← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 129

Sashe 28

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Amira barin gidansu tayi dukda she's missing fajz kaman ta Dade Bata ganshi ba she have no choice but to go home ba don komai ba sai don tsoron Kar taje hospital a sake ci Mata mutunci, she saw the way duk suke ta kus kus da aka ganta, it's a big humiliation for her, she just pray Kar ya Dade a hospital din tunda duk kwanakin da zaiyi chan she won't go, kou yanzun da zata gida she's scared, tana ganin zata iya biyota gida, sallama tayiwa mum dinta ta fito, tana fita driver da fajz ya Aiko ya iso, tsayawa tayi ya karaso ta bude Mota ya Shiga ya fada mashi ya kaita gida instead of hospital, he didn't argue Amma he fears abinda faiz zaice tunda shi hospital ya fada Mata ba gjda ba.

Faiz na kwance sai lumshe idanuwa kawai yake Yana tunanin why mutane bazasu Gane abinda ake nufi da so ba, why bazasu Gane in har kana son mutum you hardly see their flaws, right now if zaa ajiye mashi Amira da bintu dukda he knows Bintu is more than Amira in so many ways he will choose Amira ten times over, he is willing to defend her Kuma duk Wanda ya tabata shi ya taba, da Chan ba Kirki gareshi ba and now he won't pretend to be so nice yayi Shuru a ciwa Amira mutunci, kofar dakin aka bude  wasu Mata uku suka shigo, matan uncle dinshi ne, a bayansu Kuma  alhaji shamsu ne, duk matanshi ne yazo dasu, Bai Kai sauran siblings Dinshi kudi ba Amma ya fisu Mata da Kuma Yara, da sauri bintu ta Mike Tana gaidasu alhaji shamsu yace
"Zauna Yar albarka..." Ya fadawa Bintu
"Na you Sabi...." Fajz ya fada cikin ranshi, all of a sudden sai ya fara tunanin it's better da Amira Bata Nan don yasan zasu dinga guma Mata da yawa,  matan bakin gadon da faiz ke kwance sama Suka je suna mashi ya jikin, budan bakin alhaji shamsu sai cewa yayi
"Wato Dan ubanka baa Isa da Kai ba kou...don taurin Kai irin na ubanka Kai kadai zaka kawo Mana abun bacin suna cikin dangi...anyi magana sai Kuma ciwon zuciya ya kamaka kou...well for your information kou mutuwa zakayi wannan Yarinyar is not accepted here.... she's not welcome...ka sani koy a baa rabaku she's not welcome amidst all of us...." Ya fada wa fajz, fajz dake kwance ji yayi zuciyarshi na konewa don Haka Bai San sanda ya fara hawaye ba, he weeps silently ba don komai ba sai don yanda ake datsa mashj magana he can't reply, he wanted asking him if Amira ba haihuwarta akayi kaman yanda aka Haifi kowacce ya ba, sannan he wanted to ask him if mutum na wuce kaddararshi, hawayen shi na sauka Yana shigewa cikin kunnenshi kasancewan ya kwanta a hannunshi na dama,
"Kuma in har kana son zaman lafiya wannan Yarinyar then ka mutunta Yar uwarka... Don duk ranar da ka sake ka yarda ta kawomin karar ka kun wulakanta ta kaman yanda kayi yanzun then ka sani kou zaka mutu sai ka rabu daita, Zan je har wajen ubanta in fada mashi ya zo ya dauki yarshi daga dankin mu she's not welcome anymore,...'" alhaji shamsu ya fada sounding so angry kaman it's has anything to do with him, fajz daga Idanuwa yayi ya kalli bintu yaga kanta kasa sai Wass take da yatsunta, kana kallon ta kasan she's not happy this is happening to the love of her life, ita dai ba bakin cikin shi take so ba, kou kadan Bata son tana ganin shi cikin damuwa, alhaji na Gama maganar shi ya juya ya fice alaman it's what brought him, Daman ba ganinshi yazo yi ba yazo ya fada mashi abinda ke ranshi ne, su ma matan kallon faiz sukayi suka ce
"Allah ya Kara lafiya " Suka bi bayanshi,  kafin su Shiga cikin Mota motar alhaji haruna yayi parking, tare suke da hajiya kadijatu, alhaji haruna na ganin face din alhaji shamsu yasan rashin mutunci yayi, kou tsayawa ya amsa gaisuwar alhaji haruna baiyi ba ya shige motarshi, alhaji haruna just prayed ba wani cin mutunci yayi mashi ba don he is so afraid ayi abinda zai sake tadawa faiz hankali,  da sauri hajiya kadijatu ta Shiga inda faiz yake kwance ba don komai ba sai don taga if he's alright because tasan alhaji shamsu ya sake mashi rashin mutunci, tana Shiga ta ganshi kwance ya runtsa idanuwa, he can't express what he is feeling all he knows is he is very sad kan abinda ake fadawa Amira, he just want them to understand she's his choice Kuma a har damunshi kanta, Yoruba Hajiya kadijatu ta farayi Tana cewa
"Duk su fita harkar ka da matarka I'd not in wani Abu ya sameka wallahi ba yarda zanyi ba,.."bintu sai gaidata kawai take Amma sai fada take da Yoruba tana zama kusa da faiz, sai da ta gama fadarta sannan ta amsa gaisuwar bintu, alhaji ne ya shigo ya kalli faiz, he knows Something is wrong Amma bai tambayeshi what happened ba instead sai ya tambayeshi jikinshi.

Bayan kwana uku.

San amira batayi gigin komawa hospital ba saboda tsoro, she's so afraid of sister Maryam, wannan cin mutunci is something she can't take again, cikin kwana uku bata bude kofarta bata zuwa office, tana cikin gidan ta kulle kofarta, she'd afraid Kar Maryam tayi badging in tunda she told her tazo gidan nan countless times bata ganta ba, tana kallon shiga da fitar bintu kullum Amma she's not talking to her, she can't pretend to be good with her don ita cikin ranta she feels bintu is happy da abinda akayi mata kuma she knows itace silan komai, she's not going to make it look as if she's happy with her tunda already ta Riga ta san bintu is a big pretender, har yanzun bata manta last encounter dinsu da what she said ba, har yanzun tana mamakin yanda ta jata a jiki don ta ci mutuncinta, it still hurt dukda the vacation da ta samu da faiz ya mantar da ita komai. Yawan tunani yasa ta rame cikin kwana uku because she's so lonely and bored, faiz yaki daukan wayarta, she knows he is angry at her ba don komai ba sai don taki zuwa hospital, only if he knows why, only if zai iya bude zuciyarta yaga how she's feeling, he begged her to come several times, she's just too scared to face same humiliation, tunda ta dawo gidan bataci komai ba, dataji yunwa ya matsa mata sai tasha tea, she keeps thinking if a haka zata kare, babu kawaye, babu dangin miji masu sonta, babu kowa, the past few months was the best part of her life, she always pray a cigaba a haka but unfortunately hakan bai samu ba, tasan habib ya riga ta gama daita, her life will never be like all lives.

Bintu kam she was thinking kilan abinda akayiwa amira yasa ta tafi gida as kou kadsn bata san tana gidan ba, she feels so bad don tana tunani ta batawa kanta good reputation da tayi kokarin building for her self, she sees pure Love that amira have for her, tasan she really tried Amma ta bari her heart ya samu most of her, she wanted calling amira Amma Bata san what she will say to her ba, she feels really bad. Kullum sai ta kaiwa faiz abinci a hospital Amma kou kallon abinda ta kawo bayayi balle yaci, kullum anger take gani a face dinshi, hospital din cike yake da mutane so she feels ok even though he looks so angry at her.

Faiz kam ya cika yayi fam saboda fushin both amira da bintu, she dai he still feels amira bata son shi kawai ta aureshi ne because he is her last hope, bai gan any good reason da zai hanata zuwa wajenshi a hospital ba, bai gan one good dalili da zai saka ta ki zuwa wajenshi a hospital ba, bai gan one good reason that she won't see him ba despite he pretended tobe sick, tun shekaranjiya yaso komawa gida Amma Dr yace in ya koma it will look as if it's a lie don haka if he wants to achieve his aim and objectives dole yayi hakuri, dukda ba rashin lafiya yake ba duk yayi emaciating kaman real patient. Yau kam dr na shigowa ya kalleshi Yana cewa
"I want to go home... right now I don't care if they're convince or otherwise....I can't stay here anymore..." Ya fada mashi atakaice,
"Alright...if you say so... alhaji ya bada wasu kudi incase zaka bukaci wani abun...da akwai extra 200k sama...."bai karasa ba faiz yace
"Ba damuwa...kawai tell someone to take me home..." Ya fada yana saka takalmi dake gaban gadon.

Alhamdulliah

13

Zuwairat Ummumaryam
Chapter 28 · 0% Book details