restaurant ya Kira amira, lokacin amira tana bangaren bintu sukayi magana har ta bawa bintu waya sukayi magana dashi, he told bintu yayi loosing appetite dinshi, she told him he shouldn't worry zai hada mata the best food ever if ya dawo yaci,. He feels relieved ya koma office, he didn't do much amma kuma bai koma gida ba.
Cikin wayanda amira ta turawa message ahmed was the first to see the message, yana kan hanyar komawa gida message dinta ya shigo mashi, he didn't open tunda yana kan express Amma yana isa gida which is after 5 ya bude message din, the beginning really scares the hell out of him, kou fitowa daga motar baiyi ba, he keeps reading, da sauri ya koma kan WhatsApp ya kunna data yaga bai loading sai ta tuna ashe tunda sub dinshi ya kare bai ma kara ba, nan take tayi sub sannan ya shiga WhatsApp, da sauri ya buds pictures din da amira ta tura mashi, hannunshi na rawa yayi zooming face dinta da kyau yana kallon how terrible she looks, hankalin shi ya mugun tashi, bai san sanda hawaye ya cika idanuwanshi ba, sake komawa yayi ya cigaba da karanta message dinta, yana zuwa wajen kayi hakuri da tafiyar nan da zanyi yayi saurin kiran faiz
"Pls...pls...no no no..."yake fada jikinshi na rawa, fitowa yayi daga cikin mota yayinda matarshi da baby bump dinta ya fito ta fito don taranshi,
"Amira...pls don't do this..." Ya fada yana dailing number faiz da sai lokacin yake Shirin barin office, he didn't do anything throughout today, zuwanshi office yau is like zuwa ka zauna ka huta ka koma gida, wayar ahmed ne ya maidoshi hankalin shi yana gani ya dauki wayar kai tsaye ahmed yace
"Faiz...kana ina .." yanda ahmed yayi magana yasa fajz yaji yan hanjinshi sun katse,
"Off...ice...me...ne..ne..." Ya fada kaman he is finding it difficult to talk,
"Ina amira take?..." Ahmed ya sake fada mashi sounding so scared of amira leaving don right now he feels tama tafi already,
"Tana...gida .." fajz da bai san abinda ya faru ba ya fada sounding so scared don tankar he's having an asthmatic attack haka yake magana,
"Pls confirm...I doubt if she's at home.. she sent me Scary message...dan Allah check on her right now..." Ahmed ya fada sounding so terrified, he remembered sanda take cewa tunda baa accepting dinta gida she's running away to start a new life. Faiz komawa yayi ya zuana ahankali, wayar dake hannunshi was about falling down as his hands started shaking, haka nan he is scared, he is so scared right now, he couldn't hold his phone sosai balle ya kirata, ahankali ya ajiye wayar kan desk dake gabanshi ya shjga ciki ya kira number amira yajita kashe, tunda yasan amira this is the first time her phone is off
"Hmmmm..." Was abinda yayi escaping throat dinshi out of depression don lokaci guda yajj kirjinshi yayi mashi nauyi, hannu shi na rawa ya Kira ahmed, ahmed da koy ciki ya kasa shiga yana ganin Kiran ya daga
"Layin...ta...bai...shiga..." Ya fada kamam wani irin sakare wanda vai iya magana ba,
"Pls...send someone gida....call bintu or your maigadi...ka tabbatar she's at home...don she told me she's leaving...pls don't let her leave pls..." Ahmed ya fada jikinshi na rawa,
"Leave... kaicona..." Faiz ya fada ahankali yana kashe wayar daga Inda take don kou kadan he can't carry his own phone any longer, it seems his strength just failed at once, number bintu ya Kira, ringing uku bintu ta daga tana
" my king," ta fada sounding so calm,
"Pls...baby....ina sister..dinki..." Ya tambayeta, yanda yake magana yasa bintu tace
"My king are you alright... you sound sick..." Ta fada sounding so scared as yanda yayi maganar tankar bashi ba, ajiyan zuciya faiz ya saki yana hadiye saliva dinshi that have turned so bitter all of a sudden yace
"Am ok...pls...ina sister dinki....did...she leave?..."ya fada sounding so low
"Baby she's fine...bata dade da barin Nan tace zataje tayi sallah ba....bata kaiga dawowa ba...wani abu akayi ne?..." Ta fada cikin damuwa sosai,
"Pls ki ...shiga bangaren ta...ki tabbatar min da tana nan..."ya fada jikinshi na rawa,
"Ok..." Ta amsa mashi tana barin abinda take ta fito
"Don't cut the call..." Ya fada mata yana relaxing cikin kan kujeran da yake zaune, now he knows what real heart pain is don haka nan he feels this kind of serious pain zuciyarshi, k
Call din ahmed ne ya shigo ya saka bintu onhold ya amsa kiran ahmed yana fada mashi ga bintu nan zata shjga bangaren ta don ganin if she's around. Bintu tana shiga bangaren amira ta fara sallama Amma shuru, faiz that was back on call keeps his ears open hoping he will hear her voice answer bintu Amma shuru, bintu called and enter everywhere Amma babu ita, ita kanta bintu jikinta ne ya dauki rawa don ita tunanin ta is different, she was thinking kilan people came into the house to abduct her tunda tasan the hate on her is real
"She's...not.. here..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali
"Ok..." Ya amsa mata yana kashe wayar shi, wani irin ihu ya saki ya mikewa tsaye kawai sai ya Fadi kan kujeran daya tashi, ahmed ne ya sake kira yana dagawa yace
"Pls help me...pls help me... don't let her go...dan Allah..._ "ya fada maganar shi ne seizing kaman bashi ba,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna..." Ahmed ya fada yana jinginawa a jikin motarshi yana fashewa da Kuka sosai as he knows amira have been through a lot and tired, matarshi ma ta shiga damuwa sosai,
"Pls... help me.." faiz ya sake fada cikin mawuyancin halin yana kashe wayar, sake kiran number amira yayi still off. Kai ya dora kan desk ya dinga ihu sosai har maigadi dake bakin gate yana jin ihunshi, duk maaikatan sun tafi sai maigadi, he keeps screaming loud kaman karamin yaro, the screaming is the only thing he can do right now, he is just praying is all prank kou kuma dream don in ba haka ba his days will be numbered. Ahmed komawa yayi cikin mota ya bar gidan heading straight to office din faiz. Duk gidansu babu wanda yaga message din amira, wajen karfe shidda ahmed yazo office dinshi, yana ganinshi fajz yayi saurin mikewa ya isa gareshi yana cewa
"Have you seen her..." Ya fada Yana rike da gaban rigar ahmed da face dinshi ke dauke da hawayen bakin ciki,
"Let's calm down...we need to act fast right now..she won't go anywhere...she will come back... inajin gidansu ma baa san she's gone ba...all we need is for her mum to give her permission to come back home..." Ahmed yayi mustering courage yaya fadawa faiz da ya dora kai kan kirjinshi yana rike dashi gam yana Kira
"Help me pls don't let her go..."
Alhamdulliah
34
Zuwairat Ummumaryam