← Book details Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 129

Sashe 67

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Amira bata samu courage din fitowa ba sai da tayi sallah zuhr, kofsr part dinta na budewa duk wayanda ke compound suka juya suka kalli wajen, wayanda aka bawa kwangilan yi mata rashin mutunci kallon ta sukayi, wayanda ke zaune nan waje kus kus suka dingayi sun's magana ahankali, wata na cewa
"Dole yaya ke cewa sai ita... she's very beautiful.. " wata tayiwa na kusa daita whisper, amira kam ji tayi kaman zata nutse kasa saboda the eyes dake kanta yayiwa, kaman ta gaidasu sai kuma ta dauke kanta tayi cikin bangaren bintu, falon da akwai mutane da yawa har manyan mata, gaidasu tayi wasu suka amsa wasu kuma Basu amsa ba, bintu bata falon, bedroom dinta ta wuce, the door is open, da akwai yanmata cike da dakin cikinsu kam har da hindu data jawo duk abinda ke faruwa yanzun,. Bintu dake sanye da mazan gold jikinta kaman she's out for some sort of gold competition, hada ido sukayi da amira ta sakar mata wani irin harara dake nuns she's so mad at her, sauke idanuwa amira tayi ta taka zuwa dakin, duk sai binta suke da kallo Babu mai cewa kokai tamkar sunga wata bakuwa, yayar bintu dake fitowa daga bathroom ce ta kalli amira tace
"Who do we have here..." Ta fada tana kallon amir from head to toe, amira sadda kanta kasa tayi without saying anything
"Kin san kou ni wacece?..." Amira daga kai tayi ta kalleta she knows yayar bintu ce Amma sai ta girgiza mata kai,
"Well ni yar uwar bintu ce kuma sister ga faiz din...I have right in fada maki if kina abinda bai kamata ba...ya zaayi mace yar uwarki wacce kuke sharing miji guda ace ta dawo gida kwana da kwanaki bazaki iya shigowa kiyi mata barka ba...kou shi faiz bai fada maki ba saboda sonkai yayi mashi yawa ai ya kamata ace ke tunda ya mace ce kin san ciwon yar uwarki...balle ke da kikan san ya haihuwa take..." Ta fada mata sounding so serious and angry, bintu baki ta tabe tare dacewa
"Nidai anty ki kyaleta kinsan fajz mahaukaci ne.. in taje ta fada mashi wani abu yanzun shikenan sai yazo ya birkicewa mutum... just leave her..." Bintu ta fadawa sister ta not looking at amira, amira Bata tanka mata ba ta samu gefen gado kusa da inda baby take kwance ta zauna, she didn't say anything, kanta kasa, she spent good one hour tana zaune, duk kawayenta sai shiga suke suna fita basu fada mata komai ita ma bata cewa komai, she recognized wasu siblings din hajiya kadijatu da sukazo, ta gaidasu kuma sun amsa cikin so da kauna, duk manyan da suka zo zaa tambayesu what they want to eat sai kou kuma a Basu list din abubuwan dake akwai su zabi abinda zasuci, kidi sai tashi yake, sister bintu told her it's time to stay outside Kar wacce ta sake shigo mata Kar ayi mata sata, nanny aka bari da baby cikin daki don baa daukanta, da akwai Inda akayi arranging for bintu ta zauna nan ta zo ta zauna a waje ana kidi ana ta zuba rawa, wajen uku da rabi gidan ya cika makil kaman ba suna ake ba kaman bikin yar gata ake, wayanda aka biya don zuwa wajen amira suna ta kallonta don itama ta fito Amma tana zaune baya, she didn't cook because she heard sanda bintu tasa a hadawa faiz abinci a kai mashi a office. She just relaxed watching what's happening here, she's so happy babu wanda yayi mata magana sai dai da akwai idanuwa da yawa kanta don data da juya sai taga ana magana ana kallon ta, no single friend no someone to talk to, family din hajiya kadijatu are really nice, haka kannen faiz mata are nice too, da sun hada sai she sakar mata murmushi. Few minutes to 4 nanny ta fito ta Kira bintu kan baby ta tashi tazo ta bata nono, tana mikewa ta shjga ciki itama amira ta mike don ta shjga bangaren ta she's hungry sannan tana son tayi sallah, she easily gets hungry these days, tana mikewa taji an ce
"Karuwa!.." da karfi that sai da kowa yaji, tsayawa tayi chak
"Wato baki san zan kamaki ba kou...." Daya daga cikin wayanda Maryam ta turo ta fada mata, amiea dan dafa chest dinta tayi tana tsaye ta basu baya
"Na ce maki ki rabu da saurayina...ki fita harkar shi...kikayi kunnen kashi kou...har sai da kikayi ciki Kika haifar mashi da...and kinzo nan kin zauna kaman mutuniyar kirki..." Ta fada heading to Inda amira ke tsaye, juyosa amira tayi ta kalleta tare da wayanda suke tare daita, nuna kanta amira da jikinta ke rawa tayi tace
"Ni?..." Ta fada bakinta na kyarma, duk kowa yayi shuru yana kallon su don har masu kidin sun daina,
"Kunji min munafukar banza... yanzun dai ina kudina...." Inji another cikin mata 8 dake tsaye,, amira knows she have been set up full time, she just doesn't know what to say,
"Duk messages din da ake maki kinyi kunnen uwar shegu kou...ina ganin bazamu kamaki ba..." Another ta sake fada, duk su 8 sun zagayata kowacce na maganar da bata san kai ba, jikinta sai rawa yake, at times kuka yana zuwa if what is happening is not serious but in these case sam bata gab hawaye ba duk tayi tsuru tsuru, she was looking at their faces kou da akwai mutum daya data sani Amma Bata san kowa ba, different talks from different angles,she can't pick any single words anymore, she tries moving forward to barsu aka ja mata bayan riga da karfi tajita kasa and the rest of what happened was history, ihu kawaii takeji as she received beating from many angles tana kara tana ihu, waje hargitsewa yayi wasu was trying to stop them while wasu run inside su fadawa bintu abinda ke faruwa, amira was on the floor shouting for help don daya daga cikinsu tazo da wire wuta ta dinga dukanta tana
"Zaki bar man kou zakiyi taurin kai..."
."zan bari...zan bari...zan bari..." Kawaii amira take maimaitwa maigadi bai san wa suke bugu haka ba Amma he knows if he keeps watching kasheta zatasuyi, haka suma yan live band din have to interfe , duk wanda yayi kokarin zuwa ya raba sai su turashi subishi da duka hakan yasa kowa yana tsoron zuwa, kanwar faizce ta fara kiranshi tana Kuka, suma yan uwan hajiya kadijatu kiranta sukayi don fada mata abinda ke faruwa, bintu na fitowa ta gan abinda ke faruwa wani irin kara ta saki tana cewa
"Wayyo...wayyo ku daina...meye...haka kasheta zakuyi..." Ta fada tana tahowa da gudu wani irin bangaza akayi mata ta Fadi kasa, maigadi da sauran mazan ne sukayi karfin hali kamasu da fada, kowaccensu sukayi waje Amma kuma bayan sunyi succeeding dukan amira to their satisfaction, bakinta jini haka hancinta, bayan rigarta yage haka you can see her naked back da tsawun bulala manya manya, bata san Inda take ba. Fajz na daga wayar sister dinshi kafin yayi magana yaji tana cewa.
"Yaya...kasheta zasuyi...!!"" Ta fada cikin Kuka, faiz ji yayi wani abu ya yanke mashi cikin zuciya don yasan she's talking about amira, he couldn't say anything, he couldn't speak any word, all he hears is so much noise amidst his sister's cries.

Amira daina jin incoming beating tayi ta mike zaune jikinta na rawa sosai she feels warm liquid over her face, she sees her blood on the floor, they hit her so hard that she thought it's going to be her last day, Amma bata san yanda akayi ta mike ba,she was walking tana dingishi yayinda bintu take Kuka, kowa was shocked she can even move, bakinta is really broken as blood drop on her way to her apartment, blood drop from her nose too, she's not really feeling any pain, ita dai kaman someone is walking with her haka take ji, bata san yanda akayi ta kai bangaren ta har ta shiga bathroom ta zauna nan kasa ta hada kai da gwiwanta ba, she feels more m
Blood is coming out.
A compound din gidan kuma nobody is saying anything dukda wasu suna tunanin she gets what she deserves, bintu kam har da kukan abinda zai biyo baya don she knows she's in big trouble.

Alhamdulliah

29

Zuwairat Ummumaryam
Chapter 67 · 0% Book details