Sashe 68
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hajiya na gama waya ta mike jikinta na rawa, ta rasa Inda zata saks kanta, she wondered what why they won't let this innocent girl rest, she sees her as an innocent person that kaddara ya fadawa and is looking for happiness, sake daukan wayarta tayi zata Kira faix sai tayi tunanin ba hankali ya isheshi ba instead sai ta Kira alhaji yana dagawa ta fara cewa
"Alhaji your people want to kill my son...suna son kashe min dana by taking away his Happiness..." Ta fada About ta Burst into tears,
"Stop all this and tell me what happened..." Alhaji ya fada mata cikin damuwa
"I just received a call from my sisters da suke sunan bintu wai mata sun kai goma sun tararwa amira suna dukanta...what if they kill her?...they know he loves her and they will do anything in their power to ruin his happiness..." Ta fada tana fashewa da kuka as her heart is really pounding,
"Are you serious..." Alhaji ya fada Yana mikewa daga seat dinshi don yasan this could be murder,
"Yes..._ hajiya ta amsa amshi tana Kuka
"Am going there yanzun nan...let me see the evil people that have this evil heart..." Ta fada mashi,
"I will call the police...da kwai nearest police station...who ever is responsible for such evil act...kou dan da na haifa ne must be dealt with ..." Ya fada yana kashe wayar, hajiya hijab kawai ta dauka ta fita da keys a hannunta. Fajz kuma bai san if he is walking ba don kou kallon gabanshi baiyi, he just keeps walking har ya isa wajen motarshi, hannunshi na rawa ya tada motarshi ya bar office, he prays glory of God ya kaishi gida lafiya don bai san how he's driving ba, office is far away daga gida, it's about 30 minutes drive Amma tamkar 30 hours drive haka yake ji, jikinshi sai rawa kawai yake don he thinks maybe someone more powerful than his amira is beating her, bai san it's a whole gang ba, he knows amira bata da karfin fada at all, she's so soft and fragile, yana tuki yana hawaye, babban bakin cikin shi is if bai zo gidan ya tadda wacce ta taba mashi his amira ba, he feels kawayen bintu ne, he feels kawayen bintu ne suka hada baki kanta and bintu is I hell right now because it's high time he send her back to her parents, ba zai taba barinta gidan nan ba, zamanta ya kare tare dashi yau. Tuki kawai yake kaman zai tashi sama.
Tunda incident din ya faru gidan bai Zama the same ba kowa yayi shuru wayanda suke jin yunwa suka debi abinci, Suna ci, wasu kuma yunwa sukeji Amma sun kasa cin abinci, wasu kou a jikinsu wasu kuma feel the pain and was thinking of what she's going through right now, wasu sun san labarin tana da yaro gidan ubanta so suna tunanin it's nemesis, yayar Bintu ce ta bada umarnin a cigaba da chasu, ruwa ta debo ta zubawa kasar Inda jinin amira ya diga, nobody tries to follow her don ganin halin da take ciki, yanuwan iyami suka bi bayanta bayan datayi kaman 5 minutes da barin wajen, kanwar fajz ma bangaren amira tayi tana kallon drop of blood a duk step din da amira ta taka, hankalin ta ya mugun tashi.
Bintu kuma tana ciki tana Kuka, sister dinta ce ta kalleta cike da takaici tana cewa
"Amma ke baki da hankali kou...meye hadin ki sa abinda ya sameta da Zaki zauna kina bata expensive makeup da akayi maki...baki ganin abokan ta ne yan bariki?.." ta fada tana tsaye kan bintu dake zaune bakin gado tana hawaye, daga wet face dinta tayi tana cewa
"Bazaki Gane ba...this is a set up...not only to humiliated amira but to ruin my home... wallahi baki san halin faiz ba.. a kanta babu abinda bazaiyi ba..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali
"Kuma all kuna kallo akayi mata haka... baku iya hanawa dan Allah.. " ta fada cikin hawaye sharkaf, tsoki sister dinta taja tace
"Amma baki dan hankali...ke wawuyace...har kina cewa kanta yana iya komai...ke kanki bai iya komai?...why will you make yourself less...ya zaayi mu hanasu tunda bamu san abinda ya hadasu ba..."ta fada in I don't care manners, bintu keeps crying don bata san irin haukan da faiz zaiyi mata ba, tana Kuka ta dan kasa kunne sai tajj kidi na tashi, da sauri ta mike tana cewa
"Wa yacr a cigaba...su barmin gida..." Ta fada tana heading to the doors don ta fada masu su fita, riketa yayarta tayi tana cewa
"Amma bintu you're very stupid... saboda abinda ya faru Zaki sa a bar sunan yarki boring... wallahi Kar ki kuskura ki fada masu komai..." Ta fada sounding angry at her tana janta ta koma ta zauna
"Ok...bari ya dawo...nasan yanzun an Kira shi . You will see him ..Zaki gan why am disturbed..." Ta fada still shedding tears of fear and sympathy for amira, she really feels her pain right now, ita kanta bintu tasan itace ta haddasa wannan fitina, she exposed her to all the hate, she knows Maryam is behind this, itace ta rantse sai amira ta fita daga gidan ba don she cares about amira ba sai don she hates fajz,she remembers what she was saying a hospital, she was telling people kou mutuwa fajz zaiyi sai ga rabu amira, she have taken it upon herself to see him sad, tasan tana sonshi and tana kishin amira Amma she will never do anything da zaiyi ajalin fajz, yan days data je gidansu ya nuna mata Zama gidan fajz and taking care of his home makes her happy balle kuma Zama kusa dashi, smelling scent din shi makes her happy, how will she ever make such evil plan da zai sa ya shjga damuwa sosai, she just hope he understands bata da hannu cikin abinds ya faru. She just pray he understands kawai. Take tunani as she cries.
Amira na zaune kasar bathroom dinta, ta hada kanta da gwiwanta, she feels blood all over her face, she feels sanda aka buga mata heels din takalmi a goshinta, sannan she feels a blow a bakinta, she feels the beating all over her, she feels yanda aka dinga dira mata sannan above all she feels yanda nobody tries to stop it, now she really know she's not wanted here, tana jin yanda jiki ki fita daga both bakinta da goshinta, she prays nobody comes in until she bleeds to death, she wants to stay here until she's no more, she knows yanda if jini ya zuba da yawa zaka iya rasa ranka, she prays nobody have called faiz, kuma kou an kirashi zai dauki time before he gets here, She just keeps praying her blood finishes kafin any body tries to help, she's so tired and feeling the pain should just end right now don the humiliation is more than she can take,her heart keeps beating very fast banda Nishi babu abinda take, the pain she's feeling all over her body is something else, dame zataji, a bigeka da hannu ya zaneka da wire wuta a sannan a dinga harbinka da kafan mata mai sanye da takalma, what's her offence, what have she done to witness such humiliation, she feels breath nayi mata kadan, she heard movement ana kiranta da iyawo, she didn't answer because she can't even answer, wayanda suka shigo look around but couldn't find her, bai yuwa ka shigowa mutum gida har bedroom har bathroom Dinshi, gwanda kanwar fajz ta shigo bedroom dinta tana kiran anty Amma amira junta kawai take, she can taste her own blood cikin bakinta saboda yanda ciki ne fita daga bakinta, she just hide her head cikin gwiwarta, one thing is tana tausyawa mijinta if yau Allah ya dauki ranta because she knows he loves her so much, sannan she knows her dad loves her to and her brother Amma for her mother tasan she will dance over her corpse tunda har abun kunya ya bar kanta. She hears kidi na tashi a compound wato what have happened have happened, she knows abinds ya faru is an nuna mata in bata bar gidan ba more is coming and she's not going to take anymore pain, no more pain at all, public abuse kaman she's a criminal, the whole her. Dukda tasan tana da bad past she feels she's bigger than this humiliation, she prays one day they all regret what they did to her, she prays ayi masu more than they did to her, she feels will be happy or maybe she's even behind it.