Sashe 107
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
mata changing the discussion "It's nothing..." Ta amsa mashi "Zan tafi..." Tayi adding "Pls don't go...tell me what's the desire...I know you want it to be over between us...nasan baki sona you don't want to ever come back to me... it's fine...Amma I have a child a wajenki...dole inji abinds ke damunki..." Ya fada sounding calm but burning "Kawai ina samun so much sexual desire ne...my Dr said it's cikin...wai da akwai cikin mai saka very high desire...Amma yanzun it's almost over..." Ta fada calmly, yana kallon wicked face dinta yace "Oh... that's awful...my baby want his mama to connect with his papa but his evil and wicked mother won't want that..." Ya fada with a smilr "So what do you do...ya akayi kikayi over coming desire din..." Ya tambayeta "Ba komai...ana dai bani magani ne to lessen it. " Ta fada mashi "Hmmm...can the medicine give you what you really want..what you need is me .. your husband giving you the hottest of it all...in baki kaina completely buried in you... it's what you need ba wani banzar magani ba..." Ya fada mata calmly, vata amsa mashi ba kawai she's just imagining him in her, the medicine is not really working the way it should "I know exactly what will ease your desire...Kinga with your condition all you need is to hold on while I take you on a ride...kawai baya zaki bani...and let me do the riding...but this time so gently...kisan how juicy kike...nasan your juice will be dripping on the bed...pls give me this opportunity...kou da sau daya ne let's do this...I want to dive in with my baby inside dan Allah amira .." Yanda yake magana is so naughty that amira feel wani irin dumi a karkashinta, it's like dukkan feeling din duniya ya dawo mata lokaci guda, matse kafafuwa ta farayi kaman zatayi Kuka "Kana shjga hakkina..." Ta fada sounding so horny "Wai wannan shegiya ke maganar hakki... just imagine the nonsense..." Ya fada cikin ranshi before saying "Ai ina fada maki what will happen ne...Kinga in bazaki inci har in kara maki ciki kan ciki... wallahi har kinsa naji am hard...kinsan wallahi in ban sameki daga yanzun zuwa gobe ba I will surely go get a woman...in kaita kan gadonki..daman gidan babu kowa inyi yanda nakeso da jikinta...and I will send you a clip..." Ya fada yana dariyar karfin hali "Ah lallai ma..." Amira ta fada mashi, "Am joking...now fadamin inzo Lagos din?...inyi booking flight?..." Ya fada sounding so soft, cikin ranshi kam if har ta yarda yaje he won't even touch her...he will walk naked and he won't touch sai dai tayi kukan jini, he knows how it is when woman needs a man, zai bata punishment of a lifetime, then if ta haihu he will threaten to carry his baby taje ta karata, he knows she will come back begging,if she knows yanda yake son treating dinta da kou kadan bazata yarda ta fada mashi Inda take yanzun ba, and if bata fada mashi ba he will fish her out, he knows da Akwai family dinta that knows where she is, ba zai taba yuwa ace duk baa san Inda take for over 8 months ba, he knows da akwai someone that knows, right now he's not going to rest for another second har sai ya gano Inda amira take, bazai taba barta ba yanzun, not with his child out there, yanda yake son yara, he will surely find away to get her, kou da kuwa da last drop of blood dinshi ne. "Nidai I can't...banson in sake komawa .." ta fada mashi calmly, "Hmmm dan Allah kiyi hakuri...ni all am asking is for me to he a father to my child...Kar ki hanani dan Allah..." Ya sake fada mata cikin rokonta, idanuwan ta lumshe thinking, it's not as if he's the bad person, Ba wai he have not tried to give her the best he can ba, she knows no man can give her what this man here have given her, he doesn't deserve what she's doing to him, tasan he can forgive her for running away Amma bazai taba yafe mata for keeping his child away from him ba especially data san yanda ya ke son da, idanuwa ta lumshe tare dacewa "Pls ka bani moment...zan kiraka..." Ta fada mashi cikin sanyin murya "Xaki kirani... for sure?.." ya tambayeta alaman bai yarda daita ba, "Yes..". "Swear to Allah if baki kirani ba ya konaki..." Ya fada sounding so serious, idanuwa amira ta zaro with her mouth wide open alaman she can't believe he said that "Are you surprised I said that?..." Ya tambayeta yana kallon irin kallon da take mashi "Are... it's ok...I swear to Allah if ban kiraka ba Allah ka konani..." Ta fada mashi because tasan he have every reason to doubt her sosai since she have disappointed me, "Good...I will be waiting..how many minutes..." Ya tambayeta "Ka bani kaman minti goma..." Ta fada mashi before ta kashe wayarta, da sauri yace "Allah ka dorani kan wannan baiwar ka, ka dorani kanta...she should just send me her address...ya rabbi let her send me her address..hmmmm...." Yake ta maimaitawa, da sauri ya Kira iyami with so much smile on his face, knowing his having another child is like the happiest thing that happens to him in eight months, bai iya furta yanda farin cikinshi yakr at all he is so happy kaman zaiyi hauka, having a child with amira is what he always wanted, yanzun gashi Allah ya bashi, before he feels so hopeless but now all the hope is back, yanzun kou amira bata zauna dashi ba he will have her bloodline a gidanshi iyami na daga wayar yace "Iyami!!!.." ya fada ciki. Ihu sosai wanda Yasa iyami ta mike out of surprise don it's unlike him "Ifemi... what's the matter. " Ta tambayeshi "Iyami guess..."ya fada mata kaman karamin yaro "Did you find amira?..." Ta fada don tasan it's the only thing that will make him scream like this "Iyami still guess..." Ya sake adding "You tell me..." Ta fada mashi sounding anxiousl "Iyami...amira is pregnant... she's almost due...ta kirani...iyami Kinga cikinta kuwa...ban taba ganin katon ciki irin wannan ba...she said it's only one but I believe biyu ne..." Ya fada kaman sabon shigan mahaukaci, murmushi ta saki bata taba ganin irin wannan so haka ba, "Wow...this is a very wonderful story... ita ta kiraka?..". Da sauri yace "Yes iyami... video call mukayi daita...iyami her tummy is so big...my baby is in her...iyami am happy" "Zata fada maka Inda take?..." "She said in jirata...she will call back I pray she give me the address...I will deal with her..." Ya fada mata dariya kawai ta saki don tasan he can't do anything saboda son da yake mata.