← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 129

Sashe 109

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira kam latifat ta Kira ta fadawa ta bashi address, latifat was so happy and excited,
"Yanzun yaushe kike ganin zai zo ..when did he say he's coming.." ta tambayeta
"Hmmm did you know ina fada mashi sunan area din da kuma estate name da number gidan kashe wayar shi yayi?.." ta fadawa latifat that is all she ever wanted in a friend, she's not afraid of telling her anything, she just love her kaman yanda take son kanta da yanuwanta, she stood for her sanda batayi tunanin samun taumako ba, she's the best thing that ever happened to her, tasan Inda tana da kaman latifat a rayuwar ta da kilan vata samu wasu matsalolin ba,
"Hahhh he's mad at you...ai you're lucky you're pregnant...in ba haka ba nasan kou family dinki won't take it likely on you for running away..." Ta fada tana Dariya,
"Ai kou shi ne da cikin ban ganin na tsira. Baki san halinshi bane. He's not easy to go with at all..." Amira ta fada daga Inda take zaune..
"Yanzun na san gobe zaizo tunda he won't make it today.. sai insa ayi preparing abinci a kawo maki ki ajiye mashi .." inji latifat
"Pls sister don't stress...ba sai kin sa an dafa mashi abinci ba.. I will order something for him if yazo..." Ta fada mata,
"I insist...our husband is coming...and he has our blood ..our yoruba blood...ai ya zama dole insa a hada mashi abinci..." Ta fada tana Dariya, itama amira dariya tayi tana cewa
"If you insist... nagode... you're one of a kind...I have nothing to pay you with sai dai aduar Allah ya kawo miji na gari..." Ta fada mata,
"Nothing makes me happy like seeing you happy...and stop saying thank you pls.. " "na daina ...bazan sake ba..." Amira ta fada tana Dariya
"Yau zansa ayimin amala...zaki ci?..." Inji latifat
"Da gudu ma?...ai kema kin sani...amala is one heaven on earth... inshort gani nan zuwa .." amira ta fada mata tana mikewa, dariya latifat tayi tace
"Sai kinzo...bari insa ayi for two..." Inji latifat
"Aa pls for 3 zan taho dashi...zan sake ci da dare...pls with ewedu and stew..." Amira ta fada saliva dinta yana tsinkewa
"Baki da matsala..." Inji latifat, amira have tested so many yoruba food Amma the amala da ewedu is something she so much love vata san kilan don tana da ciki bane Amma their amala da ewedu sai faten wake da plantain tare da pap or custard is something you won't want to miss for the world, sun'a shjga different restaurants da latifat sannan kou a area dinsu da akwai wata restaurant and their food is perfect. Suna gama waya da latifat ta mike ta zumbula doguwar riga ta saka vail ta fice, she's not using car kou hawan uber, kawai she's trekking tunda the Dr to her ta dinga excercise sosai she always trekk zuwa gidansu Latifat tunda it's not more than 30 minutes walk.

Fajz mikewa yayi ya koma bangaren shi ya kira ahmed ya fada mashi komai, it's as if ahmed is even happier than faiz don har tsalle ya dingayi yana tambayarshi how was she sanda ya ganta shi kuma yana fada mashi ta sauya sosai don at first yayi tunanin wani ciwo gareta, ahmed was so happy she's pregnant,
"Today is a joyful day to me...wow...na dade banji farin ciki irin wannan ba..." Ahmed ya fada mashi
"Hmmm ai sai godiya kawai Allah ya amshi aduar mu...she can still hide without us knowing she's even pregnant...kasan Allah ya matseta...and I think she have good people advising her ..don dana fada mata ta bani address sai da tayi shawara before giving me..." Faiz dake jiran time ya bar gidan ya fada mashi,
"Am so glad pls make sure you bring her back..." Ya fada mashi,
"Da gudun tsiya ma?..." Inji faiz
"Amma wait a minute ya matsayin auren ku kenan..." Ahmed ya tambayeshi
"Bangane wannan tambayar ba..."
"I mean har yanzun da akwai aure a tsakanin ku kou yaya...kasan she was away for almost 8 months...kaga Kar kaje ka latsa bayan babu aure tsakanin ku..." Inji Ahmed
"You're very funny...and annoying...sakinta nayi ne?... anyways Kar ka sakamin kokwanto a raina pls..." Ya fada mashi kai tsaye don shi kou sau daya baiyi tunanin wani abu like if da akwai matsala a igiyan aurenshi da amira ba, he just felt duk sanda Allah yasa ta dawo she's his wife sai dai if she reject him completely,
"Just make sure she comes back...komai ma ya biyo ba... baban baby.. actually mata biyu yana da kyau gashi cikin shekara guda zaka ajiye yara biyu..." Inji ahmed, dariya faiz ya sake yana shafa kanshi they gist for over 30 minutes before sukayi sallama fajz ya tashi ya sake shjga bangaren mum dinshi yayi mata sallama tayj mashi adua ya sa driver ya daukeshi zuwa airport Few minutes to lokacin flight dinsu ya isa airport he paid his cousin daya taimaka mashi. He does the necessary before boarding the flight, relaxing yayi cikin jirgin yana tunanin yau bayan wata takwas zai gan amira, after 8 whole months baiyi tunanin he will see her again ba, he was thinking kilan bazasu taba haduwa ba, always babanshi sai yace if she loves you she will surely come back to you Amma after 8 months he feels she's never coming back to him, he was like it's over kawai tunda if har kana kaunar mutum you can't stay 8 months without hearing or seeing that person, kou yanzun ma he feels his dreaming, yana ganin yau duk mafarki yake, bazai yarda gaskiya bane sai if ya gan amira tsaye gabanshi, he smiled often with his eyes closed.

Amira kam kafin tazo gidansu Latifat har latifat tasa anyi amala din, it's always very sweet, mai gadinsu latifat calls amira da iya beji wato maman yan biyu, she's just like a family, tana shiga falon ta fara kiran latifat, saukowa latifat tayi tasa aka kawo mata amalan da manyan manyan nama ciki, ewedu and stew ba dai dadi, bata iya zama kan dining sai dai ta zauna kasa ta baje legs taci ta koshi latifat tace a kawo mata fruits as usual ta cinye,
"Kinsan I doubt if you will loose all this weight if kin haihu...ciye ciyenki yayi yawa..." Inji latifat dake kallon amira dake fama shan fruits,
"Wallahi sister am so much inlove with weights...Kinga yanda bombom dina suka girma kuwa...ai pants dina duka basu shjga na...Allah yasa su tsaya a haka..." Amira ta amsa mata, dariya latifat ta saki tana kallon ta with so much adoration
"Ai zasu tsaya har da timbi kuma..."
"Wayyo Allah that's what I don't want to hear about...ban son ciki...timbi should go...Amma every other part should stay.." ta amsa mata,
"Nidai yanzun zan shjga gym...I have to burn some calories.. " inji latifat dake kokarin mikewa, itama amira kujeran dake bayanta ta kama ta mike tana cewa
"I will really need to sit on that balloon too..." Ta amsa mata. A gidan su latifat da akwai gym wanda na yan gidan ne yana dauke da su treadmill da keken excercise da duk wani abu da ake bukata na motsa jiki, ciki har da wani katon abu kaman kwallo wanda masu ciki ke zama kai yana jujjyasu, amira loves sitting on it sosai, it pushes the baby downward and you can feel it, latifat sauya kayanta tayi suka shjga gym din amira ta zauna kan wannan ball din tana shafa cikinta as she's used to ita kuma latifat ta hau treadmill. Bayan hour guda suka koma ciki sukayi sallah, around 4 amira asked for gari da madara da gyada da lot's of ice as usual shima, tunda takr gidsnsu bata taba cin gari ba, it's like arewa ance talaka ke cin gari, baa kawo masu gari gida Amma here gidan masu kudi ma suna da gari, it's a delicacy, it depends on yanda kake cin shi, she was surprised ranar da take gidan da aka tambayi tunde abinda zai ci yace gari, tana kallo aka kawo mashi gari cikin bowl gefenshi sugar ne sai gyada da kuma madara tare da kankara she was so shocked, tana kallon shi ta wutsiyar ido taga ya hada, she was salivating dukda bata taba tasting gari ba, the next time she came she asked for gari too and that's how she gets addicted to soaking gari da madara da sauran kayan dadi, when she told latifat bata taba shan gari ba she just laughed and said kinyi missing sosai kam, yanzun kam she can't stay a week vata sha gari ba, she was thinking har da cikin da take dashi don yana saka ta craving sosai, she eats and eats and eats, komai ta Gani ci take, she's always hungry, har cikin dare tana cin abinci,. Tana gidan har karfe shida before ta taka ta koma gida rike da package amala dinta, latifat excort her halfway before ta koma gida ita kuma ta taka zuwa gida, she prayed before going online to see how far with the items she posted earlier, bata cika zuwa kasuwa ba Amma she have items to post sosai saboda ana tura mata pictures din kaya da prices ita kuma ta dora nata sai tayi posting.

Daman it's 1 hour 35 minutes to Lagos, so karfe shidda saura su faiz suka iso Lagos, da Akwai drives da zasu kaika har Inda zakaje ka biyasu, it's expensive but it's worth it, you don't have to come outside the airport to look for taxi, that address she gave him is written in his brain, yana sauka yazo Inda masu neman passengers suke ya fadawa wanda yazo wajenshi sunan unguwar da zaya da sunan estate din, the place is very popular and it's for masu kudi so duk driver sun san wajen, he asked if he knows the estate and mutumin ya fada mashi ya sani. nan ya shiga motar bayan mutumin ya fada mashi zai biya 5k ya amsa mashi babu matsala

Alhamdulliah

47

Zuwairat
Chapter 109 · 0% Book details