← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 129

Sashe 89

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A bangaren bintu Kuma sai yanzun ta gane she's totally useless to faiz, wannan abun ya nuna bata da single daraja a idonshi, she's totally broken, she have been crying, when she told her Mom all she said was
"It's your life...if kinyi deciding ki zauna a haka it's your business...bazanyi maganar da zaisa ubanki ya hau kaina ba .. it's your life.. " take fada mata ita kuma yayarta cewa tayi
"Kin zama maigadi...ki zauna...kiyi mashi gadin gidanshi har ya dawo...if wata rana he sees her again sai ki zauna... wallahi fatima you're a big disgrace to our family...da class dinki da kyauwun ki da albarkarki ki zauna under someone that doesn't value you... wannan abun kunya ne na gaskiya...kina kunyatani...I am ashamed to call you my sister..." Yayarta ke fada mata haka itama hindu is telling her she's too big for this. Bintu have been trying to make a huge decision, it's going to be very difficult Amma she have to make it, tunda faix ya bar gidan nan 4 days kenan bai kirata ba, if ta Kira bai dagawa sai dai iyami ta kirata tana fada mata Kar ta damu da abinda yake he will be alright that time heals, she was so wrong she thought diyarta tana da amfani a wajenshi, she was so wrong she thought she have drop of significant a wajen shiz tasan if he cares for her he will stay with her a mourn her disappearance, tana sanye da kayan bacci hannunta nade a chest dinta tana walking sama da kasa tana tunanin Inda tana da drop of amfani a waien faiz bai kamata yayi haka ba,
"Oh God... what a stupidity...what a sad lifestyle..."ta fada tana tsayawa a gaban madubinta tana kallon kanta,
"Am I this bad?..."ta sake furtawa ahankali tana goge hawayenta, she had so many suitors wayanda suka so su aureta har da dan gidan minister, she have so many rich people who love and wanted her Amma rabon yarta yasa taji duk duniya she can't survive if ba faiz ba, she was so stupid that tana ganin he will learn to love her tunda she knows she have a wonderful qualities, Amma she was so wrong, now she knows wanda yace bai sonka ka hakura dashi kou da kuwa zai zama ajalinka, right now tana dana sanin auren faiz, avinda amira tayi ya nuna nor matter how you love something you should learn to Walk away if har zai taba dignities dinka, ita ta bari nata dignity din tai zube, she knows amira tana son faiz sosai dukda she knows nobody will ever love faiz the way she did amma gashi she left ita da ake nunawa so sosai, ita that's having what she have never had from faiz, she remembers when she caught them in the act a kitchen dinta he was like going crazy for her, Inda ita zata samj hakan she can take all pain Amma sai gashi she still left sai ita da baa sonta ta zauna ta kare a haka? Wannan adalci ne takewa kanta?,
"No ba adalci bane?..." Ta amsawa kanta tambayarta,
"Banyiwa kaina adalci ba...I deserve better..." Ta fada tana Kuka sosai,
"I deserve the best...and I will get the best..."ta fada still crying,
"I will wait for the best...fajz am done with you...kou sonka zai kasheni na barka ...babu wanda zai tilastamin dawo maka..." Ta fada tana komawa wajen gadon yarta, she stares at her baby bayan ta bude net dinta, her tears drop on her baby wanda Yasa ta bude ido, her baby is getting better don tana adding weight compared to before, she took her to the Dr as appointed and he said she's doing great
"My happiness we're leaving...muje Inda zamu samu daraja....nan bai dace damu ba..." Ta fada tana kallon yarta da her resemblance da babanta is coming out everyday,
"The only problem is duk sanda na ganki sai kin tuna minshi.... you're my own faiz...the faiz that will love me ba tare da nayi shakka ba...the only faiz da ba zata hada sona dana kowa ba .." ta fada tana shessheka sosai saboda it's like vomiting all she have been through to her fragile baby,
"Ina sonki sosai...zanyi channeling all my love to you my happiness..." Ta fada tana shafa face din yarta, bakin gadon ta bari ta je ta sauke all her 18 bags, she have decided to go to her family for ever, babu dadin bakin da fajz zaiyi mata da zai maidota gidan nan, bata wani bata lokaci ba ta cika boxes dinta da kayanta ta kwashe kayan babynta wayanda tasan zatayi using don her stuff are too many, matar dake kula daita was surprised data shigo taga kayanta a hade ta hargitsa dakin kaman ba wannan kitup room din bane
"Lafiya bintu?.." matar ta tambayeta, bintu was wiping her face tana neman wata number because her car won't carry all the items, number wani brother dinta ta kira ta fada mashi yasa driver dinshi yazo without asking any questions ya amsa mata da ok, matar still asked her what's happening nan bintu bata boye mata komai ba ta fada mata gaskiya she totally support her har tana adding da cewa
"Ai irinki ba matar maneji bace...kin cancanci yabo matuka..." Ta amsa mata.
Chapter 89 · 0% Book details