Sashe 128
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A cikin gidan su bintu kam amira daukan daughter tayi ta ajiyeta kan kafarta, hira ne ya barke a tsakanin su,
"Baki fadawa mijinki ya shigo ciki?..."inji amira bata kara sa ba bintu tace
"Ex .." ta amsa mata atakaice
"For real?.." inji amira
"Yes for real..." Bintu ta sake amsa mata
"Haba pls...don't do this ...the devil you know is far more better than the angel you don't know....wasu maxan a pretenders fa ..zasu nuna maki suna mugun sonki...but a karshe su wulakanta ka...wasu kuma are truthful to the ladies in their lives...Dan Allah kiyi hakuri ki dawo...don't call him ex....Kinga you have a daughter here...kuma kije wani wajen and have anyone...if chan ma baiyi ba ki sake komawa wani wajen ki sake samun wani... that's not proper sister...I know am not a perfect person to advise you Amma Dan Allah . Dan darajan manzon rahama ..ki dawo dakinki.." bintu was just staring at her as she says what she's saying sai dai she's not even listening to her don she have made up her mind that she's moving on, she wants to be Loved and cherished too, she wants to be all a man have,
"I can't do that anymore.. " inji bintu kai tsaye,
"Sister take me as your sister...take me as a friend and tell me abinda yake maki wanda kilan ni ban sani ba... wallahi I will give you a honest advice trust..." Amira ta fada yana dafa bintu da hannunta daya while holding the baby with the second hand,, ajiyan zuciya bintu ta saki tace
"Sister...I feel less...I always gives me a second position.. sister bazan maki karya ba faiz bazai iya zama da kowacce mace ba in ba ke ba... he's the only one he loves... zuciyar shi belongs to you alone .." murmushi amira ta saki tana girgiza kai before saying
"Sorry to cut you short but you lied...at times nima I Feel I don't belong cikinku because ku biyu looks perfect together...let me tell you something... yanzun you need to see his face daya ganki da wata...faiz yana sonki sosai fiye da tunanin ki...kawai kinsan ita amarya tana da farin jini Amma no woman can replace man's first wife ( big fat lies) faiz yana kaunarki ..Dan Allah ki dawo mu cigaba da zamanmu...mu haifi yaramu mu raini abunmu...nasan in mutuwa nayi yau Zaki kulamin da yara kaman yanda nima zan kula da naki... wancan mutum zai iya Kara aure gobe Kuma baki san wacece zai dauko ba ..nima fajz na iya Kara aure gobe Kuma ban san who ba...I beg you sister come back pls ..." Inji amira dake rike da hannu bintu,
"Sister pls aa...don't force me pls... wallahi mijinki doesn't want another woman... you're the only one in his heart...faiz have tried to be a good husband Amma in na dawo banyi mashi adalci ba knowing so well he wants to be with you alone...." Inji bintu da jikinta yayi sanyi don daman she's pretending Amma she knows kou gold wanda zata aura zai dinga bata as abinci she won't be happy like being with faiz, Son fajz a jikin jininta yake staying with him is like belittling herself, tasan kou amira bata kaita son fajz ba, he's her first true love, tunda ta bude idanuwa take kaunar shi Amma at times letting go is better kou da kuwa hakan will cause you your life
"Don't say that pls ..he wants you...he asked me to beg you...ki dawo kou Dan yarki... wallahi ba justice bane if she grows up to know you left her father ba shi ya koreki ba...Dan Allah..." Amira ta dinga rokon bintu Amma cikin ranta she have made up her mind and her mum will be so disappointed at her if she goes back to faiz, haka dai amira ta sha zama tana begging bintu Amma a banza, daga karshe dagawa tayi ta rakata waje tana rike da yarta, faiz na ganinsu ya sake hade face, she came there and greet him yaki amsawa, instead yarshi ya amsa ya danyi mata wasa na minti daya Sannan ya mayar mata, amira ta shjga yaja motar suka bar gidan, on their way he's totally silent, he's just thinking yanzun bintu barinshi zatayi, he takes everything as a joke sai yanzun. He asked amira If bintu ta yarda Amma tace taki, yana ajiye amira ya koma gidansu, dare yayi Amma kasa hakuri yayi sai da yaje bangaren dad dinshi, alhaji was almost asleep Amma fajz ya tadashj, nan ya fada mashi shi yanason a mayar da matar shi alhaji korashi yayi, fajz ranar baiyi bacci ba, kawai good behavior din bintu was just coming back to him, he just wants her back, he wants both of them. (Hmmm maza haka suke fa, kou da basu sonka suna bakin cikin su ganka da wani, especially irin faiz that doesn't like sharing komai nashi,) kou kadan baiyi bacci ba just thinking. The following morning yaje wajen mahaifin bintu ya fada mashi ayi hakuri kuma a bawa bintu hakuri, her father called her in his presence, he asked her with zata koma dakinta sai ya sake biyan sadaki a daura masu aure, faiz kura mata idanuwa yayi duk yayi kalar tausayi she stares at him for a moment ta kalli dad dinta ta fada mashi she's not going back to him. Abun yayi mashi zafi sosai ba kadan ba, da farko ba auren dole akayi masu ba so yanzun ma yasan bazaayi forcing dinta ba, haka ya tashi ya tafi feeling so feverish. Gida ya koma yayinda akazo aka gyara dusting bangaren amira. Bayan sati biyu amira ta dawo dakinta da babynta with her new pregnancy da fajz bai sani ba, sai lokacin ta fada mashi she's pregnant again, he was so happy kaman bai taba haihuwa ba, one thing is clear shine he loves yara above anything. He was so happy. He gets her nanny with the condition that bazata bar danshi da nanny su kadai ba, she accepted..
Bayan wata biyu da dawowan amira aka sakawa bintu biki da mai kaunarta, just two months, it should be a happy day for her but she cried kaman wacce zaayiwa auren dole, tayi Kuka ta godewa Allah, she prays Allah ya cire mata son fajz but it doesn't work that way. Shi kanshi faiz dayaji labarin saka bakin sai da ya yi fever, now he believes bintu is gone, yana zaune office har Kuka yayi saboda bakin ciki, ranar babu abinda yayi, har dare yana office, bai taba Sanin bintu ta barshi he will feels so down haka ba, it's like God is punishing him for not loving her equaling da amira, he wish zai sak samun daman to make it right.
Faiz goge number bintu yayi blocking dinta, he hates her for doing this to him, a bangaren bintu as the wedding day gets closer she misses faiz more, bikinta sauran sati biyu and she really have to see him before going, duk ta rame dukda skin dinta is glowing beyond words. She dressed and went to his office, when she entered her heart skip shima nashi beats so fast, ashe haka rabuwa yake, kana tare da mutum baka darata shi sai if rabuwa yazo ya zameka tamkar diamond, zama tayi kanta kasa shi kuma ya daina abinda yake yana kallon ta, swallowing saliva dinshi yayi yace
"How can...I help you.. " ya tambayeta finding it difficult to talk, ahankali ta bude bag dinta ta fiddo wedding invitations dinta ta Mika mashi,
."you're invited..." Ta fada mashj idanuwanta cike da kwalla dukda she's trying so hard to control it,
"Am not coming..." Ya fada mata kai tsaye, idanuwa ta daga ta kalleshi full of tears tace
"Why..."
"Ban sani ba .." ya amsa mata atakaice sounding so angry,
"Tashi ki tafi..." Ya faada mata kai tsaye, ajiye zuciya bintu ta saki tare da daukan tissue ta goge idanuwanta ta mike, juyawa tayi kaman daga sama taji mutum ya hadata da bango, jaw dinta ya daga tare da rike throat dinta ya dora bakinshi kan nata kissing her like never before, tunda take dashi bata taba jin yayi mata irin wannan fierce kissing ba, it's so fierce and passionate, ya rike mata wuya but not with force, he bend over her and take total control of her, yanda yake shan bakinta tamkar he's so hungry and she's the only thing he wants, bintu gave in without hesitation, it's like her last pleasure, bakinshi ya zare yace
"Why . Will you separate us.. I love you more than life itself..." Ya fada yana sake kissing dinta sosai, before adding
"Come back to me I promise to be a better husband..." Ya sake fada mata yana grabbing dinta yana riketa a hannu, while her back on the wall,
"Pls .." ya sake fada mata kissing her over over and over again. Hugging dinshi tayi so tight that she feels his heart beat, da sauri ta bar jikinshi ya gudu ta bar office din, he followed her and said
"I know you still love me so am happy.. " ya fada yana komawa office dinshi.
Daga wannan ranar basu sake haduwa ba har aka daura mata aure da wancan. It wasn't a happy day at all, faiz na mugun jin kunyar amira so he couldn't let his pain out, yana manne da jikinta har dare, ya koma tankar baby, he didn't attend any of the ceremony Kuma bai bari amira ta je ba, ya maida bintu tankar enemy.
Two months later.
Cikin amira ya fito kowa yasan she's Carrying another child, iyami collected mai sunan mijinta wai Kar ya sha nono, faiz bai so hakan ba Amma he can't say no to her, haka ya rage daga ita sai shi a gida, ya rage damunta kaman before, yaga yanda take kwana ta tashi da fever, as time goes on wutan bintu na raguwa a cikin zuciyar shi but duk ranar da ya tuna da wani na chan tare da bintu sai ya yini cikin bakin ciki da takaici.