← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 129

Sashe 66

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tun karfe goma gidan ya fara cika da mutane, dama wasu sun kwana gidan, her sister invited masu life performance don so suke suyi chasu sosai, suma da nasu Shirin Jan fadan amira tunda sun san tana nan ciki Amma bata kou fita, tunda bintu ta dawo bata fita ba in ba gida dataje ba, suna son suyi till dawn party for a new born baby, gefen gidan masu kidi ne, da akwai about 200 kujeru a compound din dake well decorated, wasu da sun zo Basu shiga ciki, before 11 an kawo abinci an jera Inda ya kamata, komai gashi nan gwanin ban shaawa, kidin daya fara tashi ne yasa amira dake bacci ta bude ido, kidin ya amshe koina na gidan har neighbors. Tun safe Bintu tayi shiri cikin wani irin expensive lace mai kwalliya tayi mata kwalliya, ta Kira mai pictures da video to capture the event, she paid for good 10 hours of the service he's going to render, duk yan unguwar sun san ana suna don cars dake kofsr gate alone ya nuna taron manyan mutane ne, family dinsu is huge and bintu is kind of favorite to the family hakan yasa they're all ready for today wasu kuma Basu taba ganin amira ba and they have heard alot about her so suna son ganinta.

Amira data mike Zama tayi bakin gadon ta taba murza idanuwa, tunda tayi sallah asuba da fajz ya rabata da kayan jikinta bata sake saka wani abu ba, she's totally naked from head to toe, jikinta duk babu Dadi tankar anyi pounding dinta kaman poundo haka take ji, hamma tare da salati ta dauki kayan baccinta dake gefen gado ta saka ta mike tana tafiya ahankali, tsayawa tayi bakin kofar bathroom dinta ta juya ta kalli gadonta kawai sai ta saki murmushi, they have made lots and lots of memories da faiz, this bed would have said something Inda yana da baki, gadon ta dinga kallo tana hangen kanta da faiz doing lots of bad things, kawai tana tunanin if she leaves him now she will be thinking alot about him ba don komai ba sai don yanda yake dominating dinta totally in bed, he doesn't care if you're active or not he will make sure you scream of both Dadi da kuma wuya, she's so happy she have lots of his pictures, he never stop her from taking his pictures or both of them together, she have when suna kissing, when suna lots of things, last time tana daukan shi yana saka kaya shima yace
"Nima sai na rama..." Ya fada yana daukan wayarshi ya dauketa itama tana kwance cikin blanket yana kokarin cire blanket din tana rike dashi gam, she's happy he took it because she knows he's surely going to need it. She wanted to take her bath Amma tunanin mijinta ya hanata, Tunanin how she's going to leave him kuma she just feel she don't have to go tasan mai wannan text din can't do anything to her tunda if the sender can harm her da tuni anyi harming dinta maybe she's just blabbing, she have spoken to two agent already, duk suna da gida mai kyau but bata biya ba sai ta gani, 1 of the houses is a single selfcontent a lekki at 1m duk shekara then the other at surulere kan 350k duk shekara, bata son low area wanda hakan yasa take tunani she will go for the lekki house if she's really leaving, she wants a nice and beautiful place don she have heard people saying yanda kayi placing kanka haka Allah zai daga ka, she doesn't believe in low life since from her childhood, komai nata is special, (if you place yourself low then you will be low in life,kou baki da kwandala place yourself high and insha Allah you will be higher, I love expensive things and cikin ikon Allah I get to afford them in my own way because nasan Allah kadai ne mai badawa sai da ya kawo maka sila, I never dream low, and am not low alhamdulliah) she knows da akwai alkhairi a Zama a Inda manyan mutane suke rather than belittling yourself to stick to wayanda suke chan kasa, the kind of people you mingle with really matter don duk abinda sukeyi will really affect you in one way or the other. Ahankali ta shiga bathroom din tana lekan bayan gidan, don ganin abinds ake taga babu kowa, falonta ta sake komawa ta leka compound din tana kallon duk abinda ake
"Hmmm" ta fada tana tunanin Inda bintu bata nuna mata she's conning and two face ba tasan da kilan yanzun tana ciki bangaren ta rike da baby or doing something to help, Amma there's no way mutum zai nuna maka ainahin color dinshi kuma kayi sticking around them, never. She doesn't love what she hates she's just who she is, sai da ta gama kallon compound sannan ta dawo ta shjga bathroom tayi wanka ta dawo daure da towel ta gyara gadonta ta danyi dusting falonta da wasu yan abubuwan daya kamata tayi duk daure da towel, kofar falon taje ta kulle Kar wata ta shigo mata don ta lura compound din ba isar mutane zaiyi ba, kitchen ta shjga ta hada tea mai kauri tasha before ta dauraye cups da wasu plates da ta using Tana gamawa ta ta koma wasu bedroom dinta tayi dusting,she did all her house chores before dressing herself up in embellished super exclusive wanda shima dinkin doguwar riga akayi mata, she doesn't apply any makeup, she's not really a makeup person, all she prefers is turare, a matsayinta na yar maiduguri and her mum shows her how important kamshin jiki is, shi yasa always faiz sai ya kama gashinta ya dinga kaiwa wajen hanshinshi yana lumshe idanuwa. ( Ina maganar turare nima na ajiye wayar naje na mulka jikina da turaren humrs dana oil, I have different varieties of turaren jiki, husna kamshi ta kawomin,ina da kawa that deal with different varieties of perfume itama ta kawomin, sannan da akwai wata heena a kaduna itama ta kawomin, ban sayan kou days Amma I have different types, Allah ya barmu da masu kaunar mu don Allah.)
Shafa perfume dinta tayi koina ta koma ta saya bakin window dinta dake kallon direct into the compound tana kallon masu shigowa, tana tunanin taje wata zuciyar sai yace kar taje wata zuciyar yace taje, she keeps contemplating har ta yanke hukuncin zataje, fashion jewelries kawai ta saka tunda yanzun bata da zinari, saidai hannunta da akwai massive diamond da faiz ya bata, dankwalinta ta daura yanda ta iya ta saka simple shoes, haka nan her heart is beating very fast but she have to go out, yasan yau faiz zai iya yi mata setup yanda in bata shiga ba zai gane tunda da akwai sisters dinshi wajen, sannan da akwai yan uwan iyami wayanda suke garin kano, ana iya cewa baa ganta wajen ba so hakan yasan tayi deciding kawai taje, har ta kai bakin kofar sai Kuma ta juya ta koma falon ta ta zauna tana dafa chest dinta kaman tana fargaba, she's just afraid of verbal abuse.

Around 12 na rana wayanda Maryam tayi hiring don yiwa amira wulakanci da tozarcin da sai ta gwammace bata auri fajz ba suka zo gidan, kou da suka zo Basu shiga ciki ba, waje suka samu cikin kuejrun waje suka zauna, cikinsu babu waccr us less than 35 years of age, kallo daya zakayi masu kaga yan bariki, babu alaman mutanen arziki tattare dasu, wayanda ke waje kallon junansu sukayi suna maganar ina bintu ta san irin wannan matan da kallo guda zakayi masu ka gane age dinsu na banza ne, wasu suna da ruwan karuwai naturally kou da kuwa ba barikin suke ba, wasu kuma suna da kammanin kamalai Amma kuma tantirai ne, wani ta yanda yake magana zaka gane babu wayau kou hankali tattare dashi, tou su wayan nan basu maganar Amma kallon guda zakayi masu kasan yan tasha ne na gaba da baya, duk kowacce will weigh not less than 90kg, duk suna zaune kusa da junansu, bayan kaman minti talatin da zuwansu suka kalli junansu, daya daga cikinsu mikewa tayi ta koma gefe ta Kira wacce ta hada su da Maryam ta fada mata har yanzun basu ganta ba, nan matar ta Kira Maryam ta fada mata Basu ganta ba ita kuma Maryam tace
"Su kwantar da hankalin su....ai Daman kou sun ganta yanzun ba yanzun zasuyi mata wani abu ba...su bari sai wajen karfe hudu sannan gidan ya cika makil da mutane, that will be the right time to attack...in kuma bata fito ba at all su shjga bangaren ta suce zasuyi sallah...sun san sauran..."Maryam ta fada masu.
Chapter 66 · 0% Book details