Sashe 95
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Alhamdulliah
41
Zuwairat Ummumaryam
Pls pls pls pls don kina da number mutane doesn't mean ki damu mutane da petty talk ba, kinzo dm dina kince Salam nace wslm kince ykk what's ykk, if kinsan abinda kikeyi kawai da kin yiwa wacce baki sani ba magana pls just go straight to the point, it's not as if we're friends da zamuyi petty talks. Wasu zasuyi maki voice note, you too big to type abi, mu da muke zama muyi rubutu kuma kubimu da zagi ba mutane bane? Pls ki bar min voice note because I May not even listen. Mu bamu cikin masu sayan data suyi gulma kou mu damu da rayuwar wasu, we buy data to make money to do business, wasu zasu kiraka daka daga su kashe my sister pls if you can't afford to call kiyi hakuri mana, wasu kuma zasuce pls wacece nagan number ki a cikin wayata pls kindly delete if baki san who you're calling ba pls let's be matured an daina misbehaving a social media kowa neman halal dinshi yake, if har yau ke kina cikin social media baki sanar komai sai hira cikin group kaman mara hankali kina magana anyhow without control then kinyi asara. Wallahi with social media if rabbi ya sakawa abinda kike nema albarka kina iya zama millionaire ba tare da kinje koina ba, use your social media accounts wisely not foolishly. Pls yan uwa a nemi sanaa a daina zaman jiran wani kato kou wata katuwa tayi maki, kina kissing ass din mutum kinsan mutum ba kan gaskiya yake ba Amma kina tsoron fadin gaskiya saboda abinda bai kai ya kawo ba you never can tell God can make you a millionaire in a close of an eye. Am changing my number very soon so it will be strictly whatsapp insha Allah.
Kou da yazo kofar gate dinsu bintu sai yaga bai da strength din shiga ciki, kallon kanshi yayi ta madubin motarshi yaga he looks so rough, he looks so strange tamkar bashi ba, Gani yake if ya shjga a haka it really shows he is totally insane because of ita and bai son hakan, he sits there har kusan minti biyar bai shjga ba, he feels kawai ya koma yayinda da wata zuciya was telling him he should go inside, after long deliberation kawai yayi deciding ya shjga ciki, he left his car outside, knocking yayi maigadi ya bude mashi gate, he went straight into falon gidan da sallama a bakin shi, ba kowa falon sai mai aiki, he asked her ina bintu and she pointed at inda take, without waiting ya wuce wajen, daman he knows her room, without sallama ya bude kofar da sauri bintu data fito daga wanka daure da towel ta zabura, ganin faiz ne yasaa ta zuba mashi idanuwa tare
Gyara daurin towel dinta, he looks so different, batasan sanda tace
"Wow... it's indeed real..." Ta fada under her breath yayinda ya zuba mata idanuwa yana kallon itama,
"What...are.. you doing here..." Ya fada maganar na cutting after each word, kallo daya zakayi mashi ka gane kou kadan bai da strength din long magana,
"Really?..." Tayi reply dinshi tana dauko hijab zata saka ya rike hijab din
"Me zaki boye min?..I asked you what are you doing here..." Ya sake asking dinta calmly,
"Yancin kaina na kwata..." Ta amsa mashi
"Nonsense...crap....what yanci...ai yanzun you should be happy... it's all you and me ..no amira...am sure it gladden your heart..." Ya fada mata yana kallon, bintu kallon shi tayi tana tunanin yazo nan don yaci mutuncin ta ne
"Pls malam ban da lokacin ka... "
"Aikam we're stuck together...tunda kuka hada baki...." Sai kuma yayi shuru yaga it's not proper right now dukda wani irin rage ne cikin zuciyar shi, Allah kadai yasan how he's feeling
"Maryam is responsible for everything..." Ya fada mata yana sakin hijab dinta tare da zama kusa da gadon baby yana kallon yarshi dake bacci peacefully,
"She ruined my home...she hates me so much..." Ya sake adding
"Alhamdulliah tunda ban da hannu ciki you can take your leave..."bintu ta hantareshi saboda words dinshi cikin ranta she's burning the man she can die for is Dying for another, faiz is dying don ya fita hayyacinshi and the only remedy is to have his missing ribs she have been so stupid to stay with him all this while, batasan she's totally worthless ba sai yanzun, Inda tana da amfani kou single drop of daraja a idanuwanshi because he looses her he won't be like this zai ce ina da another one. Yanzun ta sake deciding kou sonshi zai kasheta she's not going back to him ever
"Kina da hannu ciki ai... you told them who she is... you told them I love her more than you...so sun san if aka rabamu zaayi ruining rayuwata...so kina da hannu ciki sosai...but it's ok.. mu tafi gida.. this is the time I need you most.."
"Chabdin... you loved her... You give her so much attention... you even travel together...but for her dignity and peace of mind she left sai ni dana san tun asali ba sona kake ba...ni dana san ban da single drop of daraja wajenka...ni da van da amfani wajenka... wallahi wallahi wallahi nayi dana sanin sayar da darajata...I remember when you told me in fadawa daddy banson auren...I wished I did...I wish I never be a second option...kaje...Allah ya hada kowa da rabonshi...amma ka sani I hold na grudges against you...kaima don't hold it against me...nasan rabon yarka yasa naji if ba kaiba I can't marry anyone...but right now I can't stand you..." Ta karasa maganar ta, faiz was just looking at her, sai da ta kai karshen maganar ya saki dariya
"Funny you... sakinki zanyi kou ke zaki sakeni... you know babu Inda zaki dai kou... anyways am sorry...I really need you now...pls..." Ya fada yana mikewa ya kama hannunta
"Kayi hakuri... let's not force ourselves anymore..." Ta fada cikin sanyi murya tana zare hannunta
""Bintu am not forcing myself to love you...amira came...amire is gone ...she doesn't want me... she's in Lagos.....she have left me...if babu ke ban san yanda zanyi da raina ba..." Ya fada mata kaman zaiyi Kuka
"Aa...pls ka tafi...kayi hakuri..." Ta fada mashi sounding so serious, ahankali ya mike, zuba mata idanuwa seeing the whole truth in her
"You mean this?..." Ya tambayeta
"Yes..."ta amsa mashi kai tsaye,
"Kaicona..." Ya furta under his breath before adding
"I will give you sometime to think...ok"
"Aa no need...I have decided..." Ta amsa mashi atakaice
"Aa... just think...pls think ok?...x ya sake fada mata , wajen yarshi ya nufa yayi mata kiss ya fita heading to his car as fast as his legs can carry him.
Hmmm yanzun we have to summarize ooo Kar wankin hula ya kaimu dare.